← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 52

Sashe 51

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ayya Allah ya baki Lafiya Hajiya sai mun dawo"
"To Amarya mai maganar sikari sai kun dawo Ubangiji Allah ya tsare muku hanya ku dawo cikin aminci"
Datse wayar tayi, nayi murmushi kawai ina
an nazari dai haka.

Dawowa falon nayi a lokacin Labbai da Cicib suna cin abinci Maigogul kuma yana jan Alhajina da hira, tunda dai na zauna Alhaji ya raba hankalinshi biyu.

Hajiya Uzairu zuchiyata fita yayi ne?

"
Na tambaya ina fara'a.

"Uzzi ya fita
ila ko gidan abokinshi Sagagi.

Da mota dai ya fita"
Illahirin mamaki, lallai Uzairu zuchiyata ko kuma ince Uzzi ya cika tataccen baduniye.

Ina ganin Labbai na dariya.

Haka muka wuni a gidannan sai da mukai magriba muka ci abincin Maigogul kana mukai musu sallama Labbai tace gobe da safe zata shigo mun, nima nace dama akwai maganar da nake son mu tattauna da'ita mai mahimmanci sosai, sannan akwai sa
on Rakiya
Muna cikin mota hannunmu sar
e dana juna, yana tu
i yana kallona jifa_jifa muna sakarma juna murmushin.

Masta dan Allah mai Hajiya tafi sha'awar ci ko sha haka musamman in bata jin da
i?

"
an juyowa yayi ya kalleni tare da mayar da hankalinshi titi.

"Tafi son gashasshiyar hanta, ko yahuza suya, da nono mai sanyi"
Yauwa masta to ka kaini Yahuzan mu sai mata kaza da nono sai in kai mata"
Murmushi yayi yace.

"Baki bani labarin me kuka tattauna da'ita bama data kiraki ba.

Da muka fito masallaci na kira wayarta bata
aga ba
ila tana sallah ne lokacin."
Gulmarka muka dinga yi take fa
a mun kana son mu'amalar aure sosai wai saina dage"
Kallona yayi muka tuntsire da dariyar soyayya da nisha
"Wazirat al sa'ada kenan.

Zaki sani inna kamaki ai.

Ina sonki sosai na kuma ji da
i da kika za
i aiki dani sabida a ko da yaushe inna bu
e idanuna zan ganki, kona gaji zaki
wararani"
Wannan gaskiya ne masta, ai ita mace haka akeso ta kasance cikin al'amuran mijinta tayi kane_kane.

Sannan aiki a
ashinka ai abune da zai taimaka mana ni dakai duka.

Zan zama jaruma wajen ganin na taimakeka sosai zan zame maka garkuwa"
"Da fatan jarumtarki ta
aki ba zata ragu ba sabida yawan aiki ba ko?

Kinsan wannan jarumtar ni nafi bu
ata ko?

Sai nake ji a jikina tamkar kece uwar
ana.

Na Auri mata dayawa banji haka a kansu ba sai a kanki."
Hannunshi na matsa.

Wallahi sai yaci burki da
arfi, babu shiri ya sulale gefen titi.

"Wazirat al sa'ada zaki samu mu yi ha
ari ai"
Kaina na karyar zuwa gefe guda cikin shagwa
a nace.

Tuba to nake yi"
Na dawo kamar Mardiyya fa.

Babu shiri ya matso da fuskarshi izuwa tawa muna sha
ar numfashin juna.

"Wai kinsan menene Wazirat al sa'ada?

"
Saika fa
a masta"
"Da ace kin
i aurena dana fa
a miki bana haihuwa bansan yaya zanyi ba Allah.

Ganin farko dana miki a Airport kika kwanta mun"
Bakinshi na kama na aikashi garin manya.

Mantawa ma mukayi a titi muke ma sam a hankali na jingina da jikin kujera ina murmushi.

Ina fatan Allah yasa Babynka yana kwance a cikina"
"Allah ya amsa zamu je makka muyi
awafi mu ro
i Allah.

