← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 52

Sashe 43

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wallahi Allah
ayane duk ranar dana sake shigowa
akinki na tarar da matan ma
ota a kan gadona ke a cikin
akin baccinnan to komai zai iya faruwa su kansu matan inaga saina kulle
akin nayi musu duka.

Sabida na lura so kike ki turani baki san waye Babangida kacigari bane labarina kike ji"
Yana gama fa
ar haka ya mi
e ya fita waje kawai ya samu dakali ya zauna badan komai ba sai dan ya huce ko zai samu sau
in zuchiya.

Sai da zuchiyarshi ta sauka ya shiga
akin tana ganinshi ta sauke waya a kunnenta.

Gadan_ gadan ya nufo ta tare da fisge wayar yadda ta nuna halamun rashin gaskiya data ganshi sai yake zargin ko da namiji take waya.

Zarah yaga an rubuta duk da haka sai yake ganin ai gidogace irin nashi na da.

Sau nawa_ nawa yake sama macce sunan maza.

Danna kiran Zarah yayi tare da saka wayar a bu
e tana ta ruri kamar zata tsinke sai Zarah ta
aga da murya tattausa tace.

"Ba mai gidan bane ya dawo ba?

Kije ki bashi hadda kada ki kuma laifi"
Ajjiyar zuchiya Babangida ya sauke tare da datse wayarshi.

Yana jin kamar yayi ma mai muryar farin sani.

"Wato wannan abinda ya faru har kin kira
awarki kina fesa mata ko?

Ya ilahi ina zan saka raina?"
Wayarta ya tsilla kan kujera yayi shigewarshi ciki ya kwanta yanata sa
e_sa
e ita kuma madigar a kan kujera ta mimmi
e abunta ta
i shiga
akin tunda tasan tana shiga zai hayeta.

Washegari ko data gaisheshi
in amsawa yayi, ta bashi abinci ya
i ci.

Da zai fita ya ajjiye mata ku
in cefane yayi tafiyarshi ya barta a tsaye tana hararar bayanshi.

Da Sumy suka ha
a idanu itama da hararar ta bita harma da da
i da tsaki.

"Aikin banza da wofi.

Tayi komawarta
aki rai a jagule tanata tunanin Sabuwa da Sabuwar rayuwar data shiga.

GIDAN MALAM:.

Da yamma lis sai ga su Mardiyya sun dawo.

Malam na zaune dasu Adda'u a
ofar gida sai ga su.

" Mardiyya kune a tafe har an gama bikin kenan.
arama an dawo ko?

"
"Malam kenan kana waje ka tusa jikoki a gaba anata lele.

Allah yayi dawowarmu.

Sai da ma muka huta a can gidansu Sabuwan kafin muka tawo dake mota har tsakar gidansu ta shiga damu"
"To madallah sannu da zumunci.

Ita kuma Allah ya basu zaman lafiya.

Mardiyya Saratu kuje ku huta"
Malama
arama tace.

"Akwai cincin naka da Sabuwan ta bayar a kawo maka na ajjiye maka a turaka, da shadda"
Murmusawa yayi yace.

"To shikenan saina shigo
in.

Ai da bakya gidan babu da
i har duhu yayi mun, su Aminu ke
ebe mun kewa"
Murmushi tayi irin na matan da masu tsantsar ado da kunya wacce tazo har a al'adar malam bahaushe.

Wanda a yanzu mata an zama fitsararru da sunan wayewa.
ewa suka yi yuu suka bisu dukka ciki.

Murmushi Malam ya bita dashi kawai.

Da daddare sai ko ga Babangida yazo wajen su Mardiyya.

Malam ya bashi dama ya shige
Suna zaune a
akinsu Mardiyya sun bu
e cincin dasu atampa da shadda ga ku
i sunata zuba surutu ya shigo.

Kayan yake ta kallo su kuma baki a ha
e suke mai sannu da zuwa har dai ya nemi waje ya zauna.

