← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 52

Sashe 49

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lafiya lau Labbai ya sabuwar rayuwa, ina Maman Shafa?

"
Saida ta gama dariyarta ta mugunta tace.

"Da labari kin gammu ni da Baby muna hanya zamu shigo Kano.

Amman fa gidan Amininshi zamu sauka"
Ai sai dariya ta kamani nima na
ana irin nasu nice harda ri
e cikina.

Itama dariyarta take yi rai
aya wallahi.

To Allah ya kawo ku lafiya kin ganni ma bana gida na rako Alhaji mitin zan ro
eshi daga nan mu biyo gidan dama wallahi nayi niyyar daga nan inje inga Maigogul da Uzairu zuchiyata"
Da haka mukai sallama na kashe wayata kenan kiran Maigogul na shigowa.

Da murmushi na
auka.

"Lolona gamu a bakin
ofar
arayinki kizo ki bu
e mana
ofa muna ta bugawa bamu ji motsin kowa ba"
Numfashi na ja nace.

Bananan Maigogul mun fita da Alhaji.

Dama kuma daga nan wajen wajenku zamu tawo.

Maigogul nace maka kada kazo fa amman...

"
"Gidanku nace yau ga mutuniyar banza.

Ke wallahi baki isa hanani zuwa in duba lafiyarki ba Lolo.

Zamu dai koma tunda bakya nan.

Lolo akwai ku
i a bankin ki ki aramun dubu hamsin dan Allah?

Zan dawo miki dashi"
Akwai zan turo maka Maigogul dan Allah ku tafi kada ma matar gidan ta ganku"
"Nan fa
aya lolo wannan mutuniyar arzikin?

Ai kinganta ma ta sakko daga sama bari mu gaisa sai mu tafi sai kunzo"
Inaji Hajiya tana cewa su shiga falo Hauwa ta basu abinci.

Idanu na runtse dan nasan
arshenta taita dukan cikin Maigogul tunda dai naga kamar tana da
abi'ar son jin
waf sosai.

Uzairu zuchiyata na kira.

Uzairu zuchiyata dan Allah ka kula kada Maigogul ya fasa mun taya.

Ka ankare ka kyau"
"To" Kawai yace mun ina jiyo Hajiya na tambayar Hajiya Balaraba.

Murmushi kawai nayi nace Hajiya kenan Allah ya kyauta mata masu duniya.

Ni dai fa hankalina bai kwanta ba saida Uzairu zuchiyata yayo mun tes yace sun bar gidan.

Hajiya ta basu jallof da kaza ta
akko dubu arba'in ta basu su
ara mai kana na sauke ajjiyar zuchiya.
akin ofishin na shiga na
auro alwala na hau kan daddumar dake shinfi
e tana kallon al
ibla nayi sallah.

Ina kan sallayar Alhaji ya le
o a gurguje.

"Yauwa Wazirat al sa'ada bari nima inje masallaci sai mu tafi ko?

"
Kai na
aga mishi kawai.

Ni dai inata tubkewa da warwarewa har ya dawo.

Fitowa muka yi kai tsaye muka wuce gidan Hajiya Balaraba.

Muna hanya ne na tambayeshi.

Masta kunyi waya da Hajiya ta samu sakkowa daga sama kuwa, ya kuma jikin nata kunyi waya kuwa?

"
Murmushi yayi ya matsemun hannuna da yake ta murzawa tun tasowarmu.

"Kina ji da Antinnan taki.

Hajiya munyi waya jikin dai tace babu laifi Hajiya Mansa
awarta tazo shine ta
an warware"
Kai na gya
a nace.

Allah sarki wannan Hajiya Mansan tana ji da Hajiya sosai "
"Ahh tsakaninsu sai dai a barsu aminiyarta ce sosai.

Amintakar tasu ma muma saida ta shafemu tsabar yadda shi yake yawan kawota gida, da yadda nima nake yawan zuwa kaita ko
akkota.

Kuma kasuwanci iri
aya suke yi.

Wazirat al sa'ada Baban Rahine gobe zai zo fa, zai sauka a can gida sabida zamu je dashi kamfani in zazzagaya dashi ko'ina ko?

