← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 52

Sashe 40

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maigogul shi da Hajiya Balaraba sun iso har inda muke zaune mu uku maigogul ya
aga mun ajina dan wallahi kwalliyar da ya
auka zaku rantse yana da sarauta a hannunshi dan rawani ya na
a mai kunne biyu irin na zazzagawa ga wata farar malum malum tasha
inkin Sarakai aiki daga sama har
asa ga ha
oran makka, ya kuma saka farar alkyabba irinta sarakai fa narantse muku da Allah ga takalmin nashi irin alkyabbar na sarakai mai kwale_kwale da wasu gasuwa a jiki.

Hajiya Balaraba kuwa ba'a magana ta ca
a adon manyan mata.

Idanu muka ha
a da Maigogul mukaima juna murmushi har yana shafa mun kaina kunsan dama a fice yake dai"
Cicib ma yau malum malum yasha yayi kyau fuskarnan kamar an gasa agada tsabar shafe_shafe .

An gabatar mun da matan abokai kala da iri.

Anci abinci an raba jakunkuna sha
e da kaya a ciki
arfe biyun dare taron duk ya watse
Muna shiga mota kafin Hajiya ta shigo tana magana da
awayenta ya dubeni tare da ta
a jikin nawa zafi ma ya sake yi.

"Alhaji kuje kawai zanbi motar su Hajiya Mansa Amarya naga
azu ta kasa sakewa.

Kuma kaima nasan kana da bu
atar ke
ewa da'ita akwai maganganu bakin ka"
Hajiya ce take magana da fara'arta.

"Ke dai zaki bisu ku tattauna dai Hajiya
an gulme_gulmenku na
awaye.

To shikenan sai mun ha
u a gida"
Tangaran
in motar ya ja sama ya umarci direba daya ja mu tafi.

Ni kuma ya jawoni jikinshi na la
e lub sai shafan bayana yake yi na gaji irin gajiya marar musaltuwa har bacci ma ya soma surata saida aka iso gida ya
agoni ya
ara mannani a jikinshi dake direban ya fice.

"Idan kinje
aki ki watsa ruwa kizo sama zan baki magani saiki yi kwanciyarki a jikina uhm?"
arashe idanshi a cikin nawa.

Amman ya kamata inzo gida cike da mutane ka bari a watse zuwa gobe.

Sannan bansan ma
akin ba"
Hannu biyu yasa ya tallafo fuskata.

"Hakan nake so ne Shalelena ko bazan samu bane, ashe baki ga ha
urin duk da nayi a baya ba?

Babu abinda zanyi miki bacci kawai zamu yi.

Zan nuna miki
afar benen da zaki hau kina hawa falona zaki tarar sai
aki
aya a cikin shine turakar tawa uhm in jiraki ko Shalelena uhm?

"
arashe maganar a shagwa
e sosai.

To zan zo.

Amman ina dugun kada Hajiya ta ganni ne wallahi kunya nake ji"
"Hajiya da ko shago taje ta gaji bata zuwa
akina balle ita da take da ba
i sosai ba zaki ganta ba ni dai ina jiranki"
Fitowa muka yi Adama ta ja hannuna muka shiga ciki.

Tun ina wanka Alhaji yake ta kiran wayata lokacin kusan ukun dare.

Ina fitowa na dubi Adama na fa
a mata abinda Alhaji yake so.

"To sai me mijinkine fa.

Kawai ki saka kayan baccinki ki zura hijabi kije maza da asussuba saiki sulale ki dawo"
Wayarshi ce ta kuma shigowa a sanyaye na
auka..

"Shalelena kin barni inata juyi ni ka
ai tunaninki na neman numfashina.

Kizo dan Allah shalelena
uminki kawai nake bu
ata uhm"
To ganinan daga wanka na fito yanzu na fito"
"To shikenan ina jiranki
ofar a bu
e take"
A gurguje na shirya na muttsuke jikina da humrar matan aure Adama ta yagemun jar jigar Bacci mai gajeren wando na saka na zurma hijabi har
asa na sakko kowa yayi bacci.

