← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 52

Sashe 12

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita rayuwa Sabuwa
an adam a duk yadda ya
auketa yawanci haka take zuwa mishi.

Na sani akwai wa
anda al'amura suke zuwa musu akasin abinda suke tunani.

Mutum ya zama jarumi ma wani abune.

Ita damuwa abokiyar gaba ce.

Daga lokacin da kaga abokin gabanka ai
arinka ka sauke fara'a koda ta bogi ce a fuskarka dan gudun kada yaga ka gaza.

Haka in ka samu ni'ima so kake ma
iyinka ya gani domin ya ji duniyarshi tayi mishi zafi.

Wannan
aramin misali kenan akan damuwa da jarumta.

A lokacin da wani tashin hankali ya tunkaroka Allah zaka ambata shine garkuwa madogara.

Wannan Allahn shi zai baki kariya kiji ki kan
afafunki wata jarumta na bayyana tattare dake.

Damuwa dama kin gama da'ita.

Shikenan zaki tsinci kanki cikin irin mutanen da babu abunda yake girgizasu a duniya.

Ai in dai muna rayuwa mu ayyana komai ka iya faruwa in muka yadda da haka kamar yadda muka yadda mutuwa da hisabi gaskiya ne sai kiga mun zauna lafiya."
Shiru yayi yana nazartata.

A hankali nake jin wata nutsuwa na sakkomun abun har mamaki ma ya bani.

Numfasawa yayi yace.

"A yanayin da jikinki yake ciki akwai ha
ari a fa
uwarki.

Ita
afa da kike gani ana tattakawa kaje inda kake so a lokacin da kake so.

Baka gane asalin amfaninta da gudummawar da take badawa sai ranar da ka tsinci kanka a kwance baka da
afafun dogarawa.

Bazance
afa itace komai ba tunda akwai idanu da
walwa mahimmancinsu suna da yawa.

Sabuwa ki daure duk wani tashin hankali ke da kanki zaki guje shi.

In a cikinshi kike rayuwa kiyi yin
urin
aurace mishi.

In hakan bazai samu ba kuma kiyi
arin zama dashi a haka ba tare da ya cutar dake ba.

Sunana Dr Rabo nine terafi
inki ina fatan zaki kasance cikin farin ciki"
ewa yayi ya fice ajjiyar zuchiya nannauya na sauke na tada kabbarar sallah ina daga zaunen na shiga rama salloli.

ALHAJI ZAID
Fita suka yi har harabar asibitin suka samu
en waje suka tsaya.

"Alhaji Baba dama dangane da tarewar Shalele ne nake son ince kada a takura mata a barta da kanta ta fitar da lokacin da take ganin ya dace.

To magana ta biyu dama inaso.

A nemi wani
aramin gidan haya a kamashi baki
aya inaso gidan zan mishi gyara ne kafin lokacin biki in sha Allah ko kuma ince zan rusheshi, ku
in hayar zan biya in sha Allah"
"Alhaji kace zaka mana gini?

Alhaji mungode mungode sosai.

"
Tsugunnawa maigogul yake shirin yi bakinshi tamkar ya yage tsabar farin ciki.

Da sauri Alhaji Zaidu ya taroshi.

"Kai haba Alhaji Baba ai ku iyayene duk abinda akayi muku ladane ka cancanta ne.

Sannan kana da paspo ne Alhaji Baba?

"
Idanu Maigogul ya zare cikin zakwa
i yace.

"Ina da paspo na Alhaji"
"To shikenan Abinda za'ayi zaku tafi umara da kai da ita Shalelen ka rakata taje tayi addu'o'iinta ko zuchiyarta zata yi mata sanyi, in kuka dawo ta nutsa....

"
Rungumeshi Maigogul yayi
am tamkar zai
allashi dan jin da
i da murna ta
arawa ya dinga sumbatar hannayenshi
Godiya Maigogul ya dinga zubawa harda shesshe
ar kukan farin ciki da murna.

"Wai Alhaji me zance maka ne, ha
a ka
aureni da jijiyoyin jikina abinda zance maka kamar yadda ka faranta mun kaima Allah yayi maka haka.

