Sashe 23
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke kiyi Hauwa tayi sabida baku da hankali ki bini a hankali wallahi in ba haka ba babu ke babu zuwa Umara a gaba, sai insa a biya ma Hauwa inga iyakarki.
Wallahi ba dan lolo ba yau da saina miki duka a cikin gidannan meye wannan hassada haka"
Fuu ya fice bagazan_bagazan da jakar mata.
Saida ya kai dokin
ofar da zata sadashi da
afar bene yace.
"Abb Labbai Cicib na tsakar gida yana jiranki yazo zance"
Tana lashe hannu tace.
"To Maigogul kace mishi ina zuwa"
Ficewa yayi yana ta mita.
Rakiyan ma ba daina mitar tayi ba, mu kuwa
akinsu Uzairu zuchiyata muka shige muka ci gaba da hirarmu, Uzairu zuchiyata yana kwance a kujerar falo yana wayar tashi ta masifa daya saba.
Nima Alhaji Zaidu ne ya kirani na fito zan koma
akinmu shine na ganshi yana ta dariya yana zubo kalami sai juyi yake yi cike da shau
in soyayya.
Masauki nayi ma kaina a katifarmu na
aga wayar da sallama"
"Kema amincin Allah ya tabbata a gareki.
Allah ya amintar dake Shalelena.
Yau baki kirani kince zaki kwanta ba kamar dai yadda kika saba, ko kuwa santin sabon gidanne ya hana a tuno dani uhm Shalelena?
Ni ko ina nan tunaninki ya addabeni uhm "
arashe maganar yana murmusawa.
A_a yau banzo kwanciyar da wuri bane sabida mun sha aiki sosai wallahi.
Ni dai inata jaddada godiyata a gareka Ubangiji Allah ya biyaka da aljannah ma
aukakiya"
"Shalele ke bakya gajiya da godiya ne?
Nifa ba sabida ke nayi wannan abun ba sila ce kawai ke.
To ya shirye_shiryen tarewa me da me kike shiryawa?
Dan nifa so nake a yi tariyarnan kowa ma ya huta uhm Shalelena "
Dariya nayi mishi kawai shirin kam ai inata yi.
Magungunan mata cikin bakko Maigogul ya kawo nagartattu tafiyayyu daga Maiduguri.
Daya dure a gabana saiya ha
a ni da matar a wayarshi taimun bayanin magungunan dallah _dallah.
Illahirin mamaki ranar saida ya kashe kowa.
Ga magungunan gaskiya suna da kyau harda sabulun amare ina wanka dashi jikina yayi santsi sosai.
Murmushi naji ya kuma yi
asa_
asa yace.
"Sirrine abun bazan ji ba kenan ko Shalelen mijinta da Alhaji Baba
anwar maza kuma.
Ina Gaza mutunina?
"
Dariya nayi nace.
Gaza bai da
e da sauka ba shi da matarshi tare duk muka ci abinci.
"
"Alhaji Baba dai
azu muka yi waya dashi yace mun suna wani mitin ne zai kirani.
Daya gama muka yi waya mun jima sosai muna magana"
Ai illahirin jikina sai yayi sanyi nayi shiru kamar ruwa ya cinye ni sai dafe
irjina da yake ta dokawa nayi.
"Shalelena"
Ya kira sunan a mugun tausashe.
Na'am"
Na amsa a kasalance.
"Wai meye sunan da kika saka mun na soyayya ya kamata in sani ko?
"
Murmushin dole nayi nace.
Yana sebe a cikin wayata sai dai kuwa in kazo ka duba da kanka"
Mun da
e muna waya da dai naga dare yayi nace.
Wai kai ka
ai kake kwana a
akinka ne?
"
Dariya yayi sosai kafin ya bani amsata.
"Lokaci zuwa lokaci Hajiya takance tana bu
atar ta kwana a
akinta.
Musamman in ta gaji sosai dake tana da shagonta da wani sa'in take zama a ciki duk da bata fiye zaman ba.
Amman in tana bu
atar za'a jera kayayyaki a shago a gabanta ake komai.
