Sashe 27
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar suna yaro yaci sunan Maigogul aka mishi inkiya da Abbati.
Ragon suna mai
ari mai
ari biyu haka aka harha
a na cika aka siyo
aton rago
Ga dangin Rita sai da suka ciko bus dan masifa wai sunzo suna.
Sun dai kawo mana tsarabar dankali da risga, ni ban ta
a ganin risga ba sai wannan lokacin gashi da da
i musamman in yaji
uli_
uli.
Allah ya tainakemu duk wannan sha'ani Maigogul baya gidan sun tafi biki Lagos shi da Cicib.
Suna dai an
anyi hayaniya gaskiya har ma
ota amman batai yawa ba
urar ta lafa akan hanjin rago akayi rikicin.
Su mardiyya da yaran su Rahama, Adama duk sun zo suna, ganin Hakane Labbai itama tace dole yaranta suzo sunan.
Ai kuwa taima Aisha ku
in mota taje ta kawo yaran suka shiga cikin
an uwa sukaita nisha
i.
Matar isuhu da iyalinshi ma sunzo suna, harda Baba ma
anwar Rakiya tazo wannan suna, sabida dama Rakiya ta labarta mata mun sake gida gashi zamu je umara dalilin da yasa tayi amfani da hakan kenan tazo.
Baku tambayi labarin Laraba ba.
Hmmm Laraba dai tayi aure ta auri wani mahauci bata da
e ba kishiyoyi suka sakata gaba auren ya mutu daga haka ta tattare kayanta ta koma
auye da zuwanta bata da
e ba tayi wani auren abunta.
Anyi suna da kwana biyu muka wuce Kano ni da Maigogul da Uzairu zuchiyata daya nace saiya mana Rakiya.
Hotel Babba Alhaji Zaidu ya sauke mu sai nan nan yake yi da Maigogul, shi kuwa Maigogul tsabaragen farin ciki bakinshi ya
i rufuwa.
Da daddare ina kan sallaya dana tawo da'ita a jaka naji an
wasa
ofar
akin nawa.
Ina bu
ewa naga Alhaji Zaidu
auke da basket na abinci guda biyu.
Murmushi yayi mun ya mu
o mun
aya.
"Ga namu bari in kaima su Alhaji Baba nasu sai inzo.
Anan wajenki fa yau zan kwana"
Ai sai naji
ar fa
uwar gaba domin har ga Allah nasan bazai kwana mu wanye lami lafiya ba, ni kuma nafi son in gyara jikina sosai tukunna.
Komawa ciki nayi jikina a mugun sanyaye na zauna a
asan kafet ban jima da zama ba ya turo
ofar ya shigo, ya saka key ya kulle gabana nata fa
uwa.
Malum_malum
in jikinshi da
ar cikin ya cire ya bar wandon shaddar da farar singileti.
Zama yayi yana fuskantata yana murmushi.
"Zuba mana abincin Shalele yau ni da kaina ma zan baki abincin domin kada ki gaji uhm"
Jiki a kasale na zuba mana lafiyayyen tuwon shinkafa miyar taushe taji naman kan rago harda manshanu a miyar.
Cokali ya saka ya gutsuro tuwon ya nufo bakina dashi.
A hankali na bu
e bakin nawa ya saka mun.
Taunawa nake yi a tsanake.
Babu yabo babu fallasa miyar tafi kyau a ido fiye da a baki gaskiyar magana.
Amman ba za'ace babu da
i ba.
Ya dinga ciyar dani ina amshewa saida na
oshi sannan ya mi
o mun cokalin yace.
"A rama ma kura aniyarta., dan nima bai kamata in wahala ba ko uhm Shalelena?
"
Ina dariya na soma bashi abincin a baki.
Cikin dabara nace.
Wannan girkin Hajiyane?
"
a mun kai yayi saida ya cinye tuwon bakinshi kana yace.
"Girkin Hajiyane Shalelena"
Masha Allah abinci yayi da
i.
