Sashe 28
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan ki ri
e mun al
awarina kada ki samu wasu iyayen gidan a group, gaskiya ni ba'a haka dani ina da kishi zan iya komai akan Babyna wallahi bani da da
Da haka dai sukaita hirarsu
arfe uku na yamma suka iso garin dutse a
ofar layinsu
ar Shuwa Sameerah ta ajjiyeta.
ar Shuwa bata shiga gida ba saida ta tsaya a bakin layin nasu tayi cefanenta na kayan miya harda kaza ta siya a shago.
Tana shiga matan gida sukaita mata sannu da zuwa sannu da zuwa ita kuma sai baki take washewa.
"Sannu da dawowa Maman Faty kawo akwatin in shigar miki dashi"
Cewar Rahama kenan.
A ta
e tace"
"Basshi kafin a kaini gaba ai kinga hankalinta yananan"
Da Sumy take wacce take
ofar
akinta ta baza lesuka da takalma na siyarwa mata nata za
akinta ta bu
e ta shiga tana ta haki.
Saida ta huta tayi azahar da la'asar tayo wanka ta fito Kitchen ta
aura sanwa sai ga Jamee dasu Fati sun turo
ofa sun shigo.
"Kin dawo ashe?
Yanzu muka dawo ai dasu Fati sun rakani wajen Kulu"
"Nadawo in fa
a miki tafiya tayi kyau sosai na samo alkhairi akwai labari ke dai bari in nitsa tukunna zaki ji labari gobe.
Ina zuwa bari in kawo miki taki tsarabar"
ewa
ar shuwa tayi ta shiga ciki ta zaro takalmin da aka raba musu a wajen taro ita nata yayi mata ka
an ta mi
a ma Jami.
"Gashi tsarabarki kenan"
a tayi baki a yashe tai godiya nan ta lalace sukaita hirarsu
ar Shuwa nata girkinta zuxhiyarta cike da tunanin Babangida a
akin wa yake ma ita wallahi bata sani ba.
"Wai kuwa kinsan Ramatu babu komai yanzu a cikin
akinta sai katifa katifarma a wajen dillaliya ta siya?
"
Baki
ar shuwa ta bu
e nan Jami ta bata labarin dambarwar da akayi
ar shuwa taita farin ciki da jin da
Ko da Babangida ya dawo yaga
ofarta a bu
e bai nemeta ba itace ta wanke jikinta ta nufi
akin Ramatu ta sameshi ta gaisheahi yana zaune yana cin shinkafa da miya da dafeffen
wai.
akin babu komai sai kafet dai a malale ko labule Babu zannuwan gado Ramatu ta saka ta kare tagoginta dama gulmar da
ar shuwa ta shigo yi kenan
"Lafiya sai yanzu kika so dawowa?
Daga yanzu sha'ani ya wuce na gari to banaso a sake kawoshi gabana ma yin hakan zaisa koma wacece ta fuskanci matsala.
Ni dai na fa
a muku kenan wallahi bazan iya ba"
"Ayi ha
uri Jannaty shi zumunci....
"
"Kiyi mun shiru kinji ko?
Ba fa
i in fa
a nake bu
ata ba"
Fuu ya shige uwar
aki ya barsu nan.
ar Shuwa bata mi
e ba suka jiyo Sallamar Sumy a bakin
ofa.
Tare suka shigo ita da Adeza
ar uwarta matar Mustapha ta
an ciki a jikinta.
Sai lokacin
ar shuwa ta
arema Sumy kallo tsab itama ashe cikine a jikinta
arami sosai.
"Ramatu Baban Amir yana ciki abokinshi na waje yana son magana dashi?
"
"E bari a kirawo shi"
ewar da zata yi sai Babangida ya fito yayi waje.
"A kaine Mustapha da madam shine babu ko waya?"
To bari a fito mana da tabarma, su matan a barsu a ciki.
Ramatu kiba yara tabarma su kawo"
Ramatu tayi sauri taba Yusuf tabarma ya fitarma da su Babangida, harda abinci da ruwan sha.
Adeza ta zauna suna gaisawa da
ar shuwa, itama Sumy tana zaune duk a
asa tace.
