← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 52

Sashe 38

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mrs Bukhari ce
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St
https://wa.me/message/QBXV2PDE2Y3CI1
Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years
Muna garin abuja koh kaduna
Muna tura kaya ko wani gari da yarda Allah quality da sauki shine taken mu
MRS BUKHARI
17
Lolo
Ni dai da zazza
in tsoro da fargaba na kwana ga gidanmu ya cika ya batse da
an unguwarmu na da harda Maman
ar Shuwa tazo tana
akin Hauwa duk da ta tarar abokiyar gulmar tata batanan amman hakan baisanya ta tafi ba.
inta
aya mutane sunyi yawa kuma ranar ta farin cikice tabbas da yawan wa
anda suka zo bikin duk gulmace kawai ta kawosu sai kuma abokan kasuwancin Kayi nayi suma sunzo sun mata kara sosai a wannan karon.

Wajajen azahar sai ga Malama
arama da su mardiyya suma sunzo.

Mardiyya da malama harda kayansu kala bibbiyu a leda suka zo.

Aminu da A
a'u kuma sunce a wajen su Rakiya zasu zauna har su Adda su dawo.

Har
akin Rakiya nabi malama
arama na tsugunna aka gaisa.

Ta mi
o mun ku
i masu yawa tace malam ne yace a kawo mini agen
Wannan kuma nata ne kulace mai kulu mai kyau sosai.

Godiya nayi mata sosai na fito
Nan Mardiyya ta mi
amun ambulon a manne fari wai gashi inji Babansu.

Kar
a kawai nayi na cusa a jakata tare da ku
in da Baba malam ya bani.

Da misalin
arfe uku dangin ango da dandazon masu
aukar amarya suka zo a cikin zu
a zu
an motoci.

Ni dai jikina har rawa yake yi Malama
arama ta dan
ani a hannun wata Dattijuwa.

Fuskata a rufe kamar sabon aure jikina kuwa sai rawa yake yi zazza
ine sosai wallahi a jikina.

Da bismillah na fito daga samanmu ina ri
e gam da hannun Maigogul muna ta ratse mata aka sakani a cikin mota ni da Rahama da Madamcy.

Maigogul nake ta kallo shima idonshi a kaina ga Rakiya a gefenshi.

Maigogul kace tare zamu tafi dan Allah ni ka shigo mu tafi tare"
Sai na saki kuka.

Rakiya tace.

"Dake ku abun kunya gaba kuke bashi ba baya ba ai dole kice yazo mitsiyaciya.

Maza dai yaje ya kaso miki auren kinga ai sai ku tare a gidan Amaryar tashi tare tunda Uzairu zuchiyatama yace can zai koma.

Wawuyar banza in banda hauka ina aka ta
a hakan?

Ai ko kawoki cikin mota da yayi yana ratso mata ka
ai abun kunyane."
Nan Rakiya ta shiga kumfar baki.

Maigogul yayi
ur yana kallona idanshi fal da hawaye, kawai saiya fa
a gaban mota yana goge idanshi.

Rakiya ta zagayo tace.

"Ai ko dai wallahi anji kunya raka Amarya da ubanta ko da yake ga can abokin she
anancin naka Cicib ma ganin shigarka mota shima ya shige daga can sai ka zauna a wajen Amaryarka mu kuma sai mun ganka sallamemme"
Allah ya so mu direban motar tamu baya ciki da a gabanshi za'ayi wannan aikin.

Sai daga baya ya shigo.

Duk da Maigogul bai sake kallon Rakiya ba.

Rahama ta fita su dasu Sadiya suka shiga tantance wa
anda za'aje dasu.

Motoci biyar kawai aka cika ragowar a haka suka koma cikin gomboi muka tafi.

Mai mota ya sake mana wa
ar ranar murna gimbiya tahau dokin girma muiyo murna zamu tafi mu kaita
akin aure.

