Sashe 14
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lolona nasan ai ba zaki bani kunya ba ko Lolo?"
Idanuna na lumshe wasu hawayen farin ciki caku
e dana fargaba suka shiga gangaromun
Har cikin raina naji sanyi sosai.
Kuma ina jin tsoro shima fal raina.
"Lolo kaddai bakya sonshi ne kike kuka?
Ke da zaki yi farin ciki Allah ya za
eki ya baki miji irin Alhaji Zaid babban mutumne fa a
asarnan mai arziki kuma sananne.
Nayi imani zai ri
eki da kyau.
Duba yadda ya sauya miki rayuwa cikin
anin lokaci.
Ki dena kuka kada Allah yayi fishi ya kar
e ni'imar daya baki.
Ga
an uwanki suna neman ko kamar tsohon fa
irin mijinki na dane basu samu ba.
Ke Allah yayi gaba dake kuka kuma ai ya
are ki dubi abinda Allah yayi mana ta sanadiyyarki fa Lolo"
Sai naga Maigogul na share hawayenshi da bayan hannunshi, take zuchiyata ta karye.
Wato Allah ya jarabceni da son mahaifina sosai, duk yadda yakennan inason kayana a haka sosai.
Hakane Maigogul nagode ma Allah sosai.
Kuma nayi farin ciki gaya Ubangiji Allah yasa hakan shine mafi alkhairi a garemu baki
Nayi farin ciki daya biya mana umara tare muje mu ro
i Allah tare.
"
Dariya muka yi.
Zukatanmu cike da farin ciki marar misaltuwa ga hawaye tab guraben idanuwanmu
Wannan ranar tana
aya daga cikin muhimman ranaku marasa goguwa a cikin zuchiyata.
Lokaci
aya nauyin da kaina da zuchiyata yayi sai ya yaye baki
aya na shiga wani irin shau
i kawai ni ka
ai inna tuno fuskar Alhaji Zaidu da kalamanshi sai in sauke ajjiyar zuchiya.
Kunji fa wata
udurar Allah ina masu ganin bazan samu kamilin namiji ba sai ballazi irina?
To shi Allah babu ruwanshi
Soyayya kuma gaskiya ce.
Tunda ana iya wanke karuwa tas a aura, ko a wanke kirista a aura balle ni tubabbiya mai cike da nadamar rayuwar dana gudanar a baya.
Haka muka wuni a asibiti, rabi ina bacci rabi idanuna a bu
Labarin zuwana umara da ginin da Alhaji Zaidu zaiyi mana ya kara
e gidanmu banda ma
ota Maigogul yace kada labarin auren da labarin komai ya fita waje.
Amman nasan Hauwa zaiyi wuya ta iya kame bakinta ta dai ce zata kame.
Rakiya jin zamu je umara ta shiga fishi tana cewa ya dai tabbata Maigogul nake nuna ma tsantsar
auna shi yasa na za
i muje tare banda ita.
Uzairu zuchiyata yai ta mata dariya kawai yana cewa.
"Rakiya ai zaki Canada meye ma na
aga hankali tunda ya iya biya musu wallahi in kina da rabon zuwa zaki je ne, ko ni sai in biya miki gaba"
"Ai shikenan Uzairu zuchiyata gata ga Maigogul na
auki idanu na zura musu zai bata kunyane in batai da gaske ba ma sai ya lalata mata auren zai huta.
To kuma shi tarewar sai yaushe zaki tare tunda an riga da an
aura auren?
"
To inaso muyi magana ni dashi tukunna inji yadda yake so sai in gani Rakiya"
Kai ta gya
a tace.
"Ai shikenan.
Wannan Alhaji ya taimakemu sosai gida shekara da shekaru babu sauyi kinga lokaci guda mun tattare komatsenmu za'a rushe gidan.
Wai kinga yadda akaita fitowa a layi ana tambayarmu ko lafiya gidan muka siyarne.
Hauwa ce ma take tankasu ni ko suna kan kwashe kayanma Maigogul yace in tawo wajenki."
Uzairu zuchiyata yace.