Ai na
auka matan manya basa girki sai dai
an aiki su dinga yi musu, har da gyaran
akin miji ma haka"
"Kinyi gaskiya Hajiya bata girki sai dai tana da
ar aikinta wacce ta yadda da'ita itace mai yin girkin gidan baki
aya, kuma ko mata dana aura a baya duk itace dai take girkin ranar girkin mace itace zata fa
a mata abinda za'a girka har ta fita girki kinji yadda tsarin gidan yake."
Kai na jinjina ina mamakin mata da samun waje.
Abincin cikinku ku biyu da mijinki shine abinda sai
ar aiki ta girka miki?
Ina laifin tayi wasu aikace_aikacen ke kiyi girkin, kwanciyar aure shine ka
ai aikin da kika yadda naki ne ko?
Hmmm
Murmushi nayi nace
Allah sarki.
Abincin yayi da
i sai dai Hajiya bata san mu ka kawo ma abincin ba ko tunda dai bata san da zamana ba"
Ruwa ya tsiyaya ya sha kafin yace.
"Bata san da zamanki ba tukunna lokaci zaiyi halinshi tunda kafin ki tare dole zata san da zamanki.
Abinci kuma bata tuhumeni ina zan kai ba, nima kuma nasan ba zata tuhuman ba, na barota tana ta lissafin ku
Kinsan menene Shalelena?
"
Girgiza kaina nayi.
"Ina sonki sosai fiye da yadda kike tunani ki dage sosai ki ro
a mana Allah dangane da zaman aurenmu.
Bacci mai munshari ba naki bane umara kika je ki ro
i Allah ya sanya albarka, kwanciyar hankali, da fahimtar juna a tsakaninmu.
Jibi zan biyo bayanku, har Dubai
inma dani za'aje Hajiya itama zata je umara to tare zamu je, sai dai ba zamu dawo tare ba sai in
aukeku muje Dubai.
Nayi hakanne dan in baki dama ki za
i duk abinda yayi miki.
Familina babban familine ba'a rabasu da sha'ani biki ko suna gashi anayin taro sau biyu a shekara a Rano.
Bana so kowa ya raina mun mata ko ya raina daga inda kika fito, kema bana so kice zaki raina kanki Shalele uhm.
Sannan ki sai kaya masu tsada sosai matata bata
aura
aramin zani bata saka
aramin takalmi, kada ki damu da ku
in akwai iya adadin ku
in dana ware miki na lefenki duka nake son ki kashe kita mun kwalliya ni kuma ina morewa.
Sannan zan ba Alhaji Baba ku
in kayan
akinki ya sai miki komai in a Dubai
in kike so sai a siya a
auro a jirgin kaya, in kuma na nan gida Najeriya kike so shikenan.
Bana so da wasa a raina mun ke.
Yadda kowa zata nuna isarta kema ki nuna taki isar kema matace kamar kowa"
To shikenan nagode sosai Allah ya saka da Alkhairi Allah ya
ara bu
i Ubangiji Allah ya barmu tare har abada.
Allah yasa in zama uwar
anka, batun kayan
aki bama saina siya a Dubai ba wallahi na gida Najeriya ma ya isa nagode sosai."
Jawoni yayi na fa
irjinshi muka zuba ma juna idanu sai rarrabe idanunshi yake yi a kaina.
"Shalele kina sani a cikin wani irin yanayi na musamman in ina tare dake sosai.
Wannan tariyar na mata tanadi mai yawan gaske kema ki shirya kinji ko uhm?"
A wannan daren mun da
e sosai a cikin wani ke
en yanayi, ni dai inata fargaban babban, shima sai bai nema ba, nutsuwa kawai ya samar ma kanshi yaimun ra
a a kunnena.
"Wancan akan gadona zai kasance ba a
akin otel ba Shalelena.
Ai wannan ranar ta musamman ce ba zanyi wasa da'ita haka ba.
Nutsuwa na samar ma kaina
walelen yayi mun yawa kyakkyawata uhm"
ewa yayi ya kintsa na rakashi ni da Uzairu zuchiyata har bakin mota muka saka mishi basket a mota.
