← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 52

Sashe 29

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adda kada ki
aga ma kanki hankali ko da kin bincika hakan ta tabbata duba da a gidansu ummi babu abinda basa yi.

Ki lizimci fa
in la'ilaha'illah'anta subuhanaka inni kuntu minal zalimin"
Take taji ta samu nutsuwa a zuchiyarta.

"Nagode
an uwana nagode sosai.

Babu inda zan iya tafiya in barku.

Ku dai ku zauna kuyi ma Baba adda'a"
Tana fa
in haka ta saka kai ta fice kai tsaye taje wajen Baba malam a makaranta.

Tana zuwa ta zauna kusa dashi ta saki marayan kuka na tashin hankali.

Wannan dattijon da jin irin wannan kuka a ranshi yace.

"Irin ranar da ake gudu tazo asirin Babangida ya tonu shikenan darajarshi ta zube"
Mrs bukhari.

Sai in Allah ya kaimu asabar kuma in muna cikin rayayyu
Son so
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
13
ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA NA FA
IN DUK DUNIYA.

GANI NA FITO JIKINA DA SAU
I NA FITO DA
ARFIN IKON ALLAH.

A BABU ABINDA ZANCE DAKU SAI ADDA'AR KHAIRORI NAGA MASOYA WALLAHI NAGA MASOYA HAR SAIDA TA KAI TA KAWO WAYATA MA NA KASHETA SABIDA TSABAR KIRAN WAYA.

ANDA KUKA KIRANI INA GODIYA.

ANDA SUKAI MUN ADDA'A TA PC INA GODIYA, DA DUBBAN MASOYANA NA CIKIN TASKATA DA AKAITA YI MUN ADDAU'O'I WALLAHI AL
ALAMI YAYI KA
AN WAJEN RUBUTA IRIN FARIN CIKIN DANA SHIGA.

NAGODE NAGODE UBANGIJI ALLAH YA AMINTAR DAMU BAKI
AYA SON SO
Jawota yayi kusa dashi kamar zata shige jikinshi.
aura mata kanta a kafa
arshi yana shafan kanta.

"Haba malama Mardiyya ke da kike mahaddaciya kuma malama mai koyar da tarbiyya har akwai abinda zai damekine.

Ke da zaki yi aurenki a dangin mahaifinki kuma wanda zaki aura yana sonki.
ke da Allah ya
aga darajarki da hasken Qur'ani da hasken makaranta har kina ganin akwai abinda zaisa tauraronki yi dishe ne.

Ke da na fifitaki sama da sauran jikokina, ke da nake wasa dake sama da kowa, ke dana saka Jami'a, jami'ar da ko
an cikin maza da mata ban yadda sunyi ba meye zai dameki?

Ke da kike kama da kakanki, kike kama da mahaifinki.

Duniyar da za'a mutu mai gata da marar gata, mai uwa da uba, da marar uwa da uba, wanda aka haifa a sunnah, da wanda aka haifa a waje?.

Mardiyya share hawayenki kiji wani abu, ki koyi
arfafa kanki da kanki, share maza"
Tana ajjiyar zuchiya ta
ago zata soma share hawayen ya saka le
en malum_malum
inshi ya share mata hawayen tas.

"Koke fa.

Fa
amun menene ya sakaki irin wannan kukan?

"
Murya a sanyaye tace.

"Maman Faty ce tace wai Babanmu bashi ya haifeni ba, kuma bata hanyar aure aka sameni ba"
Idanu Baba Malam ya lumshe yana murmushi kawai gami da girgiza kai"
"Haka kurum ta fa
a miki hakan ko akwai sila?

"
Labarta mishi yadda akayi tayi kab.

"To naji menene babban abinda ya sakaki kuka.

Kasancewarki ba
ar Babangida ba, ko kasancewarki yarinyar da aka haifa bata hanyar aure ba?

"
Kallonshi tayi kamar tana nazari kana tace.

"Kasancewata ba
arshi ba"
Sai yayi dariya yace.

"Abu mai sau
i.

Babangida dai shine mahaifinki duniya da lahira Mardiyya.

Wanda ma yace bashi ya haifeki ba wawane.

Sabuwa tabbas mahaifiyarki ce.

Kawai basu sameki ta hanyar aure bane.

