Sashe 22
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuna tunanin da ba dan Sabuwace ta bani labarinnan ba kawai
ila a unguwarmu suke nasan
an iska ne zan iya sanin ya suke rayuwar cikin gidansu da
akinsu ne da musabbin abinda ya sasu a wannan rayuwar?* *bazan sani ba face iyakar abinda na gani da idanuna kamar yadda kuma zaku iya gani, tsakaninki da Allah a labarinnan kika ta
a jin kab gida babu nagari, baki ta
aji a labarai uban da yayi ma
ar cikinshi ciki ta haihu ba, baki ta
a jin labarin uban dake kwanciya da bazawarar
arshi ba, baki ta
a jin wa ya lalata
anwarshi ba, uwa ta nemi
ar cikinta da ma
igo ke baki ta
a ji ba?
Wa
annan labaran basu fi rayuwar gidansu lolo muni ba?*
*Yana da kyau mu zauna muyi tsam mu nazarci wannan labarin da manufar rubutashi, darasin dake ciki ayi amfani dashi kusakuran da muka tsinta muyi
arin kiyayewa gudun kada mu gur
ata tarbiyyar
anmu*
*nasan gidan da yafi nasu Sabuwa muni kab yaran gidan sun haifi yaran shege, uban
an iska uwar
ar iska, Naga gidan da uwar ita ke tura samarin yaranta su siyo mata sigari suje su siyo suna kuka, bata dena shan sigari ba har saida ta bar duniyar baki
aya, ga
azanta iri da kala a duniya ana bugawa bakwa bibiyar abinda duniya take ciki ne? ya muke abu kamar ba a duniya muke rayuwa ba.
Labarinnan na gaskene na rage abubuwa da yawa, in kunso ku yadda, in kunso ku
aukeshi a yadda tunaninku ya baku almuhim shine mu
auki darrusan dake ciki Allah yasa mu dace son so
Sabuwa:.
Kwana hu
u da tafiyar Alhaji Zaidu muka tare a sabon gidanmu,
akin Rakiya ne a sama
akin Hauwa kuma yana
asa.
Setin kujeru da gado na saima Rakiya dama na sai kafet ranar da Alhaji Zaid zai zo.
Hauwa ma naga ta jera kayan
akin layuza.
Gaza yana
akin dake tsakar gida,
ayan
akin kuma Gaza da kanshi yace Sama su dawo shi da Rita, dama suna ta fama da neman gidan haya ba'a samu ba har zuwa lokacin.
aki
aya a falon Rakiya muka
auka, su Uzairu zuchiyata suma suka
auki
aya, mazagin ma ya dawo yana gida duk ya rame ya fice fit a hayyacinshi.
ayan
akin
akin gadon Rakiya ne,
aki
ayan Maigogul naga a ciki ya jibge bataliyar kayanshi, ko daya fita sai gashi da sib harda katifa sumbu
a da labulenshi to a cikin ku
i yake dumu_ dumu, tunda har nera dubu biyar yaba Rakiya wai ayi cefane ayi abincin tarewa.
Ai wannan rana munyi mamaki fiye da tunani wallahi.
Haka da daddare muka zauna a babban falonmu ga wutar lantarki tanwar kota ina.
Ga abinci tire uku manya munyi da'ira.
Gida ya cika kowa yananan ko wacce tana
akin mahaifiyarta kab matan cikin gidanmu zawarawane banda Adama da take ba a sake ba ba'a
aure ba sai Rahama.
Wannan mummunan tarihi yana sosamun zuchiyata sosai.
Mardiyyace ta kirani da daddare take sanar dani zasu zo sati mai zuwa, sannan ga fa mu
ami da Baba Malam ya baiwa Aminu.
Ai tsulum na koma
akinmu na kwanta a katifa ina musu adda'a da nasiha ina hawaye.
Suna gama wayar dani dana duba lokaci naga
arfe takwas ne saina kira Baba Malam.
