Sashe 26
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina zaune wajen ya
auki shiru abun har ya soma isata da tsiwa na
ago zanyi magana sai naga ashe ni yake ta kallo.
Murmushi yayi yace.
"Lolo kenan kin yi kyau sosai, da tsiwar zaki yi mun kenan ko chus.
Ashe gida kuka sake"
Ya tambayeni tare da kakkafeni da idanunshi dan son ji daga gareni.
Kace kana son magana dani, kayi da hanzari sabida zanyi ba
o yana da kyau inje in shirya"
ut ya ha
iye yawu tare da yin
asa da kanshi ya sha
a iyakar sha
"Dama gafararki nake nema domin Allah da albarkacin
anmu a yafe mun duk abubuwan da nake da laifi a ciki.
Naki kusakuran na yafe miki su.
Kema da fatan zaki yafe mun nawa.
Sannan dan Allah zan ro
eki ki dinga kama mutuncinki ko dan yaranki irinsu Khalid ba abun su dinga biyoki bane.
Sannan a
alla in kika ganni ko dan yara da tsawon shekarun Aurenmu kya saki fuskarki Gariza ce insaniyya.
"
ewa nayi nace..
Allah ya yafe mu baki
aya ni zan shiga ciki zanyi ba
Cikin fishi yace.
"Ko yaran su fito mu tafi kada su takura miki tunda duniya kika saka a gaba.
ila ma Bazawarin naki ne ya sai muku gidan"
Da dai yafi wani lokacin sa dawo tunda sunga waje sai su zo ai.
Sannan ai ba sai ka dinga biyo su ba zasu iya zuwa tunda ba yara bane"
Wucewata ciki nayi na barshi yana girgiza kai.
Mardiyya ya kira yake sanar mata nan da awa guda su sameshi a
ofar gida su tafi.
Dawowa tayi mukaita hirarmu ina jin nisha
i, har Sauban ta bani da waya muka gaisa.
Na sake musu nasiha akan duk rintsi su ri
e zumunci.
A
a'u kuma na kuma yi mishi nasiha akan halinshi sosai.
Mardiyya ta mi
o ledar bakko
in da suka shigo dashi sha
e da kayan abinci ta labartanmu dalilin siyo kayan.
auna da tausayin A
a'u suka kuma shigata naita mishi fa
Tun kafin awa guda Babangida ya gallabesu da kira dole suka fita suka tafi.
Ni kuma shirye shiryen tarban Alhaji Zaidu na shiga.
Nayi kwalliya na canca
a kyau jan lashi na saka mai adon fari da ba
i a jiki.
Ina zaune ina fesa turaruka naji wayata tana ruri shi yake kirana.
Da hanzari na
aga tare da karawa a kunnena kana nace.
Amincin Allah ya tabbata a gareka ya hanya kaddai har ka iso ne?
"
"Ameen tare da ke Shalelen Alhaji Baba kuma Shalelen mijinta.
Ai tafiyar dole sai zuwa gobe zaki ganni abubbuwa ne suka ri
eni"
Sai naji har cikin raina banji da
i ba harma rashin jin da
in ya fito a muryata.
To babu damuwa amman na riga na saka raina da ganinka"
Murmushin jin da
i yayi mun.
"To me zaki bani Shalele in nazo
in?
Naga kamar nauyina kike ji sosai uhm"
Tabbas ina jin nauyinka amman hakan bawai yana nufin ban damu dakai bane ba.
Kawai dai"
"Kawai dai me saifa kin fa
So yake ya saka mun magana a bakina.
Idanu na lumshe kana nace.
Kawai kunyarka da kwarjininka ke cikani.
Amman inaso i
n ganka kusa dani ina sha
amshinka mai taushinnan"
Sai da ya sauke ajjiyar zuchiya mai ha
e da murmushi sannan yace.
"Toh gani a
ofar gida ki fito kiyi mun iso gimbiyar mata uhm"
Dariya nayi da sauri kuwa zurub na mi
e na sakko.
an gidan suna tsakar gida, Labbai da Adama sun bi su Rahama Asibiti da abinci da ruwan zafi.