Ubangiji Allah ya raya maka Haula"
Maigogul har bakin mota ya rakashi ku
in hayar ya dun
ulo ya bashi, da wasu ku
en daban na hidimar asibiti.

Har saida maigogul yaga
acewar motar Alhaji Zaidu kana ya sauke hannunshi daga adabon da yake yi mishi.

Wayarshi ya ciro yana zumu
i ya kira cicib a waya.
awata ya akayi ne?

Ka ganni gida zamu sake notis na rashin daraja aka bamu.

Gidana da nake ginawa kasan na rufe
akuna hu
u falle falle babu dai da
e a
akunan, nagaji da turajar masu gidan haya da irin tozarcin da suke yi mini can gidan zamu koma yanzu haka mota
ebe mana kayanmu take yi"
"Cicib kaya ya tsinke a ga
a.

Bani ragowar
akunan mu shiga kaji akwai labari in muka ha
u gidan nawa ma rushemun za'ayi kaga in Allah ya taimakeka kaima a jikin mijin lolon zaka samu ku
arashe wannan
addararren ginin naka da ya
i ci bare ya cinye.

Har umara yace zamu tafi ni da Lolo"
Ihu cicib yayi harda buga cinya yace.
awata a ina zamu ha
u to.

Kun kwashe kayan naku ne?

"
Dariya suka saka Maigogul yace..

"Yanzu zanje gidan mu tattare komai zamu ha
u kawai a can gidan naka
awata nima in
ana abun naku na
an Daudu.

Tabb haihuwa ashe dai zataimun rana tabbb.

Mrs Bukhari ce
Sai mun ha
u gobe
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: Shafi na shida
Babangida:.

Yana tubkewa da warwarewa sai jiyo muryar
ar Shuwa yayi tana fa
in.

"Ko sama da
asa zata ha
e bazan ta
a yadda Sumayya taga logona ba wallahi"
Idanu Babangida ya zuba mata ya kasa cewa uffan.

Duk wata da
a yana mai nadamar aurenta da yayi ta shigo cikin rayuwarshi.

Ko da yake hausawa na cewa mugu baya cika mugu in bai ma kanshi da kanshi mugunta ba.

Wallahi a wannan lokacin baya jin ko
igon sha'awarta ko sonta yana dai kawai dannewane yana mu'amulantarta ba tare daya nuna mata ba.

Wallahi yasan da ba dan aurota da yayi ba da Sabuwa zata yafe mishi
ila da yanzu tana
akinta a zaune"
"Jannaty inata magana tuntuni fa"
Ya jiyo muryar
ar Shuwa.

Jannaty inta ambaci wannan sunan sai yaji tamkar ta watsa mishi ruwan narkakkiyar dalma.

A
arinshi na son kawar da damuwar ya juyo yace.

"Maikika ce Sabuwata?

"
A zabure ta mi
e zaune kanta ya sara mata sosai amman tsabar masifa na cinta ko zafin ciwom kan bata ji ba sai zafin kiranta da suna Sabuwa da yayi.

Ganin yanayinta yasa ya tuno da su
utar bakin da yayi na kiranta da suna Sabuwa"
"Ka kira sunanta a mafarki, ka kira sunanta in muna mu'amalar aure, kana ka kira sunanta a matsayina.

In na bacci kace mun baka da ikon mallakar kanka, shima yayin mu'amala kace baka sanin kana fa
a to wannan fa?

"
arashe maganar cikin shesshe
ar kuka.
akin Sumy a daren da washegari zai baro
akinta saida haka ta faru a tsakaninsu.

Ranar kwanciyar auren da ba'a gama ba kenan ta hanka
eshi saida ya fa
o.

Yau gashi ya maimaita inama Sabuwa ta yadda su gina Sabuwar rayuwa mai ingancin da sai duniya ta buga ma ma'aurata misali dasu, sai sun zamema dangi da jama'ar gari ababen koyi sai dai kash ko da ta amince shari'a ta riga ta raba wannan aure har sai Sabuwa tayi wani auren ta fito.

