← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 52

Sashe 17

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki turo mun adireshin gidan yanzu a waya inna zo
ofar gidan zan kiraki sai ki yi mun iso.

Ki saka mun kaya mai jan kala a jikinshi"
Murmusawa muka yi tare dashi.

Da haka mukai sallama na ajjiye wayar tawa.

Labbai ce ta fito daga cikin
akin Rakiya.

"Lolo na gyara
akin dai an shinfi
atuwar taburmai biyu ya rufe
asar
akin.

Kafet
in sai na saka shi daga ta bango haka zaifi.

Nace tashi in miki tsifa kitson ya tsufa in yaso ko rubon kya saka ki kama gashin.

Tashi lolo saifa kin dage sosai zaki samu zuchiyar mijinki a hannunki"
Maigogul na kalla dan in tabbatar baya jinmu.

Ina baya ji ya du
ufa sai kaji yake soyawa ga gidan Hauwa bata nan Rakiya bata nan.

Sauran
an matan kowa bayanan.

Sama da matarshi wai sunje ganin
aki ance an samu a
asan layinnan.

Kafin dai la'asar Maigogul ya gama komai ya barma Adama ta zuba a kula ta jejjera a
aki ragowar kuma ya zubo ma Labbai da Adama dake bacci, ya yafutama su Shafa, Raliya dai da yace bazai bata ba da
yar na ro
eshi ya zuba musu yaranta suka daka ma abincin wawa.

Ni da Maigogul kuwa a tukunyar muka ci abinci kamar dahuwar kamfani dan da
i soyayyar taliyar inna zuba a baki kamar kada in dena taunawa maggi yabi taliyar yayi lub dashi.

Muna gama ci shi yayi sabon wanka ya sake kaya ya fice.

Adama kuma ta gyara wajen.

Bayan na idar da Sallah ina gaban mudubi ina shafa kwalli, na saka jar atampata mai tsada sosai, na
akko jan
ankunne da sar
a sababbi na ma
ala.
aurin ture kaga tsiya nayi har ribon
ina dana tubke gashina ana hangowa, tsayin jelar gashin iya kafa
ata sai dai gashin bashi da cika la
wam haka yake, gashi duk ma ya zube sabida rashin kwanciyar hankali na ka
ar da gashi sosai.

Ina fesa turare yaro ya shigo wai Sabuwa tazo.

Ni dai jikina a sanyaye ina ha
a hanya na fita.

Nayi mamakin da Alhaji Zaidu bai kira wayata ba ya turo yaro.

Ina fita gabana ya yanke ya fa
Hmm wai kunsan wa na gani kuwa?

Nasan kun
osa ko to Madubala na gani cikin shiga irin ta mutunci da kamala gabaki
aya kamanninshi sun sauya fiye da tunaninku.

Madubala kaine?

"
Na furta muryata na rawa.

Takowa yayi yazo inda nake yake ta murmusawa sai kallon soyayya mai cike da kewa yake yi mun.

"Da ace zaki iya ta
irjina da kinji yadda zuchiyata take watsa jini da sauri _sauri bisa rashin
a'ida.

Sabuwa ga madubalanki mai so da
aunar ganinki a cikin farin ciki.

Wanda zai iya bada ranshi fansa a gareki.

Nazo in auri abuna duk da lokacin dana fito akace mun tuni kinyi aure lokacin yaranki uku ma.

Zafin hakan yasa na koma inda na fito ban sake tako
afata na shigo Dutse ba.

Naji labarin mutuwar aurenki, naji labarin aminiyarki dake auren mijinki na da.

Sabuwa a cikin idanun
ar Shuwa babu komai sai
iyayyarki gayatan.

Banzo gareki bane har saida na tabbatar kin gama iddarki.

Gani nazo miki a matsayin nutsattsen mutum mahaddacin Qur'ani mai halastacciyar sana'a Sabuwata"
Tunda ya matso kusa dani daf ya soma maganarshi nake hawaye nice harda shesshe
ago kan da zanyi muka ha
a idanu da Alhaji Zaidu tsayuwar motarshi kenan idanunshi a kanmu
ur.

