Sashe 48
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasan ita mace tamkar riga ce, wani da yaji rigar ta tsufa zai yar sabida
ila yana da wadatar wasu"
Bakina ya shafa yace.
"Wani kuma in ya
auka a wajenshi wannan rigar bata da tamka.
Nifa tsabar farin ciki uhm Wazirat al sa'ada ko baccin bana ji, ban
i inta kallonki ba har garin Allah ya waye.
ina ma tare zamu yi aiki bani da wata fargaban barinki uhm?
"
Haka m
ukaita hirarmu, muna burgima a gado sai jin kiran sallar farko muka yi.
A hankali ya zare jikinshi a nawa ya sakko lokacin jikina yayi nauyi harna
an soma bacci.
wanka ya kuma yi ya wanke bakinshi tas ya fito.
Cikin farar jallabiya ya fito fes dashi da wasu littattafai na addini a hannunshi.
Gaban gadon yazo ya tsugunna yaimun sumba mai kyau a goshina.
"Ki tashi kiyi wanka sai kiyi sallah.
Ni zan tafi masallaci sai takwas nake shigowa.
Inama magidanta karatu bayan ko wacce asuba in dai ina gari.
Kema da mun gama amarcinmu zamu soma karatu.
Nine malamin naki da izinin Allah abinda duk ya dace ki sani zan karantar dake wazirat al sa'ada.
Saina dawo ki kwanta ki huta sosai kada ki wahalar da kanki Hauwa zata yi kayan kari damu zan fa
a mata"
Yana shirin tashi nasa hannu na ri
e mishi hannu sai ya bani dukkan hankalinshi.
"Menene uhm?
"
Ai tunda ka Aureni duk ranar da kake cikin fadata Hauwa tayi ka
an ta ciyar dakai wallahi da girkinta mara kan gado.
Haba Masta yanzu sai in barka kaci abincin mai aiki alhalin gani?
Allah ya kiyaye"
ur ya zuba mun idanu yayi murmushi kawai ya mi
e a tsanake ya fice, nima cike da farin ciki nayi wanka nazo na gabatar da sallah
Na jima ina godema Allah tare da ro
onshi ya ka
e fitina a zaman alkhairi yaci gaba da wanzuwa.
Ban fita a
akin ba saida na gama gyara komai tsab na banke
akin da turaren wutan turara turaka dana tawo dashi ka
an dama sabida da safe in saka.
Falo na dawo na shiga gyarawa babu datti ko
ura amman dai haka nabi na kakka
e kujerun na goge abinda zan goge, na share na sharewa saina koma
arayina ina jiyo
uruntun Hauwa a kicin.
Nima Kitchen
in na fa
a a gurguje farfesun kifi tarwa
a da aka kawo jiya mai yawan gaske na
aura na tsayar da sanwa tare da saka duk
anon daya dace da kayan
amshi.
Saina
aura ruwan shayi mai citta da kanunfari a butar shayi, doya na gutsura na soya dayawa dan inaso in zuba ma Hajiya farfesun ma da'ita na
aura.
Doguwar riga abaya na saka mai ruwan jinin kare.
Zatina ya fito sosai, na lakato kulaccam na shafe kaina da'ita, na
akko humra ta matan sudan na wajen Mrs BUKHARI Anty Badiat kenan guda da
ari na shafe illahirin jikina dashi.
Na saka
ankunne da sar
a na gwal na fito na
auki abincin Hajiya zan kai mata na samu Hauwa a falo muka gaisa kana na wuce falon Hajiya.
Tana zaune da rigar bacci tana waya.
Bakinta ta
an saki data ganni.
"Zan kiraka Jamilu Allah ya raya in jikina yayi
wari zan zo barka.
Muma sunane damu har biyu a familin Alhaji"
are wayar tana mun murmushi harda mi
o mun hannu.
Abincin na ajjiye a gabanta na mi
a mata hannu muka gaisa.
