Sashe 33
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai kuma a lokacin kana ji da
uruciya da dukiya sai kaita she
e ayarka.
Ka ajjiye dadiro kuka haihu da'ita kake
aukar nauyin
awainiyarta, kake rabon kwana da'ita.
Ina
uruciyar ina dukiyar yanzu, ina abokan naka masu ru
arka.
Duk girma ya soma kamasu ko, yaransu sun soma girbe musu abunda suka shuka ko?
Hmmmm
Juyowa Malam yayi ya saka kai ya fice abunshi.
Malama Babba tayi zaman dirshan tana ta kuka, Babangida kuwa kukan zuchi yake yi idanunshi sun soye baya jin akwai ragowar hawaye kuma.
"Inaga mu sake saka lokaci dan Allah"
Cewar Kawu Manga da yake shirin tafiya ya barsu nan.
"Manga"
Malama babba ta ambaci sunanshi dalilin daya tilasta mishi juyowa fuska a murtuke.
"Kaima kana fishi da
an naka ko, ya kaika ma
ura ko?
"
"Ai dole duk ha
urina saida yaronnan ya kaini bango.
Na
aga mishi
afane sabida dalilin ya rigaya da ya tuba kuma yayi
arin rufe sirrin gudun tonuwar asirinshi.
Babba hannunka baya ru
ewa ka yanke ka jefar.
Allah ya bamu alkhairi"
Ya saka kai ya fice.
Suma a sanyaye suka fice Babangida a gidan Malama ya kwanta aka lullu
eshi zazza
as saida ya ha
iyi fanado yayi bacci shine ya samu dama dama ya rarrafa ya tafi gida kuma.
Haka al'amura suka ci gaba da gudana.
AR SHUWA:.
angaren
ar shuwa duk da tana cikin damuwa da son komawa
akinta bai hanata zuwa Bamaina wajen Sameerah sun she
e ayarsu ba.
Kana taje Abuja wajen Zarah kwana ma tayi sukutum ta dawo da kayan alatu da ku
en da yasa ta raina Sameerah domin taga masu yi da gaske kuma taga riritawa da tarairayar da tafi ta wajen Sameerah yanzu ne ma ta soma gane da
in abun wa'iyazubillah Astagafurullah. ( kuyi ha
uri ina tsallake abubbuwa da yawa in nazo wajen
ar Shuwa da su Sameerah gudun matsala)
Amman data dawo gida tazo ta ha
u da
annenta sai taji tana kewar
akinta ganin damuwar da
ar shuwa ta shiga yayi yawa yasa ta
auketa suka tafi maiduguri basu tsaya ko ina ba sai Biu anan suka zubar da ma
udan ku
e domin a shawo kan Babangida yazo da kanshi ya dawo da matarshi.
Kafin su Dawo Malam yasa an zo an tafi dasu Faty an kaisu wajen Ramatu
Magunguna da haya
e haya
en iska aka basu suka kwana uku suka dawo tayi duk abin da boka ya umarceta ranar da su Sabuwa suka dawo daga Umara ranar ta gama magungunan ta
aga waya ta kira Babangida amman fa magani kamar baici ba dan bai
auki wayar ba a lokacin, kuma bai biyo kiran ba har washegari.
Da kuka
ar shuwa kawai ta tashi mama tayi mata al
awarin zata je har gida ta samu Babangida taji abinda yake nufi da'ita.
Ai kuwa bayan kwana biyu da hakan da daddare irin takwas da rabi a
ofar gidan Babangida tayi musu Mama ce ta shiga, ita kuma
ar Shuwa ta shiga gidan Kulu.
"hummm Maman Fati kece da daddare haka?
Kinga Jami ma tana ciki ki shiga mana"
Shiga ciki
ar Shuwa tayi ta nemi kusa da Jamee ta zauna.
"Wayarki bata shiga Maman Fati ga gulma amman babu damar ayita."
"Jami ai gani nazo zaman gidan ya isheni sosai gaskiya kai gida babu da
Kulu ce ta shigo da dariya ga abinci a tire ta ciko musu kifi zu
u zu
"To ku sakko muna ci ana gulmar.
Amman Maman Fati dawowa dai kika yi ko?