Wannan wa
ar ko yau aka fileyin
inta ina tuno wannan ranar a
walwata.

Sai hawaye nake zubarwa duk na
ata fuskata da hawaye.

Gashi nayi kyau kayan da Alhaji Zaidu ya za
amun su na saka da setin gwal
ina na akwati, takalmi da jakan ma abun kallone.

"Lolo jikinki yayi zafi sosai.

Ya kamata ci cire wannan tsoron dan Allah ki bari ayi a gama komai lafiya.

Ke dai kiyi ta adda'a kawai.

Naga Malama
arama itama ta shiga mota ashe da'ita za'aje.

Ragowar kayayyakin da kika samu an
ura a buhu mun tawo dasu.

Akwatunanki kuma naga mota daban akayi musu Sadiya ce ta shiga gaban motar su gidanki zasu wuce kai tsaye."
Kai kawai na gya
a mata ina jin wayata na rauji amman wallahi na kasa cirowa a jakata sai Rahama ce ta zaro mun tare da
agawa ta bani.

Ga wayar a kunnena ina jiyo sautin amon muryarshi
Wallahi na kasa magana ni ka
ai nasan halin da nake ciki wallahi na tsorata da yawa kuma gani nake aurenma kamar zaman bazai yiwu ba.

Rahama ce ta zare wayar a kunnena ni kuwa na saki kuka kawai.

Maigogul yau baya magana sai girgiza kai yake yi sabida shima kamar fa kukan yake yi.

"Alhaji Zaidu Rahamace Lolo dai ta kasa magana sai dai
ila zuwa anjima"
Ta cikin wayar yace.

"Yaya Rahama dama ke kuna Dutse tare kenan, Su Yaya Labbaine suke Kano kenan?

"
"E sune muna mota zuwa Rano da Amarya.

" To shikenan Ubangiji Allah ya tsare muku hanya.

A kula mun da'ita sosai a tabbatar taci abinci in kuka isa Rano.

Na dan
a miki ragamar kulamun da Shalelena Yaya Rahama"
Dariya tayi tace.

"In sha Allahu kuwa.

To shikenan sai mun iso Kano nagode"
Ta kashe wayar ta dan
amun kenan sa
o ya shigo kamar haka"
"Shalelen mijinta nasan dai wannan kukan na farin cikine bana ba
in ciki ko nadamar aurena bane.

Kukane na farin ciki da murnar shiga wata sabuwar duniyar soyayya.

Shalelena gidana cike yake tab da soyayya na tanadar miki abubuwa da dama na soyayya wanda ba sai gobe ba ayau zaki soma gani.

Mijinki mai
okinki a ko da yaushe Zaidul abeedin
Murmushi nayi tare da sauke ajjiyar zuchiya sassanya sai naji na samu
warin guiwa sosai
Allah cikin ikonshi da amincewarshi sai gamu a Rano da yamma lis mune tafe_ tafe har
ofar katafaren famili house
insu Alhaji Zaidu wanda yake
auke da gini irinna sarauta da ganin ginin kasan irin gidajen gaggan masu ku
in da
innanne.

A hankali na fito daga mota Malama
arama da Rahama suna ri
e dani, Madamcy na ri
e da jakata ha
e da wayata.

Maigogul yana cikin mota su basu sakkoba ma.

Ina cikin mayafi ina
irga zauruka saida muka shiga zauruka goma sha biyu kafin muka shigo ainihin gidan.

An yi ma gidan ginin zamani sosai ta ciki.

Ha
a daga waje in kaga gidan ba zaka ta
a tsammanin haka zaka shigo ka tadda cikin ba.

Masha Allah Al'umma dai kuwa akwaita cikin wannan gida.

Muna shigowa aka soma yiriririr.

Nan wata farar Dattijuwa tace.

"A wuce dasu shiyyar Goggo Amfana maza Mariya.

