Sashe 8
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan take taji duk duniya babu wanda zai iya cewa ta bar Samirah ta barta.
Tana jin zata iya yin fito na fito da koma waye.
Komai ya lafa ne a
bisa shara
in babu rabuwa, kuma dole zata zama
aya daga cikin
ungiyar wasu gaggan matane mazauna Abuja
an ma
igo, babu ita babu sake mu'amala da wata macce in ba na
awance ba, babu ita babu sakarma miji jiki ko da yaushe da sauransu da sauransu dai.
Sannan za'ayi mata rijista shedar zama memba ta wannan
ungiya ta matan Abuja.
Tuni
ar Shuwa ta amince mata da
udurinta.
Har bayan la'asar suna gado suna lelen juna
ar shuwa bata ankara lokaci ya ja ba saida taga
biyar har ta gota, dake akwai komai naci a saman kuma akwai hasken lantarki sosai.
Ko sallah a wannan ranar
ar Shuwa bata yi ba.
A gaggauce ta saka kayanta ta zari jakarta.
"Ya kamata in tafi lokaci ya ja sosai"
"To shikenan Baby bari ina zuwa"
Wadrob ta bu
e ta zaro ghana most go ta bu
eta ta shiga sakama
ar shuwa atampopi lasa lasai da mayafai sababbi kuma
inkakku.
Maya mayai da turaruka da kayan kwalliya duk saida ta ha
a mata kana ta
akko ku
i ta bata ta kira
ar aiki ta saukar mata dashi.
Mota ta bu
e suka shiga a tunaninta tasha zata kaita sai kawai taga sun
auki hanyar Dutse.
"Kinga mijinnan naki zai kawo mana cikas gaskiya sabida wannan harkar tamu akwai bu
atan yawan ha
uwa sannan yanzu haka akwai taro da zamu yi a Abuja dole fa ki halarta sabida kin zama memba ya zame miki dole.
Kinga akwai bu
atar kisan yadda zaki yi da mijinki.
Sannan muna tafiye_tafiye
asashe_
asashe, ke tafiyar kwana
aya ma ba'a barki ba bare kuma barin
asar?
"
Sun da
e suna tattaunawa cikin hukuncin Ubangiji suna tafe ruwa ya
alle tafiya kunsan dole ba zatai sauri ba dan ruwa ake zugawa mamako sai wajajen takwas na dare motar Samira ta ajjiye
ar Shuwa a bakin titin layinsu anata yayyafima har wannan lokacin.
Sallama suka yi akan sai sunyi waya
ar Shuwa na tafe anata kiraye _kirayen sallar Isha.
Ajjiyar zuchiya ta sauke data saka
afarta a
akinta.
Kayan data shigo dasu ta nemi waje ta adana ku
enma tai musu muguwar ajjiya.
Sai lokacin ta yi sallar azahar, la'asar, magriba isha.
Tana wanka ta jiyo muryar Babangida yana kiranta a zafafe.
Ras gabanta ya yanke ya fa
Babu shiri ta warwatsa ruwa ta fito
aure da tawul a
ugunta.
Mrs Bukhari ce.
Son so masoyana
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU
SHAFI NA HU
Sabuwa:.
irjina ta daka da
arfin gaske ta cukumeni.
Wallahi tsabaragen tashin hankali narantse muku da Allah idanuna saida suka dena ganin hasken duniya na wucin gadi.
Na shiga wani irin ru
u sosai
"Ke cikata dan abu ta kazan ubanki.
Lolo wace
ar akuyarce Eh zata zo har gida ta cukumeki ke kuma dan abu ta kazanki kina tsaye kamar gunki ba kya fya
a shegiya da
asa"
Fisgeta Gaza yayi a jikina Rahine suka tayarma haushi suna neman kama siket
in matar Khalid.
Da sauri Alhaji Zaidu ya
araso ganin Gaza na neman zaro wu
"A_a abokina a huce kada kayi haka a matsayinka na babba.
Baiwar Allah baki kyauta ba ke kuma.