"
Sai da
ar shuwa ta zauna ta saka kifi a bakinta kafin ta labarta musu tare da Mama suke.
Jami tace.
"Tabb to wallahi an yanka ta tashi ke kin tafi kin bar baya da
ura kinga dai na farko su Mardiyya sun koma gidan surukanku.
Na biyu shine mijinku ya dawo da Mamansu Usama"
Ai ba shiri man kan
ar Shuwa ya shiga tsiyaya hankalinta ko dubune saida duk suka tashi tsaye.
"Hameeda ta dawo kuka ce daga tafiyata?
Habawa shi yasa Babangida ya
i zuwa biko sai mu muka biyo shi mana.
Ni tsorona ma kada ya bani takaddata dan bai
auki saki a bakin komai ba.
Ni na shiga ukuna"
Ai sai ta soma hawayen ba
in ciki tare da nadamar fasa wannan
wai da tayi.
Harfa gidan Sa'a taje amman Sa'a tace bata da wani abunda zata iyayi akai tayi ha
uri har sai Malam ya waiwayeta dan shi ka
ai ke da ikon cewa ta koma
akinta tunda shi yace ta tafin.
Yanzu ga mummunan labarin dawowar Hameeda ta samu gashi su Mardiyya sun mata nisa yanzu ba zata iya sanin halin da suke ciki ba bare ta saka idanu akan asirin da tayi yaci ko baici ba duk
da tana fatan taji ana labarin mardiyya ta samu ciki tana wannan fatan.
"Ohh ni
ar shuwa ya kamar ruwa nason ya
arema
an kada ne?
"
Kulu tace.
"In
an kada yaso ba.
Kizo muje wajen Malam ai yayi miki aiki kin gani ba sai ki koma ba.
Ko kuma shi uban mijin kuje kui tayi mishi magiya ko za'a dace"
Ajjiyar zuchiya
ar Shuwa ta sauke bata ce uffan ba suka jiyo sallamar Mama.
Tashi
ar Shuwa tayi suka fito suka samu Mama.
"Sai mu koma gida.
Babangida dai yayi fur yace ba zaki dawo ba sai dai muje wajen ubanshi tunda umarninshi ne.
Yana
akin Hameeda ashe mitsiyaciyar matsawarki har ya bata damar dawowa ta ci ado sai
amshi suke yi ta tusa kaza a gaba tana shar
ar romon"
Jami tace.
"Ai sana'a take yi tunda ta dawo kuma ana siye kunsan kayan ruwa da albarka zo
o dasu kunun za
i take saidawa, naga yauma ta kwa
a cincin da mutufib ( meat pie) wallahi ciniki take yi sosai."
ar shuwa tace da firiza ta tawo kenan?
"
aton gaske ma kuwa bawo biyu take yi na zobo bawo
aya na kunu wuni ake zuwa siye."
Ranar dai
ar Shuwa da ba
in da takaici gami da taraddadi suka tafi gida.
Gashi Mama ta rantse ita ba zata je wajen Baba malam ba ita fatanta da burinta
ar Shuwa ta kashe auren kawai.
Gyaran
akin shirgin gidan
ar Shuwa ta soma yi kwanciyar matsi ya isheta bare tana jinta a cikin ku
i Zarah ta bu
e mata bakin ajjihu.
Fenti tasa akayi a duka gidan aka felasce tsakar gidan,
ar Shuwa ta siyo manyan katifu biyu
aya ta ba Mama
ayar ta saka a
akin data gyara suka koma ita da
annenta.
Amman fa hankalinta ya
i kwanciya gashi gulma har gida kwatsam suna zaune suna cin abinci sai ga Hauwa ta shigo tana murmushi.
"Hauwa kece a tafe?
"
"Wash Allah jikin tsufa nice wallahi kin ganni rabon minti nazo yi nan da sati biyu Sabuwa zata tare.
Sun dawo ita da uban wai kinga kayan akwatin yarinyarnan harda setin gwal fa banda kayayyaki masu tsadar da tunda uwata ta haifeni ban ta
a ganin irinsu ba.
inkin bikinma Kano ta tura ayo mata tela namiji fa.
