Sashe 50
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amman zan
auraki akan kirsa da kisisina da ma
e, da duk abinda kika sani na janye hankalin namiji.
Kema ki ha
a da wanda kika sani.
Babu cuta ba cutarwa
Kin zauna da kishiyoyi fin tara ko goma ma kada ki sake kiji tsoro.
Jibi a sanadin wannan auren yadda na zama Lolo har mace na samu ta aureni inci
wai, inci kaza, inci talo _talo in kwanta a ac ke ko wuta aka
auke za'ayi maza a kunna jen sai mu kwana cur dashi, ga
a ta ri
emun babu nuna
yama.
Lolo ki bu
e kunnuwanki da kyau ki saka idanu sosai akan Hajiya, ki nutsu ki gama karanceta fes, duk abinda zata yi miki kada ma ki nuna kin gane balle ki
ata ranki ko wani abun.
Shi ya
an zamba ne, da salon da take neman halakaki, dashi zaki yi amfani kema.
Ki fita kirki da kyauta, ki nuna ma mijin ai ke kinfi sonta sama da yadda take sonki.
Da kanta zata zame jikinta asalin kalarta ta bayyana ta bada kanta.
Kada ki sake ta gane logonki domin ko mutuwa zaki yi ba zaki gane nata logon ba.
Daidai da rana
aya kada ki sake ki kai
ararta wajen miji.
Kada ki sake dangin miji duk sha
uwarki dasu su
ebo magana su yi miki akanta ki tofa.
Mijinki kuma zagewa zaki yi ki nuna duk duniya babu yashi a wajenki ki girmamashi fiye da yadda take mai.
Ki fita iya kwalliya ko da zata fiki da kaya masu tsada da gwala_gwalai kema da sannu zaki tara naki kayan adon, dan naga gwala_gwalai sawar alfahari take musu.
Ki fita iya rangwa
a da sauke ido da sauke murya
Ke ki mata fintinkau a ko ta ina, kuma ko da marinki zata yi kada kiyi fa
a da'ita nuna mata jikinki bashi da wannan
warin na fa
a, da haka zata iya zagewa ta dakeki kinga ai asirinta ya tonu ko, dan dole aji ba'asi.
Shi kanshi mijin ki dinga narkewa kina yin abu kamar baki da
ashi, ki
iri yanayin da zai zama naki ne ya ri
eshi har abada dashi zai dinga ganinki.
Kamar misalin
shagwa
Sanyin murya
i yayin wani abun
Yawan son jiki
Da shagwa
ar nuna kanki na ciwo, ko zazza
i kike ji dan Auna girman matsayinki a wajenshi da gwada yadda ya
auki lafiyarki da mahimmanci.
Wataranma ki barshi har asibiti kuje su basa rasa cewa ga abinda ke damun mutum, ko na maleria su baki ki watsa.
In zai fita ki ha
ashi da abinda zai ri
eshi har yaje ya dawo da tunaninki.
Lolo zan dinga zuwa akai a kai domin tabbatar da komai na tafiya daidai.
Sannan ki dinga yin sallar dare.
Hajiya Balaraba tace sirrin nasararta kenan kullum saita tasheni nima munyi tare kema ki ri
a yi ki dage kinga wannan Auren?
Sai mutuwa in sha Allah.
Kiyi iyakacin yinki wajen kafa kanki.
Kada kiga muna fa
a da Rakiya ta cukumeni muyi dambe.
Wallahi Lolo tasani sarai tana da matsayi na musamman ne a wajena.
Wallahi Rakiya a zuchiyata bata da tamka.
Tsiyarta ke ha
ani da'ita kawai.
Yanzu nan haka taita aiko mun da ruwan zagi da ashariya ni dai sai kashe wayata nayi.
Kinsan da yau zamu tafi Dutse wallahi wani abunne ya taso ma ita Hajiya amman gobe tare dasu Labbai zamu tafi"
Maigogul a wannan ranar saida ya bu
e mun kaina ya wanke mun tas na zama sabuwa fil har wani ajjiyar zuchiya na sauke wallahi tsabar farin ciki.
