Sashe 6
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Adama da fitowarta daga ciki kenan zata tafi wanka tayi
asa da murya tace.
"Uhm abinda labbai ta fa
a miki shi za'ayi"
Dole na amince da haka Labbai ce ta
arashe mun girkin ni kuma nayo wanka na shirya cikin wata jar atampa mai agon ba
i da fari abinka da farar fata sai atampar ta haskani sosai.
Kirana yayi ya sanar mun gashi a cikin layin dana kwatanta mishi in fito.
Turare na fesa.
Ci gaban zai zo fejinne ya yanke........
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041:
ARASHEN PAGE 2 NE KADA KU RU
Turare na
auka na feffesa na zari mayafina na nufi zaure.
Adama da labbai suna gefen
akin a tabarma suna hirarsu.
Ina fita na hangoshi daidai
ofar gidansu maigogul.
Saida naji fa
uwar gaba cike da taraddadi na soma haurawa.
Yana da wata iriyar nutsuwane da kamala kamar Baba Malam yanayinshi yake yi mun.
Wata farar mota ce ta wuce ni ta paka a bayan motar Alhaji Zaidu.
Wata farar kyakkyawar macece ta fito cikin shigar kamala.
Wuceta nazo zanyi ina kallon Alhaji Zaidu dake jingine a jikin motarshi yana kallona fuskarshi cike da annuri kuma da gani a shagale yake wajen kallon nawa.
A cikin
wayar idanunshi nake iya karanta sa
on da zuchiyarshi ke
auke da'ita
"Amm baiwar Allah dan Allah ina tambayane gidansu Maigogul Kawali"
Dum naji
irjina ya buga da sauri na kalleta mukai kallon kallo da'ita.
Gashi batai kama da mutuniyar banza ba a ido balle inyi tunanin ko irin jama'arshi ce.
Sannan nasan ya dena harkar tsubbu balle ince ko magani tazo ya bata tunda daga irin motarta kasan mai arzikice zaiyi wuya tayi hul
a dasu Maigogul.
"Ai kece ma wacce nake nema bake bace Sabuwa tsohuwar budurwar mijina Khalid ba.
Kwartuwa mai bin mazan mutane ayi zina da'ita akan gadon sunnah.
Ko da yake ubanki ai kawaline dole ma ku zama haka dan abu ta kazan ubanki"
Illahirin kunya ne ya kamani wallahi zuchiyata har tsalle take yi mun tsabar tashin hankalin dana shiga.
Kaina naga tayo a hassale daidai fitowar Gaza su Rahine da yaranta na biye dashi harda wani muzuru ba
i mai
aure da
atuwar ba
ar laya a wuya
Mrs Bukhari.
arta nayi muku Typing da yawa.
Amman maganar gaskiya sai zuwa Monday dai zaku jini in sha Allah
A fito ayita sharhi kawai
Son so
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU
SHAFI NA UKU
GIDAN B HOUSE:.
ar Shuwa ce yau da girki gobe kuma zata wuce Bamaina wajen Sameerah ta gama shirinta tsab ta zuba kayanta a akwati,
annenta da suka zo ta basu su Fati sun tafi dasu gida.
Tuwon shinkafa miyar ku
ewa
anya tayi harda nama gundun_ gundun.
Yanzu ai
ar Shuwa da
i take ci sosai musamman ranar da Babangida baya
akinta tunda in yaga abun yayi yawa yana yawan tuhumarta ta fahimci yana zarginta sosai.
Sai tayi mishi
aryar kasuwanci take yi
annenta ke saida mata acan layinsu.
Ya dai jine amman bai yadda ba.
Tana kan kwashe tuwo Babangida ya shigo jikinshi saye da biri da wando na aikin Baban bola da yake yi ya shige ciki.
