← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 52

Sashe 41

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani farin ciki ya lulle
e Babangida jin maganganun Malam akan Mardiyya.

Yau yaga soyayya tsantsarta.

"Ai saiki tashi mu tafi ko?"
Shima yayi maganar a hasale.

Haka
ar Shuwa ta dawo
akinta ta sake bu
e sabon shafin iskanci da yawon bin gidan bokaye da ma
ota sai ta kai har magriba a mo
ota ko da itace da girki.

Ta du
ufa wajen bama Malamai ku
i akan
anta Auren dai Mardiyya da Sauban.

Sannan bafa ta mance da Sabuwa ba.
udurce a ranta saita tarwatsa Sabuwa da
anta ko da fa Tsirara zata yi yawo
Wannan kenan:.

Sabuwa:.

Idanuna na kulle kawai ina sauke numfashin a hankali_a hankali.

Na kai kamar awa biyu a kwance kafin nayi bacci.

Tunane_tunanena sun tafi akan kuskuren amince ma Alhaji Zaidu zan biyoshi tura da nayi.

Yanzu shikenan matarshi tayi tunanin ko a matse nake gani bazawara.

Babban haushin daya turni
eni shine dole tasan tabbas nice ka
ai zan iya haurawa har zuwa
akin baccin Alhaji Zaidu.

Ko da suna da yara bana tunanin ko da suna iya shiga turakar mahaifinsu zasu iya shiga a cikin irin darennan ba.

Kaina ya
aure na jima ina tubkewa da warware menene manufar Hajiya akan abinda ta aikata.

Kenan duk wannan kyautatawar da manufa take yi kenan ko? hmmmm
Da wa
annan tunane tunanen nayi baccina kuma dasu na tashi.

"Sabuwa yaushe kika shigo na jima a falo ina jiran shigowarki in shigo
aki sai naga har bacci ma kika yi?

"
Cewar Labbai dake tsaye a kaina.

Wallahi ai ba kwana nayi a can ba banfi minti talatin ba na dawo gida cike da mutane"
"Gaskiya kam.

A gurguje kiyo wanka ha
e da alwala ai gara ki shirya da wuri gida cike da dangin miji dana kishiya, ki yi wanka ki saka kaya ki fito tas.

Wanka nayi na
are sabon asuwaki na wanke bakina tas kana na
auro alwala na gabatar da sallah.

Su Adama sunata gyare_gyare ni kuma na canca
a kwalliyata da wata jar atampa Aura mai fulawar goldin kala a jiki.

Sadiya na nemo tazo ta buga mun
auri.

"Yafa kamata ace i yanzu kin
ware dai a
auri dan a gidannanne ake kishi da buga gasar kwalliya dan a burge miji."
"Ai fa ta iya iskancine dai inta ganki sai tace sai ku zaku yi mata.

Amman ai a shirye take ta bar ganin kishiyarta na haba_haba da'ita harda yi mata akwati.

Ko da yake tafi kowa sanin waye kishiya tunda da guda nawa ta zauna wallahi ki bu
e idanunki dan ni ban fa
a da kirkin kishiyarki ba, kibi komai a tsanake kada kiyi gaggawa."
Ni dai sai kallonsu kawai nake yi.

Malama da Mardiyya ne suka shigo suka gaishemu nan suka zauna naita jansu da hira muna ta yi.

Daga
arshe muka baro
akin Labbai na gyarawa na shiga
akin da su Hauwa da Malama
arama suke muka gaisa.

Muna kan gaisuwar muka jiyo shigowar mata kusan su biyar cikinsu Harda Hajiya a ciki.

Ragowar biyun dai duk yadda akayi dangin mijine dan kamanninsu kusan
aya gaskiya.

"Kaga Amaryar Alhaji Zaidu ashe har kin tashi kin buga kwalliya haka?

"
Murmushi nayi nace.

Wallahi kuwa Hajiya.

Ina kwana ya taro?

"
"Lafiya lau.

Taro yau kowa zai tafi a barmu da gyaran gida kuma"
Murmushi kawai nayi muka gaggaisa da fara'a da ragowar matan, ni dai sai kallona suke yi yadda kuka san sun samu sinima, musamman Hajiya sai kallon
urulla take yi mun.

