← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 52

Sashe 37

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maigogul sai shige da fice yake yi yana tambayar ba
in suna ina yaci ado yayi kyau dashi.

Ai kuwa suna shigowa Dutse Hajara
anwarshi wacce suke
aki
aya sai ta kirani.

Maigogul ne ya rubuta mata adireshin unguwa da lambar gidan ya tura mata.

Ni kuwa naci kwalliya na saka wani babban lace, na
auki
aramin
ankunne da sar
ar gwal wannan nawan na saka Sadiya tayi mun kwalliya sukaimun
auri.

Ana kiraye kirayen Sallar la'asar suka shigo mota biyu suka ciko cike da mata
osassu ji
u kuma ni dai daga taga dana hangosu da irin gwalagwalan dake wuyansu da kunnensu duk saina tsure.

A haka su Adama suka sakko aka hauro dasu sama da akwatunansu har uku sha
e wallahi da kaya ha
r akwati guda tayi mun na kayayyakin bacci masu kyau, ga akwatin dogayen riguna, sai akwatin zannuwa da lesuka,
aramin akwatin kuwa sar
ine fashion harda na azurfa babba sosai.

An bubbu
e kaya anata san barka tare da godiya, Maigogul dai ya shigo sun gaisa ya gabatar da kanshi kana yayi shigewarshi ciki Allah ya soni.

"Babu komai ai Hajiya tafi haka kuma mutum ce guda har da
ari"
Wata zabiya ina jinta tace tana son ganin Amarya.

Adama tayi carab tace.

"Gashi bata nan bata da
e da fita ba anata hidimar biki"
Ajjiyar zuchiya na sauke.

Yanzu na gane dalilin Alhaji Zaidu da yake cewa in sai kaya mai tsada sosai, sannan ya za
amun kayan da zan saka in akazo
aukana.

Wannan kajin da su ruwa a mota aka saka musu Adama ta basu tukincin dubu
ari biyu har saida motarsu ta bar cikin layin kana na sauke ajjiyar zuchiya tsorone ya kamani ni dai
Ina jiyo su Adama anata hayya_ hayya.

Nima fitowa, Maigogul sai
aga zannuwa yake yi.

Zama nayi ina daga zaune suna ta kallon kaya ana mamakin Hajiya wacce iriyar macece.

"Lallai lolo kinfa shiga babban famili mai girma.

Ke kinga yadda wasu mata su uku suke
arema gidannan kallo suna yamutsa fuska kuwa?

Gashi sun sha gwala_gwalai, sun raina gidanne, to wa
annan da gidanmu na dane anya zasu iya shigowa ma kuwa?

"
Cewar Rahama.

Ni dai jikina a mace mus yake sai naji duk na raina kaina sosai wallahi.

Wayata ce ta sake kuka.

Da sauri na shige
aki a ciki na samu Uzairu zuchiyata yana ta ninke kayanshi da yayi wanki, shima sai shirye_ shirye yake yi bikinshi da Felisha yanata
aratowa.

Bayan na
aga wayar da sallama ya amsa mun sai yace.

"Ashe su Hajara har sun kamo hanya?

"
E wallahi sun tafi ai"
"Tace mun baku ha
u ba kin fita ni kuma nasan kinanan menene matsalar Shalelena tsoro kike jine ko menene uhm?

"
an murmushi nayi kawai nace.

Ba tsoro nake ji ba.

Nadai fi so sai ranar da na tare a cikin gidanka tukunna zasu ganni ai yafi ko?

"
"Uhm hakane hakanma babu laifi Shalelena.

Yauwa
awayen Hajiya su nawa ne akazo dasu?

"
Sai da yayi murmushi yace.

"Su uku ne ragowar duk danginane kinsan fa nace miki muna da yawan gaske.

Biki suna ba'a rabo dashi yanzu haka
anwata Fatima ta haihu yau kinga
ila dake za'aje suna ma"
A raina na aiyana
awayen Hajiya sune mata ukun da Adama suka ga suna
arema gidanmu kallo suna ta
e baki.

Shima dake hidimace a gabanshi sosai gaskiya bamu yi wata hira mai yawa ba.

Washegari da Adama, da Labbai Amarya da ango ya kawota sassafe, sai Hauwa, da aminiyar Hauwan, da Uzairu zuchiyata da Magazin, da Rita da Baba Laraba suka nufi Kano kai tsaye gidan Hajiya Balaraba suka wuce sabida Maigogul yace ita yaba ku
in kayan
akin nawa yace ayimun abinda ya dace.

Sabida tana da kamfani da take da
wararrun kafintoci da kayan aiki show room gareta
ato wanda take siyar da duk wani abinda ya danganci gida
atuwar plaza ce har kayan Kitchen duk tana saidawa, katifa, fulo, kafet, su tv da komai daya shafi
yale_
yalen gida tana yi.

Sanna tana yin intiriyo dakwareshon
Dan ta kirani take tambayata ko akwai kalan da nake sone nace na bata wu
a da dama..

Daga nan dake shatar bus su Adama suka yi sun tafi da ragowar komatsaina.

Rahama kuma da su Madamcy su sai gobe zasu bi tawagar kai Amarya kuma.

Ni dai sai naji komai da kowa sun fice mun akaina.

Yadda kuka san in gudu wallahi.

Gashi gobe akwai Dina da za'ayi anan duk
oye
oyen da nake yi na rashin son a ganni ya kau dole kowa yaganni.

KANO:.

Su Adama sun isa Sabon gidan Hajiya Balaraba.

Anan suka ga aikin girma da karamci sunci kaji sun goge wuya dashi.

Bayan sun huta da yamma kuma suka nufi gidan amarya motar kaya tuni tayi gaba su daga baya suka isa.