"Ni fa a wannan safgar ni aka taimaka Allah yasa yayi mana gidan sama wallahi da mun huta ma baki
aya"
Murmushi kawai nayi.
Sallamar su Mardiyya ce ta katsemun murmushina idanu biyu muka ha
a da Babangida da ya kafe ni da idanu.
Da gudu malama tazo ta fa
a jikina.
"Ummi yaya jikinki?
"
Da sau
i malama ya kuke ya makaranta?
"
Gaisuwar da Babangida ke ma Rakiya yasa dole na
ago uhm jama'a Babangida harda rusunawa fa in da ranka kasha kallo.
Rakiya da Fara'a ta amsa tana ri
e da hannun A
a'u.
Mardiyya ta
araso ta ajjiye abincin duk yaran suka matso muka gaisa.
"Sabuwa yaya jikin naki?
"
Na jiyo amon muryar Babangida.
Ya cika turare ya wani ci uban ado kamar zashi gidan biki.
Da sau
i nagode"
Na fa
a kadaran kadahan tare da kwanciya na lumshe idanuna.
"Ummi ga abinci faten tsaki muka kawo miki in zuba miki?
"
A_a mardiyya nagode bakina babu da
i ku ajjiye
ila su Uzairu zuchiyata zasu sha.
"
"Ke kawo nan ki gani in zuba.
Babangida Bismillah ka zauna ga waje"
Cewar Uzairu zuchiyata dake dambe da kular fate.
Bayan ya zaunane yake cewa.
"Rakiya dama nayi niyyar zan samu maigogul in sanar mishi an kawo sadakin Mardiyya nera dubu
ari da hamsin"
Mardiyya tayi maza ta sauke kanta tana wasa da yatsunta, Uzairu zuchiyata ya duma mata dundun wasa su Aminu sunata mata dariya.
Rakiya ta kuwa washe baki.
"Kai masha Allah wannan labarin yayi da
i Allah ya sanya alkhairi.
Dashi Sauban
inne?
"
"Eh da shine Malam dai ya matsa bikin ma bazai da
e ba kamar dai yadda ya fa
Yawun ba
in ciki na ha
iye wallahi Allah
aya kenan da badan Baba Malam ba banga uban da ya isa yasa ayi wannan ha
in ba.
Babu komai zan
auki ido in zuba, sai dai fa bazan ta
a bari
iyata tayi boranci ba.
A zuchiyata nake wannan maganar na
i fur in bu
e idanuna dan bana ma son sake ganin Babangida har
arshen rayuwata ma.
"Rakiya ta samu gurbin karatu ma Jami'a zata soma zuwa" Cewar Aminu
Nan sukaita murnarsu.
Uzairu zuchiyata yace.
"Ai lokacin da muka shirin tafiya Canada ni da lolo mun kira ita mardiyya lokacin ma muna Airport akan suyi mana adda'a, naso ma in da kananan lokacin kaima muce kayi mana adda'a" Ya
arashe yana
ar dariya.
"Canada kuka je babu labari, ke mardiyya shine baki fa
a mun ba?
"
Babangida yayi maganar muryarshi har tana
ari ko na meye oho, nasan Uzairu zuchiyata ya fa
a mishi ne danya kunnashi, ya kuma sani sarai
an gidanmu bama
arya gaskiya duk
acinta ita muke fa
a.
Ni dai har suka tafi ina ha
iye ba
in ciki.
Suna fita na
ude idanuna na dubi Uzairu zuchiyata sai fate yake ta sha baya ko magana ga faten yaji tanta
washi sai mai
o yake yi harda yajin daddawa da man shanu a ciki.
Idanu ya kashe mun, murmushi kawai nayi mishi"
"Lolo girma ya hauki dole.
Wannan yarinya biki ya gabato damma Allah ya taimakeki yanzu mai dashi kike aure zaki fitar da
iyarki kunya"
Uhm ita ta kunya take.
Ni kuma ta makomar auren kawai nake yi Sa'a bata da da
i kamar kashi"
KANO:.
Alhaji Zaidu yana tafe a mota yana waya da amininshi Alhaji Rabi'u suna batu akan auren nashi.