"To inaga muje ki
an gaggaisa da jama'a wasu da sun karya zasu tafi ko?"
Kunga a dadda
ile take magana tana kaurara wuya na isa.

Haka fa take yi.

To bara in
akko mayafina"
Sama na koma na sanyo mayafina da takalmi mai tsini na ri
o Labbai muka tafi tare dai duk aka gaggaisa anata yi mana adda'ar zaman lafiya haka.

Daga
arshe muka dawo ni da Labbai.

Su Adama na falo suna aikin ware cincin dasu alkaki wanda za'a ba dangin ango da dangin Uwargida, shima angon a ware nashi.

Ni dai sama na koma ina haurowa aka kawo abincin karyawa.

Farfesun jelar saniya da biredi da shayi ya
au madara da milo aka kawo wadatacce.

Ina tsakiyar gado ina ci Alhaji Zaidu ya kira wayata.

Murmushi kawai nayi, sai zuchiyata ta
akko hoton faifayin bidiyon jiya ta hasko mun.

Sai naji na sosu.

Wato kishi bala'i ne wallahi Allah.
aga wayar nayi kamar ba'ai komai ba a
arina na ganin na daure na kuma danne domin hakanne zai bani damar karantar Hajiya da manufarta.

"Shalelena kin tashi lafiya ya sabon waje kuma uhm?

"
Lafiya lau mijin Shalele da fatan kaima ka tashi lafiya ko?

"
"Ki shirya zan shigo mu gaisa"
Ido na zare tare da cewa.

Haba dai a cike
arayin nawa yake ai ka dai barshi anjima ka
an zasu tattara su tafi"
"Shalelena kenan to in ke bakya son ganina zan zo mu gana da yarana kafin su tafi kuma in sallamesu uhm"
Wayarshi ya kashe na lumshe idanuna abincin da ban iya cinyewa ba kenan na ajjiye a gefen gado na sauka na kuskuro bakina na dawo na haye gado.

Daga
asa na jiyo anata gaishe_gaishe ya shigo kenan.

Can na jiyo takun haurowarshi.

A hankali ya mur
ofar ya shigo bakinshi
auke da sallama yasha shadda mai ruwan sararin samaniya.

A hankali ya tako har inda nake ya zauna a gefen gado yana fuskantata.

Hannuna ya kamo dukka biyun ya tasoni tsaye tare da yi mun masauki kan cinyarshi guda
aya.

Hannunshi
aya ri
e da
uguna
ayan hannun ri
e da hannuna yanata kallon tafin hannuna da yasha
unshi
Bai
ago ya kalleni ba, kuma ko da na gaisheshi bai amsaba.

"Shalelena kunyarki ma nake ji.

Jiya na kwana da
ishin ruwanki sosai.

Kiyi ha
uri na gayyaceki uwargida ta nuna ikonta akan turaka.

Aimun afuwa nasa kinga abinda nasan dole zuchiyarki saita sosu aimun Afuwa dan Allah.

Kinsan tazo ai bazan koreta ba, kuma bazan hanata kaina ba uhm?

Sabida duk macen da akai mata kishiya uhm dole a lalla
ata ke kanki ba zaki so in koreta ba.

Aimun afuwa Shalelena na kwana wallahi cikin damuwa da tunanin halin da zaki shiga.

Ina ro
onki kada kiyi wani tunani marar kyau ko a kaina, ko a kan ita Hajiya"
Wallahi a lokacin naji na
ara sonshi ya
ara yin lub a cikin zuchiyata sosai.

Wai yau ni miji ke ba ha
uri akan abinda ma ba laifi yayi mun ba?

Allah Alhamdullillah.

A hankali cikin ra
a a kunne nace dashi.

Babu komai mijin Shalele baka bu
a...

"
Ji nayi yayi saurin
ameni yana.

Sauke numfashi a hankali.

Mun da
e sosai a hakan daga bisani yace.

"Nagode da fahimta uhm.

Yau ai zaki ci gidanku"
Ya fa
a tare da lakace mun hancina mu kai murmushi tare.

