Sashe 2
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana daga cikin dalilaina da yasa na za
i Felisha sama da Hajiya Zara Abuja duk da Hajiya Zaran ta fita jini a jika.
Ki dai daure a cikin wa
annan biyun ki fidda gwani aike
ar baiwa ce ma a cikin gidanmu yanzu na yadda
ashin arzikine dake wallahi Allah.
Zagewa zaki yi kita narkewa kina firirita har wannan Alhajin ya furta yana sonki.
Lolo kwallinnan in Maigogul ya baki ki zizara, turarennan in Maigogul ya baki ki shafa, jubi idanuna kamar tsuhuwar karuwa yaji kwalli, amman ko a jikina ko da Felisha ta tambayeni ce mata nayi kwalco
inmu ne saka kwalli.
Lolo kada ki sake wannan Alhajin ya su
uce miki barikin da kika buga a baya dan Allah yayi aiki anan" Ya no
e kafa
arshi yana wani kashe mun ido kamar tsohuwar karuwa."
Ficewa yayi da wayar a hannunshi ni kuma na fa
a ban
aki zanyi wanka.
Saida naci kukana na gode ma Allah kana nayo wankan na fito, tausayin Adama nake ji sosai shikenan mu ko da muna son zaman auren babu damar yi, ga Salma ma ance an sakota, ita kanta Adama na dai san
arshenta auren ya mutu ya gama.
Mai na shafa na
an murza hoda sama sama na saka tozali yaji sosai a idanuna dan nasan tozali na yi mun kyau kuma yana daga cikin adon mata.
Man baki na murza na zura abayata mai ruwan jinin kare saina tayar da sallah.
Ina sallah Uzairu zuchiyata ya shigo.
"Au sallah take yi"
Sallama nayi na dubeshi.
"Ke lolo ba
onki ya iso yana waje cikin lambun dake bayan
akinnan.
Muma muna can ni da zuchiyata.
Sai kiyi saurin fitowa zuchiyata tasa a kawo mishi lemu.
Lolo kifa nutsu wallahi da ganin fatar dake shinfe
e a jikin wannan dattijo kinga mai ku
i hutu ya ratsa shine irin eh.
Wallahi ko ba cewa yayi yana sonki ba ki ma
ale mishi har sai kin kaishi bango, iya wuya kada ki bari ya kubce.
Wallahi mu munga waje.
Kina dai ganin su Labbai anyi bandaro Adama ma data shiga kina gani kishiya ta
onata suna gida.
"
ewa nayi jikina duk a sanyaye.
Rauni da karyewar zuchiya nake ji tun da naji labarin abinda ya faru da Adama.
Turarukana na fesa na fita ina takawa a hankali ga fa
uwar gaba da yake ta damuna.
Daga nesa can cikin korayen fulowowi masu adon furanni farare na hangoshi akan wata farar kujera ga kayan motsa baki a gabanshi.
Yana saye da riga polo fara da wandonshi na jins mai ruwan ba
in bulu.
Ga tsabtaceccen farin gemunshi sai she
i yake yi.
Tsintsiyar hannunshi
aure da ba
in agogon fata.
Daga gefenshi can na hango Uzairu zuchiyata tsuntsun soyayya anata guje_guje a lambu ya samu waje sai iya shege yake yi.
Murmushi nayi mishi kawai.
Shi kuwa Alhaji tun daga nesa yake ta bina da ido harna
araso na zauna a farar kujerar dake fuskantarshi kai tsaye.
"Barka da isowa Shalele kin saje a cikin turawan
asar duk da fatarki tafi tasu kyau da murjewa.
"
Dariya kawai nayi muka gaisa sai shiru ya biyo baya ina jiran me zai faru gaba kuma.
Ya jima yana
arema fuskata kallo harda taguminshi, bansan hakan ba saida naji shirun yayi yawa na
ago sai idanunmu ya sar
e ana juna, kallon da yake mun ya nuna ya da
e yana kallona dan ya shagala sosai.
Murmushi ya sakar mun kafin yace.
"To maganganun bakina suna da yawa.
