← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 52

Sashe 4

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lolo na fa
a mishi hakanne wala Allah ko zaiji wani abu a kanki.

Ina sonki dai da arziki dan nasan kece zaki shiga cikin arziki mu kuma mu shiga cikin alkhairi dumu dumu.

"
Dariya muka yi a tare daidai lokacin Alhaji Zaidu yazo wucewa.

Muka ha
a idanu haka siddan nake jin kunyarshi harma nake ganin tamkar na aikata mishi wani gagarumin laifi.

Kuma ace ankai awa guda da Maigogul ana hira shikenan ai Maigogul ya kama tu
e mun zani nasan tas.

"Alhaji Baba kana ji da wannan shalele taka ni abun har burgeni yake yi"
Ya fa
a a ladabce yana
an murmushin da a
asanshi akwai magana.

Ai firit maigogul ya juyo yana washe bakinshi.

"Ai wannan itace duniyata ita da
an uwanta Uzairu zuchiyata.

Yarane masu son iyayensu da tausayin kowa Alhaji.

To ina dai sake lallashinta ne kan sha'anin zawarci kasan na fa
a maka iddar bata da
e da gamawa ba.

To ita tsoronta waye zai tausaya mata.....

Ni dai illahirin kunya bata barni na tsaya na gama jin abinda Maigogul zaice mishi ba.

Ya suka
are ban sani ba.

Kwallin daya bani na ajjiye a kan gado na tada kabbarar sallah.
an jima ina nazari har saida Uzairu zuchiyata aka aikoshi wai in fito Alhaji Bilya yana
asa a mota yana jirana.

A yadda nake haka na fice sai kwalli dana zizara dan gudun kada Maigogul ya gane na
i saka kwallin daya bani.

Bani da burin kowa ya soni, ko in jawo hankalin wani ta hanyar asiri.

Na fiso so yayi aiki da kanshi.

Kuma a cikin su biyunnan wallahi duk wanda ya nuna da gaske yake yi zan aureshi in sha Allah.

Alhaji Zaidu ma nasan zuwa yanzu ya tsinke da lamarinmu.

Ficewa nayi sannu kan hankali na sauka
asa har zuwa wajen mota.

Alhaji Bilya da kanshi ya bu
e mun gidan gaba na zauna ya ja muka lula munyi tafiya mai nisa ba tare da yace dani kanzil ba.

Nima bance ci kanka ba sai can dai ya
an dubeni ka
an tare da washe bakinshi.

"Ai Sabuwa ban ta
a sanin Maigogul yana da
a tsaleliya irinki ba wallahi ai da tuni na lalla
o.

Duk da dai ya fa
a mun auren naki bai jima da
arewa ba kuma a kotu ma aka raba auren.

"
Wani
ududune ya tokare mun ma
oshina jin abinda yace.

Shi dai maigogul yafi sha'awar yaita bayani.

Yanzu ina shi ina bama Alhaji Bilya labarin yadda aurena ya mutu domin Allah fa?

Nasanma ya riga da yasan komai ma.
an murmushi nayi nace.

Kasan komai kamawa take yi yanzu gashi data kama mun ha
Dariya yayi yace.

"Hakane Sabuwa.

Ai gaskiya inna sameki na rufe
ofa da kyau.

Wannan ke ai duk wata semina dake za'aje su Hajiya sai dai suyi ha
uri kawai tunda babu
asar da basu zagayaba adai
asashen da nake hul
a dasu.

Wani sa'inma nakan rasa mai mun rakiya dake duk suna kasuwancinsu a lokacin muna tare.

To ita
ayar rasuwa tayi.
ayar kuma da mun rabu amman Allah cikin ikonshi an mayar da auren sai dai bata tare ba.

Ke in munyi auren me kike so ki ri
a da zaki juya taro ya dawo sisi?

"
Idanuna na lumshe a hankali na bu
e sai nace.

To wannan maganar ai inaga a barta har sai zuwa in anyi auren a tattauna.

Kenan yanzu matarka
aya ko?