Maigogul nagode sosai kuma naji da
Amman ai inaga gara mu dinga yin waya ba sai kazo ba"
"Nanne kuma baki
aya isaba"
Ya hauni da tijara.
Ba wai sabida komai bane sabida ita Hajiyarne tunda mu bamu san manufarta a kanmu ba.
Kada yawan zuwanka ya haifar da matsala, sannan ko bai haifar da matsala ba zai zubar mun da mutunci.
Gashi kaga na shiga babban falimi kada dangin mijina su dinga zargin ko kana zuwane dan wani abun su fassaraka ai bazanji da
i ba.
Ni nayi maka al
awarin duk abinda Alhaji ya yanke mun na albashi zan dinga baka rabi duk wata amman su Rakiya zaka dinga yima cefane, in kuma suka ce baka yi.
Kayi nayi zan koma turama, duk da itama na ware ku
in da zan dinga bata duk wata tana hidimarta dashi wannan yawon kayi nayi nake so ta watsar ta zauna waje guda taci abinda take so"
Shiru yayi can yace.
"Amman zaki mishi magana ya bani jari mai tsoka?
Shagon saida yadinan maza da shaddajo, da takalman maza nake da sha'awar bu
ewa wallahi Lolo in dinga fita ina zamana Kano garine na kasuwanci sosai, Hajiya Balaraba ma mun tattauna harma ta
aramun ilimin za'a dinga
inka wasu kayan ya zamana akwai
inkakku da marasa
inkin.
Itama zata bada gudunmawa mai tsoka, shima ki mishi magana ya taimaka duk a gaggan
a.
Ita kayi nayin har nawa haka zaki dinga bata a watan to?
"
Murmushi nayi nace.
Zan maka duk abinda kake so ko da kuwa zan siyar da gold
inane in dan
a maka ku
in.
Amman Maigogul da shara
in shagon zaka yi.
Amman kasan kan harkar ne?
"
Dariya yayi yace.
"Sabuwa kenan.
Ai wannan
in tsohuwar sana'atane nayi yaron shago, kuma nasan harkar sosai a lokacin ogan ya bu
a mun harkar sabida ya yadda dani sosai bana cutarshi barni da son ku
i amman bana
aukan na kowa.
To shima fa ina zaman zamana yaran shagon sukaimun sharri wallahi inaji ina gani aka koreni a ba
ar leda kayana suke haka ya jefomun su kala uku bana mancewa"
Tausayi ya bani sosai nace.
Amman Maigogul ba zaka nuna mana dangin Mahaifinka ba, ko da bakasan dangin mahaifiyarka ba, tunda kace tare da iyayenta suka fito cireni, kuma dukka Allah yayi musu rasuwa.
To tunda dangin mahaifinka sunanan mu nemesu mana"
"Hmmm yaro yarone akace ko da
an giwane.
Lolo ai wa
annan mutanen barsu kawai.
Kinsan Allah dani da Isuhu so sukai su kashemu ma sabida dukiya kawai.
Lolo munsha azaba bata wasa ba, mahaifinmu yana da dukiya da tarin ra
uma da cilallai na gwal duk suka handame kuma suka sa muka bi duniya.
Ni dasu har gaba da abada in sha Allah.
Nace baki fa
a mun nawa zaki dinga ba kayi nayin ba, nima baki fa
a mun nawa zaki dinga bani ba Lolona"
Muryar Labbai ne ya katse mana hirarmu.
Amarya labbai ta sha lace tayi kyau abunta.
"Ahh kuna ciki Maigogul kaine ka sake fari haka?"
Tana dariyarnan tata.
"To kinga yadda na koma duk na sake haske.
Cicib
in na falo?
"
"E yana can suna gaisawa da Hajiya"
Da gudu Maigogul ya kwasa ya fice.
Tafawa muka yi da Labbai.
