Sashe 18
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaga ina da iyali ga juna biyu a jikinta, gasu Rahine da suke
ashin kulawata yanzu haka wani muzurun aka bani wancan daka gani ranar daka zo ya gudu ina tafe can wajen kar
oshi Labbai ta kirani shine na samu na du
o fa.
"
Murmushi yayi yace.
"Allah yasa mu dace.
Zanga abinda dai ya dace ai sai a duba Gaza amman banda gadi akwai aiyuka da yawa da za'a iya nema maka.
Amman kayi karatu?"
"Wai karatu?
Babu eh
oye_
oye ni da kake gani bana
arya wallahi ni ban ta
a yin makaranta ba arabi eh ko boko."
"Babu damuwa zan nema maka aikin daya dace dakai banda gadi."
"To godiya nake yi wallahi Babban Yaya eh ina sake godiya fa"
Suna ta hirarsu mu dai munyi
us a bayan mota.
"Shi wannan matashin dake
ofar gida
an uwanku ne Baban Rahine?
"
Shiru Gaza yayi yana nazari can yace.
otanmu ne haka na can gidan da muka taso.
Abokan
anne mazan gidanmu ne dai Haka.
Labbai ai madubala eh kamar abokin wannan mata mazan ne ko Uzairu zuchiyata ko eh?
Sannan yana shiga ko ina a gidanmu ma"
Ajjiyar zuchiya
oyayya na sauke a hankali.
Yana kallona ta madubin gaba, ko a fuska banga halamun ya yadda da maganar Gaza ba.
Kai kawai ya gya
a bai kuma magana ba.
Gidaje biyu ya kaimu a mabambantan unguwanni.
aya gidan sama ne mai hawa biyu
akunan hu
u ne a ciki ko wanne da falo babba a tsakiya.
Akwai ban
aki a falo,
akuna biyu suma suna da bayangidunsu, biyunne babu.
Sai
akuna falle_falle a tsakar gida guda biyu da shago babba
aya a waje sai
akin maigadi.
Gida na biyu kuma
aramine mai
auke da ciki da falo da bayan gida guda biyu, sai
aki
aya na maza shikenan sai tsakar gida babba da shuke shuke.
Gaza Alhaji ya tambaya adadin yawanmu ya fa
a mishi.
"Ok inaga gidan saman zaifi dai in yaso
ila
akunan wajen kayi amfani dasu,
ayan gidan ko haya kwa saka, sai ayi mishi kwaskwarima"
Waya ya matsa yayi, ya dawo suka sake ke
ewa da kiya tekan gidan sun jima suna maganganu kafin ya kwashemu ya mayar damu gida.
i ya zaro ya ba Labbai nata ya ba Gaza nashi.
"Cau cau wallahi Allah.
Ma
iyanka fadawanka, futu futu mugun icce baka ciba ka turni
e da haya
i, kashin burburi
awanya_
awanya eh wallahi, sikari bakai farin banza ba.
Fari mai farar aniya ango a wajen Sabuwa mai sabon aiki.
Gaza nake uban Rahine mijin Madamcy wanda yaimun in yayimi
wanyar abu ta kazan.
Wuya a gida wuya a lagos wuya a manunfashi, wuya a ogere wahihuhuhu
Wucewa yayi yana tum
ele a hanya harya shige kana na sauke ajjiyar zuchiya.
Shiru motar tayi na wasu lokuta can dai nace.
Kayi ha
uri na fito a tunanina kaine sh....
"
"Ya isa Shalele dawo gaba muyi magana to"
A hankali na
elle murfin motar na dawo gaba na
an kalleshi ka
an sai yayi murmushinsu na manya.
"Shalele kenan.
Waye shi Madubalan?
Kuma gaskiya nake son sani kada kimun
arya dan hakan kasa in kasa yadda dake kwata_kwata.
Ya da aure a kanki wani namijin zaki bari ya dinga share miki hawaye.
Ni yaya zanji a zuchiyata kinyi tunanin hakan, ko kuma sabida auren kawai aka
aura kina gida shi yasa baki sallami zawarawanki ba?