"Lafiya lau.
Kina ta aiki haka ya Amarya tana Amarci tana shiga kicin ai Alhaji da yace Hauwa tayi abinci daku ko?
Kuma mai aikin ki ma anjima zata dawo gaskiya dole ne ki
auki mai aiki, bazai ma yiwu bane dan sai inyi fishi dake."
Murmushi nayi to ita menene nata da dole sai mai aikin data kawo tayi mun aiki?
Sannan in mai aikin nake so ai gara in tuntu
i su masoyiya Maidoki nasan zasu bani mai aiki ta jeki ki dawo ina ni ina sakankancewa da kishiya?
Ba kishiya ba ko
awa na sakankance mata wane mutum, zan mance akuyancin da
ar shuwa ta guikuya mun ne har abada.
"Wannan gwal
in naki yayi kyau
an mitsitsi dashi kamar na yara amman kuma yayi miki kyau."
Nagode sosai ni zan koma Hajiya"
Nan na tafi na barta inaji tana kiran Hauwa.
Magana wai ta fa
a mun dan ita tana saka
atuwar daham ni kuma na saka
arama shine take cewa kamar ta yara.
Abincinmu na jera a falon sama ina zama Alhaji na haurowa da sallamarshi.
Da hanzari na dosheshi da nufin kar
an littattafan.
Sai ya ha
a dani da littattafan ya matse gam muka zube a kujera sakamakon wasa da yake yi da harshenshi a bakina.
Zarewa yayi yana shinshinan wuyana.
annan turaruka ba dai sauke nutsuwa da saka farin ciki ba wazirat al sa'ada uhm kinyi kyau sosai.
Amman baki wahalar da kanki ba wajen girki mai wahala ba ko?
Da safe bana cin abinci mai nauyi"
Kai dai tawo masta in baka a baki kaci ka
oshi gwarzona"
Dariya yake yi harya zauna.
"Wazirat wannan masta
in wai mastan menene uhm nifa ban gane ba?
"
Idanu na kashe mishi daidai shigowar Hajiya Hauwa na biye da'ita da kulolin abincin dana kai mata.
Kuma tabbas taga abinda nayi
Dure tiran tayi ta gaishe da Alhaji ta fita.
Hajiya wai tazo ne muci abincin tare
ila taci da yawa.
Kunji fa, akwai gagarumin aiki a gabana wallahi.
Haka muka ci abincin muna hirarmu da dariya.
"Alhaji mai aikinnan fa ta dawo ka saka baki a
auketa Amarya dole tana bu
atar mai aiki"
"A_a Hajiya gaki gata.
Amman tunda tace bata so anya ba za'a ha
ura ba?
In kuma dan ta samu aiki kike yi shikenan ta dinga wanki a injin in yaso shi tasi'u an rage mishi guga kawai zai dinga yi ko?
"
arashe tare da shan shayi yana kallona cike da shau
"Amman Alhaji ni aikin
angaren Amarya na
akkota a bata.
Itama shi tafi so.
Sannan ita Sabuwa kace zata soma aiki wa zai dinga mata aikace_aikace kuma ka duba mana"
Ta ha
ance fa abun dariya abun mamaki wallahi, sai tababa akeyi da'ita.
Sama da
asa Allah bai bani ikon cewa komai ba.
"Hakane maganarki.
Aiki kam gobe ma zamu soma fita a
ashina zata yi aiki a
ashin ofishina.
Sai tari ya turni
e Hajiya ta zu
i shayi ba da kyau ba.
Ta jima tana tari harda hawaye mukaita mata sannu.
" A ofishinka zata yi aikin cikin maza?
Ai ni na
auka shago za'a bu
e mata a dan
ara mata kaya ta dinga fita, kamar dai yadda muka yi da sauran matanka na baya.
Ni ina jiran ka bani kwangilar cika mata shago da kaya.
Mastas gareta hala ko P H D?
