Sashe 36
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rakiya ta cukume Maigogul gam tai ta jagalanci tana jjigashi tana zage_zage mu kuma mukai ca a kanta muna kiciniyar kwace Maigogul.
Abun mamaki sai ha
uri yake bata lallai abubbuwa da yawa sun canja da dane a wannan gida da dambe har ma
ota.
"Lallai Maigogul ka cika makiri wallahi.
Muna zaune cikin ba
in wahala babu ci babu sha babu sutura yanzu daga sake mana gida ka kwashi ku
in kayan
akin lolon kenan shine kayo aure ko.
To a ina kake so ta zauna a sama tare da Rakiya ko?
"
"Allah suturu bu
wui sai dai ta zauna a
asa tare dake wallahi ni da gidan
ata.
Ni ya sakeni ma in huta ko zan samu sabon miji mai ciyarwa gara mu rabu narantse da Allah insan bani da miji makiri"
Maigogul tun yana lalla
a Rakiya da Hauwa har sai da suka tunzurashi suka shiga kokawa da Rakiya ya samu ya kwaci kanshi ya ha
ata da Hauwa ya gwarasu da juna.
Ya cire malum_malum
inshi zai doka da
asa Uzairu zuchiyata dake tsugunne ri
e da ciki yayi saurin kar
e rigar.
Rakiya ta dira a wuyan Maigogul da kokawa harda cizo fa wallahi, ga kuka tana yi kashir
an.
Hauwa kuwa Raliya ce tazo ta ri
eta gam.
Sai da Maigogul ya kusan ra
a Rakiya da
asa Rahama tayi saurin fisge Rakiya gefe.
Sama da
asa Allah bai bani ikon cewa uffan ba.
"Lafiyanku
alau kuwa sabida raini daga cewa na sake aure shikenan sai wannan cin mutuncin a gaban yarana da girmana akwai uban daya isa ya hanani aurene ke da ke duk wacce take jin ba zata iya zama dani ba
ofar gidana a bu
e yake.
Wannan wanne irin masifa da bala'ine yake damun Rakiya nene?
Rakiya matar dana Aura a Kano ma take tana da gidanta ba
aya ba ba biyu ba, kuma tana da motocinta ba wai irinku bace wagairahun wannan Hajiyace mai ji da kanta
ar gidan mutunci.
Ku bini a hankali wallahi in ba haka ba tsab zan fatattakeku danni ba ajinku bane yanzu"
Fuu ya shige
akin Hauwa yana huci.
Rakiya bafa ta ha
ura ba binshi tayi suka ci da gabzawa dambe tsakanin Maigogul da Rakiya wallahi har waje Rakiya ta dinga janshi suka fita.
Gaza ne ya raba wannan dambarwar ya jawo Rakiya da Hauwa, ni kuma na ri
o Maigogul ni da Cicib Rakiya ta yaga mishi riga daga sama har
asa.
"Haba Rakiya dan kawai Dattijo eh yayi aure shine wannan eh kuikuyamai
in da eh kike yi har waje eh shikenan a gidannan mu babu mu babu yin eh abu cikin sirri ne.
Eh naji ana cewa namiji mijin mata hu
u ne eh dan yayi aure eh Rakiya yanzu Maigogul kike kishi eh haka har kina kuka rabin raina, ni banga abunda yake tsinana muku ba da eh kuke wani sonshi Allah.
Hauwa eh duka kuyi ha
uri dan Allah eh ku barshi haka ni kunga eh Kano zan koma kamfanin motocin Alhaji eh Zaidu zan dai dinga zuwa.
Eh abinda kuke so ai zanyi eh muku in sha Allah.
Shi kuma eh kuyi mishi Adda'a tunda yace Hajiyace
ila shima yayi ku
i eh ko Allah zaisa ya kula daku kuskuren da aka aikata eh a gyara dan kurakuren maigogul da yawa, duk ba shi eh ya mayar damu
an iska ba, jibi rayuwata fa yadda ta koma wai kuna tunanin da
i nake ji ne eh?