Da fatan ba zaki
osa da tambayoyina ba ko?
"
Babu komai in sha Allah.
Na fa
a a sanyaye a ta
aice
Zamanshi ya gyara tare da furzar da iska.
" Alhaji Baba ya fa
a mun aurenki mutuwa yayi.
Ko zaki sanar dani dalilin mutuwar auren.
Mijinne bai ri
eki yadda ya kamata ba.
Ko daga danginshine matsalar, ko kuma daga kene?
Nasan ba zaki ta
a fa
amun abinda ba shi kenan ba."
Duk sai naji na ru
e to ni mai zance mishi ni kaza?
"Ke nake saurare.
In kuma kina ganin wani abune da kike ganin ba dole sai naji ba sai muje tambaya na gaba"
Murmushi nayi cikin salon wayancewa nace.
A_a ba wani abu bane da har za'a
oyeshi ba.
Hirarshi ne ma ban fiye son ana yi mun ba.
Amman kasan aure raine dashi lokacin mutuwarshi in yayi babu tsimi babu dabara.
Kawai yawan sa
anine da rashin kwanciyar hankali a gidan auren.
Sanadin haka harma na kamu da hawan jini, da dai ciwon damuwa da ake cewa ina dashi.
To kaga kuwa akwai cutarwa sosai ha
urin da juna shi yafi alkhairi dan har yanzu ina ganin likita, kuma ina shan magunguna "
Kallonshi nayi domin in karanci yanayinshi.
Sai naga labarin kamar ya ta
a mishi zuchiya sosai sai girgiza kai yake yi.
"Allah shi kyauta yaranku nawa dashi, kuma suna ina yanzu yaran?
"
Saida na sauke ajjiyar zuchiya kafin nace.
Yaranmu hu
u biyu maza biyu mata babbar
iyarmu ma harta kusan aure, tana koyarwa a makarantar Islamiyya ta gidan mahaifinta.
Suna hannun matan mahaifinsu basa hannuna."
"Allah sarki.
To bayan nan da kuka rabu karatu kika koma, ko kasuwanci kike yi.
Ya batun zawarawa za'a nema mun matsuguni ko ko dai nayi tsufa in koma gefe?
"
arashe da dariya.
Nima dariyar nayi.
Mishi kawai ba tare da nace komai ba.
Jus ya tsiyaya ya sanyaya ma
oshin shi, ga wata sassanyar iska mai shiga jiki tanata ratsamu hakan saiya tsundumamu a cikin wani yanayi mai taushi da tsaiwa a rai.
Sai murmushi muke yi ma junanmu.
Ni dai na riga na kamu bani data cewa.
Fatan kawai Allah yasa abun ya
ore.
Muddin dai zaiyi bincike babu aure tsakaninmu.
Ko zuwa ta
i yayi
an gulma suka ganshi dole zasu rusa abun.
To ya zanyi ne ni Sabuwa baiwar Allah.
Katseni yayi da soma yi mun bayanin daya shafeshi.
"To ni dai Sunana Alhaji Zaidu Rano
an fuloti.
Ni haifaffen garin Rano ne dake jihar kano family house
inmu acan yake, mahaifina Allah yayi mishi rasuwa, sai iyayena mata da ragowar
anne da yayyu.
Iyalan matan
anin Babanmu ne suke cikin family house
in a yanzu.
Gidanmu gidan almajiraine mahaifina malamin tsangaya ne, anan gabanshi mukai karatun Allonmu.
Har yanzu makarantar tananan
annenshi na kulawa da'Ita, kuma har gobe a kwai almajirai da suke karatu a gidan sama da su
ari biyu.
Gidanmu gidan malumtane sosai kuma gidanmu sananne gidane haka mahaifinmu ma sanannene, dan mun samu alfarmomi da dama a wajen manya da zaran mun ambaci sunanshi.
To cikin
an uwana nine ka
ai na fito irin ciraninnan ko kuma ince fatauci.
Muna shigo da kayan hatsi Kano, sai mu sai kaya mu koma gida.
A haka nayi ta nema ni nasa kaina a makarantar boko har matakin jami'a.