"
Kafin mu kai ga bin Mariya su Hajiya Balaraba dasu Hauwa suka iso suma sai muka
unguma du tare zuwa
arayin Goggo da akace.

Tsofaffine a falon kusan su bakwai wannan na wane waccan a tsufa.

Haka na gurfana gabansu kaina a
asa bana ko iya
agoshi sai dai kama muryoyi kawai nake yi.

Gaisuwace ta wakana kusan na minti biyar abunka da gidan Malunta wannan Tsohuwa mai suna Goggo amfana ita ta bu
e taro da adda'a adda'a ta larabci zuryan tare da yin sallama duk muka amsa kafin ta soma da cewa.

"To Sabuwa muna farin ciki sosai da shigowarki cikin wannan zuriya tamu mai
umbun tarihi da daraja.

Mu nan da kike ganinmu daga iyayenki sai kishiyoyinki anan wanda da sannu zaki gane matsayin kowa tunda ana yin taro sau biyu a shekara.

Sannan ko biki ko suna
wai da
wata ake taruwa ayi, in abun kukane haka za'a ha
u a jajanta ma juna.

To kin shigo gidan yawa dole kiyi ha
uri da abubbuwa da zaki ji zaki kuma gani ko ba gaskiya ba?

Kisa a ranki zaman mijinki kike yi ba zaman burge kowa ba.

Amman ki rungumi dangin mijinki ki ba kowa matsayi daidai dashi.

Wanda yace yanayi maraba, wanda yace bayayi umma ta gaida Aisha.

Ba za'ace duk wannan taron kowa ya soki ba, kuma ke kanki ba zaki iya son kowa ba.

Uwargidanki ba mace bace mai matsala ba mun shaida tunda ta zauna zaman mutunci ba da kishiya
aya ba bada kishiya biyu ba mun shaida wannan.

Ki yi
ari kibi layinta a zauna lafiya.

Mijinku kune masu kwantar mishi da hankali a duk lokacin da wata damuwa ta dameshi, to hakan baya samuwa sai kun ha
e kawunanku"
Haka sukaita yi wannan ta zu
a ta cika taba wannan ta guntsa sukaita mun nasihohi masu ratsa jiki.

A maganganunsu wallahi na tsinci abubbuwa da yawa kuma na yaba ma wa
annan tsofaffin gaya.

Cikinsu ko wacce ku
i ta bani sai Goggo Amfana data
akko
an kunne da sar
a na azurfa dahuwar da masu kauri sosai.

"Wannan ki ri
eshi da kyau.

Tarihine mai tsawo inata
oyonshi Allah yasa rabonki ne haka kurum naji ina sonki fiye da ragowar matan da Zaidu ya aura.
ila rabonshi na jikinki ne" Nan akaita Allah yasa Allah yasa.

Nan kuma suka
are da koke koke dai da tuno mahaifan Zaidu da suka rasu.

Daga
arayin Goggo Amfana an kaini shiyya shiyya takwas da nata tara kenan.

Ba fa
arewa suka yi ba dattijan gidanne suka shigo suna fa
an a sake mu hakanan dare yayi mu kama hanya.

Wallahi duk shiyyar da muka shiga kuzo kuga abun alkhairi zumunci garesu sosai.

Daga masu ku
i sai masu bani turaren wuta, sai masu bani turmin zani, masu bani takalmi nayi harda wacce ta bani
atoton zanin gado
an madina fari sol babban gaske.

Sai da mukai Isha muka ci tuwo kana aka sallamemu.

Ni dai naji an sakani a mota Adama da Sadiya suka biyoni.

Sai taran dare muka iso gidan Alhaji Zaidu, Anan Maigogul mukai sallama na rungumeshi inata kuka yana rarrashina, Hajiya Balarabace ta janyeni.

Na gaji iyakar
arshe bana sha'awar komai sai in yi wanka in ha
iyi maganin zazza
i in kwanta kawai.
Chapter 38 · 0% Book details