Sashe 45
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan wanta ne, wannan kuma iyalinace shine muka ce bari muzo mu dubata da jikin mutuniyar kirki"
Ganin Hajiya Balarabane na tabbatar yasa suka saki fuskarsu sukaita fara'a
Dan habaice _habaice suke tayi da labaran
anzon kurege da sukaita bayarwa a junansu da nufin hannunka mai sanda basusan a fice nake ba na sha da saninsu wallahi.
"Hajiya Balaraba.
Dama ashe kina da aure duniya bata sani ba?
"
Murmushi tayi ta nuna maigogul cikin alfahari tace.
"Wallahi kinganshi nan Honey.
Auren sirrine kinsan ba komai bane zaka yi shi a bayyane musamman mu
an siyasa.
Kuma rayuwata daban da siyasata.
Yanzu haka ma wani gidan rediyone ya gaiyaceni daga nan can zamu wuce"
Yanzune na gane dalilin Hajiya Balaraba da yasa ta Auri maigogul.
Macece wayayya sananniya.
Dole zata so miji kyakkyawa wayayye
an kwalisa na fita taro mijin nuna ma Sa'a wanda babu raini zaka iya zagaye duniya dashi.
Dan wallahi in kuka ga aikin gaban rigar maigogul zaku
auka wani sarautace a hannunshi.
Hatta takalminshi mai kwale_kwalene fa irinna gidan sarauta.
Na rasa a ina Maigogul kuma ya samo wannan shigar ta sarauta daga dai Auren Hajiya Balaraba shikenan ya canja.
Ni dai sai Uzairu zuchiyata kawai nake kallo.
Maigogul ne ya ciro ku
i ya ajjiye musu
Wallahi ko kaffara bazan yi ba bashi ya bada ku
in ba Hajiya ce dai ta bashi ya ajjiye dan kankaruwar mutuncinta.
Nan suka musu sallama na mi
e na rakasu.
Maigogul yayi gaba yana amsa wayar Cicib
Hajiya kuma tana ta gaisawa da mutane dake sananniyace.
Wai Uzairu zuxhiyata dama da gaske kake yi wai nan zaka dawo ne?
"
"Ras lallai lolo baki da hankali.
Dama ni nananne fa tabb in kin ganni a Dutse to na raka Dad ganin su Mum ne.
Na gwammaci inyi zaman agolanci
Ke kinga
akina kuwa hmm, gashi Hajiya Mum bata da matsala sam
Yanzu ma daga nan gidansu Sagagi zani mu shiga gari da gayu.
Rakiya sai wani kirana suke yi ni bana ma
auka kinsan halinta da ba
in kishi.
Kayana nasa Adama ta tattaramun tsab jibi Dad zai shiga Dutse zai kaima su Rakiya Mum ta gansu sai in bisu in
ebo kayana"
Yama tunamun babu shiri na
aga wayata na kira lambar Adama.
Rakiyace ta
auka.
"Kema kin dena
aga waya kamar ubanki da Uzairu zuchiyata ko Lolo aita kira ba zaki
aga ba sabida munafucci.
To wallahi ga sa
o kiyi gaggawar fa
ama Maigogul ko ya dawo mun da
ana ko kuma sama da
asa ta ha
e zanzo har Kano ayi wacce za'ayi"
Ina jiyo Hauwa na sake zugata.
a ba
ar munafuka mai kutunguilar tsiya ko ina ruwanki dani oho"
Take fa
ama Hauwa inaji fa
a ya kaure tsakaninsu
A sanyaye na kashe wayata.
Ai a kunnenka akayi komai sai ka koma gida kafin Rakiya tazo ta zubar da galangalan"
Dariya yayi kawai.
Lokacin mun
araso wajen motar.
Sai lokacin naga sa
on Alhaji Zaidu cewar ya fita sai zuwa yamma zai dawo ya
aukeni mu koma gida.
Ya tafi Rano Goggo Amfana babu lafiya itama.
Sa
on soyayya mai zafi da sauke nutsuwa na tura mishi nima.
A nan mukai sallama dasu Maigogul Uzairu zuchiyata shi ke tu
asu su suna baya abinsu Maigogul sai dariya.