Wannan kuma
addarace data sameki amman fa kinfi wa
anda aka haifa ta hanyar aure ta wasu fuskokin sau dubun dubata.

Shekararki sha bakwai amman gashi kin zama Malama.

Ko kusa kada kiji zafin Babangida ko Sabuwa sabida
addarace ta afka musu.

Kuma a duk inda kike kiyi alfahari dasu sannan kada kiji ko
ar wajen nunasu a matsayin iyaye.

Allah daya tashi warware al'amarin sai aka haifoki kamarmu
aya dake, sakamakon kamar da mahaifinki yake yi dani, hatta muryarmu tafiyarmu babu bambanci da mahaifinki.

Da kika tashi
ebo kamar har sai tayi miki yawa.

Wannan ka
ai abun misaline.

Batun Auren mahaifiyarku hakane tayi aure tabbas"
Kawu Manga ne ya shigo afujajan.

"Yaya yaronnan Babangida wai yana asibiti kuma a mawuyacin hali mai tsanani."
"To Manga Allah ya bashi lafiya kaje zamu zo ni da Mardiyya yanzu"
Ajjiyar zuchiya kawu Manga yayi yace.

"Shikenan Yaya sai kunzo"
Ya saka kai ya fita.

Kallon Mardiyya Baba Malam yayi tayi mai murmushi, shima murmushin yayi mata.

"Sabida ke zanje asibitinnan.

Ba dan ke ba har a sallamoshi bazanje ba."
Wayarshi ya
aga ya kira wawo baiyi minti ashirin ba sai gashi
Shi ya kaisu Asibiti acan suka tarar da matanshi, malama Babba, kawu Manga, da Kudidi.

Malama Babba ta dubi Baba malam kanta a
asa tace.

"Barka da zuwa Malam ashe zaka zo?

"
Murmushi yayi yace.

"Zan zo Saratu.

Yaya jikin nashi?

"
"To Malam tunda suka shiga basu fito ba balle muji halin da yake ciki"
"Kinsan dalilin rashin lafiyar kuma?

"
Kai ta sauke
asa kawai tana
igar hawaye mai ciwo.

Ga soyayyar malam na nu
usarta.

"Hmm Allah ya kyauta"
Idanunshi ya
urama Amir ya
ago da sauri ya kalli Kawu Manga.

"Manga yaushe Babangida ya haifi yaronnan ban sanshi ba?"
"A_a Yaya yaron Amaryarshi ne da tazo dashi fa Amiru, yaron kam yayi kama da Babangida haka Allah yake ikonshi"
Murmusawa Baba Malam yayi yace.

"Mango hoo.

Lallai wato ka
aure ma
arya
uru.

Ke Aisha ko?

Sa
onki ya iso yarinya kin fallasa ta yadda aka sameta hankalinki ya kwanta.

Amman daga nan asibitin ki tafi gidanku kinji abunda nace miki ko?

Sannan wannan yarinyar da kike ji da gani jinin jikinace rayuwatace in baku sani ba ku sani."
Hankalin
ar Shuwa ba
aramin tashi yayi ba.

Ai sai kuka da ro
on a rufa mata asirinta.

Baba malam baima sake magana ba.

"Ke Aisha kije kawai za'a nemeki daga baya.

Amman baki kyauta ba kuma shi kanshi Babangida bazai ta
a jin da
in wannan labarin ba.

Amman angode Allah yarinyar tayi tawakkali sosai amfanin ilimin kenan"
A sanyaye
ar shuwa ta juya tana tafe tana sharce hawaye hankalinta a mugun tashe shikenan asirinta ya tonu.

Baba Malam yace Ramatu ta
an basu waje zaiyi magana.

Baba Malam yana daga zaune a benci hannunshi ri
e dana Mardiyya.

Ya dubi Sumy dake zaune a gefen Malama ga Amir a gefenta yace.

"Shekararku nawa da yin aure da Babangida a
oye ba tare da an sani ba?"
Shiru babu amsa kanta dai a
asa.

"To naji in wannan kin kasa amsawa.

Shi wannan yaron ta hanyar aure aka sameshi kamar su Aminuna.

Ko shima kamar yadda aka samu Mardiyyana aka sameshi?

Kafin ki bani amsa
ago ki kalleni"
Kai wawo ya girgiza kawai.