To yau
inma hakance ta faru a shago ta wuni cur ta gaji.
Kema jira nake ki shigo sai mu tattauna batun kasuwanci dake sai ki zauna kiyi tunanin wacce sana'ar kike so, in kuma babu sai in tattauna da da Hajiya muga me zai yiwu sai ayi ko?
"
Jinjina kaina nayi na ri
e ha
ata, sai nayi mishi murmushi ba tare da nace uffan ba.
Haka dai mukaita hirarmu cike da soyayya da tattalin juna, nima tuni na kwale nake nuna mishi iyawata har su Adama suka daddawo Labbai ma ta shigo da shofin cikin leda fara.
Jin hayaniyarsu ne yasa mukai sallama ba dan zukatanmu sun so ba.
Ina sauke wayata sai ga Uzairu zuchiyata da Magazin sun shigo sunyi tsaye.
"Labbai wai duk wannan kajin Cicib
inne ya kawo har da jus ni Uzairu zuchiyata tsohon
an daudu da soyayya"
Labbai tace.
"Ni kaina abun wani iri yake yi mun wai kunga soyayyar da yake nuna mun kuwa?
Ga tesa_tesan soyayya iri da kala"
Ranar gaskiya munyi dariya sosai Uzairu zuchiyata haka yaita ri
e ciki yana burgima yana wayyo Allahna tsabar mugunta.
Haka dai aka rarraba kaji da jus
innan a tire kowa ya kwashi rabonshi, Rakiya ma aka mi
a mata nata.
Yau munyi wani irin kwanan farin ciki wanda baki bazai iya fa
eba balle al
alami ya rubuta muku ku fahimta.
Babangida:.
Bashi ya farka a bacci ba sai takwas na safe lokacin
ar shuwa tana Kitchen tana tuyar
wai suna waya da Sameerah taji yana kwa
a mata kira.
Da sauri ta kashe wayar ta shiga ciki.
Yana tsaye dafe da kanshi baccinma ba sakinshi yayi ba.
"Garin yaya kika barni naita bacci baki tasheni ba kina kallon lokaci kuwa takwas fa?
"
"Baban Fati kenan ai nayi maka tashin duniya tashinne bakai ba kuma naji jikinka da zafi.
"
"Amman ko ruwa ba kya shafamun ba zaki barni inta bacci"
Tsaki yayi ya wuce ban
aki ya
auro alwala yazo ya gabatar da sallah bai tashi akan daddumar ba da duk baccin da yake ji yana zaune yana azkar ta shigo mishi da tiren abincin karyawarshi ta dure gabanshi kana ta zauna.
"Ni na gama shiryawa kai nake jira dama in tafi banso na kai takwas a gida ba"
agowa yayi ya zuba mata idanunshi bai tanka ba sabida tsabaragen bacci bakinshi har rawa yake yi.
"Kina da ku
in mota ne dama sannan kwana nawa zaki yi?
"
Ajjiyar zuchiya ta sauke har wani dariyace ta su
uce mata kafin tace.
"Ina da na mota sai dai na shan ruwa a hanya ko?
Sannan kwana biyu zanyi babu yawa ko in
ara ne sabida kaine dama nace biyun Maiduguri da nisa"
"Yaran fa dasu zaki tafi ne?
"
"A_a yara kam zan barsu a hannun Jami tunda bazan da
e ba.
"
Kai kawai ya jijjiga ya tashi da
yar ya haye gado.
Ita kuma ta turo akwatinta suka fito ita da yaran
Taci wani lashi mai matu
ar tsada, takalmi da jakanta ma masu tsadane suna daga cikin kayan da Sameerah ta bata
inkakku.
A bakin titi taga motar Samira, shigewa tayi nan suka ni
i hanya zuwa yamma sai gasu a garin Abuja.
Zangon ba
i (Hotel) Sameerah ta kama musu, a dogon falon da ake zuwa a biya ku
i Sameerah ta ha
u da wata Hajiya tana tare da yarinya
arama da bata wuce shekaru ashirin ba.
Ashe ita wannan Hajiya sune manyan memba na wannan
ungiya ta mata masu ma
igo.