Madamcy na
ofar nata
akin tana girkinta.
"Irin wannan
amshi harnan ga kwalliya da gaye da aka zuba ango ne amman yazo ko?
"
Kai Madamcy shine yazo ai dole shi za'aima wannan kwalliyar sabida cancantarshi"
Tsaki Layuza ta saki tace.
"Aikin banza sai fi'ili da rawar kai aketa mana sabida an auri mai ku
i.
Ba giringirinba tayi mai"
Yarane na ma
wabta suka soma shigo da doya ina ji Madamcy na cewa su haura sama.
Ni dai fitowa nayi waje Alhaji yana cikin mota bai fito ba.
Ta
angaren direba naje, ina zuwa na
alle murfin motar muka ha
a idanu dashi yana mun lallausan murmushinshi mai narka mun zuchiyata.
Wannan farin dai da idanu dana saba yima mazan bariki in tafi da imaninsu wallahi shi kawai naji nayi ma Alhaji.
Ai kuwa take sa
o ya isa inda ni ban aikeshi ba.
Muryarshi a dashe yace.
"Shalele anya tariyarnan zan iya barinta har wata kusan biyu da rabi kuwa ina kallonki?
Shiga mota ki rakani uhm Shalelena"
Ina murmushi na zagayo na shiga motar na jiyo na dubeshi na sake yi mishi fari da idanu wannan karon harda guntuwar shagwa
ar da nayi tunanin tuni tayi esfiya ashe da ranta.
Wallahi sai kawai naga ya dafe kanshi ya lumshe idanunshi yana sauke numfashi a hankali.
Ai saina
ara
aimi da shagwa
ata wallahi kamar ba Sabuwar da kuka sani ba.
Nan take na gane logonshi shi namijine mai son shwagwa
iyar mace.
Nayi mu'amala da maza da yawa, ko wanne namiji da irin abinda yafi so a wajen mace to shi dai Alhaji Zaidu na bugo jirginshi.
"Shalele so kike yi daga nan in gudu dake Kano sai dai mu kira a waya muce an tare ne?"
Me yasa to za'ayi hakan?"
Hannunshi ya
aura a saman hannuna dake kan cinyata, dukkanmu muka lumshe idanu a tare.
A hankali muka bu
e idanun a tare muka zuba ma juna idanu ba tare da munce uffan ba.
Sai
arema
irjina kallo yakeyi kamar zai cinyeni da gayya dama na
an zame mayafin mamana ya
an burtso har wushiryar data rabasu ana gani.
Hannu
aga yana nufin shafan wuyana na lumshe idanuna
wasa kwalbar motar da akayine yasa muka dawo hayyacinmu.
Maigogul na gani a tsaye yana ta washe baki.
Da sauri Alhaji Zaidu ya saisaita kanshu ya fita cike da girmamawa yake gaisheshi.
A sanyaye na fito ina mai ro
on Allah kada yasa Maigogul ya saki layi.
"Sabuwa haka akeyi maimakon ku shige daga ciki kin tsayar da babban mutum a tsaye haka?
Alhaji muje dan Allah tawo"
Hannunshi Maigogul ya ja suka shige ciki nabi bayansu har zuwa falon sama.
Rakiya tana gaban tulin tsarabar da Alhaji Zaidu ya kawo.
Maigogul yana ganin rigirigi ai sai ya sake sakin dariya ya shiga godiya.
Hannun Rakiya ya ja bayan Alhaji Zaidu ya gaisheta suka shige ciki, kafinma su shiga saida ya juyo.
"Lolo kin dai tanadar mishi abincin da zaici ya isheshi ko?
"
E Maigogul na tanadar mishi.
"To to shikenan"
Bayan sun tafi saina dawo da hankalina kan Alhaji Zaidu.
Barka da zuwa ina yini, ya hanyar, ya ka baro yayar tawa?