Inya tuno Sabuwa watarana dole ta zama matar wani saiyaji kamar ya lumama cikinshi wu
a yanaji a jikinshi zai iya rasa ranshi in Sabuwa ta auri wani.

"Ki taso mu tafi gida"
Yana gama fa
in haka ya saka kanshi ya fita ba tare da ya juyo ba.

Allah ya sani yana jin zafin
ar Shuwa kuma yasan zaici gaba da jin zafinta abadan muddin zai bu
e idanunshi ya rufe ya ganta.

Ga haihuwa matanshi biyu duk ciki garesu ai dole ya
auki matakin tsare iyali sabida halin rayuwar.

Har suka isa gida basu yi magana da juna ba sam ko wanne da abinda yake sa
awa.

Suna shiga gidan aka shiga jajanta musu, shi dai yana kaita
aki ya fice a gidan ya nufi unguwarsu kawai.
ar shuwa tana zaune suna waya da Sameerah tana sanar mata halin da ta shiga, ga taron Abuja sai
aratowa yake yi tarone na manyan mata tunda wasu daga ciki mazauna
asashen
etare ne amman wannan taron basa wuce shi sam tunda shekara_ shekara akeyi, kuma su tasu harkar a
ungiyance suke yinshi akwai abubbuwa da yawa da Sameerah ta rufe ma
ar Shuwa sosai.

Shigowar Jamila da Kulu ne yasa ta datse wayar.

Suna zama wayar Jamila ta soma ruri.

Matsawa tayi ta dinga no
e muryarta tana kashe idanu dai
ar Shuwa tayi kasa
e tana kallonta har saida ta gama.

"Jamila sabuwar soyayya ce ta tsikareki Baban Musba
in ake kashe ma murya haka?

"
Dariya Jamila tayi suka ha
a idanu da kulu suka tuntsire da dariya.

"Ha'a lafiya kuwa?

"
Jamila tace.

"Wanne Baban Musba ana zaune
alau.

Ni da Alhajina nake waya ya shigo gari shine nake lalla
ashi sai gobe da sassafe zan iya zuwa mishi dama gobe Baban Musba zaiyi lodi zuwa Inugu.

"
Baki
ar Shuwa ta ri
"Jamila wai dama ashe
ar hannu ce kema matarnan shine duk wasu abubbuwa na
awa sai ki fito dashi tsakar gida kice mijinki ne yayo miki tsarabarsu?

"
"Uhm kinsan Allah ni nake yima kaina komai.

Ba mazajen yanzu basa iya sauke nauyin iyalansu ba?

Kuma ko sun ganki da ku
i suka tambaya
aya biyu da kince sana'a kike yi sai kiji baki gum ba?.

Nifa mitsiyacin mijina inya tashi dawowa ko lemon totuwa baya ri
owa.

Idan ya tafi sai yafi wata guda bai waiwayoni ba.

Nera dubu ashirince yake bani ni da yara uku.

A ciki zanyi awo, a ciki zansai kalanzir, aciki zansa mai da maggi, kayan miya, kifi ko nama, a ciki zan sai ruwa, wani sa'in har ku
in wuta.

Shin zama zanyi talauci ya kasheni, ko kuma in zama bazawara ana zin
ena a unguwa?"
Kulu tace.

"Uhm dani da'ita duk fa hakan take.

Kuma ke kanki da halama kin shiga sahu dan munga sai gyare_gyaren
akinki kike yi kinyi ma abokan zamanki zarrah"
ar Shuwa tace.

"Ai saina ma haihu zanyi sunan da sai kishiyoyina sun gane ruwa ba sa'an kwando bane wallahi.

Kuma inanan kafin suna saina sake komai na
akinnan nawa ya koma sabo fil.

Ashe dai sirrin kenan Kulu ke da Jamila kullum shar daku?

Jamila tace.

" Wai kinsan wa ya
aurema Kulu
uru kuwa?

Baban Shafa ma
ocin
akin Ramatu kishiyarki fa"
Idanu
ar Shuwa ta zare tace.

"Baban Shafa na gidannan wai?
Chapter 12 · 0% Book details