Nayi aiki a
ashin gwamnati na kusan shekaru takwas kafin daga baya na ajjiye aikin na shiga harkar canjin dala, da harkar siyar da feguna fuloti kenan kinji inda na samo inkiyar
an fuloti.
To nakan gina gidaje na siyarwa ma Sosai.
Ina da mata
aya Hajiya Munubiya.
Ina da yayye da
anne a gidanmu mu arba'in da tara cib mahaifinmu ya haifa.
Wannan shine a ta
aice shekaruna sirrinane na barki da hasashe ke da masu karatu"
Murmushi nayi mishi tare da cewa.
Yaranka nawa banji ka ambaci ko
aya ba?
"
Sai naga take fuskarshi ta sauya daga annuri zuwa akasin hakan.
Ya sauke kanshi
asa yayi shiru.
Nima sai naji babu da
i ina tunanin to mena fa
a da zafi haka.
Mun
auki lokaci mai tsayi kafin yace dani cikin murya mai sanyi.
"Allah bai ta
a bamu haihuwa ba ni da mai
akina.
Munyi maganin harmun gaji.
Har india, Saudiyya munje
wararru a wannan fannin sun duba ma anyi duk wani bincike.
Amman basu gano matsalar komai ba ni da'ita duk lafiya.
Sai dai haihuwar bata samu ba"
Allah sarki take naji tausayinshi ya dirarmu gashi dattijo dashi, Allah yayi mishi arziki sai dai bashi da magaji.
"
ila jin wannan ya ture ala
armu kamar yadda ya tutture wasu ala
in a baya.
Duk da su
an mata ne ba zawarawa ba.
Naga ke kina da yara ban sani ba ko Allah zaisa a dace ba"
Shiru nayi ina nazari ni haihuwar bawai ta dameni bane, yara kuma gaskiya ya fa
i ina dasu har hu
u bana jin ina da bu
atar
ari in samu ma in auru ai shine ribar.
Sannan Alhaji Zaidu wani irin nutsattsen dattijone wanda kwarjini da hankali suka mishi
awa yanayin haibarshi da nutsuwarshi tayi kama data Baba malam Adalin dattijo.
Nasan ma nesa ba kusa ba in dai binciken asalina za'ayi ni dashi babu dacewar ha
uwarmu, gashi daga tsatson malamai yake shima gashi
an dangi.
Ina tsoron amsarshi daga baya mu rabu in shiga damuwa ni ba ishasshiyar lafiya ba.
"Kina tunani ko?
Ai ba dole sai yanzu zaki bani amsa ba zan baki lokaci har zuwa ki koma Najeriya kiyi shawara da Alhaji Baba da
an uwanki abinda kika yanke a zuchiyarki sai ki sanar dani karki damu.
Kuma kada ki zurfafa tunani da damun kanki.
Amman kada kiyi hukunci cikin gaggawa akwai yiyuwar ki haihu akwai yiyuwar baza ki haihu dani ba to kinga yana da kyau ki nemi za
in Allah.
Nima zan nemi za
in Allah muyi istikara."
Kallonshi nayi na rasa tacewa sabida ha
a naji tausayinshi sosai da sosai, kuma ni tuni na amince dashi Haihuwa ni bazai zama matsala a wajena ba sam.
To shikenan Ubangiji Allah ya za
a mana abinda yake mafi alkhairi."
Murmusawa yayi ya
ura mun idanunshi masu kaifi yana mun kallon so dan yayi farin ciki sosai da furucina.
Nima wallahi yayi mun ai dole ma yayi mun ni
in banza.
urama junanmu idanu muka yi ga iska dake ka
a fulawowin lambun suna sakar mana
amshi mai da
i sai yanayin ya zama na musamman lokaci guda wani irin sanyi ya soma busowa sai lumshe idanunmu muke yi.
Isowar uzairu zuchiyata ne ya katse mana dadda
an yanayin da muka tsinci kanmu aciki.
"Alhaji ina ganin muje ko magriba ta kusa"
Agogonshi ya kalla yace.