A hankali Sumy ta
ago ta kalleshi kwarjininshi ya daketa ainun.

Sai kawai taji fa
ar gaskiya a wannan ga
ar yafi mata alkhairi tunda ba ita ka
ai ke da shegen ba.

Tana hawaye ta fa
a musu gaskiya da gaskiyar irin zaman da suka yi da Babangida a baya"
Take numfarfashin Malama Babba da Baba malam, wannan karon har da Kawu manga suka soma hawa da sauka.

Wawo da kudidi aka bari da sallallami.

Nuna Malama Babba Baba Malam yayi yace.

"Kinji da kunnenki halin
anki ko, in kin zargi Sabuwa sabida
iyar kawalice, ai yanzu kya zargemu tunda shi iyayenshi malamaine ko?

Kuma nayi imani in kowa bai gane wannan
an na Babangida bane ke kin gane gudun tonuwar asirinshi a karo na barkate bazai barki kiyi magana ba.

Babangida kenan she
ancinshi tsoro yake bani wallahi.

Wawo mayar dani gida kaji"
Tashin hankali a wannan ranar dai an shigeshi sosai.

Harda Kawu Manga aka raka Baba Malam gida mardiyya ma binsu tayi tana kusa dashi har turakarshi.

"Manga kuje Gombe ku zauna da iyayen Hamida in dai batai aure ba ayi mata tayin dawowa
akinta inta amince shikenan kada ku baro Gombe har sai an
aura auren, in so samu ne ku tawo da Hameedan.

Mardiyya kuma Wawo ka
auketa ka kaita gida ta kwaso duk kayansu ita da
annenta su dawo nan gidan da zama.
arama da ke Alawiyya ku gyara ma yarannan
akin ajjiya dake haguna, mazan kuma a gyara musu
akin dake kallo
akina"
arama tace.

"Kayayyakin ciki ina za'a kaisu Malam sannan za'a bu
aci fenti, sannan akwai bu
atar aima
akin karatu kafin a shiga shekara da shekaru ba'a ta
a zama a ciki ba.

"
"Kuyi magana da magajin Malam zai ha
o almajirai su yi sauka a
akunan.

Ku
in fentin zai bayar ya duba Safiyanu yayi fentin.

Ko bayan raina Amiru inya tasa ku tabbatar an ha
ashi aure da
ar dake goye a bayan alawiyya in kuka
etare wannan umarnin ban yafe ba.

Sannan a kira mun Sauban yazo ya sameni"
Kawu manga yace.

"Gobe sassafe zamu
auki hanya sha Allah.

Za'ayi duk abinda kace ayi al
awarinnan ya
ullu
arama ba daga nan ba ka fini sani.

Wawo maza
auki Mardiyya kuje ni zan Zauna da Yaya"
Ai kuwa haka su Mardiyya suka koma gidan Babansu.
akin Malama Babba aka bu
e musu sabida ko sharar
akunan nasu ba'aiba bare ayi fenti.

Babu wata damuwa a tattare da'ita sai ma labarin auren Umminsu data labartama su Aminu
da umara da suka tafi, sukaita murna suna sanya ma umminsu albarka tare da mata adda'ar samun farin cikin aure.
ar shuwa tana ji tana gani dole ta tattare
an kayanta kala biyu.

A madadin ta nufi gida saita nufi wajen Sameerah suka wuni suna she
e ayarsu ba ita ta dawo daga Bamaina ba sai daf magriba.

A lokacin Mama tana zaune a gaban murhu.

"Lafiya Shuwa da magriba haka, kuma na ganki da yara da jaka?

"
Zama tayi jagwab a kusa da Mama tare da labarta mata halin da ake ciki harda guntun hawayenta duk da irin farin ciki da nutsuwar data kwaso a wajen Sameerah dan ita nuna mata take yi ta rabu da Babangida ta huta kawai.

Duk irin mijin da take so yanzu ne zata sameshi ta sake haskawa a duniya.

Amman me sai take jin kamar ba zata ta
a iya rayuwa babu Babangida ba.

Ta wani
angaren in ta tuno lolo na can umara harda ubanta sai ta soma canki cankar zaman gidan Babangida ko akasin hakan.

Amman Allah cikin ikonshi saita canki zaman gidan Babangidan.
Chapter 29 · 0% Book details