"Kirawo yara mu gaisa inaso zanje in gaishe da su Alhaji Baba da abokanshi da Kawu Isuhu
aninshi"
A hankali jiki a mace na fito na kira su mardiyya muka dawo tare, ni na zauna a kujera su kuma suka gurfana a gabanshi cike da ladabi da biyayya suka gaisheshi inaji yana musu tambayoyi dangane da karatu.

"Duk inda na jawo miki zaki iya
arashewa kamar dai na musaba
a kin tabbatar zaki iya?

"
Sai da Mardiyya tayi murmushi irinna ubanta sak tace.

"In sha Allah Abba zan iya"
Ai kuwa haka sukaita yi tana cabkewa.

Suka dawo
angaren hadisi yace ta bashi
anana goma.

"Abba zan baka ashirin"
Murmushi yayi
akin tsit sai tashin amon karatun Mardiyya haka takawo hadisai ashirin babu gargada.

Malama tace itama fa saita kawo uku.

Itama ya bata dama ta kawo nata.

Yayi murna da farin ciki gaya ku
i ya basu masu kauri kana yace zai turo Hajiya da kaya ta basu harda su Aminu ma a kai musu nasu.

Sallama yayi mana, su Adama da duk
an rakiya ya bibbisu da ku
Ana cikin haka sai ga Maigogul tare da tawagar abokanshi su kusan bakwai da Uzairu zuchiyata na takwas
insu.

Illahirin kunya saita kamani.

Shi kuwa Alhaji Zaidu cikin haba_haba ya tarbesu harda zubewa a
asa domin kwasar gaisuwa.

Maigogul ya ri
o hannunshi ya
agashi.

"Ba girmanka bane Alhaji.

A dai mi
a hannu a gaggaisa.

Ai da kaina dai nace bari muzo.

Abokaina sun matsa sabida kasan sana'ar bata fiye son ana nisa ba in ba dai kasuwancin ne ya kawo tafiyar ba"
"Allah Sarki.

Nima dama yanzu nake shirin inje
in in sameku.

Ayi ha
uri na
ata lokaci"
Cicib yace.

"Babu komai Alhaji wallahi, ai mu bamu da sanya gamu mun tattako mu kam"
Ni dai dasu Adama muna tsaye.

Su kuma Maigogul sun zazzauna haka duk muka gaggaisa.

Maigogul ya kalleni yace.

"Lolona to yaya.

Kinga dai wannan al
aryar duka taki ce ke ka
ai Allahu Akbar.

Allah dai yayi albarka ya baku zaman lafiya.

Allah yasa a aikin hajji zamu yi babbar sallah tare dani dake da sirikina"
Sai ya sake washe baki.

Abokanshi suka bishi da Ameen harda Uzairu zuchiyata.

"Adama a kawo ruwa da
an abun motsa baki mana kunzo duk kun tsattsaya a kanmu"
Juyawa Adama da Labbai suka yi.

Shi kuma Alhaji Zaidu da jin haka yace yana zuwa.

Ai kuwa yana fita na kirawo Maigogul gefe.

Yaci ado ya sake saka alkyabba ba
a amman bayyi rawani ba.

Ko ina ya samu wannan salon oho gashi shigar ta amsheshi.

Kaifa kace ka dena Maigogul sai kaita maganar kawalci bayan kamun al
awarin ka dena.

Sannan dan Allah maigogul me yasa zaku zo yanzu fa yake shirin zuwa wajenku.

Kazo kace a kawo abinci, ga aikin Hajji ka ro
a.

Maigogul ina tsoron kada ya gaji da halinmu fa ya koroni ko kuma ya juya mun baya"...

Bub ya buge bakina irin na inyi shiru ba mai cutarwa ba.

"To kiyi ha
uri kinga wallahi ni nayi tunanin da
i zaki ji ganin ubanki da abokanshi.

To lolo ki dai yi ha
uri ko?

Sai in kiyaye gaba.

Ki dena wannan koke_koken ai gidannan kinsan Allah kin shigo kenan lolo babu rabuwa sai dai....
Chapter 41 · 0% Book details