"
"Lafiya lau jinin jikina.
Yayarki ma tana lafiya, ya masu haihuwa ta sauka kuwa?
"
Ban kirasu ba, su Adama dai sun tafi asibitin duk yadda ake ciki zamu ji.
Bari in kawo maka ruwa"
"A_a kiyi zamanki dai inta kallonki ai yafi mun abinci.
Duk da dai shi kanshi abincin inason ci tunda daga hannunki ya fito.
"
Murmushi nayi na gyara zama da kyau mukaita kallon juna muna jin nisha
i sosai, cikin ra
a yace.
"Allah yasa Alhaji Baba baiga abinda naso nayi ba Shalelena".
Murmushi nayi kawai muka ci gaba da kallon kallo
Kiran sallah la'asar ne ya katse mana kallon soyayar da muke ma juna ha
e da fitowar Maigogul yana sa
a malum malum.
"Yau ga tsiya da wasali
asa lolo banga abinci ba banga abun sha ba, lafiya kuwa kike?
"
"Lafiya lau Alhaji Baba dama sabida naga lokacin sallah ya
aratone shi yasa nace ta barshi inna dawo naci"
"To to shikenan muje, ke kuma ki jera komai kafin mu dawo"
Suna fita na jejjera komai na yanka kankana da ayaba na ajjiye mishi daga cikin tsarabar da ya kawo.
Ina idar da Sallah sai gasu Rahama da Labbai sun shigo suna haki.
"Lolo Rita dai ta haihu, to babu fa ku
i a hannunmu
an ku
en da suke hannun Rita dashi aka biya abubuwan daya dace.
Yanzu haka ku
i ake bu
ata dan wallahi babu yadda take bata gane ma wake kanta yarone namiji baki ganshi ba
ato fari sol dashi sak ubanshi fa.
Sama kuma Adama ta kirashi, nima na kirashi sama da
asa ya
aga wayarshi almurin.
Shine muka dawo mai taro mai sisi sai mu harha
a, ni dai wallahi bani da dako ficika"
Saini na bada dubu ashirin Labbai ta bayar da dubu biyar.
Rahama ita ka
ai ta koma su Labbai kuma sukai zamansu.
Rakiya ce ta le
"Lolo ki fito gashi yadawo, Maigogul ya kama zuba sai yi yake yi.
Kiyi mana wallahi"
Da gudu na mi
e ina fitowa Maigogul ya mi
"To Alhaji tunda ga lolo ni bari in shiga daga ciki kuma dama wai kada a barka kai ka
aine"
Ina zuba mishi abinci su Adama suka le
o aga gaggaisa kana suka koma ciki.
Yaci tuwon sosai yana ta yi mun santi, ni kuma ina zolayarshi.
Sai da yakai shidan yamma, lokacin har Hauwa ta dawo asibiti ta hauro sun gaisa ma.
Da zai tafi yai ma kowa rabon ku
i ya bani wata leda da yace in ba Gaza da ku
i dubu ashirin yace a ajjiye mishi.
Ni dai da
yar muka rabu shi kanshi da
yar ya yakice muka rabu, dan a bayan mota muka zauna Allah munfi minti ashirin ya sani kawai a jikinshi ya
aura ha
arshi a kaina.
Muka yi lum ni har wani zazza
i_zazza
i nake ji wallahi.
Da
yar muka rabu da juna cike da wani irin shau
i da zabarin son ke
ewa.
Kuma da mukaita waya har saida ya shiga garin kano, duk da tana katsewa in anzo inda ba sabis
Mrs BUKHARI
Mu tara gobe in Allah ya kaimu sai da safenmu
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
12
Gaga gaga haka al'amura sukaita tafiya.
Kwanan su Rita biyu a asibiti aka sallamosu.
Daga danginsu aka turo wata tsohuwa tazo ta zauna da'ita.
Sama baya iya tsinana komai sai ni na cire ku
i na sai mata kayan abinci na sai mata kayan shayi.