Ita kuma sai inga bata gajiya da kallonshi Allah mai iko
Mrs BUKHARI
Mrs Bukhari
Son so masoyana
Sunayenku ba zasu lissafu bane wallahi shi yasa banma soma rubutawa ba.
Amman ina sane daku masu dogon sharhi nagode sosai Allah ya bar
auna
[10/6, 9:19 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
20
INA MI
A TA'AZIYYATA GA IYALAN HAUWA LAWAN MAITURARE.
UBANGIJI ALLAH YA BAKU HA
URIN RASHINTA HA
A DUNIYAR MARUBUTA DA MAKARANTA MUNYI RASHI BABBA.
ALLAH YA KAI HASKE KABARINKI
Ajjiyar zuchiya na sauke.
Gidanmu gidan daru yanzu ita Rakiya akan Uzairu zuchiyata take wannan fa
an?
Mu da a gidanmu mace ma sai tayi Sati bata gida inta dawo ba'a sanin inda taje.
Su Gaza, magazin sai sufi wata biyu a gidan yari babu wanda ya sani babu kuma wanda ya ke son sani.
Sai Uzairu zuchiyata dan dai kawai ya dawo Kano mutumin da
asarma zai bari kwana nawa ma ya rage mishi?
Kai Rakiya fitinarta ta wuce yadda kuke tunani wallahi.
Komawa nayi
akin asibitin
Nan dangin Alhaji Zaidu sukaita tururuwar zuwa gungu _gungu har saida likitoci suka koremu duk muka fito muka zazzauna.
Hajiya Gadoce kawai a ciki a lokacin ma Hajiya ta farka.
Kuka take son yi sannun dana yi mata ne ta ganni na ganta shine ta fasa yin kukan ta ha
iye abunta.
Tare da Hajara muka ci abinci na
anfi sakewa da'ita dake tana da bala'in fara'a.
Harma take fa
amun akwai suna a Abuja yau
innan akayi haihuwar ai zanje dai ko?
E nace mata.
Sannan ga wani sunan nan da kwana uku za'ayishi shi kuma a Rano.
Anan mukai la'asar sai ga Alhaji Zaidu da abokinshi da matar abokinshi sun zo duba Hajiya.
Ana gaisawa shi kuma yana ta kallona yana lumshe idanu.
Hannu ya mi
o ma Hajara suka gaisa nima ya mi
o mun dake naga ya mi
ama kab
anne da yayyin nashi hannu sun gaisa saina mi
a mishi nawa dake naga kamar
abi'ar gidansu ce matan duk saida muka gaisa hannu da hannu.
Yatsanshi babba yasa ya karji tsakiyar hannuna.
Ni nasan nufinshi sarai saina basar dan nifa a matse nake gam.
"Zara'u na ha
aki
awance da Shalele.
Sauran tunda duk
akin Hajiya ne."
Duk sai suka saka dariya suka shige aka barsu da musu ni dai sai murmishi nake yi.
Alhaji ya jima a ciki abokin nashi da matarshi dasu Hajiya Gado duk sun fito sun basu waje.
Yafi awa
aya da rabi a ciki kafin ya le
o ya kirawoni na mi
e kusa da matar abokin nashi da take nuna mun samfurin
inke
inke a waya ita telace tana da kamfanin
inki da ma'aikata masu yawa a
ashinta.
Ina Shiga na samu Hajiya na kwance Alhaji na zaune a bakin gadon hannunsu a cikin na juna.
Yaya
arfin jikin Hajiya?
"
Murmushi tayi tace.
"Jiki sai adda'a Amarya ki fa yi ha
uri na
wace miki ango yauma nan zai kwana ki yi ha
uri babu mamaki ma gobe a sallamemu"
Murmushi kawai nayi muka ha
a idanu da Alhaji.
Ai babu komai sai da lafiya ake komai a rayuwa.
Inma yaje gidan me zaiyi?
Ai zaifi kyau ya zauna dake koma kwana nawa ne a asibiti.
In dan tanine babu damuwa wallahi ko kwana nawa zaki yi.
Ke da kike fama da ciwo.
