← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 52

Sashe 20

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Raka'a biyu nayi na zauna na dinga godiya ga Allah bisa turo mun Alhaji Zaidu cikin rayuwata da yayi Domin Allah ni dai na ro
i Allah yasa
a ko
arshi a jikina suke kunga laifina?

Bani da laifi babu macen da bata son ku
i, kuma babu macen da bata son mijin alfahari da nunawa, kuma babu macen da ba zata so ta auri Alhaji ta haihu dashi ba.

Ina shafa adda'ata ana kiran assalatu.

Idanu Gaza ya bu
e sakamakon Rahine data hau jikinshi tana shinshinar Uzairu zuchiyata.

"Ni Uzairu zuchiyata na shiga uku dan masifa da bala'i mutum yana kwance ana shinshinarshi kamar mushe Gaza wai wannan karyar taka lafiya kuwa, nine bata gane ba dan ubanta ko menene?

"
Gaza ya harareshi kafin yayi magana yaran Rahine uku suma suka iso wajen suka kewaye Gaza.

"Kai mata maza malalaci mai zama cikin mata hattara maza bisa kanka wallahi.

Wuya a hannun maza dan abu ta kazanka"
Wani ihu da Gaza ya danna da sauri Uzairu zuchiyata ya matsa.

Ni da Gaza muka tuntsure da Dariya harda su Sama da Sama
"Lolo kinga wannan abokin naki akwai tsoro eh mijin baturiya ba eh bari in yi eh alwala in tafi masallaci eh wallahi"
ewa yayi sukai alwala suka wuce masallaci tare suna tafe suna zolayar juna tsakanin Gaza da Uzairu zuchiyata, su Sama kam wucewarsu suka yi.

Ina jin Gaza na cewa zai sha
e Uzairu zuchiyata.

Kai na girgiza ina kallonsu nan da wani shekaru a matsayin wa
anda bamu ka
ai ba al'umma ma zatai alfahari dasu in sha Allah.

Da karfin guiwa da wani kwanciyar hankali da nutsuwa nayi sallah.

Kana na tattashi
akinmu suka firfito dasu Rita da Madamcy,
akin Hauwa ma haka.

Gaza na shigowa ya dama madara ya kira Magenshi daya saka mai Uzairu.

"Zo Uzairu kasha madara maza"
Dariya nayi nace.

Wuu Gaza wannan muzuru zai yi mugun son mata, mata har gida zasu dinga biyoshi"
Kowa sai da yayi dariya Uzairu zuchiyata shi da Labbai harda birgima dama sune sarakan dariyar mugunta a gidanmu.

Shigowar Maigogul da Cicib faram_faram ita ta dakatar da hirar.
aki Maigogul ya shige yana muzurai ko me ya faru oho dai.

Sai da muka shiga muka tarar dashi jikinshi yayi zafi kau ya lullu
a da bargo.

Duk muka rufu a kanshi anata mishi sannu.

Tutturesu nayi na zauna a kusa da kanshi ina shafa gashin kanshi ina mishi sannu.

A hankali har bacci yayi gaba dashi, duk sai suka watse ni kuma madadin in fita saina zauna dirshan na
ura mishi idanu yana ta bacci.

Murmushi nayi mishi ina sake godema Allah daya
addara muka fito da tsatsan maigogul.

Hmm zaku yi mamaki jin hakan?

Ai duk lalacewar iyaye
a dole ya sosu ko da gidan karuwai maigogul yake rayuwa inason kayana balle yana dawowa gida.

Kuma wallahi yana da shiga rai dole a soshi ne ba zaku gane ba.

"Ke dan ubanki wuce ki je ki samu su Labbai ki ha
a ma mijinki kayan karin kumallo.

Ya zaki tusashi gaba haka.

Kika san dame sukai gamo?

Basu da aiki sai zuwa hotel rayuwar ba
in ciki an girma ba'a san an girma ba.

"
Jiki a mace na fice yadda Rakiya take a fusacennan nasan tsab saita mare ni ji take kamar du mu biyun ta dira a wuyanmu fa.