Washegari da misalin hu
un yamma jirginmu ya
aga zuwa
asa mai tsarki.
Ina zaune a kusa da wata Hajiya a shekaru ba zata wuce Sa'a ba.
Tun zamanmu dake kujerarmu tana kusa da tasu Maigogul sai naga tana ta satan kallonshi haka.
Da dai abun ya isheta sai ta juyo tace.
"Mahaifinki ne wancan bawan Allahn da naga yana ta tattalinki, ko kuwa dai mijinki ne?
"
Murmushi nayi nace.
Mahaifinane"
Sai ta murmusa itama gata
ar gaye sosai sai
amshi take yi hannunta da
afarta sun sha
unshi yayi mata kyau sosai.
Ga zobunan zinarai data jera a hannun hagunta har guda uku, su kansu awarwaron hannunta kamar na zinare ne gaskiya dan gyansu ya kai.
Dana
ago sai inga Maigogul dai take kallo abun almara.
Bamu muka iso Saudiyya ba sai misalin
arfe
ayan
are.
Amman sabida kyau da hasken daya mamaye ko'ina da kai kawon jama'a yasa mutum zaiji kamar ba dare ba.
Muna sauka jirgin
an wata
asar ya sauka shima.
Munyi munti talatin a Airport kafin muka fito wannan Hajiyar tana biye dani, harma ta taimaka mun da ri
on jakata.
Tunda muka sauka wallahi Allah naji na canja wani irin sanyi na shigata takota ina.
Maigogul na kalla naga sai sharce hawaye yake yi kuka na tunku
o mishi.
Nayi imanin kukan tsoron Allah ne.
Ga mutane da yawa sunata hawaye ni kaina fuskata sharkab da hawaye.
Gaskiya ana zuwa umara sosai babu laifi.
Hotel
inmu muna daga
aki muna kallon harami.
Allah mai iko kunga
udurar Allah ko?
Maigogul na shiga
akinshi zazza
in tsoron Allah ya rabkeshi
as.
Gidan Babangida:.
Kwanan
ar Shuwa biyu a Abuja cib.
Saida aka kaita wajen shugabar
ungiya suka amfana da juna.
Harma aka saka sunanta a tafiya yawon bu
e idanu da za'ayi a cikin sabuwar shekarar da za'a shiga.
udure a ranta wallahi ko da figi da yagi ne sai tayi wannan tafiyar ko me Babangida zaiyi sai dai yayi a yanzu ji take yi babu wanda ya isa rabata da su Sameerah.
Tana zaune a motar Sameerah tayi shiru tana tunanin Babangida daya bi ya kanainaye zuchiyarta tana kokonton kamar cusa mata soyayyarshi akayi ta
arfi da yaji.
Wayarta ce sa
o ya shigo ta yi saurin dubawa a tunaninta Babangida ne sai taga ba
uwar lamba.
"Baby Aisha Zarah ce shugaba.
Na kwaceki daga hannun Sameerah wannan kayanane kinyi mun sosai, taraiyarmu tayi mun da
i.
Ya zama sirri Baby zan baki duk abinda kike so, kiyi tunani ita kanta Samerah a
ashina take.
Love you"
Abinda sa
on ya
unsa kenan.
ar shuwa bata fice cikin mamakin hakan ba ta jiyo muryar Sameerah.
"Baby wai tunanin me kike yi ne ko dodon naki bai
auki wayar bane har yanzu?
"
Ajjiyar zuchiya ta sauke tace.
"Wallahi ya
agawa sam.
Yana da zafin kishine matsalarshi kenan.
Baki ji yadda yake fa
a a waya ba jiya wallahi kamar zai zazzageni haka yake mun magana.
Na mishi sa
o ma ina hanya wallahi ya
aga dai wayar"
Murmushi Sameerah tayi mata cikin salon mantar da'ita zancan Babangida tace.
"Kada kiyi wasa da shara
ungiya.
Ke yanzu ba jigari_jigarin mace bace.