Sashe 9
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wai nikam ina Amadu ya shige ne,tun d'azun banji d'uriyarsa ba ko da na lek'a nemanki naga kes dinsa a rufe" fatuu tace"Nima dana fita a rufe yake kuma har na dawo yana rufen",
"To ko ina ya shige,Allah yasa l..." gwaggo bata k'arasa maganar ba suka ji ana bud'e d'akin da ke cikin zaure,da sauri fatuu tace"To gama shi nan ya dawo,"KAWU AMADU,KAWU AMADU..." ta fara kwala masa kira,Wani matashin saurayi ne mai d'an tsawo fari kaman gwaggon sai dai yanayin rashin hutu yasa farin nasa yin kala kala,Shigowa yayi yana amsa kiran da fatu ke masa shima da karfi "Na'aaamm" yace "wannan kira haka Hajia fatuu..."da sauri tace "Maman ka keta neman ka bani ba" tayi maganar tana nuna masa gwaggo wadda ta fito daga inda take yin girkin tuwon tana girgiza kai jin maganar da fatuu tayi,kallon sa tayi da murmushi tace"Ina ka shige ne wai Amadu? Yace "Wllh naje wani wuri ne daga nan na biya kasuwa don akwae abubuwan da suka k'are ana ta nema,lafia dai ko?" ya tambaya,"Eh lafia lau,dama maggi nike so namu na nan ya kare," yace"To" ita kuwa fatuu cewa tayi"Kashh dama baka dawo ba" da sauri suka juya su duka suna kallonta da mamaki ya tambaye ta"Saboda me? tace "Inda baka dawo ba har aka gama tuwon dole abar ni ai inyi kwad'o da mai da yaji tunda ba magin miya" ta k'arasa maganar tana gyad'a kai,Gwaggo ce tace"kar ka biye mata,kaje ka bud'e shagon,tun dazun take shashancin da ta saba,tuwon ne bata so,kuma sai nayi,sai dai mutum kar yaci,ta juya ta koma wurin girkin.
Amadu ya kad'a kai zai fita a hanya yake fad'in"Lallai yarinya tuwo ai saiti ne,sai da shi mutum zai ji shi gam gam,adaidai nan ya fice,ta6e baki Fatuu tayi kasa kasa tace"dama ai bakin ku d'aya uwa da d'a,kun daukko ni zaku kashe ni" Gwaggo ce ta katseta"Wai nikam har yau tsakin bai wanku bane? "Ya wankuuu" fatuu ta fad'i da karfi,"To ki kawo man mana da ruwan, kije ki kar6o magin kuma" tace "to,
Magin taje ta amso sai da ta rabo shi da biscuit wai yunwa take ji kafin ta kawo magin tace "Gwaggo wai miyasa baki yin tuwon a kan d'an gas dinmu,kinfi son kiyi ta wahalar hura icce ne?
"Gas d'in ne yayi kasa,kuma dai ni nafi son yin tuwo kan murhu yafi dahuwa" gwaggo ta bata amsa,"To ki kawo ni inyi miyar asaman gas din" fatuu ta fad'a,
"Niba in baki yin miyar ba,k'arshe kije kiyi ma mutane shirme"
"Wallahi bazanyi ba" Fatuu ta fad'a,gwaggon tace"aifa dayake ke kike son yi dole ki fad'i hakan,da hakanan ne nace kiyi man abu sai kin gama 6ata man rai sannan,
Taci gaba"sau nawa na baki kikai man ba daidai ba,kawae don inason ki iya girkin ne nike sake baki,don kar inyi maki aure baki iya ba..."Wata irin juyowa Fatuu tayi tana ma gwaggo dake talga tuwo wani irin kallo tace"Aure! Wa za'ai ma auren? "ke mana,nan da d'an lokaci kadan mi za'a jira" gwaggo ta bata amsa,da sauri tace"Wallahi ba wanda zai man aure har sai nazama Doctor ehee"
Gwaggo ta juyo tana kallonta tace"Likitoci ai nutsattsu ne,a hakan ne zaki zama wata doctor,kece kullum rigima da yaran unguwa ga rashin nutsuwa wurin wauta kuwa kece lamba ta d'aya"
"Amman dai ai inada kokari a Makaranta,kuma Malaminmu yace in kana da kokari komae kake son zama zaka zama," gwaggo tace"to nidai ina gaya maki muddin kina son ki zama likita sai kin daina rashin jin magana ki natsu don nidai duk likitocin da nike gani masu natsuwa ne,kije ki daukko kayan miyan in nuna maki wanda zaki jajjagan in kinga dama",Juyawa tayi ta nufi kicin da k'arfi tace"To Kakus zan natsu,amman duk wanda ya raina min wayo bazan yarda ba eheee"daga haka ta shige cikin kitchen din.