Biredi da soyayyan
wai da shayi na tanadar ma Alhaji sai gurasa da su labbai sukai ban
ashenta.
arfe tara nayi wanka fes na share tsakar gidan tas.

Har zuwa lokacin maigogul baccinshi yake yi.

Dole da Alhaji yazo sai
akin Hauwa muka shiga dashi bayan ya gaisa dasu Rakiya.

Yana shan shayi yana
arema tsakiyar idanuna kallo.

"Yaya darenki ya kasance Shalele?

Naga bacci sosai a tattare dake me ya kawo bashin bacci uhm?"
Kafin in yi magana sai ga maigogul kamar an jefo shi ni dai banji ko yayi sallama ba ya shigo.

"Alhaji ashe ka shigo har ka soma karyawa.

Ke Lolo abinda kika kawo mishi kenan meye wani shayi da
oyi me yasa ba'a tasheni ba?

"
"Ai babu komai Alhaji Baba.

Ina kwana?

"
Da sauri Maigogul ya bashi hannu shima a kunyace ya mi
o suka gaisa.

Maigogul yaita sokiburutsu da
akko labarai marasa kai da ma'ana.

Shi kuwa yayi tsit sai ji yake yi.

Yana so ya
auko zancan kawalcinshi.

Ganin nayi kamar zanyi kuka sai yayi wannan dariyar ya mi
"Bari naje in jiraku a waje in ka kammala maje can gidan ko uhm Lolona ke kinci abincin ne?

"
Kai kawai na
aga mishi halamun eh sabida ya fice.

Fita yayi yana ta dariya.

"Ina jinki bani labarin daren to?'
Yawun ba
in ciki na ha
iye na
iro murmushin bogi na
aura kan fuskata.

To bazai wuce mamakin yadda aurena dakai ya kasance ba gaskiya."
"Me kika fi tunawa dangane dani?

"
Murmushinka, domin shine abu na farko daya soma shiga tsakaninmu"
Kai ya jijjiga cikin gamsuwa yace dani.

"Ni abinda yafi tsaya mun a raina shine
amshinki da taushi da
umin hannunki, da
yar nayi bacci.

Shalelena na riga na kamu shin ba za'a sassauto da wannan tarewar ta kasance kuna dawowa ki tare ba?

In fa ba haka ba zaki dinga sawo inta ziyartar Dutse ba tare dana shirya ba"
Kaina na sauke
asa ina murmushi, shima murmushin yayimun, yasa yatsanshi
an manuniya ya
ago ha
ata dashi muka zuba ma juna idanu.

Wallahi wani irin kallo mai taushi yake yi mun, ga wani mayunwacin sa
o da yake isarmun ta
wayar idanunshi.

Lumshe idanu muka yi a tare, ya jawo numfashi daga huhunshi tare da fesar da iskar ta baki da hanci bai
aya.

Cikin muryar ra
a yace.

"Ki shirya sosai duk ranar dana miki ri
on alawar yara mai rabamu sai Allah"
A hankali cikin irin salonshi nace.

Babu ma bai rabamu alawarka saika shanyeta tas in sha Allah"
Murmushi mai sauki yayi mun.

Ya jingina da bangon
akin Hauwa yana ta kallona
asa_
asa.

Ni kaina da
yar nake numfashi Allah
Kunsan wallahi ji nake ban ta
a soyayyaba ma, kalaman, da yanayin da nake ji, da shi kanshi mijin da tazarar fa kamar sama da
asa ne tsakanin wannan Auren da auren Babangida, da samarin da nayi a baya.

Wallahi sai nake jin duk ba'a iya soyayya ba ga gindin maganin na'iso dai yanzu.

"Yaranki suna da labarin kinyi aure, ko basa zuwa inda kike ne?." Ya kawar mana da wannan yanayi da muke ciki dan gudun yin abun kunya.

Kallonshi nayi da kyau nace mishi.

Basu sani ba gaskiya ina jiran
arshen wata in sun zo in sanar musu ne"
"To amman sun zo sun dubaki a asibiti ne?

"
Cikin kallon tuhuma nace mishi.

