← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 52

Sashe 42

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dawowar Alhaji da Hajiya, da
annenshi biyu tafe da manyan kuloline yasa maigogul ya koma ya zauna ni kuma ina gefe, Hauwa ma fitowarta kenan da tana ciki.

Gaggaisawa akayi Hajiya harda tsugunnawa.

"Ah dan mahammada rasulillahi tashi dan Allah Hajiya.

Ba sai kin tsugunna ba.

"
Cewar Maigogul fuskarshi
auke da dariya.
ewa tayi tana murmushi.
o mun ledojin hannunta tayi na amsa tace nasu Mardiyyane suka dai yima su Maigogul sallama suka fita.

Alhaji yaso ya tafi Maigogul yace sai dai yazo yaci abinci.

Zanyi magana Alhaji Zaidu ya dubeni ya lumshe idanunshi halamun in bari.

Dole na koma sama.

"Lolo ba zaki zo muci tare ba?

"
Ni na
oshi"
Na fa
a ba tare dana juyo ba
Tsabar haushi.
akina na tadda su Adama harda Hauwa dasu Baba Laraba suna maganar.

Ni ko dan ba
in ciki kuka na fashe dashi.

"Kima dena
ata hawayenki in dai ubanki ne baki ga komai ba.

Bare yanzu shima aure yake yi a Kano yadda aka auroki haka aka auroshi.

Billahillazi bai yi komai ba saiya turgu
e miki auren tukunna hankalinshi zai kwanta.

Ya kwaso
an iskan abokai sun baza riguna zasu zo suyi bara
ar nasu ta samu gidan hutu.

"
"Hauwa ya isa haka mana kina
aga murya.

Mu dai dake komai namu babu sirri.

In sha Allah ba zamu ga haka ba"
Cewar Rahama da ranta ya gama kaiwa
arshe da
aci.

Baba laraba tace.

"Allah ya kyauta.

Mu kam yanzu zamu soma shirin tafiya.

Tun asussubar fari kayi nayi take ta kirana ko lafiya oho.

Lolo mun kaima kishiyarki cincin
inta dangin mijinki ma akwai babbarsu a mata na dan
a mata da, uwargida na bata na ango nace ta ajjiye mishi.

Ni da Adama dake mu muka kai ta bamu turamen zani biyu da dubu ashirin ashirin.

Allah ya baku zaman lafiya amman kishiyarki dai mutum ce gaskiya hannunta a sake yake."
Ni dai sai binsu da ido kawai nake yi.

Nan suka ci gaba da shirye_shiryensu.

Uzairu zuchiyane ya hauro ya kirawomu wai su Maigogul zasu tafi.
i na
ebo na fita.

A hannun maigogul na ba da rabi.

Ragowar na dam
a ma Cicib shi da su kawu Isuhu.

"To shikenan Lolo Hajiya ma ta aiko mun da shadda harda ku
inki kin ganta."
Ko magana banyi mishi ba"
"Zan rakasu su zasu wuce Dutse yau.

Ala bashi gobe sai in kawo ita Iyali tazo ta kuma ganin waje."
"A_a Maigogul ai zata zo ma da kanta zasu yi waya tafa san gidan ita ta kawo mu muma"
Cewar Rahama.

Yana dariya yace.

"Hakane hum Hakane to babu damuwa mun tafi Lolo.

Ke kuma Hauwa sai kuma na dawo Dutse wajenku"
Murmushi Alhaji Zaidu yayi kawai.

Ni kuwa kamar me haka nake ji.

Sai da aka rabu dasu lafiya kana na samu nutsuwa.

Su Adama sha
aya suka tarkace yanasu _yanasu suka kama hanya.

Saida suka gyara mun waje tsab.

Ina hawa
arayina na sake buga wanka na sakko falo.

Dangin miji suka ce Salamu Alaikum
Ai nan muka wuni akayi kaca kaca da gidan baki
aya akaci abinci duk aka tattaka shinkafa a kafet aka zubar da ruwa abubuwan kamar ma da gayya suke yinshi.

