← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 52

Sashe 13

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tabbb ashe da Maman Shafa zata sani da sama da
asa ta ha
e tabb.

Ni bama wannan ba wanne malaminne yake baku Sa'a ne.

Nifa wallahi mijinmu mugun taurin kai gareshi asiri baya kamashi sam.

Gashi da mita da saka idanu.

Sannan ga matsalar da nake fuskanta kan tsohuwar matarshi kunsan ko mu'amala muke dashi sai kuji yana ambaton sunanta.

Ga matsalar Sumayya wannan abinda tayi mun wallahi bazai tafi a banza ba sai nayi maganin
ar banza"
Kulu tace.

"Ke na ta
aki da alkhairi.

Muna da boka a hannu duka
auka abu ma in bazai yiwu ba shi baya cin ku
inki zai tsage miki gaskiya.

"
"Yaushe zaku kaini dan Allah?

"
Jamila tace.

"To ni gobe ina da fita kin dai sani.

Amman ga Kulu ko gobe ai sai kuje.

Amman fa ki tanadi ku
e dan wallahi aikinshi kinsan muguwar tsada?

To akwaita
an siyasa sun lalatashi da manyan ku
i.

"
in bazai zama matsala ba inaso a rufe ma Baban Fati baki ne.

Sumayya kuma sai ta zama bola a gidannan in sha Allah"
Sun jima sosai suna tattaunawa sune har la'asar sakaliya kafin suka tafi dama haka suka saba zama su shantake ko wanne
aki suka shiga.

Daga wannan ranar aminci da yadda da juna ya samu gurbi a zukatan wa
annan shai
anun mata ukun.

Babangida:.

Gidan malama Babba yaje yayi kwanciyarshi zazza
ine kau a jikinshi a duk lokacin da tunanin sabuwa da son kasancewa da'ita ya motsa mishi ciwo sai ya kaishi
asa.

Wajen malama Babba yake gudowa yazo yayi kwanciyarshi.

Yanzu ta
alla mishi fanado ya ha
iya.

Yana kwance a doguwar kujera Sa'a ta shigo tana ta kururuwa da kwaroroto.

Kudidi na biye da'ita.

"Wai Sa'a lafiyanki kuwa?"
in malama babba"
"Ina lafiya Baba malam ne ya kira Baban yara suka tsaida lokacin auren waccen shegiyar yarinyar wai nan da shekara guda.

Kuma kiji malam ya nema mata gurbin karatu a jamila
angaren islamik sitadis.

Abinda mu bai yadda munyi ba bai jawo yaranmu ya basu koyarwa ba duk sai mardiyya ita ka
ai ya
aukaki yaran abun har yayi yawa.

Gurbin karatu a jami'a fa"
Babangida ya mi
e zaune yace.

"Sa'a kada ki sake ki sake kira mun yarinya da shegiya dan nine ubanta shege kuma wanda baida ubane ita kuma mardiyya nine ubanta.

Idan rayuwata da duk abinda na mallaka zai salwanta zan bata kariya ina bayanta yana da kyau ki ri
e mutuncinki sabida na lura baki san abinda ake kira kawaici ba sam."
Ba Sa'a ba har malama Babba sai da suka shiga
imuwa
akin yayi tsit anata kallon Babangida.

Da sauri Sa'a ta mi
e tana shirin marinshi yayi carab ya ri
e hannunta ya matse jikinshi har rawa yake yi ya
ura mata idanunshi da suka rine.

"Ni kake ri
ema hannu Babangida shaye _shaye ka koma kome?

"
Murmushi yayi daya tuno sanda yake jifan Sabuwa da irin kalmar sak.

"Ba shaye _shaye nake yi ba amman ki sani akan mardiyya zan iya rungumarki mu yi mutuwar kasko a kiyaye ta
amun ita.

Sannan tunda dai Baban yara ya amince da auren ai shikenan.

Har cikin raina bazan so
iyata tayi auren
anci ba domin zumunci zai iyayin lalacewar da zato bai zata ba.