Me ya kawo wannan tambayoyin?

"
Dariya yayi wacce na kasa gane wacce iriyace.

Saida ya kur
i shayi ya ha
iye kafin yayi mun kallon
asa_
asa yace.

"Bani amsar tukunna"
Ajjiyar zuchiya na sauke nace.

Sun zo, harma suke fa
a mun ita babbar an amshi sadakinta zata auri yaron yan mahaifin nata"
ur yayi mun da idanunshi.

"Babansu ne kenan ya kawosu ko dai su suka zo da kansu tunda ba yara bane?

"
Shi ya kawosu.

Sabida basa zuwa ko'ina sai dashi in ba makaranta ba."
a kanshi yayi tare da sauke ajjiyar zuchiya yace.

"To yaushe zaki gabatar musu dani a matsayin Babansu, izuwa yanzu ya kamata su san da zamana ko dai baki shirya hakan ba?

"
Shiru nayi ina nazari dan ni har ga Allah na fi son sai lokacin tarewar tawa a fasa maganar kowa yaji.

"Baki ce komai ba Shalelena uhm"
Na jiyo muryarshi.

Da naso sai lokacin tarewar tawa in tazo saji labarin sabida ba'a sanarma kowa ba tukunna"
Murmushin dai ya kuma yi tare da cewa.

"To shikenan Allah ya nuna mana lokacin, ya kamata suma ace dasu za'ayi miki Rakiya ai ko?

"
Kai kawai na
aga halamun E.

Da haka mukaita ta
a hirar, a gaba ya tusani saida naci gurasarnan da kanshi ya ha
a mun shayi ya mi
omun tattali iya tattali fa.

Haka Gaza ya le
o wai in zuba mishi madara a shayi da kanshi ya kar
a ya zuba mishi.

Ya bani ku
i masu yawa yace in ajjiye a hannuna.

Yana gamawa muka fito kusan mu goma ashe Maigogul ma da mota a hannunshi.

Sai na
anji sanyi a raina.

Su Rakiya dasu Layuza da Raliya da cicib amotar su Maigogul suka shiga.

Ni kuma da Adama da Gaza da Uzairu zuchiyata muka shiga motar Alhaji Labbai dasu Sadiya suna gida da ragowar sauran dai.

Duka gidajen biyun saida ya kaisu duk aka zagaya aka shiga lungu da sa
o na gidan dai aka gaggani.

Maigogul ina ganinshi yana sharar hawaye Alhaji Zaidu na bashi kalma.

Kiya teka ne ya bada takadda maigogul ya saka hannu, Gaza ma ya saka, sauran saka hannun in an gama za'a dan
a mana takaddun gidan a hannunmu, nan da kwana hu
u zamu ma iya tarewa kafinnan masu fenti sun gama fentin cikin gidan da wajen gidan duka ma.

Daga nan ya mayar damu gida kuma.

A mota mukai sallama bayan ya gama narkani da salon soyayyarshi, dani dashi da
yar muka rabu wallahi, ina nima fa bazan iya wannan wata ukun ba wallahi tab Ya kama hanyar Kano, su maigogul ma kama hanyar mayarma da masu mota suka yi shi da ango naku na Labbai:.

BABANGIDA:.

A zaune
ar shuwa take tana ta zuba mita da
unni Babangida ya shigo ya nemi waje ya zauna, ga miyar sutu a gabanta da nama da wani biredi mai laushi.

"Aisha daga yau sai yau wallahi in na kuma jin labarin kin saka Ramatu aiki a gidannan ranki zaiyi mummunan
aci sosai ni dai na fa
a miki sabida ba aurenta kike yi ba, kuma kamar yadda kike da juna biyu itama juna biyun gareta.

Sannan jiya naga nama cikin leda a
ofar
akinki shima a cikin ku
in ribarki ne koko yaya?

"
A zuchiyarta sai kutuntumo ashar take yi.

A zahiri kuma ta ha
e ranta tamau tace.

"Nasan bazai wuce Sumayya mai shegen munafurcinnan bace ta fa
a maka ba.
Chapter 20 · 0% Book details