← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 52

Sashe 3

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To shikenan muje ma samu masallaci a hanya sai muyi Sallah.

Amman ita gimbiya ba zata samu sallah ba.

Abinda zamu yi mu jira muyi sallah kawai in yaso sai mu fita kawai.

"
Yanayi yana kallona.

Ni dai ina cikin wani irin sabon yanayin da ban ta
a shiga irinshi ba.

Ga wani irin mugun sanyi da yake ta ratsani har ka
awa hanjin cikina suke yi,.

Uzairu zuchiyata Baban
arya rigarshi babu hannu amman ko a jikinshi sai dai duk tsigar jikinshi ta tashi ina kallonshi.

"
Ciki na tashi na shiga ni da Felisha.

Su Uzairu zuchiyata muka barsu zasu yi Sallah a cikin lambun.

Bayan na idar da sallah nayi gurum inata tunani ni dai tsorona guda
ayane kada mu soma daga
arshe mu rabu.

Kai ina wannan ma yaudarar kaine lolo wannan ba kalarki bane gaskiya kada ki yaudari kanki.

Ajjiyar zuciya na sauke hawaye suka zubo mun.

Wato kamun kai a rayuwa akwai da
i kaico da irin yadda muka tsinci kanmu.

Ubangiji Allah ka kawo mana
auki ka kawo mana hanyar shiriya ta inda zato bai zata ba.

Shigowar Felisha ya katsemun tunanina.

Tana murmushi ta mi
o mun
atuwar jaket fara mai gashi a wuyan irin na ( mage, kuliya,
ar mussa)
Ina murmushi nima na amsa na zura na
ara fesa turare ta ja hannuna muka fito.

A mota muka tarar dasu Uzairu Zuchiyata su suka zauna a gaba mu kuma muna baya lokaci zuwa lokaci muna ha
a idanu mu sakarma juna murmushi na musamman.

Wannan daren ya kasance daga cikin dararen da suka tsaya mun a raina gaya.

Munyi yawo sosai a wannan birni mune gidan cin abinci mune siyayyar kayan sakawa da kayan ciye ciye dai.

Shima Alhaji Zaidu a nan yayi ma iyalinshi tsaraba mai yawan gaske, nima haka yace in
auki duk abinda nake so.
yar dai aka rabu har bakin hotel
inshi muka je muka saukeshi mu kai sallama da godiya muka nufi gida.

A cikin kwana bakwai
innan sau uku muka ha
u da Alhaji Zaidu, waya kuwa kullum sai ya kirani mun fi sama da awa guda muna hira duk da bai kasance mai yawan magana ba, amman yafi so dai ni ya tursasani in bashi labari.

Ranar da muka cika kwana bakwai a ranar jirginmu ya tashi zuwa Najeriya.

Felisha da iyayenta har filin jirgi suka rakomu munyi rabuwa ta mutunci sosai.

A cikin jirgi kuwa kujerar can bayana sosai Alhaji Zaidu ya zauna.

Uzairu zuchiyata kuma kujerarshi a jere take da tawa.

Idanuna na lumshe sai nake jin wani iri wanda ina kyautata zaton bazai wuce sabida Rabuwa da Alhaji Zaidu bane.

A wannan kwana bakwai mun yi wata iriyar sha
uwa ta ban mamaki.

Kuma na sake karantarshi sosai
abi'unshi da irin yadda yake lalla
ani abun yana yi mun da
Haka muka kwana a jirgi washegari da misalin
arfe goman safe sai gamu jirgi ya diremu a najeriya.

Ina tafe daga ni sai akwatin kayanmu.

Uzairu zuchiyata da Alhaji Zaidu suna ta faman jan akwatunan namu kiyy_kiyy gaskiya mun lodo tsaraba sosai.

Muna fitowa dan zuwa inda zamu samu tasi muka hango Maigogul tare da wani hamsha
in mai ku
i suna tsaye a gaban wata farar mota.

"Lolo ga Maigogul can yana ta washe bakinshi"
Cewar Uzairu zuchiyata.

Saida gabana ya fa
i dan tsorona Allah tsorona kada maigogul yaje yaita sakin layi a gaban Alhaji Zaidu.
arasowarmu ke da wuya maigogul yace.