Nan Malama ta shiga zubo mishi surutun biki da irin kyan gidan umminsu.

Babangida sai ha
iyar yawu yake yi.

"Baba kaga duka wannan sabon Babanmu ne ya bamu.

Kuma yasa munyi mishi karatu ni da Adda.

Baba dan Allah zan...

" A_a uwata kina tare dani ba zaki je ko'ina ba.

Malam bazai bari ba in yaji ciwonshi zai tashi.

Kina so ciwonshi ya tashi ne?

"
Tayi saurin girgiza kai.

"To in bakya so kar kice komai.

Nima bazan so ba"
Aminu yace.

"Amman Baba zaka dinga kaimu wajen Ummi?

"
Ai sai ya
aure fuska tamau.

Me ya tuna kuma sai yayi murmushi yace da Mardiyya.

"Kin bata sa
on nawa?

"
Mardiyya ta
ago tace.

"E Baba na bata.

Amman dai a jaka ta saka"
Shiru yayi yana nazari.

"Bata bu
e ba kenan har kuka tawo kawai a jaka ta jefa?

"
"E Baba a jakar hannunta ta jefa, to kuma muna isa Kano wajen Dina muka wuce"
Baki ya bu
e tare da jinjina kai yace.

"Au har Dina ma akayi kenan?

Ai shikenan Sabuwa"
Cincin ta
ulla mishi mai yawa ta
irgo ku
i daga cikin ku
in da Alhaji Zaidu ya basu ta ha
a da cincin
in.

"Baba gashi.

Dan Allah kada ka
i kar
a ni
iyarka ni na baka"
Cikin jin kunyar Mardiyya ya kar
a hannunshi na rawa yau shine ri
e da cincin
in bikin Sabuwa da wani
ato?

"
Ai saiya mi
e ya fice kamar kububuwa.

Ko da ya fito malam baya
ofar gidan mashin
inshi ya hau ya fice da sauri.

Har zai wuce tsohuwar majalisarsu sai dai ya dakata wallahi ko gidan baya son zuwa sam.

A hankali ya isa tare da zama ya bu
e misu wa
annan kayan fulawa.

Suna ci anata gulma da musu.

Shi kuma bidiyon raya sunnah tsakanin Sabuwa da mijinta sai hasko mai yake yi harda yadda Sabuwa take karya wuya zuwa gefe saida ya hango.

Da mugun zafi ya
aga shayin gahawa ya
ake zafin na
ona ma
ogoronshi da
irjinshi har zuwa cikinshi.

Idanu ya lumshe kawai ya kwace sigari a hannun Gaddafi ya soma zu
Har ya kusan shanyewa zuchiyarshi ta daka mishi tsawa tare da hasko mishi kuskuren daya tabka.

Zuchiya tana magana da mamallakinta kamar yadda
awa ke magana da
awa.

Wani sa'inma zuciya tana iya rabuwa ta zama kashi kashi tare da yin maganganu mabanbamta a lokaci guda.
ama Gaddafi sigarin yayi ya dafe kanshi kawai idanunshi a rufe.

"Babangida kacigari duniya ta
au zafi mata sai caja mana kai suke yi.

Dama ance wanda baiji bari ba zaiji hoho.

Kaganni wallahi ban
i mu kwana a majalisarnan ba sabida tsabaragen yadda bana
aunar in shiga gida ko da kuwa da wasa ne.

Duk
akin daka shiga kamar jira dama take yi.

Sai kaji an soma kawo maka
ara, ko ka shiga kaji suna zage_zage.

Inma ka saki mace dole wata zaka
akko.

Ni mata ma duka sun ficemun a kayi na"
Musa yace.

"Kunga ga Ladidi zata wuce uwar gantali yau tadawo ma da wuri"
Idanu Babangida ya bu
e a hankali ya dubi Musa.

Hankalinsu duka yana kan Ladidi har da masu lashe bakunansu.

Idanu ya sake lumshewa yana jin zuchiyarshi na yi mishi tururi.

