Sashe 44
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To manzon Allah ( S A W) ba yana kore cikar imani abin da yasa muka ce ba asalin imanin yake korewa ba.
Shi ai masu sa
o Allah da kanshi ya kiraye su da sunan imani sannan ya ce su tuba.
In basa sa
o a ce su tuba?
In da kafirta suka yi a sa musu sunan muminai?
Allah ne fa ya ce.
( Ya wa
anda kuka yi imani ku tuba zuwa ga Allah, tuba wadda take tabbacciya...) suratul Tahriim:8
Da ba musulmai ba ne a kira su da sunan imani?
A nan hadisin da aka ambaci
an uwa., to
an uwantakar musulunci ake nufi, ba
an uwantakar jini ba, gari ba, bata
abila ba.
Allah yana cewa.
(Sani dai ka
ai, muminai
an uwa ne don haka ku sulhunta tsakanin
an uwanku kuma ku tsare dokokin Allah domin aji
anku) Suratul Hujuraat:10
Kenan Dukkan dangin Alherin da kake so wa kanka, haka ake so ka so ma kowanne
aya daga cikin
aikun Al'ummar musulmai, dukkan sharri da ba ka so wa kanka, to irinshi ake so ka guje ma dukkan
aikun al'ummar Musulmi.
Ya ku abokaina ina mai kiranku zuwa hanyar tsira
Muji tsoron Allah, mu guji duniya mu dena sakin matanmu, mu dena azabtar dasu, sannan mu dena shaye_shaye, mu dena bin bokaye, uwa uba mu dena zinace zinace.
Ku sani da duk wa
annan abubbuwan da muka aikata in muka ro
i Allah zai yafe mana musamman in munyi kyakkyawan tuba, idan kuka shirya wannan majalisar gulman saida zama dandalin
aukar karatu zan dinga muku karatu kyauta, ku
in da Mardiyya ta bashi ya dam
a a hannun Musa."
ewa yayi ya hau mashin
inshi ya barsu babu guiwa.
Har ga Allah yana zuwa majalisar ne ba dan hira ko dan sha'awar zaman ba.
Yana le
owane sabida a cikin hikima ya dinga musu nasiha wala Allah wasu daga cikinsu su tuba kamar dai yadda shi da Mustapha suka tuba suka ture duk wani aikin
arna.
SABUWA MAI SABON AIKI
Da sauri na
auki wayar.
Ina karawa a kunne yace.
"Lolo ashe kishiyarki mutuniyar arziki babu lafiya kuma?
"
E maigogul a asibiti suka kwana?
"
"Ke kuma kika kwana a gida sabida iskanci lolo?
To kiji in fa
a miki ki tabbatar yau kin kwana da'ita a asibitin.
Ai da haka ne zaki
ara dasa kanki a zuchiyar miji da danginshi.
Lolo kifa bu
e idanunki ras dan abu ta kazanki, kinga ai yadda take dakewa take shiga lamuran mijin da da
i babu da
i duk abinda yake so yi take yi, ki nuna kin fita kirki da son kyautatama jama'a.
Wallahi lolo a irin kirkin Kishiyarki sai kinyi da mugun gaske zaki ci nasarar zama tauraruwa a zuchiyar mijinki dama danginshi.
Kada ki sake ki zama koma baya Lolona, da sai ki bisu duk ku ruguntsuma ku kwana a asibitin ai tunda shi shegen ciwon sai yanzu yaso tashi kema sai ki nuna ai Yayarki ce kun zama
aya ki
wace jinyar sai kiga anyi saurin sallamota, amman kin bar mata miji a asibiti ke kina gida ba sai ai wata guda ba'ayi sallamar ba ma dan abu ta kazanki.
Maza dai ki zauna kita sanya a irin wannan babban gida.