Sa'a bana jin zan iya kawaici ki ci mun zarafin
iya, kuma wallahi ba zata zama borar miji da dangin miji ba.

Sannan wallahi in labarin asalinta ya fito ta bakin ki har abada ni dake"
Shirin fita yake yi.

Malama tace.

"Dawo Baba me yayi zafi.

Dawo ka zauna nace.

Ke Sa'a menene haka muna zaman zamanmu kinzo kin hautsina mu akan abinda kika san tun yarannan suna
anana aka ha
a, yaronnan ba da
i yake ji ba yanzu na bashi magani ya ha
iya fa.

Baban yara zai
i bin umarnin Malam ne a matsayinshi na almajirinshi?

Kai kuma Baba kayi ha
uri duk a taru a rufa ma kai asiri tunda malam ya matsa kasanshi da kafiya."
Zama suka yi Sa'a tana fa
in har gaba da abada ba zata so Sabuwa da zuriyarta ba.

Kuka ta fashe dashi tana fa
in..

"
"Ni wallahi an cutar damu me yasa Sauban aka za
a ma Mardiyya ba'a bata wani ba.

Baga yara maza a
akin kudidi da
akunan su Wawo da su Bashir ba me yasa sai Sauban?

"
Kudidi tace.

"Allah mai iko.

Ni wallahi zanje in tari Baba malam da batun a ha
ata da Surajo na wajena dama ya kusan kammala jami'arshi ta madina in ya amince wallahi ko gobe a
aura.

Sa'a mardiyya fa bata da laifi cikin wannan lamarin.

Inma akwai fa to wannan shashashan shine mai laifin."
Babangida yace.

"Ba Surajon da zata aura.

Wallahi Sauban
in muke so sai dai ita Sa'an ta mutu"
Kawu Manga ne ya shigo ya zauna tare da cewa.

"Zancan Surajo baima taso ba Kudidi Allah yayi miki albarka zamu ce kawai.

Kai kuma ga Sadakin
iyarka Malam ya biya nera dubu
ari da hamsin za'ayi bikin da wuri in sha Allah gudun matsala da ance nan da shekara to labarin ya canja.

Ke kuma Sa'a zaki gane Malam kika ta
o wallahi, yana can yana fishi dake sosai tashi ki fice a gidannan mutuniyar kawai"
Sa'a fita tayi tana kuka.

Babangida ya kar
i ku
in ba dan yana so ba sai dan rashin za
i kawai
Malama Babba tace.

"Ai shikenan wato shi Malam tsaurinnan nashi yayi yawa ace bazai iyaye su za
a ma
ansu matar aure ba wai dole ni sai Malam ya kasheni da ba
in ciki ne?

"
Kallonta Babangida yayi tana shirin zubar da hawaye.

Idanun da suka ha
a taga idanunshi jawur yasa ta fasa kukan ta kuma ji kunyarshi ainun.

Kanshi kawai ya sauke yana jin shima kamar ya zubar da hawayen.

Sun jima sosai suna tattaunawa Babangida dai sai da yayi sallar isha ya hau mashin
inshi ya tafi gida.

Kai tsaye
akin su Mardiyya ya shiga ya taddasu suna ta karatun Qur'ani mai girma.

Shiga yayi sukaita rare
ira'a cikin suratul ali imran
Idanunshi suna rufe sun taru da hawaye suke wannan karatun sun da
e sosai suna yi kafin daga bisani suka gama.

Suna shirin yin adda'a wayar Mardiyya ta yi ruri Labbai ke kiranta.

Da zumu
i ta
aga wayar ta saka a hannu huta ( hands free)
"Ke mardiyya gobe ki tambayi Baban naku kuzo ku duba umminku a asibiti bata da lafiya kinji ko?"
Babangida yayi shiru kanshi a
asa.

"Umma Labbai meke damunta dan Allah, ya jikin nata?

"
Yaran duk suka dawo wajen Mardiyya.

"Hawan jininta ne ya tashi Mardiyya"
Ai da sauri Babangida ya amshi wayar sai jin muryarshi Labbai tayi.

