← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 52

Sashe 7

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai
ar Shuwa ta jinjina tayi shiru ta zuba ma waje
aya idanu.

"Wallahi ko dan in raba Sabuwa da Babangida dole ma in san duk yadda zan shigo in samu ku
i.

Wallahi ko tsirara zan dinga yawo Sabuwa bata isa ta dawo gidannan ba sannan dole saina juya Babangida ko a buzu yake kwana"
Murmushi tayi a zahiri ba
ininta kuma ita ka
ai tasan ba
in cikin da take
unsa.

Abincinta taci ta
oshi yadda ya kamata tayi kwanciyarta a
asan kafet tana tunanin yadda zata yi da Sameerah.

Tana cikin rabe
ayan biyu wayarta ta shiga ruri daga uwar
aki zumbur sai gata kan
afafunta, da sauri harda gudu_ gudu ta
arasa
akin taci Sa'a Babangida yana zaune akan kafet ya tan
washe
afafunshi yanata zuba karatun Qur'ani wani abu sha'awa da Babangida duk sati yake sauka tundai bayan rabuwarshi da Sabuwa.

Ranar Juma'an dai zai yi sadaka, kuma ranar yake kai yara wajen Sabuwa, Ranar yake zuwa wajen Baba Malam ya dubashi.

Yanajin zafi da
ayi mai yawa a zuchiyarshi game da fishin Baba Malam da rabuwa da Sabuwa ji yake yi duk ranar da yaji labarin wani ya auran mishi Sabuwanshi tamkar katsewa rayuwarshi zata yi zai iya ha
iyar zuchiya ya mutu kowa ya huta.

Da sauri dai gun
u ta
auki wayarta ta fita duk da ma dai wayar ta katse tana
arin bin bayan kiran kiran wayar ya sake shigowa ta
aga tana le
ofar korido.

"Babyna zuchiyata a cike take tab da murnar da nake jin tamkar ko bacci daya fi kowa iya sata yau bai isa ya saceni ba yau
innan.

Gobe
arfe nawa zaki taso da so samune asubar fari sabida ki iso mu karya tare ko Baby.?

"
Ajjiyar zuchiya tayi tace.

"To wallahi ya hanani zuwa kinsan Allah kafiyane dashi da tauri kamar kafuran farko.

Hatta ku
i da yaga ina kashewa saida ya kalubalanceni akai"
Jim Samira tayi ta
auke wuta sosai tama rasa to ita mai zata ce sai ta soma sheshshe
ar kukan ba
un ciki kawai.
asa _
asa
ar Shuwa ta soma rarrashinta daga
arshe dai saida tace mata zata zo goben saidai ba zata kwana ba, shine Samirah ta yi murmushi.

Itama murmushin tayi mata.

"Shikenan zanje in kwanta mutuminki yau fishi yake yi sosai kinsanshi da zafin zuchiya"
Wayar ta kashe ta shiga ciki Babangida yana inda ta barshi saidai yanzu ya
aga hannu sama yana kwararoma yaranshi adda'ar shiriya.

Shafa adda'ar yayi ya tattare daddumar ya ajiyeta a saman durowar roba ta kayan yara, Qur'anin kuma ya ajjiyeshi a muhallinshi.

Kwanciya yayi kusa da
ar Shuwa ya jawota cike da son samun nutsuwa.

Amman saita ture mishi hannunshi.

"Lafiya yau kuma ni
in ake gudu.

Ko dan na hana tafiya bikine?

Ki sani mutuncinki nake karewa a matsayina na mijinki, kuma nasan a cikin irin rayuwar da wa'iyazubillah muka ha
u kada kiga laifina.

Daga gobe ma duk matar da nake
akinta zamu ware minti arba'in koma awa guda.

Minti talatin in koya mata karatun Qur'ani ragowar minti talatin kuma muyi tafsirin inda na karantar da ko wacce.

Tunda inanan ba sai kun shiga makaranta ba kuyi zamanku a gida a killace hakkine ratayayye a kaina in baku ilimi"
ar Shuwa dariya take tayi a zuchiyarta.