"Sun ha
u zasu tusa mijinki a gaba kuwa su zubar da galan_galan a gabanshi kuwa.
Lolo manya kin samu duniya fa sai she
in Amarci kike yi"
Dariya nayi nace.
Nice nake she
i ko kece kike she
i ku gashi har kun tawo honimod
inku ni gani a nan harfa Abuja kuka je biki"
Dariya ta tuntsure dashi harda tsugunnawa.
Menene ya baki kuma dariya?
"
"Wayyo Allah cikina"
Ta sake kwashewa da dariya kafin tace.
"Ke kinga Maman Shafa da Cicib yace mata zamu je Kano.
Wallahi tuburewa tayi wai ita bata yadda ba, ita tunda nazo na janye mata miji.
Dama zuwana matarnan ta sai siket na gwanjo in yamma tayi sai ta saka wallahi harda janbakinta majigi fa"
Dariyace ta kuma cin
arfin Labbai wannan karon nima dole na dara wallahi.
Duk da hankalina yana kan Alhaji dake falo duk da Hajiya na tsakaninsu dole wani abun ba zasu yi ba.
Duk da in Maigogul da Cicib suka ha
u babu damane.
Muna ta hira dai da dariya.
Taso muje in gaisa da Cicib.
"
"Munafuka kiga mijinki dai zaki ce.
Muje to, su Rakiya da Hauwa ma sunzo ganin waje ai.
Da zagi in zaga da Rakiya suka rabu.
Ke har ri
e Maman Shafa akeyi wai zata daki Rakiya fa.
Wai ke kinga dirama kuwa"
Muna dariya muka fito kafin mu shiga falo na saisaita kaina.
Idanu muka ha
a da Alhaji Zaidu yana zaune a kusa da Cicib anata hira su Cicib shaddace dai ya saka amman babu hula gashi kanshi da suma sosai a cunkushe yayi na wata mace dan zaiyi kitso fes gashi ba
i kullum cikin yin dai yake.
Ba kamar Maigogul da yake ado da furfurarshi ba.
Idanu Alhaji Zaidu ya lumshe yana mun kyakkyawan murmushi.
Gaisawa muka yi da Cicib wallahi kamar zai tsugunna mun sai kirana Hajiya yake yi sabida kwa
ayi.
Gaishe da Alhaji Zaidu nayi da wata murya ta musamman harda
an tsugunnawa ta gefen
afarshi.
Maigogul ya jijjiga kanshi yana mun murmushin hakan yayi.
"Barka dai.
Anty Labbai tazo shine na jiki shiru ko?
"
Murmushi nayi wanda wallahi babu mahalukin dana ta
a yima shi a rayuwa.
Ajjiyar zuchiya
arama ya sauke.
Kaci abinci ka
oshi ina fata ko?
"
Kai ya
aga mun sabida kamar bazai iya magana bane.
Hajiya ce ta kira wayarshi, su Maigogul kuma suna ta hira dasu Hajiya har da Labbai Uzairu Zuchiyata kuwa baya nan.
Wayar na zare a hannunshi na matsa gefe na
auka.
"Yalla
ai har yanzu baku tawo ba?
"
Nice Hajiya.
Wallahi kinga bamu tawo ba sai munyi sallah tukunna zamu tawo dake gida muka je Yayata ce tazo da mijinta.
Amma dama yanzu nake shirin kiranki inji yanayin jikin naki, in kuma baki ha
uri akan wallahi ni na ri
eshi laifinane ai mun afuwa uwargida ran gida"
Sai ta yi dariya har a muryarta cike da fara'a babu ko
igon damuwa.
"Ahh Amarya kece ashe ai babu komai ni kaina na kira wayarki ma kafin in kirashi
agawane baki yi ba shi yasa na kirashi ma.
Jikin da sau
i duk da a kwance nake wallahi komai ciwo yake yi mun.
Da
awata Hajiya Mansa tazo ne ma na
warara jikin nawa"
Murmushi nayi mata nace da'ita.