Haba uwargida an buga dake an barki, waye yace dake bake ba dan abu ta kazan ubanshi muma eh muce dashi bashi ba.
Kece Uwargida a gidan Maigogul masoyiyarshi ta farko kuma uwar
ayanshi manya eh kece fa rabin ran Gazanshi uban Rahine da Uzairu da Maigogul
arami, da Rakiya
arama eh Allah eh a huce a huce a huce eh a lafiya Rakiya kayi nayi, wuya a hannunki, wuya da zafi a zuchiyarki, eh Dattijo ya kuikuya miki a huje a huje uwargida ran gida Allah.
Uzairu zuchiyata yana tsugunne yana dariya Gazan shima kanshi Dariyar yake yi wallahi.
Ni dai lalla
a Maigogul nayi yace mun zai haura sama yayi kwanciyarshi, Cicib ma dole haka dai ya tafi babu arziki.
Har tsakar dare wallahi Rakiya basu dena artabu da Maigogul ba sai da yayi mata hauka hauka ya cire rigarshi ya maka da
asa ya rungumeta sukaita gabzawa da taga wuta ne ta rabu dashi sannan muma muka sarara.
Adama tace.
"Allah mai iko Allah yaso ki Rakiya bata san ke kika ha
a wannan auren ba yau da sai buzunki wallahi zargi dai take yi, duk da in hankalinta ya dawo jikinta wallahi ki kuka da kanki, ke yau ni naga masifa ido da ido Lolo."
Labbai tana dariyarta ta mugunta tace.
"Rakiya kishi saita dinga nuna bata damu da Maigogul ba amman in abun kishi ya motsa nanne zaku gane kishinta"
Rahama tace.
"Dan Allah mu bar batun Rakiya da Maigogul ni wallahi murna na taya shi fatanmu Allah ya basu zaman lafiya shikenan fa.
An tsufa gidannan jiya iyau.
Yanzu Labbai menene abun yi yaushene tarewar musan wanne shirye _shiryen zamu yi ko ba gaskiya ba.
arashen ginin gidan Cicib
in da Alhaji Zaidu ya
aura Gaza an gama ne?
"
"Yau aka gama fenti ma, yace mun gobe iyalinshi zasu tare.
Ni da so samu ne in tare nan da kwana uku sabida lolo ta samu damar Rakani nima in Allah ya soni sai kuga ya barni na rakata.
Ai shima nasan yana can ana dambarwar tsiya dashi ya fa
a ma matarshi wa zai aura kafin a
aura auren yace mun ya barota tana ta
ure_
uren ashariya ni dai ku taya ni da adda'a Allah ya bamu zaman lafiya kuma Allah ya dafa mun Cicib ya dena kawalci kamar yadda Maigogul yace ya dena.
Nasan in ya dena zai dena wannan karairayar a hankali ma.
"
Na yi dariya nace.
Amaryar Cicib zafa asha Amarci nan da kwana ukun ai sai a tare.
Ya batun kayan wajen Rakiyan nawa tace ta bar miki dan kayan sunyi sabunta kuma sunyi kyau ko Adama?
"
"Sunyi gaskiya dubu
ari biyu fa Rakiya tace ko sisi ba zata kankareba wallahi wai itama
ari da saba'in ta siyo nayi _nayi ta bar mata da saba'in
in kinsan kayi nayi da ku
i.
To tukwane ma fa naga yau ta
aro harda su kulolin cin abinci da su plate ko Labbai?
"
"E Cicib ne ya bani dubu sittin shine na harha
a na siyo tunda babu a wajen Rakiya"
Ranar bamui bacci ba gaskiya haka mukaita hira muna musu harda shewa kamar ba dare ba.
Sai da mukai sallar asuba kana muka kwanta bacci.
