← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 52

Sashe 47

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To su kuma kinsan basu da ha
uri da sunga shekara biyu uku sai su tayar mishi da hankali dole ya sauwa
e musu ya huta.

Amman dake haihuwar muke nema haka zamu sake nemo wata a aura itama abu ya
i da
i.

Ina fatan zaki daure mu zauna ko tunda kina da yara a wani gidan?

"
Tana magana tana kakkafeni da idanu tana karantar yanayina da duk motsina.

Kafin ma in bata amsa sai muka jiyo takun Alhaji yana haurowa.

Da sallama
auke a bakinshi da gani a mugun gajiye yake.

Ga kuma ledoji manya a hannunshi.

Da saurina naje nasa hannu na amso ledar na dubeshi da kulawa nace.

Barka da dawowa."
Har a fuska jin da
in abinda nayi ya bayyana.

Saida ya zauna kana ya amsa sannun da nayi mishi yana ta sakarmun wani kallo.

"Hajiya kuna nan abinku.

Amman a gaskiya naji da
in ganinku a zaune a falona kuna hirarku.

To ya
arfin jikin kuma, da fatan kinci dai abinci ko?

"
Saida ta yatsine tace.

"Amarya ta bani tuwo naci kuma naji da
inshi dan Abincin da Hauwa ta dafa ma sai su Hajiya ne suka ci.

Amman ka da
e kaida kake da sabuwar Amarya yau ne fa daren angwancinku"
Dariya yayi ya kalleni.

"Kinji abinda yarki take fa
a uhm tana son ha
a fa
Ai gaskiya ta fa
a fa"
Baki ya bu
e yana dariya.

"To shikenan aimun afuwa.

Hajiya sannu Allah ya
ara sau
i ya shago da harkar kasuwa, Aminu yake fa
amun nan da sati biyu komawarku Dubai sari ko?

"
"E hakane akwai wasu riguna sababbin fitowa su nake son in soma shigo dasu ina fatan in zama mace ta farko data soma kawosu kafin wata
ar kasuwa.

Kaga in Sabuwa ta gama amarcinta itama sai ta nemi wata sana'ar ko Sabuwa?

"
areshe zancan tana kakkafeni da idanu.

Alhaji ya mi
e tsaye yace .

"Ai ta riga ta samu ma abun yi jibinnan zata soma aiki in sha Allah?

"
Sai tayi saurin kallona, ta kuma mayar da kanta
asa can ta
ago tace dashi.

"Wacce sana'ar ta za
a Alhaji?

"
"Zaki ji Hajiya zuwa gobe yanzu duk a gajiye nake sosai wallahi.

"
ewa tayi ta dubeni tace.

"To Amarya Asuba tagari zanje in watsa magani in kwanta.

Alhaji sai ka shigo ko?

"
Kafin yayi magana ta fice.

Tana fita ya jawoni jikinshi muka
ame juna muna sauke ajjiyar zuchiya ya kai minti kusan minti uku yana shan wuyana tare da sha
amshin humrar matan Auren dana shafa.

Idanu a lumshe na
agoshi muka ha
a idanu
Wallahi idanunshi yayi ja yau mai
watata sai Allah.

Yanzu ka daure abinci da wanka na jiranka kaima ka sani"
"Kece duk kika susutamun kuzarina Shalele irin wannan kwalliya da
amshi da kike zubawa haka.

Wannan wanne turarene mai wani irin sanyi da taushin
amshi?

Ki fa
a mun sunanshi in siyo miki da yawa kiyta shafawa ina morewa bazanso ya yanke mana ba."
ewa nayi na kama hannunshi muka shiga ciki.

Daya sha
amshin
akin da yau
aya ya sake sai ya jawo numfashi daga huhunshi ya fesar ta hanci zallah.
akima daya shiga na tara mishi ruwa a bokiti na zuba mishi turaren wanka na wajen mrs BUKHARI
amshi ya gauraye ban
akin baki
aya
"Yau an haramtamun wankan shawa kenan uhm Shalelena?