"
ALHAJI ZAIDU:.

Yana kwance da kayan bacci yana ta juyo mararshi har mur
awa take yi.

Sai yaji an turo
ofar an shigo.

Cikin
ance ido ya juyo sai yaga Hajiya tsaye da rigar bacci doguwa har
asa mai hula.

"Hajiya kece a darennan ashe baki yi bacci ba?"
Ya tambayeta cike da mamakin ganinta, da kuma rashin jin da
in zuwan nata.

Tunda dai da dane ba zata ta
a zuwa ba cewa zata yi ta gaji, balle gida cike da mutane gashi
awayenta duk a gidan zasu kwana suma.

Takowa tayi tazo ta haye gadon.

"Banyi bacci ba nace bari inzo in taya ka kwana ko baka maraba dani ne?

"
Murmushi yayi ya shafi fuskarta yace waneni kema neman magana kawai kike yi haba Matata.

Nayi dai mamakin zuwanne tunda nasan a gajiye kike gaya.

Shi yasa ma...."
Kafin yayi wata magana Hajiya ta ha
e bakinsu waje guda.

Sabuwa:.

Da sauri na haye saman harda sauke ajjiyar zuchiya dana ga babu wanda ya ganni.

Falon na ratsa har izuwa
ofar turakar.

A hankali cike da kunya na tura
ofar.

Ganin Hajiya Alhaji ya murginata ya haye bisanta nayi saurin ja baya.

Ina dafe da
irjina
Kafin su juyo na rufo
ofar a guje na sakko na koma shiyyata da gudu Allah yasa basu ganni ba.

Ina haki na shige
akina babu kowa a ciki ai saina sauke ajjiyar zuchiya kawai.

Hijabina na cire kawai na shige bargo tare da lumshe idanuna.

Bu
ewa nayi ina hango yadda Alhaji ya murgina Hajiya ya hayeta.

Mrs BUKHARI
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St
https://wa.me/message/QBXV2PDE2Y3CI1
Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years
Muna garin abuja koh kaduna
Muna tura kaya ko wani gari da yarda Allah quality da sauki shine taken mu
MRS BUKHARI
18
Babangida:.

Wasane gaskene Babangida dai ya
i dawo da
ar shuwa, kuma bai tuntu
i Malam akan dawowar tata ba shi baya ma son ganinta yana fatan Malam ya bashi umarnin ya saketa ne ya huta.

Duk da yasan malan bazai ta
a aikata hakan ba.

Ya warware sosai sai ciwo da
ullin son Sabuwa da yake sar
e da numfashin shi wanda yake tunanin shi zaiyi ajalinshi baya ta
a ji a zuchiyarshi akwai wata rana da zai daina jin son Sabuwa ba.

Ya yadda sonta a jininshi yake.

Ko tunanin Aurenta ya bijiro mishi sai yaita istigifari kawai amman babu ranar da aka ta
ayi ta shu
e ba tare da Sabuwa ta fa
o mishi ba.

Abubuwa da yawa dai sun faffaru a ta
aice.

Ranar daya je gida
arayin Malam duba su Mardiyya anan yake ji a bakin Malama wai zasu tafi Kano tarewar Sabuwa.

Ji yayi jiri na shirin kayar dashi wallahi da yana da iko da ya hanasu zuwa amman ina yanzu su yaran Baba Malam ne.

Ambulon ya samo yayi rubutu tare da cusa gudunmawarshi yaba Mardiyya yace ta kai.

A wajen Malama Babba yake jin labarin ashe da Bashiru ne zai Auri Sabuwa kuma harma ya amince.

A ranar dasu Mardiyya suka tafi Kano yake jin wannan labarin.

Iyakar labarin kawai saida ya sakarma da Babangida zazza
i mai zafi, ya kuma
ullaci Bashiru sosai.