"Ashe kin dawo"
"Uhm"
Iyakar abinda tace kenan.
Ramatu ta kawo abinci ta ajjiye ma Adeza, hirar dai jefi jefi akeyi sai kawai Sumy suka sake yare ita da Adeza sukaita yara yaren ibura.
ar shuwa ta ta
e bakinta ta hararesu kawai.
Gashi babu damar ta fita ace ta wula
anta matar Mustapha.
Babangida:.
Bayan sun zauna sun gaisa.
"Ga abinci kaci Mustapha in zaka iya ci.
Duk da a cikin damuwa na ganka"
"Hmmm Babangida ga Adeeza nan na kawota gobe zata kama hanyar garinsu akwatinta yana mota ni da kake ganina na saketa saki
Wallahi bazan iyaba masifar yau daban ta gobe daban fa."
"Ashsha Mustapha kayi kuskure kuma ni a so samuna dan Allah ka daure ka dawo da Adeeza
akinta ka
auki mataki.
Kuma in matakin ya
aukuwa ka
auka wannan sakamakone muke kar
a sabida mu kanmu babu irin tozarci da wula
anta mata da bamu yi ba.
Ni Hameeda ce ta matsa kullum kuka da magiya akan in dawo da'ita kullum sai ta turo mun sa
o. tunda na rabu da'ita wallahi tace mutumin arziki bai sake zuwa wajenta ba da iskanci ake zuwa mata.
Yana
aya daga cikin matsalolin da zawarawanmu na
asar hausa suke fuskanta.
Allah kada kasa
anmu su
ana iriyar azaba da tozarcin da mu muka ma mata, Allah ka tsayar da sakamakon a iya kanmu Allah mun tuba.
Mustapha kaji tsoron Allah girma fa ya kamamu ya kamata mu watsar da komai a tuba kuma.
Club
innan ka dena zuwa ka tuba ga Allah"
Mustapha jikinshi yayi sanyi ya san Babangida ne ka
ai yake iya tsage mishi gaskiya duk
acinta sai kuma mahaifinshi.
Ga babban yaronshi ya afka shaye_shaye neman matanma uwar tace yana ta
awa bai tashi ankara ba sai da komai ya lalace sakamakon ri
on sakainar kashi da yayi ma ahalin nashi kaico.
"Ai na dena kulobin tuni Babangida dake ka jima baka ziyarci majalisarmu bane shi yasa.
Na riga na tuba kuma nayi ma Allah al
awarin bazan sake ba."
Haka Mustapha ya tusa Adeeza a gaba suka koma gida.
Washegari da daddare
ar Shuwa na zaune sai ga kiran waya daga mahaifiyarta.
"Ke Aisha wata Sabuwa wani babban al'amari ya faru fa.
Bana sanar dake su Maigogul sun bar unguwarnan ba anata ra
e ra
in sun siyar da gidanne ba?
"
ar Shuwa da gabanta ya tsinke tace.
"E Mama yanzun wani abune ya faru kuma"
"Hmmm gidan anata gyara ana mishi kwaskwarima in fa
a miki har da tsayin katanga ake
ara musu.
To yau sai ga Hauwa ta le
o unguwar shine take fa
a mun mummunan labari wai Sabuwa ashe tayi aure?
"
Baki
ar Shuwa ta washe wani farin ciki ya lullu
eta.
"Mama ai aurenta shine kwanciyar hankalina"
"Inji uban wa kinsan yanzu Sabuwa da Maigogul suna umara, sannan daga can Dubai zasu wuce acan zasu ha
o lefe.
Ga gidan sama ya siya musu shi mijin sun bar unguwar, nasu gidan ana gyarashi zasu zuba haya.
A yadda Hauwa take labarta mun tace babban mutum ne wanda ya fito daga babban gida gidan malumta sanannu"
Ai ba shiri
ar Shuwa ta mi
e ta shige uwar
akinta ta shiga zirga zirga ita ka
ai sun jima sunata waya da Mama kafin daga bisani ta kashe wayar ta shiga kaikawo idanunta duk sun rufe tsabaragen ba
ar hassada dake damunta.