"
warai kuwa matana
aya yarana ashirin cib kuma duk suna raye.

Amman kada fa ki damu a gidana hatta gadon da kika kwanta masu aikine zasu gyara miki.

Kar kizo kiji tsoron shiga dan kinji tulin yara ai gaskiya ne ko?

"
Murmushin dole nayi kawai
Nasan a cikin raina Alhaji Bilya yayi ma
ari da har yaji yana son aurena a irin rayuwata dai.

Kuma nasan in baisan labarin rabin rayuwata ba.

Tofa yasan kwata in dai Maigogul ne.

Haka dai na sake mukaita hira har muka iso wani
aton kanti dake
unshe da komai.

Da kanshi ya bu
e mun murfin mota na fito.

Ya tusani gaba muka shiga kantin ga ciki a gaba him.

Mata da maza anata kai kawo na siyayya a kantin kowa ka gani da kwando a hannunshi.

Wani layin turaruka da mayamayai da sabulai ya soma kaini.

A dai ta
aice yayi mun siyayya mai yawa danma ina no
ewane shi ba haka gogan naku ya so ba.

Mun dai tattauna babu laifi kafin muka dawo Hotel.

Saida muka isa filin jirgi muke jin cewar jirgi sai gobe bakwai na safe zai tashi sakamakon babu jirgi a
asa.

Haka muka kuma dawowa Hotel
Da daddare ina kwance ga sabuwar wayata ga katin da Alhaj
i Zaidu ya bani.

Ina kwafe number wani shashe na zuchiyata yana nuna mun kada fa ace nayi azar
i da yawa tunda shima yana da lambata amman bai kira ba.

Wani shashen kuma yana jana da in kira.

Take nabi shashen da hankalina yafi raja'a a kai na danna kira tare da karawa a kunnena ina kuma dafe da
irjina.

Wayar kamar dai zata tsinke sai kuma aka
aga.

Da kuma naji muryarshi ya ratsa dodon kunnena saina kasa sarrafa harshena yana sallama amman da
yar na iya amsawa.

Sautin murmushinshi da ajjiyar zuchiyarshi suka sake sani fa
uwar gaba.

"Shalele kin kuwa kirani a daidai.

Dan
azu kasa mallakar kaina nayi har da zanje in tambayi Uzairu lambarki sabida na rasa lambar taki a wayata. to kunyar Alhaji Baba ce tasa har naje
ofar
akin na juyo na dawo nawa
akin.

Yanzunma a kwance nake zuchiyata nata
ara burun
asamun ke.

Murmushi nayi mishi mai sanyi tare da cewa.

Allah sarki nima ina kwance ne shiru shine nace dai bari in ta
oka to gashi ka sake samu lambar wayata"
Murmushi yayi yace dani.

"Kin kuwa kyauta sosai yanzu zan saka ma lambar sabon suna.

In kuka koma gida yaushe ni za'a bani damar zuwa inji amsata kar daga kallon ruwa kwa
o yayi mun
asa.

Naga wani Alhajin nason ya kasani a hannun Shalele.

Duk da a jikina nake jin shalele dai tawa ce"
Mun jima muna hirarmu ta mutunci da dattijantaka da natija.

Ni na zaci saurayi da budurwa, ko ince ma'abota soyayya dole sai sunyi batsa shine soyayya ashe sam ba hakan bane.

Duk samarina in banda Madubala in sun kirani a waya maganganune na tayar da hankula kawai muke aikema juna, sai yau da naji wani sabin abun
Daga
arshe mukaima juna sallama.

Zukatanmu suka kwana a cike da farin ciki.

Ni dai a ranar nayi mafarkai da yawa daga wannan mafarkin in
ulla wancan sai dai kash ba irin mafarkan da in aka wayi gari zaka iya tunasu turyan _turyan bane sai dai ka tsinci na tsinta.

Da sassafe muka wuce Airport da ni
i ni
in kayayyakin tsarabarmu.
arfe bakwai da rabi jirginmu ya
aga zuwa Kano ta dabo tumbin giwa gari in ba Kano ba dajin Allah.

