Sashe 16
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Watarana uwar haka a cikin wani dare makamancin haka kina
irjina ina shafar kanki.
Ni Zaid zan nuna miki gata zan tarairayeki sai na mayar dake fil.
Kiyi bacci mai cike da mafarkan rayuwar aurenmu
Sai da safe jinin jikina.
Mijinki Zaidul'abidin."
Tunda na lumshe idanuna sai kawai na kasa bu
ewa na shiga wani shau
i mai girma
Jijiyoyin jikina sai amsar sa
on Alhaji Zaidu take yi.
Man kaina sai tsiyaya yake yi
Sai kuma naji na fa
a fargaban shin danginshi zasu kar
eni da mutunci kuwa, matarshi fa wanne irin zama zamu yi?
Da wannan tunanin na jiyo wayar Labbai na rauji Darling Cicib ne ya kirata sun kuwa da
e ainun suna wayar har saida tace mishi bacci take ji.
Washegari
arfe taran safe aka sallamemu maigogul da mota yazo ya
ebemu zuwa can gidan.
Ni dai ina saka
afata a gidan illahirin mamaki ya kamani.
Dukka
an gidanmu da iyalan cicib suna tsakar gida kowa fa da abinda yake yi.
Masu karyawa nayi, masu kwalliya nayi, masu wanki nayi.
Gaza dai yana gefe shi da Madamcy suna zuba ma su Rahine abinci.
Uzairu zuchiyata yana kwance a
aki duk jikinshi na cikin
akin kanshi ne kawai a tsakar gidan yana waya dan masifa ko jin abinda yake fa
a ba'ayi.
Rakiya ta yi gurum da kofin shayi a gabanta ga mummu
i a hannunta amman fa bata sha.
Hauwa dasu Layuza suna zaune suna cin
umamen tuwo ga balango mai yawa an watsa akan tuwon.
Jin shigowarmu yasa hankalinsu ya dawo garemu
Cicib yana tsaye yana shanya a igiya murmushi yake ta sakar ma labbai da
yar na ha
iye dariyar tawa kusa da kan Uzairu zuchiyata na rarrafa na zauna.
Shima Uzairu zuchiyata sai mur
ususun dariya yake yi danma waya yake yi
Nan aka shiga yi mun yaya jiki.
Layuza ma a ta
e ta tambayi jikina.
Raliya tace.
"Lolo ashe kuma an
aura miki aure, ai ni bansan ma auren ya mutu ba sai da nazo tukunna nake jin wasu labarai a wajen Hauwa ashe har kotu aka shiga"
Wallahi kuwa Raliya ke dai ki bari kawai.
Yaushe kika zo ina kuma yaran?
"
Maigogul daya nemi waje ya zauna yace.
"Suna ciki yara har bakwai ta tarkato suka tawo a cikin irin wannan
adamin.
Raliya sai tafi shekara biyar bakwai bata ko le
o ba.
Ko haihuwa tayi sai dai wataran inji a wajen Hauwa.
Ita kanta Hauwan fa bata san ta ha
aka yara haka ba.
"
Hauwa tace.
"To wai me akeyi ne da sai dole tazo.
Na gabanka ma baka gama dasu ba me kake tsinana musu.
Raliya dai kaga yadda dai ta koma kamar ita ta haifeni bani na haifeta ba tsabar muni da lalacewa ta riga da ta dafe ma"
Rakiya tace.
"Amman ai ko bazai tsinana mata komai ba yana da kyau tazo ta duba ubanta ko?
Duk dai lalacewarshi ai ubanta ne.
Sai fa Raliya ta shekara biyar kyawawa bata tako tazo ba.
In ta tashi zuwa sai dai a ganta ra
e _ra
e da goyo da ciki babu uban abinda take kawowa.
"
Gaza yayi dariya yace.
"Ni da
yar ma na ganeta naga ta dawo ba
a.
Ko ni nan da nake busa haya
i ai ban kaita eh duhu ba.
Ma'aru
ebo mun ruwa in ba Rahine kaji"
Ma'aru ya tashi yana dariya ya
ebo ruwan ya kaima Gaza.