Da Alhaji Baba yana nan nasan bazai ta
a barinki ki fito ba.
Ni da nake kano wanne tunanin kike son ki
aura mun dan Allah fa Shalele uhm?, kinsan yadda nake sonki kuwa?
"
Duka wa
annan maganganun a cikin tsari da kwarewa wajen iya daidaitacciyar hausa yake yinta.
Babu hauragiya balle ingausa cikin maganarshi, kuma babu amon fishi mai zafi na rashin mallakar kai.
Kayi ha
uri.
Ina zaune yaro yace ana kirana a waje kaji dalilin fitowar tawa sai naga bakai bane?.
Sannan shi
in tsohon saurayinane tun kafin in yi aure Wallahi rabona dashi yayi shekaru ashirin a
alla.
"
"To kukan yazo a
urarren lokaci kike yi yake rarrashinki, ko kuwa kukan tsohuwar soyayyarshi ce ta saka ki kukan uhm?
"
Wannan karon cikin sigar tuhuma yayi maganar da kaurin muryar kishi ba kamar ta
azu ba.
Da sauri nayi maganar dan gudun kaucema zargi mai zurfi.
A_a wallahi daga cikin wanda ka lissafo babu
aya daga ciki har ga Allah"
"To me yasa kike kuka a gabanshi uhm fa
a mun ba'ayin kuka babu dalili.
Ko ki fa
amun dalili ko in baki dalilin kukan naki ni"
Jingina yayi a jikin kujerar motar ya cire hular kanshi tare da lumshe idanunshi.
Sabida nace mai ina mahaifiyarshi ne yace mun ta rasu shine ya saka ni hawaye duba da irin sanayyar dake tsakani.
"
Wallahi ji kawai nayi na furta hakan.
Ajjiyar zuchiya ya sauke tare da bu
e idanunshi ya saukesu a kaina.
Da irin sigar daya kalleni wallahi babu mahalukin daya ta
a yi mun irin wannan kallon.
"Shikenan na yadda dake kuma na huce Shalelena, kiyi ha
uri kina kuka na kasa rarrashinki.
Yanzu dai zanje masallaci kinga magriba tayi anata kiraye_kirayen sallah"
To amman in kayi sallar zaka ci abinci kafin ka wuce ko?
"
Tausasa muryarshi yayi yace.
"Kina son inci ne Shalelena?
Bayan kin dagulamun lissafina uhm?
"
A sanyayen nima nace.
Inaso sosai ma, kuma inason inyi maka godiya mai tarin yawa duk da wallahi babu abinda ma zan iya ce maka"
Hawayene suka zubo mun da gudu.
Matsowa yayi har ina sha
ar nunfashinshi yasa babban
an yatsanshi yana
auke mun hawayen.
"Bana son kuka.
Kinga keba ishasshiyar Lafiya bace dake ba.
Shalele ni abinda nake so a gareki soyayyace kawai kiyi ta mun adda'ar kafin Allah ya
auki rayuwata Allah yasa in ga jinina in dai kasancewarshi a doron duniya alkhairine ga rayuwata da kuma al, ummar duniya."
Sai naji tausayinshi sosai ya rufarma zuchiyata.
"Ga Alhaji Baba can bari in fito mu gaisa sai muje masallaci"
Juyawa nayi na dubi
ofar gida na hango Maigogul suna tafe da Rakiya kayi nayi ita kam buhun kayi nayinta ne a kanta.
Kafin mu fito ta shige gida, maigogul kuwa wajenmu ya nufo.
Uhm muna isowa ya rungume Alhaji Zaidu cikin annashuwa da nuna kulawa.
Shi kuwa wallahi har
asa yaso zubewa ya gaishe da maigogul da sauri Maigogul ya ri
oshi.
"Wane mutum Alhaji dan Allah kada ka sake illahirin kunya ai saita kamani "
"Ai Alhaji Baba ya zamemun dole in durkusa maka tunda yanzu mahaifi kake a gareni nima."
"To to nagode.
Ke lolo shige gida
ar albarka mu zamu je masallaci"
Wucewa nayi na tsaya a
ofar gida ina kallon su maigogul, ko wanne cikin shigar alfarma hannayensu sar
e dana juna tamkar abokai.