A Aiport muka tarar da motar da Alhaji Bilya ya turo azo a
aukemu tana jiranmu.

Kai tsaye jigawa muka dosa muna tafe Maigogul nayi ma Alhaji Bilya hira bashi yayi shiru ba har saida bacci yayi awon gaba dai dashi kana ya samarwa da kanshi lafiya.

Wajajen sha biyu da rabi muka tsaya a
ofar gida.

Rakiya muka gani sa
e da mayafinta zata fita ga zo
o tana sha a leda.

Ganinmu ne yasa ta tsaya tayi turus tana kallonmu da fara'a
auke a fuskarta.

Uzairu zuchiyata kuwa yana fitowa Rakiya ta soma tafi tana kiran sunanshi.

Da gudu Labbai ta fito ko mayafi babu a jikinta ta rungumeni muka saka dariya.

Uzairu zuchiyata sai wani dariya da
wanbo yake yi.

Maigogul kuma yana cikin mota bai fito ba har saida muka sauke kab kayanmu kana suka fito da Alhaji Bilya.

"Kayi nayi gafa surukinki ki matso ku gaisa"
Alhaji Bilya yace.

"A_a Maigogul wai ya kake magana haka kamar ba'a farsa maka bakinka bane.

Ni ai ya kamata inje in gaisheta ka fiye kato
ara"
Wannan kalmar daya fa
ama Maigogul da daki zuhina sosai.

Amman nasan bashi da laifi babban mai laifin Msigogul ne.

Da haka na ja akwatina kiii zuwa cikin gida nan na tarar da Hauwa dasu Layuza da Aliya suna zaune suna cin taliyar murji da manja da yaji.

"Ahh kaga mutan turai ashe kuna tafe ai tun jiya muke saka rai daku"
Ayya Hauwa dake jiya an samu matsala jirgin bai samu damar tashi ba sai yau."
Shigowar su Adama dasu Uzairu Zuchiyata ne ya katsemu.

Adama kece kika
one haka a hannunki ashe har abun ya kai haka Adama?"
A gigice na
arasa gabanta ina kallon hannun.

Bu
ar bakin Hauwa tace.

"Gaza ai yaje ya rama mata tunda Allah ya hore muku Gaza ai saiku taka uban kowa.

Miji kuwa tunda ta dawo gida ko
yeyarshi bamu...

"
"Munafuka kai Hauwa halinki sai dai abar miki.

Anya Hauwa zaki dena munafurci kuwa?

Ba zaki ga Annabi ba"
Shewa Hauwa ta saka.

Uzairu zuchiyata har dashi a shewar
an yi.

"To
arya nayi ne ko yazo? .
ila ma auren ai mutuwa yayi ake rufe mana.

"
"To a rufe miki kewa.

Naga Aliya ce gata ta dawo daga yawo karuwanci da ciwo ya kamata aka dawo miki da'ita.

Binta fa tana
aki an sakota, ga Layuza da kike ta
amar itace mai gasa da Lolo itama an sakota.

To na me zan
oye miki dan an saki Adama aikin banza a kab
akina babu wata mace data tafi yawon karuwanci har ba'a san inda take ba saida ciwo ya kawota"
Bakina na ta
e na shige ciki Uzairu zuchiyata ya biyo bayana.

Su Rakiya saida Maigogul ya shigo kana ya tsawatar musu.

"Aikinku kenan
aga murya sai kace gidannane ka
ai gida.

Kundai ji kunya wallahi.

Ke Adama Labbai ku shige mu je ciki mu tarbi su lolo yaushe ma zaku daka ta Hauwa da
anta"
Suka shigo suka bar Hauwa da kumfar baki.

"Lolo kije kuyi sallama da Billy zai tafi maza jeki
iyar kirki"
Mayafina na zura na fito.

Hararata Layuza tayi da muka ha
a idanu.
Chapter 4 · 0% Book details