A fuskarta kuwa ta tur
une harda juya baya.

Murmushi yayi mata ya tada kanshi bisa matashin filo rufe idanunshi tare da nin
aya a cikin tunani da begen Sabuwa.

Allah yayi dare gari ya waye.

Bayan
ar shuwa ta sallami Babangida da shayi da mummu
i da wainar
wai ya gama ci zai tafi aiki sai
ar shuwa ta tareshi.

"Inaso zanje unguwane dan Allah an gayyaceni sunan wata
awata"
Agogon hannunshi ya kalla itama ya kalleta baiji ya yadda ba amman yana
arin ganin ya kawar da wannan rashin yaddar sai yace.

"Adawo lafiya kina da ku
in mota ne?

"
"E akwai ku
i a hannuna nagode".

Sallama yayi mata ya nufi wajen su Mardiyya tare suka fita.

Da wani bawan Allah matashi suka ci karo sai yaga mardiyya na kallonshi kallo irin na sani.

Babangida bai fita daga mamaki ba yaji wannan matashi yace..

" Baba barka da fitowa an tashi lafiya?

".

Matashin ha'a harda tsugunnawa.

Da fara'a kacigari ya amsa mishi ya bashi umarnin tashi tsaye.

" Mardiiya ki jirani a wajen babur
Aminu ku kuma sai kun dawo ku ri
e hannun Usama da kyau"
Saida suka bar wajen Babangida ya ce.

"Samari meke tafe da kaine?

"
Cikin kunya yace.

"Am dama Baba ita mardiyya ce nake yawan ha
uwa da'ita a hanyar dawowanta makaranta nima a lokacin na taso aikina.

To sau dai
aya na tareta saita nuna mun rashin dacewar hakan.

To itace tamun kwatancen gidannan tace inzo in nemi izini a wajenka.

To ashe ma Malam kaine ai ina daga cikin
alibanka na asuba da kake koyarwa a masallaci."
Dam Babangida gabanshi ya fa
i aure da siyasa sune abunda suka fi tono asalin mutum da asalin
oyayyen halinshi yana tsoron ranar da allura zata tono garma amman to yaya zaiyi tunda bazaice mardiyya ba zata yi zance ba.

Kuma na daga cikin hikimar Malam na za
arma Sauban mardiyya.

"To naji jawabanka ka
an bani lokaci gobe da daddare kazo akwai wani abun da nake son tabbatarwa tukunna kafin kaji daga gareni ko.

Yaya sunan naka".

" Sunana Sale
an gidan malam Baita"
"A ina kake aiki menene matakin karatunka?

"
Kai Sale ya sosa yace.

"To ma'aikacin gwammati ne dai saidai ina ta
a kasuwancin shadda da takalmin maza.

Matakin karatuna kuma mastas gareni ta fannin addini kuma inada izifi talatin"
Murmushi Babangida yayi yace.

"Masha Allah nazari ko hadda?

"
"Hadda in sha Allah Baba"
"Nagode da girmamawa Sale lokacin dana baka in yayi sai ka dawo zaka ji amsa daga gareni"
Da haka sukai sallama Babangida ya
auki Mardiyya yaje ya sauketa a makaranta harta juya ya kira sunanta ta dawo cike da kunya
Yana mamakin yarinya irin kunyarta da hankalinta tamkar ba uwar da uban bane iyayenta.

"Shi Salen kina ganin yayi miki a matsayin miji izifi talatin gareshi hadda, kuma babu laifi babbane ta fannin boko gwamnati yake ma hidima"
Dariya tayi ta shige makaranta da sauri wasu hawayen nadamar lalata tarihin mardiyyane ya zubo mishi dole
anwar na
i ya share ya
arasa
ofar gidansu.

Malam yana kan kujera Dattijon ya rame sosai Babangida ya cire takalminshi a gefe ya dur
usa gaban Baba malam
Kallonshi Baba Malam yayi yanata nazari
Cikin ladabi da biyayya ya gaisheshi babu yabo babu fallasa ya amsa mishi sai sukai shiru zukata nata sa
e_ sa
"Dama akwai wani yarone da ya nuna yana son mardiyya yazo neman izinin soma zuwa zance a wajena shine nace dashi ya dakata har sai nazo wajenka"
Kai Baba Malam ya girgiza yace.

