← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 52

Sashe 39

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nasan hakan bazai samu ba tunda akwai dina
Amman ina ana shigo dani Hajiya Balaraba da Hauwa, da Malama
arama da Baba Laraba suka nufi
arayin uwargida dani.

Sha
e da mutane
arayin sai tashin hayaniya kawai kake ji.

Waje aka bamu muka zauna nima ina daga kan kujera a cikin mayafina.

"Wacece Uwargidan a cikinku ne bayin Allah.

Gara muyi a gurguje mu samu muje mu kwanta mun shawo hanya"
Cewar Hauwa dan da muka shigo madadin su mayar da hankalinsu garemu sai suka ci gaba da hayaniyarsu.

Wata matace ta shigo
amshin turarenta ya daki hancina ga
aran takalminta mai tsini.

"Ah marabanku Amaryata ta iso ashe.

Ai Hajiya Balaraba da kun wuce da'ita
arayinta ta watsa ruwa taci abinci ga Dina da aka shirya Alhaji yace daga Rano kuke ma
an zuwa dina duk suna can nima ku nake jira"
"Ai babu komai dama gaisawa muka kawota kuyi a baki girmanki ko?

"
"Ahh babu komai wannan al'adar bana fiye sonta Amaryata a barta ta huta ta samu ta shirya awa
aya gareta kawai"
Matsowa tayi kusa dani ta shiga mayafin da nake ciki a hankali na
ago muka ha
a idanu tubarkallah masha Allah itama tana da kyanta daidai misali wallahi yabon gwani ya zama dole.

A yadda nayi tunaninta ba'a haka na ganta ba.

Na zaci
atotuwace ashe bata da irin wannan
ibar ta Hajiyoyi ta dai kai Rahama jiki kamar dai ni da rabi da kwatana bata
arasa biyuna ba.

Nayi zaton farace sai naga ba
ace irin ba
innan na ba
en fata mazauna Amurka ( blacks American) Amman gaskiya ba yabon kaiba na fita kyau sosai.

Tayi ado da gwala gwalai, ta zuba kayan ku
i sosai a jikinta.

Tayi tsam da muka ha
a idanu amman bansan menene daliliba dan ta kalleni ta maya harda mamaki akan fuskarta.

Sai kuma ta saki guda tare da dun
ulamun ku
i rafa uku tace.

"Amarya ta
ara a ku
in li
i Allah ya bamu zaman lafiya yasa kin shigo kenan sai dai ki birneshi ko ya birneki ya ka
e fitina a tsakanin mu.

Hajiya Balaraba a kaita
arayinta.

Za'a biyoku da abinci yanzu.

Alhaji ma ya shigo yafi a
irga yana dakon zuwanku baku zo ba"
A dadda
ile take magana irin na madiga
innan kun gane mata masu cikar iko.

Ni dai godiya muka yi muka wuce
arayina.

Saida aka zaunar dani a bakin gado na sauke ajjiyar zuchiya tare da bu
e fuskata na sarara.

"Sabuwa lallai Allah yana sonki irin wannan gida ko a mafarki ban ta
a tunanin Aure zai iya kawo
aya daga cikinmu ba wallahi, sai gashi ke Allah ya za
a ya kawoki.

Gashi kishiyarki gaskiya halamunta ya nuna bata da wani matsala kema mun sanki sarai zamanku zaiyi kyau.

Kije ki watsa ruwa kizo ga doguwar rigar bacci ki saka Kafin a kawo miki kayanki"
in da Hajiya ta bani na mi
ama Labbai.

Ki adanamun da wannan sar
ar da kuda
ennan dana samu.

"
Ina fa
in haka na fa
a ban
aki dana saki ruwan zafi daidai_ daidai a jikina na du
e idanuna a cikin ruwan naga kyan ban
akin sai kawai naji ina zubar hawaye.

Cikin
udurar Allah harna gama wankan hawaye bai rabu da idanuna ba.