"Ka ganta Alhaji Maina
aya kenan tamkar ya dubu lolo ikon Allah.

Mai sunan ummana kenan.

"
Ni dai sai nayi turus nama rasa abun cewa.

"Ahh Alhaji ashe kuma zamu sake ha
uwa, ahh ko kaima can canada
in kaje ne?

"
Maigogul ke tambayar Alhaji wanda sai yanzu ya
araso hannunsu na cikin na juna Alhaji Zaidu yace.

"Ai kuwa Alhaji can muka je.

Harma naje can inda ita Shalelen taka suka sauka mun gaggaisa.

Mun sameku lafiya?

"
A cikin ladabi sosai yake maganar Maigogul kuwa sai rawar kai da
arin zance yake yi.

"Ab kace kaga surukar tawa ma kenan?

Allahu akbar amman naji da
i sosai.

A wanne hotel kake a nan Lagos
in ko dai a yau zaka wuce arewa?

"
Ya tambayeshi kafin ya bashi amsa yace.

"Lolo gafa Alhaji nawa da nake fa
a miki.

To shine da muka yi magana yace bari ya bar duk abinda yake yi mu tawo mu tarbeki kinga kwa
an zanta ma hahaha"
arashe yana dariya.

Alhaji Zaidu na kalla, shima ni yake kallo yayi mun
ila yana son jin abinda zance ne.

"Masha Allah tabarakalla.

Kai yanzu Maigogul kana da
a kamar wannan shine ko hirar ba'a ta
a yi mun ba duk surutunnan naka"
Uzairu zuchiyata na kalla.

Yayi saurin cewa.

"Maigogul muje masauki wallahi yinwa nake ji sosai a jirgi muka kwana duk munyi tulus.

Alhaji a wanne hotel zaka sauka?"
ur nayi mishi da idanu ina son in karanci yanayinshi.

Fara'ar fuskarshi dai ta ragu sosai.

Yana kallona ya fa
a ma Maigogul hotel
in da yake sauka, ya sake lumshe idanunshi kafin yace.

"Kufa Shalele?

"
ago muka ha
a idanu sai lokacin naga asalin yadda ya canja.

"Muma can
in muka nufa yanzu abinda za'ayi mu shiga mota Alhaji sai mu je dukka kawai"
in maigogul.

Kai Alhaji Zaidu ya girgiza yace.

"A_a Alhaji Baba ai abokina yana hanya zai tawo ya
aukeni kuma ma gidanshi zan soma sauka.

Nagode sosai"
"To to shikenan.

Zan kiraka a waya in mun nutsa dukkanmu in ka shigo hotel
in mayi magana kuma munfa gode Alhaji Babba.

"
Maigogul ya shiga yi mishi fadanci.

Ni sabida tsabaragen haushi harna shige motar da shi wannan mai
aton cikin ya nuna mun.

Ta gilashi naga Alhaji Zaidu ya ciro ku
in amurka ya dun
ulawa Maigogul a hannu.

Take hawaye ya zubo mun shar _shar.

Shigowarsu motar baisa na goge hawayena ba.

Ta gaban Alhaji Zaidu muka wuce idanu muka ha
a dashi ya
an sakar mun murmushinshi na kamilallun dattijai.

"Toh fa Alhaji Babba sai fa mun ha
u akwai wata haja da zan tallata maka ne"
Rass gabana ya yanke ya fa
Shikenan maigogul zai tallatama Alhaji Zaidu sana'arshi sabida gani yake yi kowa watsattsene.

Muryar wannan Alhajin ce ta katsemun tunanina".
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU
SHAFI NA BIYU
Maigogul inaga bari mu kaisu wajen cin abinci su ci su
oshi tukunna.

Amman lolo me kika ce.?"
an murmushi nayi nace.

Naga Hotel
inma abincinsu yana da kyau ai gara muje can
in kawai."
Maigogul yayi dariya yace.

"Hakane Lolo suma abincinsu
arshene.

Uzairu zuchiyata ince dai kayo mun tsarabar abinda na bayar sallahu, kema Lolo ince dai kin siyo mun wani abun dai ko?