Gabanane ya tattake ya fa
Banyi aune ba naji tsumma a fuskata Madubala na share mun hawayena.

Mrs bukhari.

Gobe Alhamis ba Posting haka ma Juma'a, asabar ma dan girman Allah kada kuyi
orafi babu Posting sai ranar lahadi.

Wallahi abubbuwane a gabana inata ha
a kayan turarukan wuta na masu adashene asabar nake son in sallami kowa to aimun wannan alfarmar nagode
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
8
A hankali Alhaji Zaidu ya sakko a cikin motarshi.

Yana saye cikin farar shadda
inkin malum_ malum, zannar dake kanshi ta matu
ar dace da surfanin gaban malum_ malum
in.

Tsintsiyar hannunshi saye da ba
in agogon fata wanda yayi lub akan gargasar dake lullu
e da fatar hannun nashi.
in haf koba ne a
afarshi kamala da natija su suka sake
awatashi.

Yafi Babangida kyau da zati sosai, fari Babangida zai nuna mishi da tsayi sabida su su Babangida tsabar tsayi har dorone da mazan gidan nasu.

Sallama yayi mana yana kallon
wayar idanuna illahirin kunya a wannan lokacin rasa yaya zanyi nayi.

Wallahi Allah ba zaku gane bane, ban tsaya domin wani abun ba, kuma jin saukar tsumma kawai nayi a fuskata ba tare dana ankara ba.

Wallahi Allah jikina har rawa yake yi a wannan lokacin, a tunaninku zanso wani abun ya
ata ma Alhaji Zaidunku raine? .

Da naga ya mi
a ma Madubala hannu sai nayi zuruf na shige gida gabana nata aikin fa
uwa.

Shiru nayi a
aki idanuna a runtse inajin wani irin tashin hankali maras musaltuwa domin bansan wacce iyakar fassara zai yi mun ba.

Muryar Alhaji Zaidu naji a tsakar gida suna gaisawa da Labbai tana mishi iso.

Ita ta soma shigowa ya biyo bayanta da sauri nayi
asa da kaina kawai.

Gefe ya samu ya zauna suka gaisa da Labbai muryarshi babu da
i gaskiya.

"Anty a nan gidan kuke zaune naga ai gidan kamar ba'a gama gininshi bama.

Sannan ai gidan yayi muku ka
an ma"
"E gidan Abokin Maigogul ne.

Shine yace muzo mu zauna tukunna"
Shiru yayi can naji yana waya yace.

"Alhaji Isa gani a dutse wanne gida zan samu da zaka bani ko na haya kona siyarwa mai kyau mai girma"
Idanuna na lumshe hawaye suka wanke mun kwalliyata tas har ji nake numfashina na
aukewa.

"To shikenan ka tura mun lambar kiya teka
in sai ya zazzagaya damu muga wajen nagode sai na jika"
Wayar ya kashe yace da Labbai.

"Ku shirya zamu je ku ga gida, inaga gara a sai gida kawai ku shiga sabida ita Shalele ta samu ta tare a
akinta zanfi samun nutsuwa da kwanciyar hankali.

Alhaji Baba baya gidane?

"
"E ya fita, amman Babu damuwa akwai wanmu Garzali ko dashi sai mu je babu damuwa.

Allah ya saka da alkhairi Ubangiji Allah ya zaunar daku lafiya"
Murmushi kawai yayi ba tare daya amsa ba.

Yace.

"Amman babu damuwa kuna ganin ba sai an kira Alhaji Baba ba kuwa ko in kirashi ne?"
Ni dai bama gane mai suke cewa nake yi ba.

Naga dai Labbai ta fita
akin ya rage daga ni sai shi tsit babu kalma in
ago na kasa.

Amman inajin idanunshi na yawo a jikina hawaye sai
iga yake yi daga idanuna yana sauka kan cinyata.

