← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 52

Sashe 30

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Aikin banza da wofi ni wallahi bai burgeni ba da baisa an sakeki ba wannan
addararren auren.

Kiyi zamanki yara dai tunda kinzo dasu ai shikenan.

Shi yanzu akan Sabuwa har a kwantar dashi a asibiti?

A wannan karon kam kafin ki koma zaki tafi da shirinki wallahi kinji na rantse biu zan kaiki Maiduguri garin bare bari sai kin mallakeshi kin takashi yadda kike so sannan kema zaki tafi ki barshi.

Ki duba Sabuwa ci gaban data samu bakiji labarai a bakin Hauwa bane.

Danma bana cin ribar zance ban gama ji duka ba na katseta.

Amman har gida zancan zai sake biyo ni yanzu ma zan shiga gidan aminiyar Hauwan nasan zan jiyo mana komai
Ku kula da girkinnan"
ewa Mama tayi tare da jan mayafi a igiya tayi waje.

Ajjiyar zuchiya
ar shuwa ta sauke tana gaban girkin tana ta mamaki.

Mama bata dawo ba sai bayan magriba harda tsarabar dambu ta shigo.

"Ke lallai Lolo ta samu duniya sosai ta kuma yi sa'a data shiga babban fimilin malamai haka.

Hmm su Tabawa anata shiri suna dawowa daga umara za'ayi tarewar Tabawa tace zata gano mun komai da komai tunda kinsan sune kan gaba a bikin dan ko da matar Sama ta haihu da'ita akai suna lokacin su Sabuwa basu tafi ba.

Taje mun banga gidan da aka sai musu ba babba gashi sun zuba sababbin kayan
aki ko'ina haske"
Murmushin ba
in ciki
ar Shuwa tayi kawai
A wannan ranar ko gyangya
i batai ba sam yadda taga rana haka darenma ya kasance mata.

Wannan kenan
Sabuwa:
Malamanmu suke kula da lamuranmu malamai mata, maza
an uwansu maza ke kula da lamuran nasu.

Cikin hukuncin Ubangiji muka shiga aikin ibada a aikace da izinin Allah a bisa jagorancin malamanmu, duk suna nuna mana a aikace ire irena suna da yawa wa
anda basu san komai ba.

Ashe aikin ba aikin ragwaye bane jama'
Bari in kawo muku yadda muka gudanar da umarar mu.

Yadda ake yin Umara.

Umara ibadace mai matu
ar daraja a musulunci
Wacce ake yinta a masallacin Harami a makka.

Anayin umara a ko wanne lokaci ba kamar aikin Hajji da yake kasancewa daga shekara sai shekara ba.

Ga yadda ake yin ibadar umara daki_daki.
1 shirin umara da shiga ihram:.

Kafina fara umara, dole ne mutum ya shiga cikin yanayin ihram, wanda shi ne shirin ibadar umara.

Shiryawa kafin shiga ihram:.

A wanke jiki sosai da wanka ( ghusl) domin tsarkakewa.

A yanke farce, a cire gashi mara bu
ata a jiki, a sanya turare ga maza kafin su shiga ihram
A sanya tufafin ihram
Maza su sanya zanin ihram biyu.

Zani da riga maras
inki.

Ba tare da huluna ko takalmi mai rufe yatsu ba.

Mata su saka kayansu da suka saba sawa amman bana ado ba, ba zasu saka safar hannu ko ni
abi ba.

Niyya da shiga ihram:.

Ayi niyyar umara a zuchiya
A fa
i labbayka umrah" Wanda ke nufin na amsa kiran Allah domin yin Umarah"
Daga wannan lokacin, abubuwa kamar cire gashi, yin jima'i, sanya turare, da yanka dabba suna haramtuwa har sai an gama umarah
Yin talbiyya:
A fara karanta talbiyya ga muryar da tafi dacewa musamman ga maza.

Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da
afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka bu
e min
ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu
ar daraja.

Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da
afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka bu
e min
ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu
ar daraja.

Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Idan za a iya ta
a shi da hanny da sumbatar shi, yayi kyau, idan ba zai yiwu ba a
aga hannu a fa
Bismillah, Allahu akbar"
Aci gaba da zagayawa bakwai a kusa da ka'aba.

A karanta addu'o'i daban_daban yayin tawaf, ba lallai a karanta wani abu na musamman ba.

Idan an kai rukun al yamani (
ashin ka'aba
aya kafin hajar aswad) a ta
a shi idan zai yiwu ba tare da yin sumbata ba.

A tsakanin Rukun al yamani da hajar Aswad ana karanta.

Aci gaba da yin talbiyya har sai an shiga makka
Labbayka Allahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, innal hamda wan ni'imata laka wal mulk laa shaeka lak.

Shigowa masallacin Harami:
A shiga da
afar dama tare da karanta:
Allahummaftah li abwaba rahmatik
( ya Allah ka bu
e min
ofofin rahamarka)
Idan mutum ya ga ka'aba ya fuskanceta yayi addu'a domin wannan lokacin yana da matu
ar daraja.

Tawaf zagayawa kusa da ka'aba:
Tawaf yana nufin zagayawa ka'aba sau bakwai 7
A fara daga hajar aswad
Idan za a iya ta
a shi da hanny da sumbatar shi, yayi kyau, idan ba zai yiwu ba a
aga hannu a fa
Bismillah, Allahu akbar"
Aci gaba da zagayawa bakwai a kusa da ka'aba.

A karanta addu'o'i daban_daban yayin tawaf, ba lallai a karanta wani abu na musamman ba.