"
"Ai dole Maigogul nayo ma kowa tsaraba.

Taka tsarabar data Rakiya ma ta dabance"
Baki maigogul ya washe yana ta dariyar jin da
i.

Ni wallahi tausayi ma ya bani
Oh shi maigogul babu abunda ya dameshi shi dai burinshi kawai ya samu abinda yake so.

Da wa
annan tunane tunanen muka isa Hotel
in.

Ni dai tunda aka nuna mun
akinmu nayi shigewata dan mun gaji sosai.
aki na fa
a nayi wanka na
auro alwala dan azahar tayi.

Ina fitowa na bu
e akwatina na zaro goduwar riga na zura, mayafin rigar na zaro sai katin Alhaji Zaidu ya fa
auka nayi nabi numbobin da kallo na sake adanawa a cikin akwatin.

Wayar da ya siyamun sabuwa na ciro na jona a chaji kana na tada kabbarar sallah.

Ina zaune akan sallaya ina adda'ar Allah ya za
a mun mafi alkhairi a cikin wa
annan maneman nawa biyu.

Duk da a zahirance Alhaji Zaidu yafi nagarta sai dai sanin ba
ini sai Allah masanin komai.

Amman ni dai hankalina yafi nutsuwa da Alhaji Zaidu.

Na jiyo an danna
ararrawar
akin.

A hankali na mi
e na je na bu
ofar wata ma'aikaciyace
auke da abinci a tire ta diremun a
aramin teburin
akin ta fita.

Farfesun kaza ne sai shayi mai zafi.

A tsanake na cinye shayinma na shanye shi tas nayi kwanciyata domin in huce gajiya.

Bacci nayi mai da
i cike da mafarkan Alhaji Zaidu.

Ko dana farka naga ashe mafarki nayi ba zahiri bane sai kawai nayi murmushi tare da furta.

Allah yasa abinda na gani ya tabbata a gaske in dai kaine mafi Alkhairi"
ewa nayi na
auro alwala dan
arfe fa biyar lallai kuwa nayi bacci sosai.

Kafin in kai ga soma sallah naji
ararrawar
akin tayi
ara ashe Maigogul ne.

"Lolo bacci kike yi ne haka wai?

"
E yanzu na tashi zanyi Sallah kenan.

"To kinsan fa jirgin
arfe bakwai zamu hau mu koma gida ko?

Ba kwana zamu yi ba.

To Alhaji yana son ku
an fita yace dani zai miki siyayya kuma yana so ku samu ke
ewa dashi sabida ku zanta.

Lolo dan Allah ki daure dai ki amsheshi zaki huta a gidanshi matanshi suna fantamawa wallahi gasar zuwa umara da Dubai kawai akeyi a gidanshi kafin
ayar Allah yayi mata rasuwa
ayar kuma sata ta kuntuka da dalolin amurka shine ya saketa.

Ungo wannan kwallin ki goga in zaku fita kada ki kuskure ki ambaci sunanshi in zaki shafa sunanshi Bilya muna kiranshi Bili maina sunane da ake kiranshi na gidansu.

"
Hannu nasa na kar
i kwallin.

Maigogul dan Allah wacce haja zaka tallatama wannan Alhajin da kace ne?

"
Kallona yayi sai yayi murmushi.

"Lolo ki kwantar da hankalinki babu abinda na tallata mishi.

Ba sana'ata na tallata mishi ba.

Wasu motoci na tallata mishi sabida
ulla ala
ar arziki.

Shine yake sanarmun ashe shima yana da gonar motoci ashe hamsha
in mai ku
in gaskene.

Yazo ai munfi awa guda muna hira.

Ni lolo dama zaice yana sonki mana da mun ca
a amman nasan ina bazai ce ba.

Dan hamsha
ine sosai fa na fahimci haka a
an bayanin da yayi mun.

Amman har hirarki nayi mishi wallahi na cusaki da dabars "
Me kace mishi to a kaina?

"
"Me kuwa na sake jaddada mishi ke bazawarace mana da yawan yaranki, sai son taimakon
an uwanki da kike dashi.
Chapter 3 · 0% Book details