Lolona akwai aiki kashir
an tattare dake, sai kuma kinyi tsayuwar daka zaki ci nasara, mijinki yana mugun sonki, ki taya shi ku tattala wannan son, kada ki bada
ofa kiyi wani silais mistek Yanzu dai a gurguje ki samu kiyi mata lafiyayye girki sai kuje ki kai mata sai kiyi zamanki har sai an sallameta zaki sha mamakin yadda mutuncinki zai da
u a idanunshi, dan ita
ila tafi son mijin yaita kwana ai shi ka
ai acan.
Babu irin ma
en da bamu sanshi ba, kin ganni
da ido, ko da gira akayi wani abu wallahi nafa sani ku bar ganina haka tas nasan me nake yi Lolo, dole saina yi tsayuwar daka a kanki.
Muma zamu zo da Hajiya, ki zage ki
ure gayu ki saka gwal"
Da sauri na mi
e nace.
Ba sai kunzo ba Maigogul kuyi zamanku"
Sai naji jikinshi yayi sanyi har da ajjiyar zuchiya.
"Lolo kina jin kunyar nunani a matsayin uba kenan.
Ko kuwa
yamata kika soma yi ne Lolo?
To shikenan zan zauna bazan zo ba lolo"
Ya salam sai hankalina naji ya tashi.
Kafin in yi magana maigogul ya datse wayarshi
Yana datsewa Wayar Adama ya shigo amman filashin ne.
A gurguje nayo alwala nayi sallah.
Maigogul na soma kira kamar ma bazai
auka ba sai ya dai
auka.
Maigogul wallahi ba haka nake nufi ba.
Ban gujeka a baya ba sai a yanzu?
Lolo tana tare dakai duk rintsi"
Sai yayi wannan dariyar dana tsana.
"To shikenan Allah yayi albarka.
Maza ki ha
a kayan kari maza jeki sai mun zo muma, duk abinda ta nuna tana so kiyi wuf ki tashi ki bata, ki fishi kulawa da'ita"
To shikenan a gaida Hajiya Balaraba"
"Hahahahh zata ji to"
Ya kashe wayar.
A gurguje nayi wanka na goge bakina, na saka riga da siket na atampa super, na saka
an kunne da sar
ata ta gwal da zobe.
Maganganun Maigogul sai yawo suke mun a kaina inata nazarinsu da kyau ina rarrabesu ina
auka da
aya.
Dukkan abinda ya fa
a wallahi gaskiya ne.
Murmusawa kawai nayi.
Maigogul kenan.
Ina kan
afar bene Alhaji Zaidu ya shigo.
Ganin ina sakkowa yasa ya nemi waje ya zauna a falo kawai.
Baya cikin nutsuwarshi ai dole ciwon mata ai akwai tashin hankali da ciwon miji.
Allah ya taimaki mai taimakona barka da safiya ya Hajiya da jikin kuma?
"
Hannuna ya ri
o yaimun masauki a cinyarshi ya dubeni yace.
"Kin tashi lafiya?
Jikin Hajiya to da sau
i za'ace tun jiyan da sukai mata allura har yanzu da na tawo bacci take yi"
Kanshi ya cusa a
irjina yana sha
an humrar manyan mata dana shafa mai wani irin sanyin
amshi mara
arfi dake nasan fita zanyi.
Allah sarki nima sakkowa nayi zanyi abincin da za'a kai asibitin.
To gas
in ashe ba'a
aura silinda ba, nace ko kicin
in Hajiyan zanje in yi girkin a can"
agowa yayi muka ha
a idanu.
Ya shafo cikina yana murmushi.
"Haba Shalele uhm.
Ai Hauwa mai aiki ta gama komai yanzu haka wanka zanyi kawai in kai musu abincin.
Kema nace ta zubo miki ma.
Yanzu dai bari in yi wanka maza maza suna jira in kai musu abinci"
ewa yayi hannunshi ri
e da nawa.
"Ko zaki cu
amun bayanane Shalelena?"
Farfari nayi da idanu nace.