Labbai da Gaza ne suka katse mana shirun.

"Cau cau Babban Yaya.

Cau Sabuwa mai sabon aiki a lafiya dai ango eh mijin Amarya ba.

Fari mai farin aniya, an buga dakai an barka, cau cau na gidana"
Hannu Alhaji Zaidu ya mi
o ma Gaza.

Carab Gaza ya ri
e suka gaisa.

"Kafa yi ha
uri ranar kaga na tada tarzoma ko?

A dai yi ha
uri damu wallahi abubbuwanne sai a hankali."
Waje ya samu yana fuskantarshi.

"Babu komai Yaya Garzali"
"Kutumar dumadu yaya Garzali fa kace Alhaji?

Ai kirani Gaza kawai uban Rahine"
Dariya ya
anyi yace.

"To Baban Rahine dama gidane nake son muje a gani, inaga yanzu ba saina shiga harkar gini ba.

To akwai abokina harkarshi siyar da gidaje da fulotaine yace akwai gidaje biyu,
ayan na sama ne,
ayan na
asane shine nake son muje a duba in yayi sai a siya kawai.

To Alhaji Baba gashi bayanan"
"Allah dai ya Alhaji a lafiya dai gabanka da bayanka Allah ya kareka.

Ni dama layincan ya isheni wallahi sosai fa.

Batun Maigogul tureshi gefe nine Maigogul yau babban wa uba, muna da babban wa amman eh shi ba lafiyayye bane ma shi yasa kaji nace haka.

Ga Labbai ga Lolo, ga ka, gani ai sai muje kawai"
"Toh to shikenan babu damuwa sai mu je?

"
Da sauri nace.

Baka ci abincin ba?

"
ur yayi mun da idanunshi yana karantar yanayina
acin ran da yake ciki bai
oyu ba.

Mikewa yayi yace.

"Baban Rahine muje kaji daga can ma zan wuce ne.

Akwai tsaraba da kayan abinci a mota bari in shigo dashi"
"Ahh kafi haka ai.

Sai dai muje ka bu
e in kwaso musu.

Ni da zaku
aukeni gadi ma wallahi dana huta an tallafi rayuwata Allah nake gaya maka rayuwarnan yinta fa kawai muke yi wallahi wallahi babu da
i gashi babu wanda zai ja mutum a jiki.

Tsoron irinmu fa ake ji a cikin al'umma alhalin suna gani muka dawo haka"
Dariya kawai yayi ya ri
e hannunshi suka fita.

Suna fita nace.

Labbai wai kinsan da wa Alhaji Zaidu yazo ya sameni a tsaye?

"
"A_a, atsaye kuma dama bashi ya aiko ai kiranki ba?

"
Bashi bane.

Madubala fa na gani ina fita.

Allah sarki madubala yazo a
urarren lokacin da bani da tsimi bare dabara.

Amman da ace yazone kafin aurena da Alhaji da babu makawa.....

"
Yawu na ha
iye tare da ragowar maganar jin Gaza na raka
a mana kira.

A sanyaye dukkanmu muka fito
Wallahi Madubala na zaune a kan dakalin gefen gidan.

Haka na wuce babu damar waige, Gaza da Labbai dai suna tsaye tare dashi.

Bayan mota na bu
e na shiga.

Ina
ago kaina muka ha
a ta jikin mudubin motar lumshe idanun yayi yace.

"Kinyi kyau sosai damma kin
ata kwalliyar da hawaye Shalelen mijinta"
Gaza ne ya bu
e gaba ya shiga, Labbai ta bu
e baya ta shiga yaja motar muka wuce.

"To Baban Rahine sana'ar me kake yi da kake neman aikin gadi kai kuwa?

Aikin gadi aina dattijaine ba irinku masu jini a jika ba majiya
arfi.?

Gaza yace.

"Wallahi ni dai in zan samu inaso.

Me gida wallahi talaka na shan wahala fa kawai ku ba sani kuke yi bane kawai.
Chapter 17 · 0% Book details