Ada yafi kowa son Ladidi tazo wucewa ya more kallon sifikun zamanta.

Shi dake ma ya fisu neman zunubin har fata yai tayi mijin Ladidi ya gaji da'ita ya sauta shi kuma ya aureta.

Ladidi wata macece marar kamun kai da nutsuwa.

Babu ranar duniya da Ladidi bata fita unguwa.

Gata Allah ya hore mata zati.

Sai take amfani da hakan ta hanyar saka kayan da zasu bayyana wannan zati.

Bugu da
ari tana tafe mazaunanta suna yawo a zani ko a siketi kamar an
ulle ruwa a leda kuma da gangan take yi.

To su kuma jama'ar majalisar su Babangida dake she
anune basu da wani abun nisha
i daya wuce musu kallon sifikun Ladadi.

Allah yasa mu dace ya tsare mana mutuncinmu.

"Ku yanzu dan Allah wai ba zaku shiryu ba ko me kuke so ku zama ne?

"
"Ahh kaga
an malam ka
i halin Malam tubabbe.

Tunda kai ka tuba ka barmu muma zamu tuba watarana.

" Wacce rana Sale?

Ranar da lokaci ya
ure mana
anmu suka lalace, ko kuwa ranar da zamu yi nadama marar amfani, oh ko ranar da muka jimu a kabarinmu kenan shine ranar nadamar?

Muji tsoron Allah mu tuba muita ro
on Allah yafiya
Ai ko auri saki da kallon jikin matan mutane, da gulmar magidanta masu wucewa ka
ai aka barmu manyan zunubaine.

Ba'a maganar shirka, ba'a maganar zinace_zinace cikinmu harda masu zina da matan mutane.

Shin bama tsoron kamun Allahne.

Ko ko dai bama tsoron ranar da nadamarmu ba zata amfanemu da komai ba?

Ga wani hadisi zan bamu kyauta.

An kar
o daga Abu Hamza, Anas
an Malik, yaron gidan Manzon Allah (S A W) yace,
Manzon Allah ( S A W) yace.
ayanku ba ya zama mai cikakken imani har sai ya so wa
an uwanshi abin da yake so ma kanshi."
Bukhari (#13) da Muslim (#45) suka rawaito.

Abu Hamza shi ne Anas
an Malik yaron gidan Annabi ( S A W) mai yi ma Annabi (S A W) hidima.

Shi yake cewa.

Na Abokanci Annabi ( S A W) tsawon shekaru tara ko goma, bai ta
a ce mini ba, dangane da wani abu da na yi ba daidai ba, don me ka yi kaza?

Bai ta
a ce mini ba, dangane da wani sakaki da na yi, don me ba ka yi kaza ba?

Shekaru goma yana matsayin yaron gida a wurin Annabi ( S A W)
Mahaifiyarshi ita ce ummu Sulaim, matar Abu
alha, wacce sadakin
aurin aurenta shi ne musuluntar Abu
alha.

A nan da Annabi (S A W) ya ce
ayanku ba ya zama mai cikakken imani, har sai ya so ma
an uwanshi abin da yake so ma kanshi.

Wannan yana kore cikar imani ne, bawai yana kore asalin imani bane.

Irin wa
annan hadisan suna da yawa.

Wani wanda bai fahimcesu sosai ba, sai ya kafa hujja da su bisa cewa, mai aikata sa
o zai iya kafirta, kamar yadda khawarijawa suke yi.

Sai su
auki irin wa
annan nassosi, sai su ce ai duk mai sa
o ya kafirta, kuma in ya kafirta zai dauwama a cikin wuta, don Annabi ( S A W) yace kore musu imani, ya ce mazinaci a lokacin da yake aikata zina ba shi da imani,
arawo a lokacin da yake yin sata bashi da imani, da sauran irin dangin sa
o da Annabi (S A W) zai fa
a, sai ya kore imanin ya ce babu shi.
Chapter 43 · 0% Book details