Ina fitowa na samu su Adama na cin abinci a tire ga kaji guda guda ko yankawa ba'ai ba kai da
afa da kayan ciki kawai aka cire.

Duk sun sake kaya sun saka ankon farin lace dake fararene sai suka fito kamar matan wasu hamsha
an Labbai har ha
orin makka na bogi naga ta saka, ga wata sar
a barawon zinari da duk suka saka.

Doguwar rigar baccin da Adama ta ciremun na akwati na zura kafin kayan nawa na dina su iso Alhajine ya kai
inkin.

Nayi zaman dirshan na shafe jikina da Kulaccham ta jiki na wajen MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI kulaccham ce wacce take gyara jiki tasa laushi da she
in fata, bugu da
ari
amshi ya zauna daram a fata, gata
auke da sirri mai girma.

Ina gama shafe jikina da man na bi jikina da humrori masu dogon tarihi na shafe jikina.

"Lolo wa
annan kayan
amshin na gaske ne nima zaki sanmun inje in ci amarci dashi wallahi naga Amaryar Maigogul tayo miki kayansu show glass guda muka je
orayi gidan wata Farar Hajiya mai fara'a da sanin darajar mutane Hajiya Zainab sunanta Zee musa collection.

Naga tana siyar da kaya ita kanta Hajiya zainab
in da dama, su kayan jinjiraye, atampopi, kayan Kitchen ke komai ma siyarwa take yi gaskiya."
Murmushi nayi nace.

Hajiya Labbai Amaryar cicib ohh duniya juyi juyi wai yau ke Cicib ya aura.

Dan Allah daren farko yaya kuka yi ne?

"
Adama harda
warewa tsabar na bata dariya.

Ita kanta Labbai
in har
asa ta kwanta dan mugunta.

"Kinsan Allah banma ta
a samun wani
a namiji a kab mazajen dana aura a baya irinshi ba.

Gaskiya uwargida take ta zage_zage.

Daudunma yace mun zai dena tunda bana so.

Yace tunda Maigogul ya dawo daga Umara yake ta fa
a mishi ya sauke Daudu su fuskanci gaskiya da gaskiya.

Kunga kuwa ai akwai damshin nasara ko?

Ku dai ta taya ni da adda'a kawai amman fa naga waje wallahi, in dai mu'amalar Aurene to an rufe
ofa kawai yasan takan mace."
Ai kuwa sai ga wayarshi ta shigo.

Ai saina shiga salati ita kuwa a guje tayi waje Adama tace.

"Ba gara Labbai ba.

Nifa inna tuno zan koma malam Madori sai inji gabana ya fa
i.

Sabuwa Alhaji wani irin
azamin mutumne sannan ranar kwanana baya
aga
afa sannan salamatu kwanta kawai ya iya.

Ga ba
ar wahalar gidan abun duk ya fice mun a raina.

Amman haka damun koma Dutse nima zan tarkata in koma"
Tausayin
an uwana ya kamani sosai.

Sallama muka jiyo a bakin
ofa nayi saurin saka mayafina a ka na rufe fuskata.

Ashe Hajiya ce tana sanye cikin wani leshi mai manyan huda ja mai bala'in kyau kai da gani kasan da tsada.

Takalmin
afarta ba
ine mai tsinin gaske sai adon gwalagwalai da tayi su zobuna kawai saida tasa takwas wallahi kuma duk zinarine kwalliya irin dai ta alfahari.

Ta sha ba
in goggoro tayi kyau.

"Amarya mai maganar siga.

Da fatan kinci abinci dai ko?

"
A_a fitowata daga wanka kenan yanzu zanci"
"Allah sarki.

To dama Alhaji ne yake son ganinki yana waje yana jiran in kawoki.

Kinsan fa bai fiye jin kunya akan abinda yake so ba"
arashe da dariya.

Mamakinta nake ji shin bata kishine irin na mata ita?

Allah mai iko.

Ledar kayan dina ta mi
o mun Adama ta kar
"Bari in jiraki a falo in kin kammala sai mu tafi ko?