"
Allah ya nuna mana ameen hakan yayi nagode sosai Masta"
"Masta ko?

Zaki ga masta bari dare yayi zaki yi bayani da manyan ba
i uhm"
Dariya muka yi dukkanmu.

Maigadin gidansu Uzairu zuchiyata ne ya wangale mana get muka shiga muka ajjiye motarmu a rumfar motoci.

"Ki yi zamanki al sa'ada zan bu
e miki da kaina"
Fita yayi ya zaga ya bu
e mun motar.

Yana murmushi ya mi
o mun hannayenshi, nima ina murmushin na
aura hannuna a hannun nashi na fito.

A jere muke tafiya har zuwa
ofar shiga falon.

Mun
an jima muna bugawa har zan kira Maigogul sai ga
an masu gida ya bu
e mana yana saye da gajeren wando da amles
aya daga cikin kayan da muka je Canada.

"Ahh ashe manyan ba
ine damu.

Na zaci su Labbai ne har suka iso ai.

Alhaji bismillah, ke kuma ki koma Lolo"
Dariya muka yi dukka Uzairu zuchiyata ya bamu hanya muka shiga tare da ya da zango a falo.

Gaisawa Uzairu zuchiyata suka yi da Alhaji Zaidu.

Ya dubeni yace.

"Ke bakya gaisuwa ko lolo zanyi maganinki.

Ka ganta Alhaji gani take yi ma ta girmeni sabida kawai ina abokinta"
"To ai Yaya Uzairu ai
awarka ce shi yasa, bana shiga tsakaninku hakane Wazirat al sa'ada uhm?

"
arashe yana kallona cike da kulawa.

Uzairu zuchiyata ina ganinshi yana ha
iye dariyarshi.

Fitowar Maigogul saye da jallabiyya ba
a da carbi a hannu ne yasa Alhaji ya dena kallona.
amshinshi ya kara
e falon har haske da wani kyau naga Maigogul ya
ara yi wallahi to ya samu nutsuwa.

"Alhaji ashe kun
araso.

Haba nace ma ita Hajiya kamar ana buga
ofa ashe dai kune"
Tsugunnawa Alhaji Zaidu zaiyi Maigogul ya ri
eshi.

"Dan mahammada rasurulillahi ka dena ba girmanka bane kai Uzee maza je kasa a kawo ruwa da abinci.

Bari in kirawo Hajiya"
Saida ya zaunar da Alhaji Zaidu a kujera kana ya tafi bagazan _bagazan jallabiyyar tana
ara.

Mai aiki ce ta kawo mana abun sha, Uzairu zuchiyata kuma ya kunna mana TV sai ga Hajiya ta fito tare da Maigogul tana a cikin ado abunta sai fara'a take yi.

"Alhaji Zaidu kai da Amaryane a gidan?

To sannunku da zuwa"
"Mun same ku lafiya Hajiya?

"
Ya fa
a kai a
asa.

"Lafiya lau ya Hajiya da jikin nata ince dai ta warke ko?

"
Jikin da sau
i Hajiya ina wuni?

"
Na fa
a ina dariya.

Itama da dariyar muka gaisa.

"To taso mu shiga ciki kinji ga la'asar ma tayi suma nasan masallaci zasu shiga.

"
Jakata na
auka nabi bayanta muka shiga
akinta.

Ina zaune akan kujera Maigogul ya shigo ita kuma Hajiya tana gaban firich.

"Lolona bari in yi alwala muje masallaci mu dawo sai inzo muyi magana kafin su Labbai su
araso ai zaku jira zuwansu ko?

"
E zamu jira Maigogul ka fa
a mishi"
"To to shikenan zamu yi maganar"
aki ya shige.
ata ga wannan sha rabi"
Ta mi
o mun wani abu kamar tsumi a gora na bu
e na sha rabin da tace mun in sha.

Wani ta kuma bani a kofi na shanye.

Maigogul ya fito ya tsaya a gaban madubi yana ta fesa turare.

"Hajiya zamu je masallaci, babu wani abun ko?

"
"Babu Honey adawo lafiya Allah ya tsare ya kare"
"To ameen Hajiyata"
arashe da dariya ya fita.

Nima dariyar nayi Hajiya Balaraba tace.