Nasan da kika je kin ro
a mana, nima na ro
a mana, amman zamu sake zuwa in sha Allah in aiyuka sukai mana sau
Da haka muka je Yahuza mukai siyayya kana muka dawo gida.

Ni ka
ai na shigo Alhaji Zaidu ya wuce masallaci.

A babban falon gidan na tadda Hajiya ita da Hauwa ga
inkuna an kawo mata tana duddubawa lasa_lasai kwantattu na alfarma.

"Kun dawo kenan?

"
Tayi maganar tana
aremun kallo ga fara'a tana ta zubawa.

Nima da fara'ar na
arasa na zauna.

Wallahi kinga mun dawo.

Ga tsaraba ma nasa Alhaji ya siyo miki"
"Kinsa Alhaji ya siyo mun?

To madallah nagode sosai.

Yasu Hajiya Balaraba Alhaji Baba dai shi yazo"
Ledar kazarta na mi
a mata nace.

Tace a gaisheki.

Alhaji Baba kuma ya fa
a mun kin tarbesu da kyau nagode sosai "
Dariya tayi tana son magana sai wayarta ta shiga ruri.

"Hajara anata hidimar suna ko gobe gashi ni inata fama da jiki, ban sani ba ko king zai kawo Amarya tazo sunan tunda ba budurwa bace bare ace sai ta jima a gida ba, yanzu ma suka dawo taje gida"
Kallonta kawai nayi inaji kamar in dira a wuyanta wallahi.

Da dariya da wasa tana ya
o mun magana.

Ina zaune ta gama wayarta.

"Kinga sunane a Rano ko zaki iya zuwa ni naje wanda za'ayi nan da kwana uku?

"
Zani aini ba budurwa bace bare ince sai nayi wata.

Allah ya nuna mana goben lafiya in maigidan ya amince sai inje nima ayi dani.

Bari in shiga ciki in watsa ruwa"
auki lodojina nayi wucewata
arayina ina mamaki.

Wanka na soma yi kafin nayi sallah.

Riga da wando na saka amman rigar babbace, hakama wandon irin burguza burguzannanne masu ruwan jinin kare a Saudiyya na siyosu, ban saka hula ko
ankwali a kaina ba sai kulaccham na gashi da nabi na shafe layi layin kitsona
anana dashi.

Na caku
e da
amshin ingantattun kaya na wannan baiwar Allah Mrs BUKHARI.

Tun safe da na saka turaren wuta wallahi in kika shigo
arayina zaki
auka yanzu ake
ona turaren tsabar
amshinshi.

Kicin na shiga na dafo shayi na cika flas.

Na juye kazarmu a kwanon tangaran mai murfi na jera komai na fito.

Hajiya tana falon ta kafa ta tsare sai waye_waye take yi, ga wasu mata a gabanta su biyu.

Sannu nayi mata matan kuma muka gaisa nayi haurawata sama.

Kafin in
arasa sama na jiyo sallamar Alhaji.

Hakan yasa ina ajjiyewa burner kawai na jona turaren jiya na bari a jiki wanda na
ona na sakko cike da yanga ina yarfe hannu.

Gurum Hajiya taga Alhaji ya dena ba da amsa ya
urama
afar bene idanu, juyowa tayi daidai na kashe mishi ido ta gani.

Ashe ka shigo kenan masta, to ina zuwa kaji?

"
"To shikenan sai kinzo kada ki jima"
Juyawa nayi nayi imanin dashi da'ita duk ni suke kallo shi yasa na shiga jijjiga jikina ni za'a nuna ma bariki kuwa?
an mayafin na
akko na rufe kaina na kulle
arayina na koma na zauna a kujerar da Hajiya take zaune mu duka muna fuskantarshi.

"Ga
ar aiki na sake miki tunda gobe zaki kama zuwa aiki ko?

Yana da kyau dole fa kiyi
ar aiki bafa zaki iya zuwa office ki dawo ki kula da miji ba.

King ka fa
a mata gaskiya dai kaima da kake namiji yaya kake dawowa, sannan wataran sai ka kai sha
ayan dare ma a office ana meetin da cike ciken takaddun lissafin ku
Illahirin mamaki.