"Sannu da shigowa Jannaty"
"Yauwa sannunki da aiki anata aiki kenan"
Ya shige kai tsaye ban
aki ya shiga zai watsa ruwa yaga
ar Shuwa ta siyo wasu sabulan wanka manya na ruwa masu tsada ko a ido, ga wasu kayan
amshi da sabulan
amshi duk a ban
akin.
Har buta da randar ban
akin ta sauya da sababbi.
Cike da damuwa da fargaba ya gama wankan a gurguje ya fito ya wuce masallaci tare da su A
a'u
Sai da akayi isha ya soma yima magidanta karatu a masallacin tunaninshi yana kan to ina
ar Shuwa take samo ku
i take wannan siyayyar.
Haka dai ya lalla
a takwas da minti hamsin ya tashesu ya shiga gida.
Saida ya tambayi mardiyya babu abinda suke bu
ata suka tabbatar mishi babu kafin yayi musu sallama tare da umartarsu suyi adda'ar bacci kafin su kwanta.
Sauran matan nashi saida ya bisu ya duba lafiyarsu data yara ya tambayesu ko akwai abinda suke bu
ata kafin ya yada zangonshi a
akin da yake.
Sababbin kuloli
ebi da kanka yaga an zuba mishi abinci harda zo
o mai sanyi.
Zama yayi yana
arema
ar shuwa kallo tayi
unshi da lalle na tafiya yana lure da'ita har gyaran jiki yaga tana yi kallonta kawai yake yi.
"Jannati ga ruwa ka wanke hannunka kaci tuwo.
Ko a baki za'a baka ne?
"
Murmushi yayi yace.
"A_a zanci da kaina nagode"
Wanke hannunshi yayi a robar ruwan wanke hannun ta zuba mishi tuwon ta turo gabanshi.
Cinyar kaza da
angaren
irji ta saka mishi ga bushssshen kifi yana gani ido da ido harma da
anyen kifi dukka.
"Duk a ku
in dana baki kiyi cefanene kika sai kaza da kifi?
Nifa na kasa gane irin ku
in da kike kashewa da irin canja abubbuwa da kike yi ke ki fa
amun a inda kike samun ku
i abun ya wuce ku
in kasuwanci har nawa kike juyawa cinikin nawa kike yi haka a rana nifa ba mahaukaci bane, ba kuma Babangidan da kika sani da bane mai adankiya da iyalanshi"
Yayi kicin _kicin da ranshi har da ture abincin a gabanshi.
ar Shuwa ma takai iyakar ma
urar
uluwa sabida dai bata son suyi rikicinne kada ya shafi tafiyarta shi yasa ta sassauto.
"Haba Jannati to shikenan ina kasuwanci sai in kasa cin abinda nake so a lokacin da nake so?
Wai ni kam zargina kake yine ko me kake nufi?
"
"Zargi sosai ma zargi irin da namijin da yasan kanshi yake yi dan gudun kada iyalanshi su fa
a halaka.
Hakkinane duk abinda zaki yi ki sanar dani inyi nazari akai, bawai inzo inga kifi inga nama ba, alhalin ni nasan ban bayar ba.
Kasuwancin da Ke fakewa dashi ban ganshi ba bare in auna jarin inga yayi daidai da ribar da aketa wada
a da'ita.
Ban yadda dake ba kwata _kwata dan nasanki akan ku
i kada fa ki manta nasanki
war nasan yaya muka yi mukai aure.
Me kike saidawa sannan inason a nuna mun abinda kike siyarwan"
"To inna dawo zansa Mama ta aiko kayan ka gansu ko zaka samu nutsuwa"
ur yayi da idanunshi yana
are mata kallo.
Can ya nisa a
arinshi na kawar da kai yace.
"To bari in kira Mama inji daga gareta sai in samu nutsuwa.
Sabida hakkinane insan inda kike samun ku
i ta hanyar halas ne ko akasin haka wanda bana fata.
"
Idanu
ar Shuwa ta zaro waje hankalinta yayi mummunan tashi, yana kallonta yana karantar yanayinta har Mama ta
auki wayar tare da Sallama.