Zan cu
a maka bari in
akko
an mabu
in sai muje.
Asibitinma tare zamu je"
Hannunshi na saki na nufi ciki na
akko mayafina, takalmi, da jakata sai kin turaka da kin
arayina.
A jere muka fita shi ya kulle mun
arayin nawa muka fito muka ratsa asalin babban falo muka haye sama tin tin tin har zuwa turakarshi.
akin na shiga komai tsab dashi gwanin sha'awa.
Saita misha shawa nayi zafin daidai yadda za'a iya yafawa a jiki.
Shigowa yayi daga shi sai tawul a
Kaina na sauke
asa shi kuma yayi murmushi tare da cire tawul
in.
To a haka dai muka fito na taimaka mai na ciro mishi kayan sakawa na tayashi ya kintsa tsab sai tatta
ani yake yi yana jawoni idanunshi sun sauya kala sosai.
Ni kuma sai no
ewa nake yi dan dana biye mishi da ya jani zuwa gado nice dai na
i, da sauran lokaci nafi son in gama nazari tukunna.
Tare muka sake sakkowa ya kwa
ama Hauwa kira sai gata da basket
in abinci ta tawo.
Da fara'a ta gaisheni.
Nasa hannu na kar
i basket
in muka tafi.
A hanya yake ta yi mun hira.
Adama kuma ta isheni da filashin har a wayar Rakiya aketa mun filashin.
Wayar bata ruri na sakata a shiru.
A jere muka taka tin tin har izuwa cikin
akin da Hajiya ke kwance Alhaji Zaidu na ri
e da basket
in abincin ni kuma ina ri
e da jakata muka tadda mata biyu a zaune a kujera.
A tsanake na gaishesu tare da tambayar mai jikin.
"Jiki da sau
i Amarya har kin fito?
Ai dama kin zauna abinki tunda Alhaji yana nan ga waje zo ki zauna.
Alhaji Zaidu ka zauna kaima"
Ah haba ai babu komai."
Na nemi waje kusa da'ita na zauna.
Shi kuma ya zauna a farar kujerar dake bakin gadon.
"Hajiya Gado bata farka ba har yanzu allurar bata saketa ba?
"
Wacce tayi mun magana itace Hajiya Gadon.
"Bata farka ba gaskiya.
azu dai tayi sambatu gaskiya amman bata kuma ba dai" Itama a dadda
ilen take magana da wuya.
Hmm wuya da kunne sun
auki wankan gwal
Shiru yayi yana nazari can yace.
"To me kuka tsinta a cikin maganganun nata, ko baku gane komai ba."
"Hmm sunanka ka
ai muka ji gaskiya.
Ko ke kin gane wani abun ummi?
"
Ta kusa da'ita ta ta
e baki tace.
"A_a gaskiya."
Tsam ya mi
e ya dubeni yace.
"Ina zuwa zanga likita"
Ya kama hanya ya fice.
Haka na zauna.
an uwanta sukaita shigowa anata kallona, ana yatsina, duk nabi na takura.
Akwai aiki a gabana zanma Hajiya Balaraba magana a
inka mun kayayyaki ina cikin manyan mata sosai gaskiya.
Duk da kayan dana saka nima babu raini tunda Super ce amman manya manyan kayayyakina ya kamata a
inkosu gaskiya.
Naga wankan lace suke yi masu
an karen tsada da kyau, kai mai atampa sai kaga mai lace yafi kyau ko da atampar tafi lace
in kuwa tsada, dake shi lace yana mugun fito da mace sosai.
Sai da su Maigogul suka zo na
anyi ajjiyar zuchiya.
Mamakine ya kusan hallakani Uzairu zuchiyata da na gani ri
e da jakar Hajiya Balaraba harda kin mota yana ka
awa.
Man kainane naji yana tsiyayewa hiye.
"Ya mai jikin bayin Allah.
Ai nine mahaifin ita Sabuwa Amarya.