"Ai
arka ce mardiyya in kana ganin Sauban dana za
a mata bai dace ba sai ka bata wanda ya dace.

Ni nama
auka Mustapha abokinka da bashi da tamka zaka baiwa aurenta, ko ka ha
ata da Jamilun wajenshi ai"
Da sauri Babangida yace.

"Kaimun afuwa wallahi ban
i ba.

Yaya Sa'a ce tayi rantsu....

"
"Kai Babangida tashi kayi naka wajen kada in saka
afa in shureka nan ba gidan rawa bane bare kace zaka taka iyakar ganin masu kallo."
Kuka ya fashe dashi mai tsuma zuchiyar duk mai saurare ha
a Baba Malam ya iya gasa mutum da man jikinshi har sai ya
one
urmus.

Baba Malam yayi shiru yana sauraren amon kukan Babangida wanda hakan ya tuno mishi kukan da yayi a lokacin yana da shekaru goma a duniya wawo ne ya dokeshi.

A guje yazo ya fa
a jikin Malam a makaranta bai dena wannan kukan ba har saida Malam ya bashi alawa da nera biyar.

" Natuba afuwarka nake nema nayi nadamar duk abinda na aikata ya Abati ka yafe mun ko rayuwata zata yi haske in fita daga cikin jalala"
Yana gama fa
in haka ya mi
e ya tsallaka ya hau mashin
inshi a sanyaye ya tu
a ya fice a layin ko gidan kawu Manga da Malama baije ba.

Ajjiyar zuchiya Baba Malam ya sauke kawai.

"Duniya makaranya"
Iyakar abinda ya furta kenan.

Kana ya watsa magungunanshi a baki ya bisu da ruwa.
angaren
ar Shuwa kuwa takwas ma a tasha tayi mata.
arfe tara da
oriya motarsu ta kama hanyar Bamaina babban birnin jihar jigawa kenan.

A tasha ana saukesu ta hango Sameerah a wata iriyar jibgegiyar mota fara sol.

A hankali ta
arasa ta bu
e murfin motar ta shiga.

Kallon _kallo na
an sakannine ya wanzu tsakaninsu cikin shau
in son kasancewa da juna.

Murmushi Samira tayi.

"Daga
arshe dai Baby kinzo hannuna.

Yau zaki sha lele"
Dariya suka yi samirah ta harba motarnan kan titi tana tafe sululululu har suka sulale suka nufi wani
aton gidan sama mai ba
in get maigadi dajin dirin motar ma ya wangale musu suka shiga.
ari sunan kare a lahira wannan gida da girma yake
ar Shuwa sai
arema gidan kallo take yi.

Hannunta Samirah ta ri
e suka ratsa tsakar gidan har izuwa babban falon gidan
afar bene suka haye wadda take cikin falon har izuwa falon sama.

A wata
ofa suka tsaya ta saka key ta bu
e suka shiga.

Sanyi da
amshin turaren wutan sandal ne ya doki hancin
ar Shuwa ga wani sanyin ac daya mamaye ko ina.

"Muje daga
urya Baby.

".

Wata
ofar ta sake turawa suka shiga
akin baccin Samira anan ashe duniyar take.

Tabb akace wani kayan sai amale a wannan
akin gado na sameerah an ha
a duniya sosai kamar ba za'a mutu ba.

Zama
ar Shuwa tayi a kujera tana sauke ajjiyar zuchiya
amshi na tashi tako ta ina.

"Ina zuwa bari in saka a hauro mana da karin kumallo.

Amman kafinnan ga ban
aki na tara miki ruwan zafi ki shiga kiyo wanka ina zuwa"
Idanu ta kashe ma
ar Shuwa.

To a gurguje dai abinda zai faru ya riga daya faru tsakankanin
ar Shuwa da Samirah kuma dake harkace ta shai
an, da wani sirri da ita Yar Shuwa bata san dashi ba.
Chapter 7 · 0% Book details