Sashe 31
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna da kyakkyawar ala
a da Maigogul zamu kashe mu burne tare in dai kina ciki"
Da haka mukai sallama akan saita jini in sha Allah.
Gaga_gaga haka muka shiga Dubai cikin hukuncin Ubangiji bisa jagorancin Alhaji Zaidu mukai duk siyayyar data dace na akwati nice harda setin sar
a da
ankunne na zinare.
Na sai kayan cin biki, na sai abubbuwa da dama.
Maigogul ma yasai turaruka, da gogul, da takalma da agogoguna.
akin hotel uku Alhaji Zaidu ya kama mana sai lelena yake yi.
Da daddare yana shigowa
akina muyi hirarmu ta masoya, muji
umin junanmu.
Maigogul kuma yana fita harabar hotel
in ya zauna a rumfa yana shan jus yana kallon kyau da tsarin hotel
Bayan mun kammala siyayyarmu muka tarkato muka dawo gida Najeriya muka kwana a kano washegari Alhaji Zaidu ya
auki mota ya mayar damu gida da tarin tulin kayanmu rigi_rigi
Ganinmu ya hautsina gida da murna Gaza da Uzairu zuchiyata harda Murna, su Labbai sai tatta
ani suke yi suna farin ciki.
Muma farin ciki fal ranmu wallahi.
yar na yakice na samu Alhaji Zaidu a falo na zuba mishi abinci yana ci yace.
"Shakelena nan da sati biyu kuma sai mu shiga maganar tarewa kawai.
Kinga banyi maganar kayan gado ba a Dubai ko?
Sabida bazan iya jure har kayan su iso bane muna da kayayyakin waje a Kano zaki iya samun duk abinda kike so Uhm Shalelena?"
Murmushi nayi mishi ya mayar mun har yana kashe ido
aya.
"To ku
in kayan gadon in tura a asusun bankin Alhaji Baba ko in tura a naki uhm?
"
Sai da naji fa
uwar gaba.
Amman haka na daure nace.
Sai yadda kace kaina bisa wuya ranka shi da
e da girman kujerarka"
"To shikenan zan tura miki a asusun bankin ki tunda sai kun shigo kano zaku siya.
Sai ku
inki da ragowar hidima ko?
Ku
in hidimar abincin biki da abincin tarban dangina masu zuwa
aukar Amarya zan tura a asusun Alhaji Baba.
Shalelena ai musu tarbar da ba zasu mance ba.
Wannan jan leshin da sar
arki ita zaki saka in sun zo
aukarki ki fito kamar sarauniyar data lashe gasar kyau ta duniya nasan Hajiya da'ita za'azo.
Tunda haka take maramun baya a duk aurena na baya.
To bani labarin tanadin da kikai ma darenmu na farko uhm Shalelena sabida nima insan irin shirin da zanyi ma Shalelena uhm kinga inata tattalashi ai nayi
ari bana wasa ba.
Inasone ya kasance na musamman mai tsayuwa a zuchiya da rai"
Kallonshi nayi irin kallon da nasan lallai zan burkitashi a shagwa
e nace.
Harshe da ha
ori ba zasu iya fasalta maka tanadin da nayi maka ba.
Kai dai ka shirya ka zauna da shirinka kawai"
Murmushi kawai yayi mun irinna cikar Dattijantaka
Bai jima ba ya kama hanyar Kano
Washegari ya sako mun manyan ku
e sosai na kayan
akina da na
inki da ragowar hidindimun biki dai.
Nan muka shiga bu
e tsaraba ana rabawa su Adama kuma suna kan akwatunan lefe da su zannuwan gado dana siyo gida dai ya kaure da kacaniyar biki.
Mun tura da
inki kano wajen wani tela da Sadiya ta ha
amu dashi.
Na ba Labbai zanin gado babba mai bargo da
arami.
Su Adama dama na siyo musu kayan fitar biki duk tare aka kai mana
inkin na biya.