Da kamalarshi ta asali ya
aga muka gaggaisa na yi mishi godiya bisa mu
amin daya ba Aminu, harma da makarantar mardiyya daya sama mata.
"Sabuwa babu komai ai.
Ni fatana yaranki su kasance daban a cikin zuriyarmu dama taku zuriyar, zan basu dukkan kariyar data dace kema sai kici gaba dayi musu nasiha.
Dama ko baki kirani ba ina da niyyar zan
akko Bashiru muzo Sabuwa.
Sabida na yadda da nagartarshi in dai zaki iya daurewa ki amince mishi ku sasanta kanku ki aureshi.
akin
arama suna da dattaku shi Bashiru na tattauna dashi harma ya amince mun
arama ma ta saka albarka"
Wasu hawayenne suka sake wanke mini fuskata tas nama rasa abinda zance ban ta
a ganin mai irin kirkin Baba Malam ba, kazalika ban ta
a ganin adali irinshi ba.
"Sabuwa kina tare dani?
"
E Baba Malam ina tare dakai.
Dama nima naso inzo makaranta in sanar dakai an
aura mun Aure da wani bawan Allah amman ban tare ba tukunna"
Kunyace ta kamani dan tabbas ban kyauta ba da ban sanar dashi da wuri ba har ga Allah.
"Sabuwa shine Maigogul bai sanar dani ba in ke kina jin nauyi na"
Dake ba'ayi taro ba, ni ina gadon Asibiti ma bani da lafiya aka
aura auren.
Tarewar kuma zanyi nanda kwanaki tamanin da biyar"
Ko a murya ya nuna zunzurutun farin cikinshi sosai.
Sannan yace in sha Allah inna tare a
akin mijina zai zo har gidan."
"Sannan kizo ki sameni a makaranta kafin lokacin tarewar, zan kuma turo Ramadan da
an abinda ya samu in bikin yazo.
Yaran amman basu Sani ba ko?
Da malama mutuniyata zata fa
a mun"
A sanyaye nace.
Basu sani ba dama nace sai in zan tare
in tukunna"
"E yayi kyau, kuma zansa a turosu ayi duk wani sha'ani dasu, kuma atafi dasu har can Kano
in.
"
Godiya nayi ta yi mishi da haka mukai sallama.
Ina jiyo Uzairu zuchiyata shi da Labbai sunata zuba dariya.
Murmushi nayi dana fito naga kowa a cikin farin ciki.
Damuwowin dake dan
are a
irazanmu ma da sannu Allah zai wanke mana tas in sha Allah saina kawo haske da canji a cikin wannan zuriya mai cike da ha
in kai.
Hannu na saka muka ci gaba da cin abincin.
"Ya haka eh Uzairu zuchiyata kana cin na gabana fa"
Cewar Gaza daya ke zazzare ma Uzairu zuchiyata idanu.
Rakiya da take ci a tiren su Adama tace.
"Haka kuka iya babu fus sai son cin abinci.
Ga gida cike da yara amman yaran iska marasa amfani"
Illahirin
akin duk sai ya
auki shiru na kusan minti biyar babu wanda ya iya cewa uffan.
Maganar Rakiya ta daki zukatan
akin kowanne cikinmu tunaninshi da ban.
"Da kun sauke nauyin da Allah ya
aura muku.
Kun tsaya kai da fata kun mana tarbiyya eh ko da baku saka mu a makaranta ba eh wallahi da yanzu eh muke ri
e da gidannan.
Rakiya munfa san eh abinda muke yi kada ki zata mu
an iska ne eh.
Wallahi duk ku kuka ruguzamu eh kuka tarwatsamu.
Eh jiya fa eh Adama na ha
u da Sani abokina wanda muka taso tare.
Yaranshi bakwai ya sakosu a mot
a ga matarshi kyakkyawa a gaban mota zasu je eh wai shan askirim fa eh.
Ya sha malum_malum yadda eh kuka san Maigogul.
To dan Allah eh karatu yayi?
Baima ta
a zaman aji ba eh kamar ni eh sana'ar kafinta yake yi amman ya samu rufin asiri.