Sukaita hirar zumunci ni dai suna sakani ciki sai dai nai murmushi haka, suna da fara'a sosai sai haba_haba suke yi dani.

Ga ilimi a cikin maganganunsu magana
aya biyu ta ukun larabci zaku ji anyi.

Basu suka watse ba sai magriba da suka ci abincin dare.

Nan ni kuma na shiga gyare_gyaren
arayina gashi babu mataimaki.

Ga kwanukan abinci da suka ci komai a wajen suka bar mun fa.

Ina gama kintsa wajen na banka turarukan wuta a gidan na Mrs BUKHARI gidan
amshi cikin
anin lokaci gida ya kaure da
amshi mai sanya nutsuwa turarukanta suna da
arfi da mugun kama waje sosai gaskiya.

Na za
i rigar baccin da zanyi amfani da'ita na
aura akan kabbasa na zuba turaren kaya bayan na feshe jikin kayan baccin da kabbasiyya turaren fesawa kafin turara kaya, na bisu da turaren mai
o shima da ake
igawa a jikin kaya kafin a
aura akan turaren kayan.

Na jawo
ofar na sakko saida na game wanke_wankennan tas bani na gama ba sai wajejen taran dare.

A gurguje nayo wanka na saka doguwar rigar yadi mai laushi nabi ko wacce kusurwa a jikina da humrar Mrs BUKHARI.

Na shafe marata da humrar matan aure.

Jigidata wacce take a tsume cikin turare na ciro na
aura itama daga wajen Mrs BUKHARI
inne wannan mata
arshece ni wallahi burgeni take yi sosai gata da lafazi.

Na sauko na zauna ina
arema falona kallo ina jin wani farin ciki na ziyartata marar misaltuwa.

Sai kawai naji an bu
ofa kuma da
an mabu
i tabbas nasan Alhaji ne.

Ai kuwa ilai shine saye da jallabiya mai ruwan toka kanshi da hula.

Amman sai naga babu nutsuwa tattare dashi.

"Shalelena aimun Afuwa Hajiyace babu lafiya kuma ciwo sosai shine zan kaita asibiti nace bari in sanar dake"
Subhanallah meya sameta Alhaji?

"
"To shine sai munje tukunna.

Ba jimawa zamu yi ba in sha Allah.

Ga
an mabu
in turakata ki haura kije ki jirani acan"
Amsa nayi a sanyaye.

Allah ya bata lafiya sai kun dawo.

Dan Allah kayi mata sannu."
Fuskata ya shafa kawai ya fita.

Ta taga na le
a naga shigarshi cikin mota da ma fitarsu daga gidan.

Ajjiyar zuchiya na sauke kawai.

Kitchen na shiga ashe ba'a
aura silindar gas ba.

Sai buta na jona na dafa shayi naci cincin da nakiya na
oshi.

Banje turakarba sai kawai na saka kayan baccina na kashe komai na haye gado.

Sai naji ina kewar gida.

Wallahi da kawai na tuno da rigimar gidanmu da sababbin rigingimun Rakiya data bu
e sai nayi dariya.

Adama na tsinci kaina da kira.

Ai kuwa ashe ita firgitata nayi.

"Lolo ince dai lafiya ko?

"
Dariya nayi nace
Ah lafiya lau.

Hajiyace ba lafiya Alhaji yaje kaita asibiti shine nace bari in kiraki inji kun koma gida lafiya?

"
"Hmm lafiya lau Lolo.

Nima jibi sai Malam madori kuma Rahama da Baba Laraba zasu kaini."
To Allah ya kaimu.

Zamu yi magana zuwa gobe da safe zan kiraki mu gaggaisa duka harda su Rakiya"
Sai ta kece da dariya tace.

"Rakiya daru.

Ai
azu ta kira Maigogul a waya matarshi ta
auka Rakiya ta dinga narko ashar baki ji ba.