Alhaji Maigogul ma an cika mishi banki da ku
i sai washe baki yake yi sunata hidimar zuwa Kasuwa da shi da Cicib
A ranar da muka dawo na kira Hajiya Balaraba na fe
e mata biri har wutsiya a game da halin Maigogul da sana'arshi da halin da gidanmu ke ciki.
Duk da kanta ya buga amma ta amince da aurenshi sabida ta riga da ta kamu har wuya na gani.
Gefe na jashi na labarta mishi halin da ake ciki sabida murna rungumeni yayi tsam yana ta saka mun albarka na
auki lambar Hajiya Balaraba na dan
a mishi sauran aikin nasan nashi ne.
"Lolo yanzu wannan matar dai ni take so?
Allahu Akbar ashe kallon da take ta yi mun kenan?
Lolo gaskiya kina sona, wallahi nima ina sonki fiye da kowa cikin
ana"
Ai kuwa kwananmu hu
u da dawowa da safe sai ga Maigogul ya le
akinmu ya kirawoni na fito muka shiga
akin su Uzairu zuchiyata shima yana ciki
"Lolo Hajiya Balaraba ta nemi son ganina domun mu tattauna batun aurenmu tunda mu ba yara bane mun riga da mun daidaita kanmu shine nace ko zaku rakani ke da Uzairu zuchiyata tunda ke kika ha
a abun ta inda aka hau tanan ake sauka.
Ku shirya muje yau mu samu mu dawo danma Cicib baya nanne dama da shi zai rakani"
Fita a
akin yayi zuwa shiryawa, Uzairu zuchiyata ya dubeni baki har kunne niko na labarta mishi ai sai ya mi
e da daka tsalle harda ihunshi.
"Lolo shima Dad wuf za'ayi dashi kenan hiye
Kece ma kika ha
a ki kuka da kanki in Rakiya taji wannan labarin ke da ita ya
are wallahi yadda take kishin Dad abun azimun.
Gashi tunda kuka dawo an samu canji sosai agun Maigogul kiga jiya tujarar da Rakiya ta sakar mishi amman bai kula ba
Mrs BUKHARI
Son so
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
14
Kiga jiya tijarar da Rakiya ta sakar mishi amman babu abunda yace mata har saida ta
ureshi ne ya cire rigarshi ya doka da
asa to da dai taga ranshi yayi mummunan
aci shine tayi shiru.
Da dane ai wallahi da sai sun daku ya wuni yana tijara.
Lolo gaskiya dai mu zuwa Canada ya zame mana dalilin alkhairi tunda dai a ta dalilin canadan kuka ha
u da Alhaji Zaid harya aureki, ta dalilin dai kuka je Umara har Maigogul akayi gamo dashi.
Kinsan Allah dama shi ba nanan bane sam yaushe su Rakiya suka yi macin dashi
addarace da talauci kawai ta ha
e su waje guda ai ya fisu kilas"
Uzairu zuchiyata kai dai wallahi ka iya bakin ka narantse maka da Allah.
Bari inje in shirya mu tafi."
Nan da nan muka shirya gashi yau su Mardiyya suka ce mun zasu zo kar
ar tsarabarsu sai kiransu nayi nace su bari tukunna gobe inna dawo zanje wajen Baba malam zan tafi musu da tsarabar sai mu ha
u acan tunda ta labarta mun halin da Babansu yake ciki sanadin jin labarin Aurena.
Amman yarinyarnan sabida tarbiyyya da tsananin kunya bata fa
a mun ta samu sanin asalinta ba, ta dai cemun sun koma
ashin kulawar Baba Malam.
Allah sarki wallahi shi yasa ban mance dashi ba nayo mishi tsaraba mai kyau sosai gobe na
urce a raina zanje dama.
Cikin minti talatin muka fito
Wallahi Maigogul zaku
auka gwamnane tsabar kyau da ca
a kayan ado.