"Dariya iyayen naki suka baki Lolo?

Bari in dama miki wannan gumbar ta musamman je ki
auro alwala kafin in gama"
ewa nayi na
auro alwala na fito ta bani gumba damammiya taji nono wadatacce na shanye tas na tada Sallah ita kuma ta fita.

Ko wacce kusurwa
amshin turaren Anty Badiat yake yi turaruka masu inganci da kama waje babu algus kenan, sai dai kace yai tsada ba dai kace bashi da kyau ba.

Gaskiya kana kunna turarenta wlh kasan ba da ka take aikinta ba, cikin ilimin abun take yi.

Humrar matan aurenta da Kulaccham
inta ta matan Aure mai suna Laiya wato dare gaskiya duniya ce.

Ina zaune akan sallaya na kira Adama da
yar na sameta.

"Hmmm Lolo gani a gaban tukunya ina aikin tuwon dare na bataliyar gidan Alhaji.

Nadawo kishiyarmu tayi yaji wai ita ba zata zauna da yayar
an daba ba.

Ragowar matan kuma sun dasa kishi sabida sunga yadda na sake kyau da kuma kayayyakin alatu dana tawo dashi.

Ke ni dai ganinan dai"
Ajjiyar zuchiya na sauke nace.

Amman Adama me kike ganin zaki dinga siyarwa da sai in baki jari ki
an dinga jujjuyawa, nima in da kasuwancin naki zaiyi
arfi sai in saka ku
ina ko
an kunnena in siyar ki dinga juya mun.

Duk da gobe zan soma zuwa ofis kuma ina da albashina"
Adama tace.

"To Lolo da kuwa naji da
i zanyi tunanin da
an bincike inga mai ya dace in yi.

Zan kiraki gobe da safe, kafinnan na
an nutsa."
Da haka mukai sallama hayaniyar yaran gidanma ta hana in jita da kyau yadda ya kamata.

Mai aikice tayi sallama ta shigo da kula biyu a tire da robar zuba abinci da cokali harda abun sha ta ajjiye ta fita.

Abinci na zuba tuwone na shinkafa miyar nama dagargajajje ina saka abincin a baki na saki dariya wannan
anon girkin Maigogul ne tabbas.

Wato shi yake girki soyayya da
i su Kayi nayi ana can uhummmm
Ina cikin ci Hajiya ta dawo.

Abinci yayi da
i ai Maigogul ya iya abinci sosai.

Dariya tayi tace.

"Hiye ashe har kin gane abincin Babanki ne wannan?

Uzee ma yana ci ya gane, dama yace har a can Dutse yana musu girki in ta ciciyoshi.
(Miyar namannan duniyace wallahi da
inta baya musaltuwa itace asalin miyar da malam Bahaushe ke cema tuwon girma miyar nama
Muna haka Maigogul ya shigo ya nemi waje ya zauna.

"To ni kam bari in baku waje ku
an zanta"
Cewar Hajiya data mi
e ta fita.

Maigogul ya
ance idanunshi ya kalleni fes.

"Lolo kinga kishiyarki ba
aramar muguwar tantiriyar kiriminal bace.

Amman in tasan wata bata san wata ba wallahi tayi da
an halak.

Yawon duniyana gogewar dana samu da bu
ewar ido, da ilimin rayuwa, da gogewa wajen karantar mata akanki zaiyi aiki.

Taci sa'a na koma ga Allah da a dare
aya zan
arar da ita ko wanne irin boka take bi.

Ke ko oremi take mata aiki shugaban bokaye mace a
abilar yarbawa to wallahi da inna dinga turen aljanu gidannan saita fita ta baki waje ni bana wasa bane amman sa'arta
aya dai wallahi al'mura
Mrs Bukhari
[10/8, 9:15 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
22
wai ni kamar ni Maigogul kishiyarki ta zaunar dan ta bamu abinci take neman dukan cikina.

Kinji yadda take jero maganganu kamar wacce take karantawa a rubuce kuwa?

Lolo nayi mamaki gaya.

Tsam nayi inata nazari bata da gaskiya wallahi nina fa
a miki wannan maganar.
Chapter 49 · 0% Book details