Shalele koma jikin motata ki jirani"
Babu laka guiwata kamar an daddatsa da jan
afa na
arasa jikin motar tashi na jinjina jikina na wani irin mazari.
"Wallahi saita raina kanta
an sanda ne zasu yi mun iyaka da'ita in baki rabu da mijina ba wallahi saina yi ajalinki.
Wallahi na fiki iskanci"
Da ihu da tafi take wannan maganar abinda ya soma jawo hankalin su Rakiya kenan.
Sai ga Maigogul da Rakiya sun fito.
Dariya Gaza yayi tare jijjiga kai ya fisge hannunshi da Alhaji Zaidu ya ri
e ya zaro wu
a yaima wu
ar tsirara.
"Kutumar dumama yihuhu saini Gaza uban maza wuya a gida wuya a mararraba wuya a tafa wuya a dawo.
Harmu za'a fa
ama iskanci mu da gidan
an kande gidane a wajenmu.
Kaga Malam kamar yadda ake yanka rago zan yanka matarnan.
Ni da maza ma in suka ganni aron na kare suke yi bare mata.
Ita kanta lolon zata iya far
eta balle ni Gaza kaji fa cika bakin da take yi"
Wannan ihu da kirarin da Gaza yake yi ya jawo hankalin munafukan unguwarmu har su Adama suma suka fiffito.
Alhaji Zaidu ya ri
e hannu Gaza kam suka shiga kici_ kici.
Maigogul kuwa hannu ya dun
ule ya zuba ma Matar Khalid dundu ba baya.
Yana ta
uma zagi.
Ban ankaraba naga Labbai a ruwan cikin Matar Khalid ta kaita har
asa, Adama mai fama da hannu ma harda ita.
Gaza na tsaye Alhaji Zaidu na tausarshi bamu yi aune ba Magazin ya yanki matar Khalid a gefen kunne.
Maigogul da Rakiya ne suka cabke mishi
ugu.
"Rahine ku
addamar mata"
Gaza ya ba karnukanshi umarni wallahi da
yar Labbai ta rabata dasu Rahine ta fa
a mota da mugun gudu ai da baya ta bar unguwar dan masifa har titi su Rahine suka rakata.
Da gudu na gangara kamar mahaukaciya na shige gidanmu a tsakar
akinmu na fa
i na sake sakin rushin kuka mai ciwo take na soma ganin duhu duhu babu zato babu tsammani numfashi ya katse.
"Ohh ni Maigogul Alhaji Zaidu kaine ashe kazo kazo ka tarar da rikici.
Ke Rakiya ku shige ciki maza.
Gaza mayar mai da wu
a gara da Allah yasa Alhaji Zaidu ya hanaka da yanzu wata maganar akeyi ba wannan ba.
Kaida yaushe _yaushe ka fito daga yari kaima magazin ya kuma isa haka tunda dai ta tafi "
arshi ya mayar cikin gidanta ya dubi Maigogul yace.
"Allah taci sa'a ba a cake nake ba kuma ai baka ga yau
an mutunci nake ji ba.
Amman Allah eh da yanzu jini na kwarara anan mu za aima iskanci.
Lolo fa tazo ta sha
e tana eh magana akan
azamin mijinta wallahi taci sa'a macece da ace mijin nata ne da yanzu yana mace anan wajen."
Alhaji Zaidu wani jiri ne yaji yana
ibarshi tsabar ki
ima da mamaki.
Rakiya tace.
"Aikin banza
ila matar Khalid
in lolo ce tazo za tai mana rashin hankali bata san gidan...
"
Adama ta janye Rakiya suka shige ciki.
Layuza ta ta
e bakinta tace.
"Su lolo anji kunya matar farka har gida"
Da sauri Alhaji Zaidu ya dubeta cikin razana.
Maigogul ne yayi mata da
uwa ya cire takalmin
afarshi zai jefeta dashi tayi ciki a guje.
"Labbai shige maza ki kirawo Lolo tazo"
A sanyaye labbai ta amsa ta gangara.
Maigogul yace.
"Alhaji ina zuwa bara in shiga ciki in saka a shinfi
a tabarma"
Yayi yin
urin zai haneshi Maigogul ya shige a guje yana sa
a malum_malum.