Yazo zai wuce a mashin zuwa gida ya tadda Baba Malam da Kawu Manga a
ofar gida saiya faka mashin
in ya
arasa inda suke ya tsugunna ya gaishesu suka amsa..

"Dama ina son ko ban ganka ba in sa ayi mun kiranka.

Kaje ka dawo da matarka Aisha sannan in ta dawo kace tazo.

Kai kaje ka
akkota kuzo tare ma"
A sanyaye Babangida yace.

"Yanzu kake so Malam a
akko maka i
ta yanzu inje?

"
Dariyar dattijantaka Malam yayi yace.

"Babangida kacigari kenan kamar gaske"
Kai Babangida ya kuma sunkuyarwa illahirin kunya ta lullu
eshi.

"Kamar da gaske.

Eh yanzu kaje ka
akkota kuzo.

Jiya uwar tazo ta sameni ta shiga ma wajen gyatunarku.

"
"Shikenan Baba Malam sai mun zo.

Har kullum ina dai sake jaddada neman afuwarka"
ewa yayi ya nufi gidansu
ar Shuwa kai tsaye.

Gidansu Sabuwa ya kalla yayi murmushi abubbuwa da yawa sukaita dawo mishi harma yanajin inama jiya ta zama yau da yanzu Sabuwa tashice ba ta wani ba.

Yaro ya tura aka kirawo
ar Shuwa.

Tana fitowa da taga shine saita yashe baki duk da bata da
e da cin kuka ba mama nata basu labarin irin dangin mijin Sabuwa da irin motocin da suka
auki Sabuwan a ciki da irin gwal
in data saka, harda Auren Hajiya da Maigogul yayi.

Tayi kuka har saida hawayenta suka
are tas dan ba
ar hassada.

Ganin Babangida sai ya sake ba
anta mata rai fiye da da.

"Ki shiga ki kwaso kayanki mu tafi"
Sai tayi turus tana son tace ya saketa kamar yadda suka tsara da Mama.

"Baki ji bane nace ki shiga ki kwaso yanaki_yanaki mu wuce ko?

"
"Sai yaune kaga damar zuwa kenan.

To ni gaskiya bazan koma gidanka ba ka bani takaddata"
"Takaddarki kike so?

"
Ya tambayeta cikin kakkaurar murya tare da
ance idanu.

Tana kallonshi da suka ha
a idanu sai taji ina ko dukanta yake yi dole ta bishi.

"Sai ka jirani ai.

Ko gobe mama zata kaini"
Shiru yayi hannunshi zube a ajjihun kaftaninshi.

Baice mata komai ba ta juya ta shige gida sai gata da kayanta.

Mashin ta
ale sai gaban Baba Malam suka gurfana.

"Aisha ko?

Kin kyauta da kika fallasa asirin mijinki kinyi daidai.

Dama Maras kunya sai maras kunya
ar uwar fitsararshi.

Ke yanzu ko wani zai tona asirin Mardiyya har dake kina Aminiyar Sabuwa?

To bari kiji in kafa miki wata doka bana son in sake ganinki a cikin gidana ko wanne sha'ani kuwa za'ayi ke ko mutuwa akayi bana bu
atarki.

Sannan idan na kuma jin abu makamancin wannan ya faru zaku sha mamaki daga ke har mijin naki.

Mardiyya kininace ai ko iyakar kamannin da tayi dani dama ubanta ka
ai ya isa ya cire zargi da kokonto.

Inma ba
arshi bace mun kar
eta hannu bibbiyu balle a duk inda kininmu yake baya
ata.

Ya zame miki dole ki nemi gafarar Mardiyya a bisa tozarcin da kika yi mata.

Mardiyya da kike ganinta jinin jikinace rayuwata wallahi zan iya fito na fito da Babangida ma akanta.

Ku tashi ku bani waje"
Zata yi magana yayi saurin
aga mata hannu ranshi a
ace kamar me.

Mi
ewa yayi ya tafi ya barsu a wajen.
Chapter 40 · 0% Book details