"Lolo amshi abinci ko zaki iya ci tuwone harda yajin daddawa"
Cewar matar Cixib godiya nayi mata na kar
a.
Adama ta ha
a mana shayi a
aton kofin silba ni da Labbai muna ci ana hira.
"Dama sakina hallirun yayi harma na gama iddata shine dalilin dawowar tawa"
Rakiya har da
warewa.
Hauwa kuwa salati ta saka.
"Ahab ni wallahi nasan za'a rina ai ruwa baya tsami banza.
Wato Raliya sakin ki akayi sai kika tuno ai kawalin ubanki yananan babu shakka.
To kai Maigogul kaji"
ewa yayi ya shiga tukuntuma ashariya.
"Shine kika tawo mun da bataliyar yaranki dukka?
Lallai baki da hankali taraliya.
Hiye daga ke har Hallirun baku da madafa.
Shi ya sako ki, ke kin tarkato yara kin tawo dasu.
Kinsan Allah sai sun koma.
"
Sama yace.
"Eh gaskiya su koma taya ma za'ayi wannan aikin.
Yara bakwai ai da yawa.
Lokacin da kike gidan auren nunawa kika yi bakya bu
atar uban kowa yazo miki sabida ke
ar iska ce
ar tsakuwa samu ki
i dangi.
Yanzu data kwa
e miki shine zaki kwaso yara haka."
Raliya tace.
"Nifa zan ri
esu haya ce zan kama in zauna dasu kamar dai yadda su Adama suka yi.
Nasani nima bazan samu muhalli ba bare su"
"Ke
arya kike yi.
Yarannan fa a raba Halliru ya
ebi nashi su ragowar ki tarkata ki kaima takarin ubansu inma takarancin zai tafi dasu laba'as amman yau ba gobe ba zaki mayar dasu".
Rakiya tayi shewa tare da jan tsaki tayi shigewarta ciki.
Nima
akin na shiga na kwanta a katifa idanuna a lumshe ina shirin soma bacci wayata ta soma ruri.
Da mugun sauri Maigogul ya shigo ai kuwa ya runtumo akan Uzairu zuchiyata daya tattare
ofa.
Da sauri ni da Rakiya muka mi
Hannun maigogul na ri
e ya samu ya
aga Uzairu zuchiyata da yake ta faman wash
afafuwanshi
Ga kuma dariya kamar zata halakashi har hawaye yake yi tsabar dariya.
Dariya maigogul da Rakiya suma suke yi.
"In banda iya shege ya zai zo dokin
ofa ya kwanta.
In yana waya da baturiyarshi baya ji baya gani.
Lolo wayarki ce take ruri ko hala Alhaji Zaidu ne.
Dan
azu ma munyi waya nake sanar mishi an sallamoki.
Harma na shigar mishi da wata
ar bu
ata.
"
Dam gabana ya yanke ya fa
i.
A dibibice nace.
Amman maigogul gaskiya bai dace ace ka shigar mishi da wata magana ba.
Umara ya biya mana ga gyaran gida zai mana dan Allah Maigogul kayi...."
Kasa
arashewa nayi bana so ko da wasa in fa
a mishi magana mai zafi.
Amman ina tsoron kada Alhaji Zaidu yaga kamar bamu da kai"
"A_a Lolona ba wani abun mai girma na tambaya ba.
Dama abincine nace ko zai siyo kayan abinci ya jibge mana sabida ni ina jinyarki bazan iya fita ba.
Wallahi yace ma ya riga da ya siya suna bayan motarshi tun kafinma inyi maganar.
"
Salati Rakiya ta saka.
Niko saida hawaye suka zubo mun
irjina sai dokawa yake yi.
Shikenan duk abun kunyar da akayi a gabanshi bai isaba Maigogul shikenan ya samu nayi zaici gaba da
arar mun da mutuncina.
"Amman Maigogul baka kyauta ba gaskiya wannan wacce iriyar rayuwace.
Yanzu duk
awainiyar da wannan bawan Allahn yayi bai isheka ba.