Da idanu cike da ma
aukakin mamakin daya gigita tunaninshi ya buka kanshi yabi maigogul da idanu.
Maigogul kafin ya
arasa shiga ya hau kwa
ama Rakiya kira a gigice ya shiga gidan.
"Rakiya shinfi
a mana tabarma a
ofar
aki Alhaji Zaidu zai shigo saurayin Lolo"
Baki Rakiya ta washe
"Au yanzu dama wannan mutumin mai haiba wajen lolo yazo?
Uhm hiye babu shakka kaga yarinyar da aka haifa tsiya na bacci.
Ai sai dai a shimfi
a mishi a ciki.
Akwai
an hana ruwa gudu duk gasu suje ma su soma farautarshi"
Hauwa tayi shewa tace..
"Rakiya kenan ke dai baki da aiki sai takale_ takale magana na zame miki
arfen
afa wallahi a gidannan kina da aure har kina kallon wani namijin kina ganin haibarshi"
"La'ilahaillahhau yanzu Rakiya biye mata zaki yi ba
o na waje?
To shikenan kuci gaba"
Rakiya tayi dariya tace.
"Kaina bisa wuya Darling maigogul"
Dariya dukka suka kwashe dashi Maigogul yana dariya ya nunata da manuniya yace.
"Makirar mace kai Rakiya sai dai a barki"
Da sauri ya fice Adama ta shiga suka kakkawar da kaya aka shinfi
a tabarma harda feffesa turaren Maigogul a
akin.
Maigogul ya fita ya tadda Alhaji Zaidu
am a wajen daya barshi ya shiga dogon tunani da nazari mai zurfin daya wuce gaban misalin da al
alami zai iya rubutawa"
"Mu shiga daga ciki.
Unguwar cike take tab da munafukai kaga ai sai zuruftu suke yi"
Ajjiyar zuchiya yayi kawai yayi
undunbala yabi Maigogul izuwa ciki.
Yayi mamakin ganin gidan da irin kwara
ewarshi yanzu dama su Sabuwa da Uzairu zuchiyata duk wannan gayun nasu gidansu kenan.
Bai gama rabe
ayan biyu ba suka
arasa
ofar
akin Rakiya yana saka
afarshi
aya Labbai ta shigo a guje tana fa
"Shikenan Lolo ta mutu shikenan Adama kuzo ku taimaka mun"
A guje Maigogul ya nufi hanyar fita yama mance Alhaji Zaidu na bakin
ofar sai ji yayi ya rungumeshi.
Da sauri suka fito a gidan dukka gidan harda su Hauwa da Layuza.
Alhaji Zaidu shine har tsakar
akin su Lolo tana kwance shame_ shame bata san wainar da ake toyawa ba.
"Alhaji Baba a
akkota mu kaita asibiti"
Maigogul da Labbai ne suka sureta aka fito da'ita.
Shi Alhaji ya rigasu fita ya je ya
akko mota aka shinfi
ata a bayan mota.
Maigogul yayi carab ya shige gaban mota.
"Labbai shiga muje maza ku Rakiya ku tafi gida babu komai Uzairu zuchiyata ma ya shige muje"
Labbai da Uzairu zuchiyata suka shige baya fuuu suka fice a layin a guje.
Gaza na
arasowa inda su Rakiya suke Rakiya na kuka tace.
"Gaza Lolo dai ta bar duniyar shikenan hankalin kowa ya kwanta"
"Ahh ban gane ba wani abunne ya eh faru bayan na tafi ne.
Ke madamcy shafa mun mana"
Madamcy ta fa
a mishi yadda duk akayi.
"Rakiya Hauwa muje gida kunga eh jama'a sun soma taruwa zo muje"
Hannun Rakiya ya ri
e suka shiga gida.
"Bari a kira Labbai duk ma inda aka kaisu saita fa
a mana Rakiya sai in kai ki.
Shi Uzairu zuchiyata dan abu ta kazanshi ai da shi ya zauna ke kika je.
Rakiya Uzairu zuchiyata anya ba mata maza bane kuwa?