"Labbai me ya sameta har hawan jininta ya tashi.

Ya jikin nata dan Allah, ko in kawo su yanzu?

"
"Jikin da sau
i ba sai kunzo yanzu ba.

Gobe in Allah ya nuna mana kwa tawo
in nagode sai da safenku"
A hankali ya sauke wayar zuchiyarshi yaji ta sake karyewa sosai.

Inama Sabuwa zata iya sake ara mishi dama su sake zaman aure.

Da taga gata ma'ishi gatan da sai ta zama abar kwatance abar sha'awa a dangi.

"Mardiiyya ku shirya gobe sai muje mu dubota irin wajajen sha
ayannan ina da
alibai masu jarabawa inna sallamesu sai in zo in kai ku.

Zan baki ku
i gobe kiyi cefane ni da kaina sai in girka mata abinda ta fi so."
Sabuwa:.

Ina yin Sallah Labbai ta shigo ta zauna naga ta sake gasa tagumi.

Ina idarwa nace.

Wai ni Labbai lafiya kuwa kina ta tagumi.

Sannan me ya faru naga Rakiya da Maigogul sai riritani suke yi ne?

"
Ajjiyar zuchiya ta ja ta sauke kafin tace.

"Lolo wai kinsan waye yace yana sona harna kasa bacci na kwana cikin tubkewa da warwarewa kuwa?

"
Kai kawai na girgiza mata ina saurarenta.

"Cicib ne wai yake so zai aureni kuma da gaske yake yi, yace ma in dai na amince sai a ha
a bikin lokaci
aya dana Uzairu zuchiyata kinji abinda ya ka
a mun kai"
Dariyar dole ce ta su
uce mun na dubeta na maya.

Ke kuma to kina son nashi ne
an daudun?

"
"Lolo mu fa
a ma kanmu gaskiya.

In na
i Cicib wa zanso.

In shi
an Daudu ne ubanmu menene shi?

Dashi da Maigogul babu wani bambamci Allah.

Lolo wallahi nagaji da rashin aure na gaji.

Nifa a wannan karon zanso ma Maigogul ya kafe ni a gidan Cicib inna shiga mutu ka raba.

Wallahi lolo na gaji.

Ke dai kakarki ta yanke sa
Kafin nace wani abun sai ga su Uzairu zuchiyata sun shigo dasu Gaza harda magazin.

Uzairu zuchiyata sai rufe bakinshi yake yi tsabaragen dariya akan batun soyayyar Cicib da Labbai ne nasani.

"Amarya kin sha
amshi matar manya kaga mai Sa'a"
Kaine sai ya kuma
aurewa na dubi Uzairu zuchiyata nace.

Ban fa gane me kuke nufi ba Uzairu zuchiyata ya bani da lafiya kuna kirana amarya.

Wani abunne ya faru ne ku fa
a mun?

"
Maigogul ne ya shigo zuruf yace.

"Zanyi miki bayani Lolo da kaina.

Ta inda ake hawa tanan ake sauka.

Ku bani waje ni da'ita"
Ficewa suka yi suka barmu.

Bayan shiru ya wanzu na lokuta sai Maigogul ya fayyacemun duk abinda ya faru.

"To dan haka abinda nake nema dake Sabuwa ki rungumi mijinki sawu da
afa ki zauna har gaba da abada a
akinki kafeki ma ni zanyi gaskiya.

Kinga yanzu haka gidanmu yace zai rushe yayi mana sabo.

Lolo abun
arin farin ciki dani dake ya biya mana umara zan rakaki muje mu ro
i Allah akan lafiyarki, ki kuma ro
i Allah akan yasa mutuwace zata raba aurenan.

Batun rushe gida da zuwa Umara ko Rakiya bata sani ba Aminina ka
ai na fa
ama dalili shine a gidanshi zamu zauna kafin a gama ginin namu gidan.

Yace kuma kada a takura miki a barki da kanki ki fa
i lokacin da zaki tare a
akinki a tsanake.
Chapter 13 · 0% Book details