"Amman tunda ka biya ma amaryar umara mai zai hana kawai ka bata ku
in lefen su wuce ko Dubai ne su ha
o lefensu ko mai kake tunani in yaso sai ka ha
asu da mutuminka Rasheed.
Ko Hajiya ce zata ha
a mata kamar dai ko yaushe?
"
Alhaji Zaidu yace.
"To ka kawo shawara abinda za'ayi zamu tattauna da amaryar muji yaya take so.
Hajiya ma sai in saka mata ku
inta kawai a asusun bankinta kaga shikenan."
"To tsare_tsaren yadda za'a gudanar da shagulgulan bikin fa?
"
Dariya Alhaji Zaidu yayi tare da cewa.
"Mu ba yara ba ai ina ganin Dina kawai zamu ha
a ranar da Amarya ta tare aci asha a watse shikenan ai.
Amman kada kayi hirarnan da Hajiya Mariya kasan dai mata sarai basu da sirri kuma wannan ba maganar wasa bace"
Dariya suka saka tasu ta manya da haka sukai sallama da juna.
Cikin hukuncin Ubangiji Alhaji Zaidu ya isa Kano cikin aminci.
Yana isa
ofar gidanshi ya matsa
ararrawar motar maigadinshi ya le
o yana ganin motarshi ya wangale mishi get ya shiga a hankali.
A tsakar gidan ya ga motar Hajara
anwarshi mai bi mishi.
"Malam Bala yaya gida ya iyalan kuma?
"
Malam Bala maigadin gidan Alhaji Zaidu ne sun shafe fin shekaru ashirin yana musu gadi
Tare yake zama da iyalinshi a wajen adana ba
i (BQ)
"Iyali sun tafi
auye bikin
anwar ita Gaji akeyi shine ta tafi tun jiya.
Yaya jikin Hajiya ashe bata ji da
i ba?
"
"Wallahi kuwa Malam Bala.
Allah ya dawo dasu lafiya ni bari in shiga ciki sai na fito Sallah"
Malam Bala yayi mishi godiya ya koma
akin gadinshi.
A tsanake cikin kamala ya shiga katafaren falon mai sha
e dam da kayan
awa, ga wani irin turaren wuta na busa
amshi a falon Ac kuwa tsabar sanyi kamar hunturu.
Babu kowa a falon sai tv a kunne da jakar Hajara a kan kujera da mayafinta.
Falon Hajiya ya nufa kai tsaye, nanma basa ciki a
akin baccinta ya samesu Hajara na ha
a mata Shayi ga aminanta biyu suna kan gadon itama tana gadon ta jingina kanta da fuskar gadon
Sallamarshi yasa ta lumshe idanunta ta bu
esu a hankali a kanshi.
Murmushi ya sakar mata, itama murmushin tayi mishi.
awayenta duk suka mayar da mayafansu jikinsu Hajara ta mi
a mata shayin.
"Yaya Zaidu sannu da dawowa ashe zamu ha
Hannu ya mi
a mata suka gaisa haka suka saba a gidansu.
"Mutanen Rano me zan samu ne Hajara sai kyau kike sake yi Abdulmalik yana
ari da cinki sosai"
Dariya suka yi harda
awayen Hajiya, ita ko Hajiya mijinta kawai take kallo damuwace linkib a fuskarta.
Gaggaisawa akayi cikin girmamawa duk suka zame suka basu waje.
Malum malum
in jikinshi ya ajjiye a kujera ya zauna a gefen gadon ya mi
o mata hannayenshi dukka biyun ta tawo, tana saka kanta a
irjinshi ta sau kuka.
Ita mace fa bata tsufa da soyayya da shagwa
a sai idan itace taso mayar da kanta baya
Mrs bukhari
To ni kam na gudu
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
Bayanta yake bubbugawa cikin sigar rarrashi.
A kunnenta kuma yana ra
a mata.
"Kiyi ha
uri ba gani a kusa dake ba.
Ina tare dake har abada.
Fa
amun Menene ya hautsina mun ke?