Murmushi nayi nace.
Allah sarki maigogul
ina Ubangiji ya hore mun ya kuma dafa mun a kanka in sake maka wannan sana'ar taka Allah ameen.
Shigewa nayi ciki a gurguje nayi alwala nayi sallah.
Gidan a cike kamar biki an dafa shinkafa miya suke yi ana zazzaune a tsakar gida anata hira da Dariya.
Can muka jiyo muryar maigogul da Alhaji Zaidu dake gaishe dasu Rakiya.
Suna ta zubo mishi godiyar tsaraba.
Shi ka
ai ya shigo ciki ya zauna yana
arema
akin kallo ga duhu babu wuta sam bama a jawota ba sam.
Ina kan zuba mishi abinci muka jiyo maigogul ya shigo har yana tuntu
e Gaza ya sanar dashi komai sai godiya yake yi.
Maigogul harda hawaye ganin hawaye na kwarara a guraben idanunshi sai nima na fashe da kukan murna.
A haka Rakiya dasu Hauwa dasu Adama suka shigo akai mishi rubdugu na godiya da addu'O'in alkhairi suka fita.
"Alhaji kaci abincin ka
oshi.
Lolo ki
ara mishi yaci da kyau nan gidane.
Ni zan jiraka a waje eh"
arashe maganar yana washe baki, a haka dai ya fita.
"Shalele ki yi ha
uri kukan ya isa haka.
Zuba mun abinci inci da kyau"
ara mishi nayi na zuba mishi salak
in a gefe.
Lomar farko naga yana girgiza kanshi yana dubana.
"Wannan abinci ba dai da
i ba.
Gaskiya kin
ware sosai a girki sai kace wacce tayi karatun girki"
Murmushi kawai nayi mishi.
Ai kuwa yaci abinci sosai nan kuma na sake yi mishi godiya sosai.
"Ba wannan ba yaushe ne tariyar taki Shalele yana da kyau in sani sabida in sanar ma mata da magabata.
anin mahaifinane ma ka
ai yasan an
aura auren.
Ko Hajiya bata sani ba.
"
Kaina na sunne nace.
To da naso ace a ha
a bikin tarewar dana Uzairu zuchiyata, akwai Labbai yata itama duk lokacin ne aka tsayar na bikin nasu sai ayi taron tare.
"
"Wata nawa kenan?
"
Uku ne ba yawa."
Murmushi yayi yace.
"In dai hakan kike so hakan za ayi in sha Allah amman ban yadda ki sake fita ba sai da izinina.
To ko zaki ha
o lefenki a Dubai ne daga Umara sai kawai ki ha
o ba sai na ba kowa wahala ba?
"
A_a babu damuwa bama saina ha
a ba.
"
"Uhm uhm ki dai ce to
in ke zaki fi iya soyo duk abinda kike da bu
ata.
In ma bakya bu
atar kayan ai ba zaki rasa abun siye a Dubai
in ba.
Sai mu dawo batun biki akwai wani taron event (sha'ani) da kike ganin zakiyi ne?
"
A_a ni bani da
awaye sai
an gidanmu inaga babu wani sha'ani sai dai kuma ta
angarenka in akwai"
"To mu zamu yi dinna ( bikin dare) ranar da aka kaiki sabida akwai abokan kasuwancina da zasu halarta in sha Allah.
To matakin karatunki kuma fa uhm?
"
Kafin in bada amsa wayarshi ta soma ruri Matars
hi ce ke kiranshi.
Bai kai ga
agawa ba Maigogul ya shiga kwa
a mun kira.
Da sauri na mi
e ko shima yafi samun damar sakewa yayi wayarshi.
Yana zaune akan turmi yana raba abincin gidan.
"Ko zaici shinkafa da miya ne?
Amman Hauwa ce tayi fa kinsan hannunta bai nuna ba har gobe?
"
A_a ya
oshi wancan ma bai gama cinyewa ba ya
oshi.
"
"To to kice mishi ya fito muje masallaci.