Cikin kwanaki biyunnan Maigogul da Rakiya sai rikici dan ma baya saurarenta haka zata tsaya a kanshi tai ta ya
o mishi maganganu wasu yayi murmushi wasu yayi dariya dai.
Mu kuma motar kaya muka kira aka lode kayan Labbai muka wuce harda Hauwa da Baba Laraba mahaifiyar Tsahare itama Tsaharen jiya tazo tare da su Rakiya
arama duk muka
unguma har da su Madamcy dasu Rita zuwa gidan Labbai.
To nanma har muka kammala jere wallahi Maman Shafa bata dena zage_zagen wai anyi auren cin Amana ga gidannan Labbai tazo taci uwar da zata ci.
Sai da ma suka hau sama dasu Adama suka duro.
aki
aya Labbai ta samu amman babbane gaskiya sosai.
Gadonta
aramine bai kai shida da shida ba (6by6)
aramine gaskiya amman mai kyaune sosai, sai doguwar kujera da
ananu biyu, sai sib
inta mai
ofa takwas bango
aya ta cinye tas kuma duk da haka mutum hu
u zasu iya jeruwa suyi sallah a filin tsakar
akin.
Mu dai ko ruwa bamu sha ba nice ma na fita na siyo mana Awara muka ci muka kora da ruwa.
Bamu muka bar gidan ba sai bayan magriba muka shiga gida duk a gajiye sosai.
Washegari da magriba muka kai Labbai
akinta taci kwalliya da kayan dana siyo musu daga Dubai dan jiya
inkinnu ya iso daga kano.
Maman Shafa dai babu yabo babu fallasa haka muka kai mata Labbai
akinta.
"Ba shakka aure ba
aya ba ba biyu ba ai dole ki shigo ido a bu
e maciya amana"
Labbai tayi murmushi kawai.
Maman Shafa ta zagemu tatas.
"Maman Shafa bawai tsoronki muke ji ba da kika ga munyi miki shiru ba.
Aure kike yi itama aure tazo yi.
Kinsan dai in tijarane baki kai Labbai ba, in kin so ku zauna lafiya in baki so ba ku kashe kanku.
Baba ku taso muje saida nace muku kada a wani kawota
akin Maman Shafa amman baku ji ba"
Cewar Adama kenan da take ta ruwan zazzaga.
Baba Laraba tace.
"Allah ya kyauta Ku taso muje dare nayi.
"
ewa muka yi muka shiga da Amarya a
ofar gida muka tadda Maigogul da Cicib Maigogul na mi
a mishi ledar kazar amarci.
Tare muka juya da Maigogul zuwa gida.
Haka dai al'amuran biki aka shiga nawa.
Ana jibi tarewata Alhaji Zaidu yake sanar dani zamu yi ba
i Hajiya tayi mun akwati tace zasu zo a kawo akwatin da taso azo da'ita amman dai ta wakilta su Hajara da wasu daga cikin
awayenta zasu zo.
Dawowata daga wajen Baba malam kenan ma, na sake zuwa na sameshi a makaranta ya dafa kaina yaita mun adda'a wannan Dattijon arziki har ku
i masu kauri ya bani kuma yayi mun al
awarin zai saka Wawo ya kawo shi, kuma zai turo Malama
arama da'ita za'a kaini har
akina.
Tunda na kashe wayar sai naji jikina yayi sanyi, su Sadiya kuwa tuni aka aikesu kasuwa siyo kaji, muka tanadi ku
in tukuici dan Alhaji zaidu dubu
ari biyu ya turo yace a basu duka.
Kaji bakwai aka soya musu jar suya Maigogul ya gwafe yayi musu, anayi Rakiya na habaice habaicenta, sai cincin mudu biyu da Adama tayi, sai
ar Jallop ka
an da Maigogul yayi musu, harda wata shinkafa mai
wallo da Maigogul naga yayi ya kuma tsoma a ruwan
wai ya soya kamar yam bolls amman na shinkafa yayi musu dan fita kunya.