Mu tun muna shekara bakwai_takwas aka sallamama eh duniya mu, me ake tunani akanmu to?
Eh ai ba mu muka haifi kanmu ba ba kuma haka aka tsara muzo muyi ba eh wallahi nifa ba tsoronku eh nake yi ba.
Wannan eh wacce ma eh irin magana ce rabin raina?
"
ewa yayi tsaye.
"Ke Madamcy tashi mu tafi"
Gaza na kalla yana ta huci yana kumbura hanci.
Rakiya kuwa sai zage_zage take yi.
Sai muka ga shigowar Maigogul.
"Toh yaya tun daga get muke jiyo hayaniyarku lafiya kuwa?
"
Maigogul muka kalla ga wasu
an iskan kilakai har su hu
u ya kawo su zasu kwana ba yaga yalwar waje ba.
"Su kuma wa
annan kilakan daga ina dan abu ta kazan ubansu?
".
Cewar Gaza dake tsaye dama.
Magazin ya mi
e ya zaro wu
a a
ugu.
" Ba
inane da kuke tambaya yau kuka saba ganinsu.
Ke magajiya ga can
akina ku shiga kuyi kwanciyarku"
"Su shiga ina wai?
Ashe lahira zatai ba
o wallahi in basu fice ba dani da magazin zamu saka kansu gabas.
Kaga yadda na yanka tumakan malam Habu?
Wallahi haka zan yankasu fursunace dai nan kuwa gidane eh wallahi eh wuya a tafa wuya a legas, wuya a akumadu, wuya a ogere, ku dan abu ta kazan..
Ku bar gidannan"
a ya zaro ya doki wu
ar hannun Magazin
Matannan suka ba da
ara a guje suka ruga har
ayar na yar da jakarta.
Basu
yalesu ba sai da suka kaisu har titi
Maigogul kuwa har suka dawo yana tsaye da jakar da ba
in suka yar yana zage_zage.
"To mata dai babu wacce zamu sake bari ta eh kwana anan ka kama musu eh lojin tunda wannan
addararriyar sana'ar ka
i barinta eh ko dan yaranka mata.
Ni ina barin gidannan zanyi kafin eh zuchiyata ta fa
i ta fashe ko kuma wataran in danne eh kanka da fulo ace na kashe ubana.
Eh wallahi tsab zan iya danna ma fulo ka mutu kowa ya huta"
Haba Gaza Maigogul
in kake fa
a ma haka?
Hakan bafa daidai bane"
Na fa
a murya a sanyaye.
Ajjiyar zuchiya maigogul ya sauke ya yafutoni nazo na tsaya a kusa dashi baice mun komai ba.
Gaza yaita
iban albarka kafin ya finciki matarshi suka sauka
asa.
Sama ma sau
asa suka yi da matarshi.
Uzairu zuchiyata dasu Adama sai cin abincinsu suke yi.
"Lolo bari inje in samesu sai gobe zan dawo kinji?"
Dan Allah maigogul kada ka kwana acan ka dawo komai dare"
Rakiya tace.
"Uwar kilbibin tsiya da kanzagi wata uwar zai miki inya dawo
in ko kuwa soyayyar taku ce ta motsa shi da baya iya kashe miki ko sisin kwabonshi amman kin fifitashi sama dani uwarki"
Rakiya kema bakya kashe mana ko sisi, saima tsine mana da kike yi akan abu ka
an.
Dan Allah ku dinga sararama kanku.
Sabuwar unguwa muka dawo mu daure dan Allah kada mu raba abun fa
en da zai sa mu koma mujiyoyi aci gaba da kore ma matan gidan Zawarawa.
Maigogul kaje abunka sunata jiranka"
"Allah yayi miki albarka lolo.
Ke Rakiya ba
in cikinki shi zai halakaki in kikai wasa wallahi bazan ta
a yadda lolo ta biya miki Umara ba bare aikin Hajji.
Nasan duk sabida wannan duk kike wannan abun.