To nagode sosai"
Doguwar rigar wani irin leshi ne ko net ne ni wallahi nama kasa tantancewa tsabar kyau mai ruwan tokane kalanshi turarre, sai ba
in takalmi da goggoro ba
i a na
enshi yake sakawa kawai zanyi.

A cikin takalmin muka ga wata sar
a babba da
ankunne harda warwaro da zobe.

Kuma wallahi gwalne
anye ma kuwa.

Cire ta wuyana nayi na adana na saka wannan warwaron wacce na cire da zoben sai ban cire ba na
ara na sabuwar sar
ar a hannun dama nasa zoben daidai hannuna kuwa warwaronne ma sukaimun yawa amman Adama tace in saka a haka.

A gurguje Sadiya tazo taimun kwalliya na fito shar dani goggoronne dai ya
i shiga kaina sam yayi mun ka
an.

Sadiya yi mun
auri mai kyau kawai da
ankwalin kayana kinga har goma saura fa"
Ai kuwa
auri ta buga mun gashina ya fito ya kwanta a tsintsiyar wuyana nayi kyau na musamman.

Fitowa muka yi tare Hajiya dake zaune a falo ta
uramun idanu har muka sakko.

"Goggoronne bakya so baki saka ba?

"
E ban fiye son goggoro bane shi yasa nace aimun
auri kawai da
ankwalina."
Baki ta
an ta
e ina lure da'ita.

Wucewa muka yi ina jiyo muryoyin su Baba Laraba dasu Hauwa a
akin dake
asa sunata hirarsu.

Muna fitowa muka samu Alhaji Zaidu a tsaye ya sha malum malum ta waganbari mai ruwan toka anyi mishi ba
in surfani a rigar irinna sarakai, ga hularshi Zanna Bukar asalin babbar kunsun akwai Zanna Habu akwai Zanna Bukar
afarshi saye da ba
in takalmi mai rufaffen gaba.

Murmushi mai taushin gaske ya sakarmun tare da cewa.

"Wata barakallahu ahsanin khalikin."
Iyakar abinda yace dani kenan.

Hajiya tayi dariya tace.

"Alhaji Manya to muje ko, kuyi gaba zan
akko jakata"
"A_a mu na dai jiranki kije ki
akko mu tafi uwargidan Alhaji Zaidu"
Dariyar manyan basawa tayi dan saida ta kaurara muryarta.

Tana wucewa Alhaji Zaidu ya jawoni ya shiga shinshinar
amshina.

Cikin wata muryar magagin
auna yace.

"Zaki soma shiga turaka Shalelena yau.

Zan jiraki komai dare ha
urin nawa ya
are wannan
amshi ya susutani"
Jin takun Hajiyane yasa na zame jikina da
yar.

"Amman kamar zazza
ine naji a jikinki ai ko.

Subhanallahi da kin sanar dani ai bama zamu je Dinar ba.

No muje in baki magani kisha ki kwanta kawai"
Hajiya ce tace.

"Haba Baban Soyayya a daure dai.

Anyo gayya gari _gari abokanka da matansu duk suna can suna jira kuma ace amarya da kanta bata samu Halartar wannan taron ba.

Muje akwai maganin warware gajiya a jakata sai in bata tasha a mota gabaki
aya Dinar ta awa biyu ce.

Ku
in da aka kashe ai bana wasa bane ko?

"
Murmushi nayi nace.

Zan iya ma Hajiya dana sha magani in sha Allah zan warware"
"Yauwa
anwata muje kinji"
Hannuna dana Alhaji ta kama har zuwa mota.

Mu uku muna baya mun sakashi tsakiya sai direba ni dai har muka isa bance komai ba da'ita suke hirarsu ta biki da
an abubuwan da suka faffuru dai a taron har muka iso.

Kaga masu yi dan Allah ashe tarone mai suna taron manya aka shirya.

Mutane kuwa sun samu zuwa sosai babu yara babu mata masu goyo babu masu ciki.

Anyi biki sosai.
Chapter 39 · 0% Book details