Sameera da girmamawa sosai ta gaisheta.
Ganin hakanne yasa
ar shuwa itama tayi saurin rusunawa ta gaisheta.
Ai kuwa da fara'a ta amsa har tana ta
a mata kafa
arta tana mata wani irin kallo.
"Hajiya Sameerah yarinya kika sake ne da wurwuri haka?
"
Samerah tace.
"Wallahi kuwa Hajiya kamawa tayi.
Ita waccan yarinyar
asar suka bari da iyayenta kinji dalili.
Amman har yanzu muna magana da'ita ta waya"
Hajiyannan tace.
"Nima kinga sabuwar Babyna rijista za'ayi mata bata da
e da shigowa hannuna ba.
Ni kinsan ina da yara da yawa sai dai wallahi ba
aramin caza mun kaina suke yi ba gasu da cin ku
i.
Mujenku to kowa ya sha hanya an gaji.
"
Shigewa suka yi ko wacce ta shige
akin data kama.
A daren wannan ranar
ar shuwa ta bambance tsakanin zare da abawa.
Da bakinta tayi ma Sameerah al
awarin a wata sau
aya zata iya mallakama Babangida jikinta.
Sabida taga yadda Sameerah duk ta gigice mata sai sambatu take yi mata jiki yasha gyara sosai gashi ko ina a jikinta
amshi yake fesarwa har kuka Sameerah ta dinga mata da wasu irin tambotsan sambatu na tashin kai irin nasu
an madigo ( wa'iyazubilla).
Washegari da misalin
arfe tara su Yar Shuwa suka gama shiryawa tsab cikin ankonsu na lace mai matu
ar tsada, gwal Sameerah ta ciro ta saka ma Yar Shuwa a wuyanta da kunnenta.
"Kinga wannan sar
ar zinare ce na mallaka miki itace tukuicin daren jiya.
Amman abinda nake so dake kiyi biyayya ga
ungiya banda kuma fitar da sirrin
ungiya waje yin hakan babban kuskurene.
Kuma
ungiyarmu in aka shiga ba'a fita duk tsanani.
Akwai wa
anda sukai yin
urin fita kinsan meya faru da biyar daga cikinsu?
"
Tana maganar tana shafa wuyan
ar Shuwa data
auki wanka kwalliya tabi fatarta ta kwanta kyawunta ya sake bayyana.
Kai ta girgiza domin san jin abinda ya same su.
Duk da taji fa
uwar gaba taji nadama na neman sakko mata.
Tana bala'in son ku
i tana son zama babbar mace, amman tana tsoron abinda kaje kazo wanda bazaiyi mata kyau ba.
Tana mutuwar son aurenta bugu da
"Uku daga cikinsu haukacewa suka yi.
Biyu kuma har lahira suka mutu?
"
Idanu
ar shuwa ta zare tace.
"Hauka da mutuwa duka sabida sunce zasu tafi?"
"Ai ba wai tafiyar bace.
Tsoron tunuwar asirinmu muke ji a
asa najeriya muke, kuma da kika ganmu ko wacce mijinta sanannene, da damansu
an siyasane wasu daka cikinsu kujera ce a hannunsu, matanma da yawansu siyasar suke yi.
To kinga tonon asirinmu nasu ne.
Sannan saida suka mallaki gidaje, motoci, da zunzurutun ku
e sannan zasu ce zasu fita a cikinmu?
Kinga taso muje sauran bayanin zaki jisu a wajen taro"
ar Shuwa bata gama tsurewa ba saida ta ganta a cikin manyan hamsha
an mata wa
anda suka
auki duniya da dukiya ba'a bakin komai ba, wasu da yawa tasansu a jaridu, da kafafen ya
a labarai, wasu kuma tasan sunan bata ta
a tunanin zata iya matsowa inda ma suke ba
Hmmm a wannan rana ta zama memba ta wannan
ungiya harda shaida aka bata, tare da saka hannu a wasu wuraren yarjejeniya.
Kuma su sababbin zuwa suka ji manufofin
ungiya da aiyukan
Ungiyar.