"
arashe tana mun dariya.
Nima dariyar nayi.
"Ke ba kin
i yadda ki zama mataimakiyata ba, da abubbuwan zasu yi mun sau
i sosai.
Ita kuma bata saba da kasuwanci ba shi yasa ta za
i ta zauna a
ashina kawai.
Sai ki koya mata mota ai Hajiya sabida zuwa ofis ko ranar da bananan, duk da dai tafiyar dole tare za'a dinga yi, sai kuma halin ciwo ko wani uzirin babba da zaisa in tafi ni ka
"To Alhaji yadda kace haka za'ayi.
Amarya Allah yasa a soma a sa'a.
Zaki sha aiki in dai Alhaji ne babu wasa mitins ma ka
ai ai ya isheki.
Kinga dole kina son mai aiki.
Ni bazan iya wannan aikin cu
anya da mazan ba gaskiya, kuma aikin da wuya ba zaki za
i shago a cika miki da kaya ba ko
an uwanki ya zauna miki a shagon ba kinga shima kin taimakeshi, in yazo sai mu dinga fita sarin kayan tare?
"
Nagode sosai Hajiya.
Amman batun
ar aikinnan zanyi tunani akai in sha Allah mu gani, duk da babu abinda zai canja ra'ayina akan
aukar mai aiki.
Batun shago kuma gaskiya bana ko sha'awa na dai fi son in yi aiki da Masta zaifi mun."
Haka dai muka gama karyawa na tattare komai na mayar
arayina na wanke komai na kife a kwando kana na koma sama.
Har lokacin Hajiya na sama wallahi kwanciya ma tayi magashiyan ta shiga wash_wash ba lafiya.
Magungunanta yaje ya
akko ya
alla mata ya bata tasha.
Bata wuce minti ashirin ba tayi bacci ya lullu
eta da bargo Ni kuma ya ri
o hannayena muka shige ciki tare da zubewa a kan gado, mukaita hirarmu cikin soyayya muna murgima da mur
ushe juna, wajajen goma dai ya tashi ya shirya yace yana da meeting amman a gida zaiyi azahar.
Ko da muka fito Hajiya ta
an farka, yace ta taso ya kaita
aki zai fita.
Sai cewa tayi ba zata iya gangarawa ba sabida jiri ya barta zuwa anjima Hauwa zata taimaka mata.
Har bakin motarshi na rakashi na shige gaban motar na narke mishi.
Yanzu a cikin lokacin amarcin nawa za'aje mitin kuma kace fa har azahar."
Shafan fuskata yayi yace.
"To shikenan shiga ki shiryo muje tare ba dai shikenan bane uhm.
Nima dole ce zata sa in fita in barki wazirat al sa'ada nafi sha'awar in kwanta lub a jikinki kinga jiya bamu samu bacci bama, ya kamata in muka dawo mu kwanta mu huta kafin dare"
Babu damuwa jeka abunka sai ka dawo, kafin ka dawo na gama girkima.
Ka kula mun da kanka na baka amana"
Na rungumeshi nan ma na sukurkutashi wallahi
in yadda yayi ma in sauka a motar ja kawai yayi muka fice.
Hannunshi
aya akan sitiyari
ayan kuma mun sar
e yatsun juna.
"To ya zanyi dake wazirat dole in tafi dake in ba haka ba bazan iya mitin
in ba ma.
"
Haka muka tafi muna cike da wani irin farinciki da zumu
in juna.
A ofishinshi ya ajjiyeni amman ba kamfanin mota muka je ba, wani wajene dai ni bazan iya tantance ne menene ba.
A ofishinshi nayi zamana shi kuma daya gama cikani da soyayya saiya tafi mitin ya barni.
Labbai na kira dan muna hanya inata ganin flashin
inta.
"Lolo Amarya kuna ta shan amarci ko to ya kuke ya Alhaji da Hajiya?"
Murmushi nayi kamar tana gabana nace.