Murmushi nayi mishi kawai na rufo mishi
ofar na dawo
akina na fa
a wanka idanuna a lumshe ina jin wani irin yanayi da zan iya kiranshi sabo fil.

Na tsarkake
asana da sabulun tsarki na kamfanin Oriflame wanda likitoci suka amince da ingancinshi a hannun sister khadija maidoki na siya.

Naji ma Mrs BUKHARI gidan
amshi ta sanar a group
inta na adashe ga masu adashen zallah cewar duk wacce tasai kayan dubu tamanin za'a saka mata sabulun tsarkin kyauta wallahi, wannan gara
asane mai girma.

Ina fitowa a wanka na
are sabuwar rigar bacci jajawur mai raga_ raga da
aramin wandonta.

Na caku
e jikina da ha
in Mrs BUKHARI gidan
amshi.

Na bu
e jakata na ciro namijin goro na gutsura na tauna na zubar da tu
ar ruwan kuma na gaurayeshi a bakina na tabbatar ya ta
a ko'ina.

Hijabi har
asa na zura na fita zuwa sama.

Amman ban tarar dashi ba a saman naga babu leda
aya dai.

Abinci na shiga jejjera mishi na dawo na zauna.

Sai na bu
e ledar kaza ce ban
ararru guda biyu masu manyan cinya ga gurasa ga masar Bauchi.

Murmushi nayi ikon Allah ashe zanci kazar amarci ni Sabuwa?

Rayuwa shirin Allah.

Yadda ya shirya haka zata tafi.

Ina dai zaune sai na jiyo takunshi ya hauro.

Da yaga kayan abinci sai yayi murmushi ya zauna kusa dani muna gugar juna.

"Naje munyi sallama da Hajiyane na kuma tabbatar tasha magani dan da kike ganinta in ba tsayawa nayi ba bafa zata sha maganin ba.

Zubamun abincin inci, ke kuma ga kazar amarci kici in fanshe ku
ina inji fa samari
an bana bakwai haka suke cewa a daren farko.
uruci dangin hauka."
Murmushi muka yi duka na zuba abincin na ajjiye a gabanshi, muna ci yana kama hannuna a cikin miya har muka gama.

Kazarma mun ci amman ba mai yawa ba dai.

Ya ja hannuna muka shige ciki.

Alwala ya umarceni da inyi, shima yayo muka gabatar da nafila.

Nan yaimun
an tambayoyi marasa yawa sai ya barni dai.

Hijabin jikina na cire na ninke na saka a durowa yana kwance yana kallona harna hayo gadon ina tafe irin na mage a dur
ushe jawoni yayi da
arfin mamaki ya haye bisa kaina.

Idanu a lumshe yace.

"Yau gaki a hannuna Allah yayi Shalelena.

Saina kaiki duniyar da baki ta
a zuwa ba.

Yau zaki shiga
aramar landan."
Bakina ya ha
e da nashi, naima harshenshi ri
on alewar yara.

Wani irin ajjiyar zuchiya muka sauke.

Al'amura sukaita mi
ewa abu mafi da
i da burgewa yadda yake komai a tsanake abun dole ya tsaya a rai.

Ni da Babangida ya saba yarwa a gado ya haye ruwan cikina yaita duduma.

Sai gashi yau na samu wanda ya kai minti talatin cib yana tura
an aikenshi har saida ya kaini wani irin wuyan da ban ta
a kaiwa ba.

Da dai naga jan ran yayi yawa sai ya dawo
asa ni na haye.

Ai duk wani esfiriyans na bariki ranar saida yayi aiki
Alhamdulillah wallahi Alhaji Zaidu gwarzone a cikin gwaraza samu jini a jikanma wallahi ba ko wanne kai ba.

Ya tsiyayemun man kaina nima na tsiyaye mishi nashi tas wallahi.

Cike da soyayya muka tsarkake jukunanmu a lokacin biyu na dare.

"Wazirat al sa'ada zo ki zauna bari in kawo miki shayi mai zafi ki sha sai mu kwanta ko?