"Babangida ince dai lafiya kira da daddare haka?
".
"Mama lafiya
alau dama na kirane muyi magana dangane da kasuwancin Aisha.
"
Mama bu
ar bakinta tace.
"To ina jinka wani abunne ya faru Babangida, ko dai jari zaka bata?
"
Ajjiyae zuchiya ya sauke duk da bawai ta gamsuwa bace.
Yana kallo itama ta sauke ajjiyar zuchiya.
"A_a dama so nake in tambaya me take saidawane sannan jarin waya bata kuma nawa ne?
"
"Haba Babangida wannan ai tsakaninka da matarka ne ya ina uwa zaka zo ka titsiyeni kana tuhumata ko zargi kake yi shin
an uwanta ba zasu iya bata jari ta juya ba kenan kome kake nufi?
Kuma ku
innan ma aro aka bata ribar kawai take cirewa uwar ku
in ba tata bace
anina taima
orafin rashin sana'a tunda kai ka samu karayar arziki shine ya tallafa mata take saida dogayen riguna da takalma"
Murmushi yayi kawai in duk jikinshi kunnene bazai yadda da abinda Mama tace ba amman yaya zaiyi tunda bashi da hujja?
"To shikenan dangane da batun biki kuma ayi ha
uri na janye ba zata samu zuwa ba gaskiya.
Wata rana taje ko in wani bikin ya tashi.
"
A zabure
ar Shuwa ta kalleshi harda dafe
irjinta.
A sanyaye Mama tace.
"Shikenan tayi zamanta ai ba wani abun bane biki kam muna dasu da yawa kamar yadda kace wani ji
on taje ni kaina bana jin da
afata ba lallai inje ba sai da safenku to"
Yana sauke wayar tace.
"Ban fa gane me kake nufi ba.
Ya zaka ce ka barni in gama shiryawa tsab kuma saida tafiya ta rage gobe kawai zaka ce ka fasa.
Ohh shi yasa ka janyo magana kake tuhumar mahaifiyata akan kasuwancina?
Wallahi bafa zai yiwu ba.
Nifa nagaji da wannan mulkin da kake yi mun name akan kuma wanne dalilin?
Kai ba sisi ba sai bin diddigi ka zaci kowa Sabuwa ne "
ewa yayi ya nufi hanyar waje ya barta tana
atu har ya fita ya dawo tana gurfane a wajen tana
ananun mita ta tusa tuwo gaba tana ci.
Abinci ta gani a hannunshi ko daga wanne
akin ya kar
o oho lamarin daya dagula lissafinta kenan ta sake bu
e magana ganin baya magana yasa ta zage take ta maganganu.
agowa yayi kawai ya sauke mata idanunshi da suka rine wallahi babu shiri ta risina.
Ita har a ranta aiyanawa take yi Babangida asiri yayi mata son da take yi mishi bana lafiya bane kuma duk yadda akayi kafeta yayi.
Bata san kamun Allah bane kawai yasa ta jarabtu da Babangida ba.
"Ni kika tusa gaba da wannan gajiya da hayaniyar koyarwan da take kaina.
Sabida kinga kura tayi lafiya ko?
Hmm Aisha ki bini a hankali kinga wa
annan fitintinun bazan iya
aukarsu ba sabida haka ki kama kanki.
A matsayina na mijinki hakkinane inji inda kika samo ku
in da kike juyawa asalima dole saida izinina zaki soma kasuwancin.
Batun zuwa biki kuma ni ba irin mazajen da suke barin matansu sasakai bane a titi kin gane ko?
"
"Amman naga Sabuwa har zangon katab ka barta taje biki kwananta nawa acan sai nine zaka ce haka."
ewa yayi ya nufi hanyar shiga ciki.
"In banda abunki wani in yayi rawa aka bashi ku
i wani in yayi duka zai sha.
Kuma kinsan amincina da ita Sabuwanne?"
arashe shiga ciki yana dariya shi ka
ai.