Kuka ta fashe dashi tayi tayi ta
oshi ta dawo ta zauna shirum.
"Umara harda Maigogul sannan lefe a Dubai.
Kenan Sabuwa kuma fina tayi?
Ina inna yadda Allah ya tsine mun saina sakarma Sabuwa
era a yayi duk inda dangin mijinta suke saina nemo su na sanar musu wacece Sabuwa.
Dan nasan zaiyi wuya susan wacece ita"
Babangida ne ya kira sunanta da
arfi.
Tana
agowa suka ha
a idanu.
"Abincinki ya gama babbakewa kina
aki ke ka
ai kina surutan banza da wofi lafiyarki
alau kuwa?
"
Murmushin mugunta tayi tace.
"Ashe Sabuwa tayi aure.
Mijin ma ya biya musu umara ita da Maigogul yanzu haka suna can"
Dummm _dummm zuchiyarshi ta buga
irjinshi ya wani yi jijjiga ta ciki.
Take yawu ya sar
eshi ya shiga tari kamar zai mutu.
Da sauri ta kawo mishi ruwa ya zauna akan gadonta ya sha.
Ita kuma ta tafi ta sauke girki ta dawo.
"Ke a ina kika ji tayi auren harma tana umara?
"
Dariya tayi yadda taji muryarshi ta koma.
"Labarin duniya baya
uya duk da
oye abun suke yi.
Amman ya fito fili dan ance auren ma ya jima gaskiya.
Ya sake musu gida tsohon gidansu kuma ya
aura Gaza akan aikin gidan.
Ance ma daga Umarar dubai suka nufa acan zata ha
a lefe"
Kai Babangida ya ri
e yanajin duniya na jijjigashi tana watangaririya da rayuwarshi abu kamar wasa wallahi da
yar Babangida ya fita ya koma
akin Ramatu.
Bacci ya
aurace ma idanunshi duniyarshi ta tsaya cak.
Wasane gaskene kafin gari ya waye Babangida baya ko iya
aga hannunshi, baya kuma gane waye a kanshi.
Tun cikin dare yake ta sambatu yana barin wasiyya ya gama cire rai da rayuwarshi baki
aya.
Ita kanta
ar shuwa ganin halin da Babangida yake ciki ba
aramin ki
imata yayi ba.
Tana kuka ta kira Malama Babba, ta kuma kira Mustapha a lokacin dukkansu kuka suke yi a tunaninsu raine ma yayi halinshi.
Mardiyya tana
ame dashi tana kuka tana tottofa mishi adda'a
ar Shuwa tace.
"Dallah sakeshi ki bari masu uban suyi kukan gaske dan ko mutuwa yayi baki da gadonshi dan ke ba
ar gidannan bace wawuya kawai"
Tsaki taja tana huci.
Da sauri su Aminu suka kalleta mardiyya kuwa kasa
agowa tayi kawai saita shiga fa
uwar gaba.
"Wacce irin magana ce kenan wannan kike yi Maman Fati?
"
"Eh na fa
a ina nufin Babangida ba shine ubanta ba
ar shege ce aka
aba mishi
ar wani ce can daban Sabuwa ta
abama Babangida cikin sabida ya aureta.
In anci gaba da
oye mata duk ranar da mutuwa tayi halinta ai dole a sanar da'ita ko"
Kuka Mardiyya ta fashe tashi ta rirri
e kanta tana jijjigawa.
Allah sarki Aminune ya ri
eta yana jijjigata yana tofa mata adda'a.
Da sauri ta mi
e ta fice a
akin
an uwanta suka bita daidai isowar Mustapha ya kinkimi Babangida shi da
asimu sai Asibiti.
Mardiyya kuma ta saka hijabinta da jakarta ta dubi
annenta tace.
"Zanje in dawo Aminu ku zauna kuita ma Baba adda'a"
Aminu yaso tambayarta inda zata sai ya fasa yace.
"Adda nasan ba zaki guje mu ba ke mai ilimice.
Kuma nayi imanin ubanmu
aya in aka duba kamanninki da Baba.