"
Kaina na lankwashe mishi, ya fita yana murmushi niko na fa
a gado ta baya na wauware hannayena.

Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mamallakin komai.

Allah ya
ara ma da
i da
i ya Allah"
Naji Alhaji Zaidu ya kirani da wani irin suna mai sanyaya rai koma menene ma'anarshi sunan yayi mun.

Lallai na sake kutsawa cikin rayuwar wannan bawan Allah nima na gani wallahi.

Shigowa yayi da tire
auke da kofuna biyu akai cike da shayi mai madara.

A hankali na isa gareshi na kar
a na ajjiye a kan teburin dake gaban babbar kujerar
akin.

Hannuna ya ri
e muka zauna ya
aurani bisa cinyarshi.

Wallahi da gaske sai naji kunya ta kamani dan ba
aramin abu nayi ba wallahi a shimfi
a sai yanzu ma abun yake dawo mun.

"Wazirat al sa'ada.

Yau kin mayar dani
an saurayi jagab uhm wazirat al sa'ada?.

Bazan
oye miki ba nayi farin cikin aurenki.

Na shiga wata sabuwar duniyar ta musamman.

Ina ro
onki kada ki dinga hanani kanki duk rintse in dai kwananki ne in ba dai haila kike yi ba.

Sannan inaso in fa
a miki wasu abubuwa.

Na yaba da salonki
Na yaba da sirrin
amshinki
Na yaba da wannan shagwa
ar taki ta shinfi
a wannan shagwa
a ta tsaya mun a raina musamman yadda kike yarfe hannayenkinnan uhm"
Hancina ya lakace cikin sigar
auna.

Kwanyar da kaina nayi a
arayin
irjinshi muna dariya
asa_
asa ni dashi.

A kunnena ya
arashe fayyacemun sirrin zuchiyarshi.

A cikin maganganun yaita jaddadamun yawan
aunata da kuma yawan farashin da ya sake hauhawa a dare
aya kawai.

Mrs BUKHARI
[10/7, 9:31 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
21
Ni da kaina ka
aukeni ne ka sakani a wata iriyar rayuwa, wata iriyar duniya mai tsabta wacce babu hargowa da hauragiya.

Ka shayar dani wata iriyar zumar da ban ta
a lasarta ba.

Fatana Allah yasa zamanmu dakai ya
ore a haka.

Kuma ina ro
on Allah kada ya nuna mun ranar da zan ginsheka, sannan ina fatan Allah yasa kayi ajjiya a jikina masta"
Murmushi yayi ya saka hannayenshi bibbiyu ya tallafo fuskata sosai ya matso dani muna musayar numfashi.

"Ji Wazirat al sa'ada.

Bazan ta
a dena jin
ishin ruwanki ba balle har ki hau kaina.

Baki san girman matsayinki da girman yadda kike a rayuwata bane.

Uhm masta naji kince mun.

Me yasa naci wannan suna?"
Yayi maganar cikin sigar
auna.

Dalilin da yasa naci wazirat al sa'ada.

Duk da bansan fassararba sunan na musamman ne kamar yadda ya fito a wajen miji jarumi na musamman "
arashe ina rufe fuska yana sauke mun hannuna.

"Na baki aiki kije ki tambayo fassarar sunan dana baki, gobe kizo mun dashi uhm sai in miki kyauta."
Kofin shayin ya bani a baki.

Na cika bakina na juye a bakinshi kamar zamu koma ruwa dai, dan al'amura sun kankama sosai da sosai sai na zulle na koma gado ya biyoni madadin mu kwanta saiya jingina da fuskar gadon ni kuma nayi ruf da ciki ina fuskantarshi kaina a cinyarshi yana shafar kaina yake cewa.

"Babansu mardiyya yayi wauta sosai daya yadda ya rabu dake gaskiya"
Da sauri na
ago muka ha
a idanu ya jinjina mun kai tabbacin abinda ya fa
a daga zuchiyarshi yake.

Me yasa kace haka?
Chapter 47 · 0% Book details