Sashe 32
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su su kawu Manga suka tawo da Hameeda da
anwar mahaifiyarta.
Washegari motar kaya ta biyosu sukai jerensu tas a
akin Sabuwa, sannan kuma suka shiga sunturin asibiti su ukun.
ar Shuwa dai tana gidansu shiru shiru babu wanda yazo itama bata je ba tana tsoron Baba Malam dan tasan bashi da da
A hankali Babangida ya bu
e idanunshi a rana ta uku kenan.
Hameeda tana zaune tayi tagumi tana ta sa
e _sa
e a ranta, Ramatu kuma shigowar tata kenan suka ga ya farka, Ramatu ce ta juya ta kira likita yazo.
"Ku
an bamu waje dan Allah"
Ya fa
a a
aure tare da juyowa kan Babangida.
Babangida kuwa
irjinshi da kanshi ne suka mai wani irin nauyi sosai ya ka
u hankalinshi ya tashi matu
a da jin labarin aure Sabuwa, to amman yaya zaiyi bashi da tsumi bashi da dabara.
Soyayya kuma gaskiyace zaici gaba da ro
on Allah ya yakice mishi soyayyarta a zuchiyarshi da jininshi ko zai huta.
Nan likita ya gama yi mishi aune aune da gwaje gwajen da zaiyi mai da tambayoyi biyu dai.
Babangida kuwa Allah kawai yake ambato yana neman ya cire mishi tunanin matar wani a zuchiyarshi.
"Astagafurullah Astagafurullah Astagafurul"
Abinda yaita nanatawa kenan har su Hameeda suka shigo.
Shayi Hameeda ta ha
a mishi mai kauri ta bashi daidai sha.
Yana son tambayarta amman bata tata yake yi ba ta kanshi yake yi tukunna.
Yasa hannu ya kar
a yana sha a hankali sakamakon
aci da bakinshi yake yi mishi.
Malama Babba da Mustapha da Adeeza ne suka shigo Ramatu tayi maza ta mi
e taba Malama waje.
"Babana ka tashi?
"
"Natashi Malama Baba Malam yazo kuwa?
"
A sanyaye yake magana kamar baida laka.
Mustapha ne yace.
"Kwananka uku a kwance, kwanaki biyu duk yazo yaune kawai baizo ba.
Babangida ni abinda nake so dakai tunda komai ya
are a tsakaninka da Sabuwa ya kamata shiga damuwa a kanta ya isa haka kuma.
Kaga dole dama ba zata dauwama a zaune babu aure ba in ba dai jarabawa ta samu ba wanda kuma bama mata fatan hakan.
Ba daidai bane ka zube dan kawai kaji Sabuwa tayi aure ba.
Ya kake tunanin iyali zasu ji?
"
Idanu ya lumshe kawai baice komai ba malama tace.
"Sannu Babana yaya kake jin jikin naka yanzu?
"
"Ina jin jiri sosai amman gida nake son in koma a sallameni babu komai.
Kuma abinda ya farunma ba da gangan bane
addarallah.
"
"Hakane Babana babu komai Mustapha a tambayi likita ko za'a iya bashi sallama ai sai mu tafi gidana yaje can ya
arashe jinyar"
Fita Mustapha yayi yana fita su Mardiyya da Baba Malam suna shigowa.
Da sauri Malama Babba ta mi
e cike da girmamawa take tayi mishi sannu.
Babangida ya kallesu yana jin wani irin zafi a zuchiyarshi daya kasance silar raba auren lalle.
"Kai ya jikin naka?
"
"Da sau
i Baba Malam "
"To madallah.
Sannunku ku kuma da
arin jinya Allah ya ba da lada ko?
"
Su Hameeda suka amsa da Ameen.
Su mardiyyane suka
arasa suka duba Baban nasu da jiki mardiyya sai kallonshi take yi, shima idanshi a kanta.
Cikin dai
anin lokaci aka sallami Babangida tare da kafa mishi dokiki da bashi magungunanshi.
Dake likitan ma na gidane yace zaici gaba da kulawa da Babangida a gida har zuwa ya warke
Malam ne ya hana Babangida bin Malama yace yaje iyalanshi suyi mishi jinya.