Turarukanshi kuwa
amshinsu saida suka danne namu tas babu yadda muka iya.
"Wai nace Maigogul inata magana tun a
aki kayi banza dani.
Nifa naga kwana biyunnan ka sauya koma ince tunda ka dawo umara gabaki
aya ka zama wani iri ko fita ka dena yi Allah yasa lafiya ya zakaita zama a gida haka?
"
Murmushi yayi yana gyara agogon hannunshi yace.
"Rakiya kayi nayi kenan.
Kamar kinfi sha'awar ganin ina biye miki muna buyagi ko?
To ni Allah ya shiryeni ya tarfama garina nono.
Lolo yarinyarnan ta zaunar dani munyi magana sosai wallahi Rakiya na fahimci kusakuraina Allah yasa ki fahimci naki shashashar mace wacce bata san komai ba sai jaraba, in baki yi wasa ba sai kinci yari nake fa
a miki.
Ku muje abinku mu mun tafi Kano sai Allah ya dawo damu."
Sauka muka yi muka bar Rakiya a tsaye illahirin mamaki ya kamata sama da
asa ta rasa me zata ce sai ido kawai da aka batta dashi.
A wata
atuwar jeep muka nufi hanyar Kano muna tafe Maigogul na ba Uzairu zuchiyata labarin umara da irin taimakon da Hajiya Balaraba tayi mana.
"Wallahi ashe ita kuma ni take so nifa banyi mamaki ba.
Sabida mata da yawa suna tallatamun kansu in auresu basa dai gabanane na gidanma yaya na'iya dasu.
Akwai wacce ma tace zata sha guba in fa ban aureta ba wallahi.
Nace ai kuwa sai dai tasha fitinar Rakiya da ace ni
in ba jan wuya bane ai da yanzu ta kaini
asa nake fa
a muku.
Gaskiya kusan ko da yaushe muka je biki ko dai wani taron manya ina samun mata kusan uku da zasu nuna ra'ayina.
Ina da jama'a sosai kuma ina da farin jini sosai da sosai.
Kai da Lolo ai farin jinina kuka
ebo, duk da ita kanta Kayi nayi tayi Sharafi sosai"
Dariya muka yi duka Uzairu Zuchiyata yace.
"To ai Dad wallahi kayi ne dole mata suce suna sonka kamar Hauwa ma ita tace tana sonka ko?
"
Wannan dariyar yayi yace.
"Har da gyatumar taka ma ita ta
yalla ta ganni tace tana so da dai naga itama ba baya ba wajen kyau saina yadda na aureta gata da gashi"
Haka Uzairu zuchiyata yaita takalo Maigogul shi kuma bil ha
i yaita bashi labarai da wanda ya dace da wanda ma bai dacen ba duk shi ka
Ni dai dariya kawai aka barni dayi.
Babangida:.
Kwananshi biyu a asibiti baima san inda kanshi yake ba, sau
aya ya farka ya sake komawa bacci.
angaren su kawu Manga sunje gombe kuma Allah cikin ikonshi sun tadda Hameeda tananan batai aure ba, ko da mahaifinta ya kirata ya sanar mata da abinda ke tafe dasu Kawu Manga sai taji ta amince dama tana son mijinta kuma a hakanma tana yawan tura mishi sa
on gaisuwa da tambayar yara, tun yana ce mata yara suna lafiya sai taga to bari ta shigar da kanta a karo na biyu ko zata dace tunda har zuwa lokacin babu wani tsayayye ga takurawar iyaye da sosaitin da muke ciki daya addabeta.
Dama ire iren tsangwamarnan ke sawa bazawara ta koma gidanta ko babu da
i, ko kuma duk wanda yazo ta amince mishi ko ya cancanta ko bai cancanta ba.
Hameeda ta amince Kawu Manga da kanshi ya bata sadakinta dubu hamsin a ranar aka mayar da auren.