Jibi shayi mai madara yau waye bai sha ba a cikin gidannan.
Harfa biredi yau da ku
in jikinka ka siyo kowa yaci duk da dai Allah ka
ai yasan nawa ka tatsa.
"
Kuka kawai na fashe dashi da naga suna rikici.
Wayarma ya sake kira na kasa
auka
Maigogul ne yazo yana share mun hawayen da rigarshi.
"Yi shiru lolo bazan sake ba.
Duk ma abinda nake so sai nazo na tambayeki tukunna.
Dama shine yace duk abinda ake bu
ata in sanar mishi.
auki wayarki kinji ta Maigogul shalelena"
Uzairu zuchiyata mai zaiyi ne in ba dariya ba.
Hannun Rakiya Maigogul ya fisga suka fice.
Ni kuma na
aga wayar da kira na uku ya kusan tsinkewa.
Ajjiyar zuchiya naji ya sauke da
arfi.
Ni kuma illahirin kunya tasa na kasa magana
Tagumi Uzairu zuchiyata yayi yana kallona.
"Shalelena ina kika shiga ko jikinne hankalina ya tashi sosai.
Duk da
azunnan muka yi waya da Alhaji Baba yake sanar dani an sallamoku?"
Uhm an sallamomu ina tsakar gida ne lokacin daka kirani.
"
"To ina kwana tunda ni ba zaki gaisheni ba"
Kunya ta sake kamani ba shiri na gaisheshi.
"Gani a hanya zanje office daga office kai tsaye Dutse na nufo ko akwai abinda kike bukata na ci ko sha in tawo miki dashi?
"
A_a bana bu
atar komai.
Ubangiji Allah ya tsare maka hanya"
Wallahi jina nake kamar duk a mafarkine komai yake faruwa ba gaskiya bane.
"
Da haka mukai sallama na yafito Labbai da Sadiya suka shigo nake labarta musu zuwan Alhaji Zaidu.
"To me kike ganin za'a dafa mishi Lolo tunda kinga dole zaki shigo dashi ya huta yaci abinci ko?
Ga gid dan
am da al'umma kamar bakin masallaci "
Kafin in yi magana Maigogul ya shigo yaji akan duk abinda muke tattaunawa cewa yayi.
"Kada ki damu Lolo ni zan miki girkin da zaki tarbeshi dashi.
Zan
auke ki muje mu yo cefanen komai tunda akwai mota a hannuna kada ki damu"
Murmushi kawai nayi.
Wallahi inason Maigogul sosai.
Hakan kuwa akayi bayan nayi wanka, shima.
Ya kintsa Maigogul ya
aukeni a gaban mota muka je muka yo cefanenmu yana ta bani labarai muna ta dariya.
Kaza muka siyo da mai, kayan miya, ruwan gora, da 5alive, sai taliya leda uku, da su karas, kabeji, latas, da koren tattasai, da jan tattasai, sai madarar gari.
Kula na cire ku
i na siyo mai uku masu kyau farare, na sai kafet na tsakiyar
aki sabo fil muka dawo gida ana kiraye_kirayen Sallar azahar.
Maigogul na dawowa masallaci ya kuma yo wanka ya zura sabuwar ba
ar jallabiya dan s kwalima ya yage ta.
Ai kuwa ya aika aka siyo mishi kalanzir ya gwafe ya shiga aikin girki.
Ni dai ina kwance a tabarma a waje ina kallon yaran Raliya yadda suke ma gadamur
i cin hauka ko sha
esu bayayi ne oho.
Raliya kuwa illahirin kunya ta kamata da taga su nake kallo.
Wayata ce ta shiga ruri Alhaji Zaidu ke kirana.
agawa nayi da sallama ya amsa mun.
"To yanzu zan kamo hanya shalele na tsaya ne ma a danja zan siyo miki gurasar kano mai sikari kike so ko mai gishiri, ko kuwa duka biyun?
"
Murmushi nayi mishi tare da cewa.
Duka biyun.
Mai sikarin akwai da
in ci da shayi sosai "
Dariya yayi mun kawai yace.
"To shikenan saina iso ko.