Tabbas akwai abinda take nufi da masu aiki.

Bata san naci dubu sai ceto bane bata san da wuta take wasa ba.

I
n banda na tuba da nayi muku maganin matarnan.

Amman zan yi maganinta da kissa wacce akace tafi asiri tasiri a wajen maza, tunda na lura maza su tamkar basu da wayo kan abinda suke so wani sa'in idanunsu a rufe yake.

"To Hajiya ni tunda tace bata so ai bazan tursasa mata ba.

Aiki kuma da kanta in taji wuyarshi da kanta zata nemi
ar aikin ko Shalele?

"
Hakane Masta balle ni bana daga cikin matan da suke sallama ragamar aikin gidansu zuwa hannun
an aiki.

Ni nafi sha'awar in yi komaina da kaina.

Hajiya nagode sosai da kulawa, aikin guda nawane
an girkin abinda zanci, da
an wanke wanken tsirarin kwanuka ai bazai gagareni ba"
Shiru tayi tana ta nazari sai can tace.

"Shikenan Laure kuje wajen Hauwa ku kwana zuwa gobe da safe zan baku ku
in mota"
Godiya sukai mata suka fice.

Hajiya ta mi
"Ni zan shiga ciki saida safenku ko King zazza
ine sosai a jikina"
Nan da nan ta narke ta shagwargwa
Masta ka rakata ka tabbatar ta sha maganinta tayi bacci tukunna.

Ina sama, Hajiya Ubangiji Allah ya baki lafiya sannu.

"
Ni dai harta
ule ina mata sannu.

Nayi hawana sama, ai kuwa turaren dana barshi a bona ya cika falon tab, kuma fa jiya shi na
ona yauma haka gashi babu ko
igon
wauri kai madallah dake Mrs Bukhari gidan
amshi.

Minti talatin saiga Alhaji ya shigo da sallama ina zaune a falo na kunna TV ina kallon wani Hausa film na Ali nuhu da Rahama hassan da nafisa Abdullahi.

Zama yayi a kusa dani ya
aura kanshi bisa kafa
ata.

"Wazirat al sa'ada inaga gobe dole in mayar da Hajiya asibiti.

Gaskiya Jidda ma zan kaita kawai taje taga likitanta wanda Allah cikin ikonshi a hannunshi ta warke."
Wayarshi ya
akko ya danna kiran wani waishi Jafar.

"Jafar Jiddah nake so zuwa nan da jibi, Hajiyace ba lafiya"
Jafar yace.

"Zaka samu Alhaji in sha Allah"
"To shikenan Jafar kayi abinda duk daya dace"
Ajjiye wayar yayi na la
e a
irjinshi ina jin
irjina na suya nace dashi.

Amman dare dani za'aje ko Masta?

Bazan iya zama ku kuna asibiti a wata
asar ba bazan iyaba wallahi.

Kuma ya kamata ni zanyi jinyar Hajiya ai ba kaiba."
Fuskata ya shafa yana murmushi yace.

"Yadda kika tsara hakance zata faru kamar da
asa wazirat.

Ai nima bazan so in tafi in barki ke ka
ai ba ka
aicin zai miki yawa.

Sai ki shirya daga nan sai muyi honimod
inmu uhm?

"
Dariya nayi na rungumeshi tsam na
ago muna kallon juna, na gigitashi da salo na birkitashi, daga
arshe a kunne na ra
a mishi.

Na barma Hajiya kwanana naci girma.

Hajiya tana bu
atarka tana son jin
umin mijinta a kusa da'ita."
Da sauri ya
ago zaiyi magana na
aura yatsana a bakinshi dole yayi shiru.

Sakeshi nayi na soma bashi abinci a baki ina yi mishi hira mai da
i har ya
oshi.

Jawoni yayi nima ya dinga bani namannan, na
oshi amman dan kada in gwasaleshi haka naita kar
Muna gamawa na mi
e na soma ha
a kwanukana.

Na shiga ciki kenan ina ha
e zanin gadona da tarkacena.
Chapter 51 · 0% Book details