Mijin kuwa ya sake bakin ajjihu ya
auke nauyin komai ke hatta abincin
an biki, da kayan
akin Sabuwa ya fa
auke komai."
Nan take
ar Shuwa ta sake ru
ewa ta birkice sosai dan
aki ta koma ta takure waje guda ta dinga aikin kuka kashir
an.
Hauwa dai ta gama gulmarta ta fice zuwa rabon minti har Mama ta ba cingam kuma tayi mata al
awarin zata zo inma ta kama har kano sai aje dasu in ta samu dama, in bata samu bama tana da c i d
Wannan kenan
Mrs Bukhari
Mu kwana lafiya
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/JhqzMy5IC6V7wZpDxerUWh?mode=ems_copy_t
*INA WA
ANDA SUKE TA JIRAN A GAMA ADASHE IN KAFA WANI DOMIN SUMA SU MALLAKI NASU*
*NESA TAZO KUSA HAJIYA KAYAN MRS BUKHARI GIDAN
ANSHI INGANTATTUNE KI SHIGA KI MALLAKI NAKI CIKIN SAU
*2K DUK SATI KI KWASHI KAYAN DUBU HAMSIN HAJIYA KI MORI
AMSHI MA
OTANKI MA SU MORE*
*IN KINSAN BA ADASHE ZAKI YI BA KADA KI SHIGA*
*ZAN KOYA MUKU YADDA ZAKU YI KABBASA YA KAMA KAYANKU SOSAI*
*ZAN KOYA MUKU YADDA AKE
ONA ITACEN TURARE YA KAMA GIDA YAFI SATI YANA
AMSHI*
*SANNAN AKWAI KYAUTA TA MUSAMMAN A KO WANNE BOX HAJIYATA GARA
ASAR TAYI MA MUKU YAWA.*
*DUK WACCE TASAN DA GASKE ZATA YI GA LINK TA SHIGA, IN KINSAN BA YI ZAKIYI BA NA RO
EKI DA GIRMAN ALLAH KADA KI SHIGA*
MRS BUKHARI
15
SABUWA:.
KANO.
Mun shiga kano cikin amince da yaddar Allah.
Abinda ya bamu mamaki unguwa kawai Hajiya Balaraba ta fa
a ma Magogul ya
auki hanya kawai mukaita tafiya sai murmusawa yake yi Allah ka
ai yasan abinda yake sa
awa a ranshi.
Kenan Maigogul yasan Kano sosai fa kenan?
Ko da yake garuruwan daya zaga ai suna da yawa
Wallahi ni kaina ina taya shi murna sosai ina fatan su Daidaita a tsakaninsu.
Duk da Hajiya Balaraba ta tabbatarmun tana son Maigogul a haka zata wanke kayanta ta Aura.
Idanuna na lumshe harma na hango al'amuran gidanmu da izinin Allah sun sassauta Maigogul in ya samu mafaka a wajen Hajiya Balaraba ni kuma sai inji da sauran irinsu Gaza, mata matan ma in sha Allah ba barinsu zanyi a baya ba, ni basai Alhaji yayi mun komai ba in ya taimakeni akan
an uwana ma wallahi shikenan nagode Allah Rayuwarsu tafi mun tawa rayuwar mahimmanci inaso inga gidanmu ya zama kamar sauran ragowar gidaje.
Duk da nasan ba'a
ari a kwashe a
allah dai al'amura zasu
an daidaita, in Allah ya dafa ma sai komai ya zama tarihi.
ofar wani katafaren gida muka tsaya Maigogul na duba lambar gidan
"Yauwa ga gidannan Lolo kira mana ita kice gamu mun iso"
arashe yana dariya ha
e da gyara tsayuwar hularshi.
Dash bot ya bu
e ya
akko kwalbar turare na musamman ya feffesa a jikinshi, ya zazzagi farar hoda fashion mai farin gida da jan murfi kun ganeta ai? , ya murza a hannunshi ya shafe fuskarshi da'ita, ya dankwali yawu ya kwantar da gashin girarshi ya sake fitowa yayi fes duk
an mai
on fuskarahi ya biyu wallahi.
"Dad kenan babu wasa.
Yanzu itace da wannan gidan?