Idan an kai rukun al yamani (
ashin ka'aba
aya kafin hajar aswad) a ta
a shi idan zai yiwu ba tare da yin sumbata ba.

A tsakanin Rukun al yamani da hajar Aswad ana karanta.

Rabbana atina fid_duniya hasana wafil akirati hasana wa
ina adhabannar
Bayan an gama zagaye na bakwai tawaf ya cika
Yin sallah bayan tawaf:
Bayan tawaf ayi sallah raka'a biyu a ma
am Ibrahim ko a wani guri na masallacin harami
A raka'a ta farka a karanta tariha da suratul kafiru
A ta biyi fatiha da suratul iklas
Yin sa, i : tafiya
Tsakanin safa da marwa
Tafiya zuwa safa
Bayan sallar tawaf a tafi zuwa dutsen safa.

A karanta
Innas-safa-wal-warwata min sha'a'iril-lah..

A hau dutsen safa a fuskanci ka'aba a
aga hannu ayi addu'a ds kuma tasbihi.

Yin sa'i: tafiya tsakanin safa da marwa
Daga safa zuwa marwa yana nufin zagaye
Daga marwa zuwa safa yana nufin zagaye biyu
A haka akeyin zagaye har sai an cika bakwai
Wato a
are a marwa
Maza zasu yi gudu a yankin al mas'a'a ( wani wuri a ake
aiyade tsakanin sama da narwa)
Ayi addu'o'i da tasbihi a ko wanne wuri Aske gashi ko ragewa
Bayan an gama sa'i ana yin aski ko rage gashi
Maza yafi kyau su aske gashin gaba
aya ko su rage daga dukkan
angarorin kai.

Mata su yanke
an gashi ka
an kimanin yatsan hannu
aya daga ko wanne
angare na kai
Da zarar an gama aski ko rage gashi ana fita daga ihram, kuma Umara ta cika.

Duk abubuwan da aka haramta a ihram sun halatta
Bayan kammala umara
Ana iya yin Sallah a masallacin harami
Ayi addu'a da shukar Allah domin cikar ibada.

Idan mutum yana son yin umara fiye da
aya sai ya fita zuwa masjid Aisha domin shiga sabuwar ihram.

Zuwanmu da kwana biyu Alhaji Zaid shima ya iso.

Ni da Maigogul gabaki
aya wani irin farin ciki ne shimfi
e a fuskokinmu.

Duk wata adda'a nayi ta alkhairan duniya dana lahira na ro
ama kaina,
an uwana
ana aurena mijina, iyayena musamman Maigogul.

Alhamdulillahi irin kukan da naga Maigogul yayi ta yi nayi imanin na nadamane da dana sanin rayuwa inaji yana fa
ama Allah da muryar kuka.

"Allah ni da kawalci har abada"
Gashi wannan Hajiyan sai haba haba take yi damu.

Ita ta rakani na saka ha
ori na gwal Alhaji Zaidu ya dubeni bayan mun fito suna tsaye da Maigogul nayi dariya ha
orin ya bayyana
Sai naga Maigogul yana share hawaye shima ya
ara ha
orin makka a bakinshi.

Kunsan mutumin naku babu dama ne.

Idanu Alhaji Zaid ya kashe mun kawai Hajiya Balaraba kuwa hankalinta na kan Maigogul.

To daga haka kuma muka dai siya tsarabar gida, Maigogul ya sai kaya da turaruka masu yawa.

Nima na yima kaina
aramin akwati, zannuwan gadona a can na siya Alhaji Zaidu yace za'a saka kayan a jirgin kaya, nice harda siyan labule da irin kafet na larabawa mai kwalliya mai kyau.

Zannuwan gado masu bargo manya nasai biyar harda maigida sakko mu gaisa, saina
ara da
ananu guda biyar
Haka aka auna kayanmu zuwa Najeriya mu kuma muka nufi Dubai
A bakin hotel
inmu muna tsaye da Hajiya Balaraba tace.

"To Lolo ga katina dan Allah in kun dawo Najeriya ki kirani inaso muyi magana.

Sannan inason zanyi magana da Alhaji Baba in babu damuwa"
Murmushi nayi mata na juya muka kalli bayan Maigogul a tare nace.

Babu damuwa Hajiya Balaraba nagode sosai Allah ya bar zumunci"
Harna juya tace.

"Af lolo ji mana"
Juyowa nayi na dubeta.

"Amm nace ba Maigogul matarshi
ayane?

Kiyi ha
uri kada kiji zafina Sabuwa wallahi ba laifina bane Allah ne ya jarabceni na sani, ina son abu mai kyau"
Da murmushi da farin ciki a fuskata nace da'ita.

Matanshi biyu kuma muna da yawa yaranshi.

Amman Hajiya Balaraba ai namiji mijin mace hu
u ne.

Ni kaina na muku sha'awar juna sosai.

Kuma Maigogul mutum ne mai sau
in kai sosai kuma shima zai soki na tabbatar.

Ina ganin tunda kinji kina ra'ayinshi ku sasanta kanku kawai.

In kika bani dama ma sai in shige miki gaba ki samu abinda zuchiyarki take so"
Murmushi tayi ta
anji kunya har a fuskarta.

"Bakya tsoron Hajiyarku taji labarin ke kika ha
a tayi fishi dake.

Kinsan mata da
iyayyar kishiya?"
Kunji wai Rakiya ce Hajiyarmu tayi tunanin Maigogul ai wani
usane, bare tana ta fa
in Alhaji Baba yasan abubbuwa masu tsada.

Babu komai ai bama zasu ji ba.
Chapter 30 · 0% Book details