"Yaro an
i a barshi ya girma yanzu wannan gona_gonan shine sai an tafi dashi jinya?
Kai Babba son Babangida zai halakaki"
Ganin su Mardiyya sun bisu Baba malam ne yake tambayar Mustapha dake tu
asu zuwa gida su suna gaba su Malama su hu
u a baya.
"Ai sun koma gidanku.
Hameeda kuma ta yi jere a
akin Sabuwa zaka ji bayanin koma menene ka bari jikinka ya warware ukunna"
"Allah sarki."
Kwanan Babangida biyu a
akin Hameeda ita ya tambaya ta bashi labarin iyakar abinda ta sani na game da komen aurensu.
Ragowar zancan Malama ce tayi mishi.
Idanu ya runtse kawai ya shiga hawaye mai zafin gaske.
"Shikenan hankalin Aisha ya kwanta ta fallasa asirin gidana.
Allah sarki Mardiyya baiwar Allah yarinya mai ha
uri.
Malama ba dan ina tsoron fishin Baba Malam ba dana sallami Aisha wallahi.
Na tsaneta fiye da tunani, kuma abadan bazan sake ganin girmanta ba, wanne irin zama zanyi da'ita?
Har zata ce Mardiyya ba jinina bace to jinin uban waye ita"
"A_a Baba kada ka sallameta ka dakata kaji me malam zaice kawai.
Amman Baba ai ka bani mamaki kasa na washi yarinyar mutane kai ashe daduro ka ajjiye harda rabon
a wannan she
anci naka da yawa yake Babangida.
Idan kasan akwai wani abu da kake
oyewa gara ka bayyanashi tun wuri zuchiyata ta samu ta buga lokaci guda kawai ka huta.
Batun mardiyya ba
arka bace baima taso ba yarinya kamarka
aya da'ita har shi Amir
in Babu kokonto
ankane na jini.
Baba kayi iyakar yinka kaje ka ro
i gafarar mahaifinka ya yafe maka.
Ha
a ka sake saka Malam a cikin wani hali ina tsoro kada kayi sanadin mutuwar malam Babangida "
Hawayenta ta share shima ya share nashi yace.
"Zan ro
i gafararshi kuma dan Allah ki rakani muje tare har kema ki ro
i gafararshi ko Allah zaisa ya mayar dake"
"To Allah yasa Baba ai zanso sosai sai dai in bai samu bane shine zan ha
ura"
Sun da
e suna rarrashin juna zuwa can su Kudidi dasu Wawo da yaran
akin malama
arama harma da'ita suka zo duba jikin nashi sun da
e sosai dai anata tattauna abubbuwa marasa da
i Babba ta
i sakewa tunda
arama ta shigo
Awa
aya tayi ta tafi tace iyakar
a'idar da malam ya bata kenan Bashiru ya tafi mayar da'ita
Su Babba kuwa saida sukai la'asar suka fita
Babangida na zaune a saman kujerar Hameeda
walwarshi na hasko mishi hoton Sabuwa a umara tare da sabon mijinta.
Istirifari ya shiga karantowa a haka Hameeda ta shigo Usama na biye da'ita ta ajjiye mishi farfesun kaza.
Hameeda ta canja sosai tayi mugun laushi ga wani rama da duhu da tayi.
Zamanta ke da wuya sai ga Mardiyya da Sauban sunyo sallama sun shigo hannun Sauban sha
e da kayan shayi da su lemo da ayaba.
usawa Mardiyya tayi tace.
"Baba ina wuni ya
arfin jikin?"
Illahirin kunya ai saita kama Babangida harma yake jin tsoro_tsoron Mardiyya gami da jin kamar
asa ta tsage ya fa
"Baban Usama Mardiyya na gaisheka hala baka ji ba ko.
Mardiyya ina su Aminu da Malama"
arashe da tambayarta
an uwan nata.
"Suna nan lafiya lau suma zasu zo anjima"
Babangida da
yar ya
ago ya amsa gaisuwar Mardiyya a
arare yana ta kallonta a ido a ido.