Motocinsu a harabar gidan suka ajjiyesu dake tsakar gidan akwai yalwa sosai dan motoci suma kusan biyar suka samu a tsakar gidan banda motar kaya da su Uzairu zuchiyata suke ta saukewa da Magazin.

Sun tarar da taron mata masu yawa a tsakar gidan anata musu sannunsu da zuwa Musamman da akaga Hajiya Balaraba a cikinsu harda aminiyarta itama kuma sananniyace a idanun al'ummar jihar Kano dan har yau har gobe ana damawa dasu ta fannin siyasa da wayar da kan mata musamman na karkara.

Hajiya Laure ce ta jagorancesu zuwa ciki dattijuwar arziki wacce Alhaji Zaidu yake bi ita a Ghana take aure bikinne ya kawota.

Falon Hajiya suka soma shiga dan
am yake da
an uwan Hajiyan har babu masaka tsinke da gani itama daga babban famili ta fito.

Sai a falo na biyu su Adama suka taddasu ita da
awayenta amintattunta.

"Ah Hajiya Balaraba kune a gidan maraba sannunku"
Cewar Uwargidan Alhaji Zaidu dan tare suka yi makarantar kwana da Hajiya shirine dai basa yi har suka gama makarantar ko ga miciji basa yi.

"Wallahi kuwa nice.

Mune muka kawo kayan Amaryarki"
Sai da suka yi turus tukunna amman dake macece mai wayau sai ta saki fara'a tare da cewa.

"Allah sarki ashe kinsan bazawarar da Alhaji ya auro Hajiya Balaraba.

To bari a baku kin
arayin nata.

"
"To shikenan.

Yarinya kam ai
ata ce mahaifinta nake Aure.

Kinga wannan ma Kishiyarmu ce duk iyayenta ne mu wa
annan fararen kuma yayyinta ne"
Ta nuna Hauwa wacce ta sha leshi da
an sar
a da
ankunnenta na azurfa wanda Layuza ce ta ara mata.

Leshin jikinta kuma Loloce tayi musu anko da Rakiya.

Akan ankonnan ma Rakiya ansha artabu da'ita ta dai yi rantsuwar itafa ba zata saka ba.

Hajiya da kanta ta tashi cikin tafiyar
asaita ansha kayan ado taje ta bu
e musu
arayin Amarya ta dam
a kin a hannun Hajiya Balaraba.

Nan suka shiga aikinsu ma'aikatan kamfani kusan su sukai aikin rabinshi da kwatanshi su suka san a inda zasu ajjiye komai cikin tsari
Su Adama a gyaran Kitchen da wanke ban
aku aka barsu.

Su Uzairu zuchiyata ma bafa a barsu a baya ba sam.
arayin na lolo yadda yake da farko dogon hanya zaki shiga itace a farko Corridor kenan.

Daga nan zaka mur
ofar da zata sadaka da babban falo a cikin falon akwai Kitchen da wajen cin abinci daining kenan, sai
akin ba
i da ban
aki a ciki sannan akwai
afar bene da in aka hau akwai
aramin corido a inda
akunan suke ciki guda biyu
aya daga ciki shine akaima lolo jeren kayan gadonta,
ayan kuma kafet aka malala mata sai wata doguwar kujera guda
aya da aka saka mai suffar L da teburinta.

Gaskiya gidan lolo yayi kyau matu
a gaya.

Kafet da labule da ta siyo a Saudiyya a uwar
akinta aka saka mata.

Yadda aka tsara
arayin da yadda Hajiya Balaraba ta za
a mata kayan kece raini babu raini tattare da
arayin duk kuma wanda ya shigo ha
a yasan iyayen Lolo sunyi mata bajinta.

Ga gara mai yawan gaske da aka ha
ota dashi.

Dukka fa wannan
arin Alhaji Zaidu ne dan Maigogul sau uku yana kiranshi yana sanar mishi ku
in kayan
aki bazai isaba.

Shima ya fita da fitarshi ya
inka kayayyaki na alfarma wa
anda zaici Amarcinshi dashi ya kuma
inka kayan da zai sa ayi dinar Lolo.

Ya dai yi
ari ya sai kayan abinci basabamba ya raba ma Hauwa da Rakiya abinda bai ta
a yi ba a rayuwarshi ya siyo ya jibge.

Ko a da can kafin su tara iyali da yake
arin ganin ya taimaka awo dai suke yi.

Gwangwani uku hu
u na shinkafa da wake daga baya ma ya zirarama idanunshi kwalli.

Hajiya Ta saka an kawo abincin masu jere shinkafa da miya da kaji manya manyan yanka aka kawo musu sai salak da lemukan kwali da ruwan gora, su cincin sinasir alkubus nakiya duk an kawo musu fanteka fanteka na nuna isa da son bajinta da burgewa.

Godiya su Adama suka yi nan Labbai ta shiga rabon abinci dama a gajiye suke tulus suka ci suka
oshi da
aya da
aya dangin ango sukaita shigowa suna santin wajen da gaisuwar ba
Basu suka baro gidan ba sai wajajen goman dare a hakanma sun tawo da kayan abinci rigi_rigi wanda aka kuma lodo musu na dare.

Har dai suka tafi basu ha
u da Hajiya ba sakamakon gidan ya kuma
inkewa da Jama'a.

Suna komawa gida sai bacci an gaji washegari gari kuma itace ranar tarewa.

Hajiya Balaraba sunyi waya da Maigogul yake sanar mata Alhaji Zaidu yace Rano za'a wuce da Lolo kai tsaye.

Akwai iyaye acan da za'a kaita ayi mata nasiha lafin a wuto kano.

Sunyi dashi akan su Manyan zasu wuce Ranon in yaso ko su Adama sai su wuce gidan Amarya su jira zuwansu.
Chapter 37 · 0% Book details