Har kuka fa saida tayi wallahi, sabida Hajiya data
auka sai tace wai Honey bacci yake yi sai dai Rakiya ta kuma kira.

Kai kishi masifane musamman irin nasu Rakiya"
Nan suka shiga bani labari da Rahama.

Daga
arshe dai mukai sallama na ajjiye wayata.

Saida na duba agogo sai naga sha biyun darene ashe.

Lallai munsha hira da
an gida.

Gashi har lokacin Alhaji Zaidu bai kirani ba.

Inason kira ina fargaban kada suga kamar na matsune in soma kwana turaka wallahi shine dalilina da yasa ban kira ba.

Ina wannan tunanin sai ga kiranshi kuwa
an halak.
agawa nayi da sallama ya amsa mun muryarshi a tausashe.

"Kinganmu a asibiti jikin Hajiya yayi tsanani ciwonta ne kamar ya tashi sai dai ki taya ta da adda'a, ciwon inya tashi muna shan wuya Shalelena Sannan bazan dawo ba Shalelena bazai yiwu in baro yayarki a gadon asibiti in dawo gida ba uhm.

Amman ina mai baki ha
uri zuwa gobe dai da safe zan shigo gidan kinji?

"
A sanyaye nace.

Bai kamata ba kam lafiya ai itace komai.

Wallahi babu komai Allah ya bata lafiya"
Ajjiyar zuchiya ya sauke yace.

"Wallahi inason wannan sanyin naki yana sake narkani cikin soyayyarki.

Gaki da sau
in kai uhm.

Ki kwanta kiyi baccinki da safe angonki zai zo inda kike in sha Allah.

Ki kwana kina mafarkin Zaid
inki.

Ina sonki Amaryar Zaidul'abideen muah."
Murmushin jin da
i nayi mishi mukai sallama na kwanta.

Murmushi kawai nayi wanda ni ka
ai nasan dalilin murmushin
Dama ga gajiyar biki gata aikin gyaran gida ai sai bacci.

Wani sassanyan lafiyayyen bacci nayi zuchiyata sawai da'ita gwanin da
i wallahi.

Bani na farka ba fa sai shidan safe na makara.

Shima kiran Maigogul ne ya tasheni"
Kunga Maigogul zai soma ko?

Me kuke tunani game da Hajiya ne, ga ciwo ya tashi har an bata gado
Ku fa
i ra'ayoyinku
Mrs BUKHARI
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: https://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St
https://wa.me/message/QBXV2PDE2Y3CI1
Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years
Muna garin abuja koh kaduna
Muna tura kaya ko wani gari da yarda Allah quality da sauki shine taken mu
MRS BUKHARI
19
GIDAN B HOUSE:.

"Nace lafiya ya ina miki karatu bakya mayar da hankalinki ne.

Zaki ajjiye wayar ko saina farfasa wayar?

Haba ki bani hadda aya biyu kin kasa ina
ara miki kin kasa mayar da hankalinki.

Bari kiji Aisha ba wai tubana zaisa matana su samu lasisin rainani bane wallahi babu wacce ta'isa.

Na lura abun naku ya wuce gona da iri fa, wannan wanne irin buyagine hiye"
Cike da fa
a yake magana dan tura ta kaishi bango akan sha'anin gidanshi ko wacce ranar girkinta da gwaramar da zai shiga ya tarar Hameeda ce ka
ai yaga kamar a kintse ta dawo zawarcine ko menene dai ta ladabtu ba irin Hameedar daya sani da bace.

"Kayi ha
uri Jannaty kaga kayane nake son sara na sai da gold
ina shine matar take tutturomun da'ita muke magana amman kayi ha
uri."
"Matsalolinki da yawa.

Ga yawon ma
ota kinga wallahi bazan
auki duk wannan abun ba.

Sannan bazan hanaki kasuwanci ba tabbas da gwal
inki na auroki amman ki sani bafa zaki fake da kasuwanci ki
ige da yawo ko nemo rikicin ku
in mutane ba.

Sannan garga
i nagaba shine.
Chapter 42 · 0% Book details