Nima a asibitin nake ganin zan kwana tare daku"
Murmushin jinjina mun yayi yace.
"Ai na fa
a miki
anwar taki tana da matu
ar hankali.
Yanzu dai zanje in kaita gida sai in dawo ko?
Kuma zan tawo da abinci, Shalele likitoci ba zasu barmu mu biyu muyi zaman jinyar ba, mutum
aya ka
ai suke da bu
ata kiyi ha
uri in kai ki gida."
To kai ba sai ka tafi gida ba ni in zauna da'ita ba?"
Ai kafin yayi magana ta soma nishi da dafe kai taji inason in koreshi.
Dubanta nayi kawai nayi murmushi a zuchiyata
Sallama nayi mata ya tusani gaba muka fito ina mamakin halinta.
Sallama nayi ma danginshi muka fita tare da abokinshi da matarshi.
Suka shiga motarsu muma muka shiga tamu.
Muna tafe muna soyayyarmu katsaham sai ga wayar Hajiya Gado yana
agawa tace wai jikin Hajiya ya rinca
e duk sai ya birkice.
Yana ajjiyeni mai gadi ya sake bu
e mishi get ya fice ko abincin ma bai
auka ba.
Murmushi nayi kawai tare da girgiza kai na shiga ciki Hauwa tana ta hidima.
Sai turowa akayi aka kai abincin.
Ni dai Labbai na kira naso muyi hira wai basanan sun tafi Abuja ta raka Cicib biki ina jin tashin ki
ama.
Kashewa nayi na kira su Rahama mukaita hira da
an gida harda su Gaza magazin dasu Sama.
"Sabuwa eh zamu fa tawo gidanki da eh jibi.
To Dattijo ya kira yace jibi eh zai kawo ma su Rakiya Amarya su ganta ko zuwa gata wallahi kinji abinda eh yasa muka
aga sai sunzo sun tafi zamu eh tawo duk ayi zumunci.
Shi kuma Uzairu zuchiyata ni dai eh na ro
i rabin raina ta barshi ta fita sha'aninshi munafukine uwarka ai uwarkace eh duk da babu wanda ya
i da
i da eh sauyi.
Ni eh mijinki yasa mun rana yace inzo zamu eh tattauna to ko menene sai in nazo"
Mun jima munata hirarmu kafin na kashe wayata baki
aya nayi kwanciyata.
Washegari kuma muka wayi gari da
an Rano Bus guda sun zo dubiya.
Zagewa nayi duk yawansu ni ka
ai sai wasu
an mata da suka taya ni
are Maggi muka yi girkinnan.
Hauwa tazo tazo ta taya mu, hankalinane bai kwanta da'itaba sam wallahi.
Na kawo musu cincin mai yawa da abubuwan sha.
Suna kan cin abinci ina cikinsu Alhaji Zaidu ya shigo.
Dake harda tsofaffi ina bamu samu damar ke
ewa tare ba ma aka rankaya zuwa asibitin.
Ni kuma ina sane na
i yadda mu ke
e shi yana ta son hakan ni kuma nayi kamar ban ganshi ba.
an Rano muka dawo suka kwana sassafe suka kama hanyarsu.
Suna ta yabon yadda na saki jikina dasu inata musu hidima
Ina tsaye a Kitchen ina wanke_wanke naji an kama
uguna ta baya.
Alhaji Zaidune dan na jiyo
amshinshi.
Juyo dani yayi muka fuskanci juna"
"Lefin mena aikata aka kashe mun waya aka kasa bani ko wanne irin agaji, kuma kika
i bari mu ke
e uhm me nayi mai zafi matar so?"
Kafin nayi magana yayi ma bakin ri
on alawar yara.
Mun da
e sosai yana ta bidirinshi, ni dai ban hanashi ba.
Kuma ba fishi nayi ba kawai dai na barshi yaji da marar lafiyane.
Shima wani salon bada
afane, kawai bazan iya kwana a asibitin bane ma, ga
an uwanta
arya da wasan gwala_gwalai ni tsoro ma suke bani wallahi, ko wuni a daddafe nake yi a cikinsu.
Hannuna ya ri
o muka isa falo muka zube a doguwar kujera duk muka birkice.