Sauban ma ya matso yayi gaisuwa tare da tambayar jikin nashi.
ewa Mardiyya tayi ta ja Usama suka fita
akin yayi shiru na lokaci mai tsayin gaske duk su ukun da abinda suke sa
awa a zuchiyoyinsu.
Can dai Babangida yayi namijin
arin duban Sauban yace.
"Yanzu ka riga kaji dalilin Sa'a na
in aurenka da Mardiyya ko tunda naji ance Baba Malam ya nemi ku gana.
Sauban har yanzu kana kan bakanka na wannan auren, kuma ka tabbatar zaka ri
eta da mutunci domin wallahi bazan iya
auka inga Mardiyya a wani hali ba sanadin kuskuren da mu muka aikata shi"
Sauban cikin matsananciyar kunya mai girma muryarshi har rawa take yi sabida kunya yace.
"Ta
angarena wallahi Baba ko da da gaske ba kai bane Mahaifin mardiyya ba.
Babu gudu babu ja da baya.
Sabida mardiyya ta samu tarbiyyar da mu bamu samu irinta ba Baba bugu da
ari gata malama mahaddaciya wannan ka
ai ya mayar da'ita mai nagartar da ba ko wanne
a ba"
Ajjiyar zuchiya Babangida ya sauke yace.
"Madallah dakai Sauban.
Allah ya dafa muku ku haifi haula mai albarka.
Mardiyyata wallahi ki sani duk duniya baki da uba masoyi kamata a kanki raina fansane.
Abinda zance dake shine kiyi ha
uri ha
a naso zaunar dake in fa
a miki asalinki domun gudun ir....
"Baba dan Allah ka dena bani ha
urinnan.
Dani daku bamu isa mun canja abinda Allah ya
adarta mana ba.
Ina alfahari daku musamman ummi domin duk wannan tarbiyyar ita ta bamu kuma tayi tsaye a kanmu dan gani mun bambamta.
Baba wallahi duk inda muka shiga mukai mu'amala da mutane sai ance madallah da uwar data jajirce wajen bamu tarbiyya.
Baba ka dena damuwa dan Allah"
Shiru Babangida yayi yana jujjuya maganganun mardiyya.
Illahirin kunya caku
e da nadamar rashin tsayuwa kan iyalinshi ya shigeshi sai girgiza kai kawai yake yi har suka tafi bai iya sake furta wani abun game da wannan maganar ba.
Face adda'a da yai ta yi musu.
Da haka suka tafi.
Gaga gaga haka Babangida yaita jinyar jikinshi da zuchiyarshi, a hakan aketa rabon kwana duk da sanin sun san bazai iya komai ba.
ar shuwa kuma tana can gida.
Ranar da Babangida jikin yayi mishi dama_dama sai ya
auki mashin kai tsaye sai wajen Malama Babba.
Daga wajenta suka nufi gidan Kawu Manga shi yayi musu jagora zuwa makaranta ofishin malam yana zaune akan kafet dake malale da ofishin suna cin abinci tare da mardiyya suna dariya kamar labari ma yake bata.
Yana ganin Babangida ya mi
e tsaye sai Kawu manga ne yace.
"Yaya dan Allah ka sauraremu.
Mardiyya zo ki bamu waje"
Da sauri ta bar cikin ofishin.
Aka ka
a aka raya Baba Malam ya zauna wallahi fur ya
i zama
Malama da Babangida sai ro
on gafararshi suke yi shi kuwa Dattijon bayanshi a juye yana sharce hawaye lallai akwai ba
in ciki dan
are a
irjinshi.
a Allah ne ya jarabceni da kai Babangida.
Kuma na kar
addarata hannu bibbiyu.
Ita kanta uwarka Allahne ya jarabceni da'ita domin bataimun halakciba sam.
Ashe kai she
an ke buga maka ganga kana ta didimarka kana cin amanar iyayenka, Ubangijinka, malumta.
Kuma uwarka da tasan halin da kake ciki bata iya sanar mun ba bata iya kwa
a maka ba kullum cikin kareka take yi.