*💖ASANADIN MAKWABTAKA💖*
*BY OUMMU IMAM📱*
*Paid Book*
*Free Page8️⃣*
Officer Civil D,ne ya dawo saman benci ya zauna bayan ya rufe gate d'in har lokacin suna dariyar abunda ya faru lokacin da Haisam ya fice,ya kalli Abokin aikin nasa yace "kasan mi? Officer P yace "A'a" Officer CD yace "Wallahi tunda nike ban ta6a ganin mutumin da ke burgeni sosai ba irin mutumin can Haisam,"Mike burgeka a tattare dashi ne? ya tambaya,
"gaba d'aya lifestyle din shi,kai wallahi ba don ance mutum tara ne bai cika goma ba da nace shi din ya cika goma cib,ga kyau,ga ilimi,uwa uba kuma ga kud'i,ga iya daukar wanka malam ko a mata sai anyi dogon bincike za'a samu kamarsa he's a very handsome and classy guy, da kuwa za'a bada kyautar wanda yafi kowa tsafta a Nigeria to wllh ba wanda ya dace sai shi,Daria Officer P,ke yi sosae ganin yadda Abokin nasa ya dage sai faman bayani yake,yace "Kai dai shi ka sani ne shiyasa kake ganin hakan, duk da dai duk abunda ka fad'a game dashi ba k'arya kayi ba gaskia,Amman ni kasan mi ma ya burgeni da shi sosae? Da sauri d'ayan yace "Sai ka fad'a..." yaci gaba "Rashin girman kansa,a fuska idan ka ganshi lokaci guda zaka yanke mashi hukuncin yana da girman kai,sai kayi mu'amala dashi zaka fahimci yana da saukin kai,ji fa ranar nan yadda yazo ya zauna nan muna yin fira har d'an sa baki ya rink'a yi,duk da ba wani dad'ewa yayi ba wallahi nayi mugun mamakin hakan don ban ta6a zaton hakan b,su kam dai sunji dad'i wllh,itama hajia badai kirki ba,
Officer CD, yace"Wallahi kam ai wasu mutanen are very lucky,kaga kaman su suka tsarawa kansu rayuwa"cikin tsananin daria d'ayan yace "kai baka cikin su ne? "Uhm inda ina cikinsu ai baka ganni nan kullum tsugunna bakin gate ba,in za'a shiga in bud'e,in aka fito in rufe....d'ayan yace "A dai rik'a gode ma Allah,don shi gwanin hikima ne daga haka sai kaga ka kai inda baka ta6a mafarkin kaiwa ba,duk rayuwar da ya za6a ma bawa ita ta dace dashi,in ka kasance mai gode masa sai ya kara inganta maka...da sauri Officer CD ya katse shi da cewa "Wannan gaskia ne,Alhamdulillahi ala kulli halin,ya cigaba"yauwa nikam inata son intambaye ka..."Officer P yace "game da me fa?" yace "wai mike tsakaninka da Saude ne? Wani irin kallo yayi masa yace"Wace Saude? d'an harararsa yayi yace "ni zaka ma duniyanci kace baka san wace Saude nike magana akai ba" daria Officer P yayi yace "Oh wai ko Saude ta nan gidan kake nufi,to ni mike tsakanina da ita banda alakar wurin Aiki daya da muka hada" ya k'arasa maganar yanata daria,Officer CD yace"don kun had'a wurin Aiki d'aya shiyasa take baka kulawa ta musamman kenan" daria sosae yake yace "ni banga wata kulawa ta musamman da take bani ba kawae dai Sharri zaka man,in don Abinci da take kawowa wannan ai mu duka take kawo mawa,kuma da izinin masu gidan" ta6e baki yayi yace "Uhm kaji nayi maganar Abinci,kuma ko a Abincin ma ai akwae ayar tambaya don ba iya Abinci take kawo ma ba duk wani kayan kwalam da makwalashe da akaci aciki sai ta kawo maka,rannan fa ina ji tana tambayarka wae mi kake so a dafa,ni mamaki ma yasa na kasa yima magana a lokacin" daria sosae Officer P yake yace "nidai ba abunda ke tsakanina da ita,ka rufa man Asiri kada Matata taji kasa a hanamun kwanciyar hankali" ta6e baki yayi yace "in tayi wari maji ai"
Yace "ba abunda zai yi wari bare har kaji.
Daukar takalman da Haisam ya cire T.k yayi ya koma cikin parking space din ya k'arasa goge motar,sannan ya nufi part d'in sa don kai takalmin ya kuma gyara masa dakin,a ka'ida dama indai Haisam din ya shiga part din bayan ya fita sai an shiga an gyara masa,kuma t.k ne mai gyarawa.Yana shiga ya aje takalman a gefen kofa ya nufi saman kujera L-shape ya zauna ya d'aura kafa daya kan daya ya wani sha murr,can ya kece da dariya a fili yace "yasin dole ake ganin masu kudi kaman suna da girman kai,yo mutum na kwana yana tashi cikin wannan daular ai dole aga yana fad'in rai koda shi ba haka bane a wurinshi....haka t.k yayi ta sokana dama ya saba duk yazo gyaran sai yagama shiririta kafin yayi abunda ya kawo shi,don yana da tabbacin ba CCTV a cikin parlon sai a waje.
Mikewa yayi yana fadin"to mima zan gyara anan,ba abunda parlon yayi" Bedroom ya nufa nan ma dai tsaf yake,kwalaben turaren da Haisam yayi amfani dasu ya maida ya jera su,ya dau Bathrobe din daya aje gefen gado ya maida ita cikin laundry ya shanya,ya shiga cikin toilet din wanda yake Had'addan gaske ne mai matsakaicin girma,irin toilet din daya amsa sunan Toilet din yan gayu,komae na cikinsa fari ne tun daga kan,bathtub,toiletseat,washbasin,shower curtains,bathroom cabinet,soap dispenser,hatta tiles d'in dake a k'asa da kuma bangon toilet din fari ne kal sai yan abubuwa k'alilan ne Silver kaman su Mixer tap,detachable shelves,abun saka tissue wato Toilet roll holder,da Towel rack wanda ke dauke da fararen towels k'arami da babba rataye a saman shi,sai salk'i kewayen yake yi yana daukan ido,tamkar ba'a amfani dashi,tsaye t.k yayi yana tunanin to mima zai ma toilet din? d'igo-digon ruwan da Haisam yayi wanka ne kawae a k'asa shima ba wani mai yawa ba don akwae bath mat a gaban bathtub din wadda ke absorbing ruwa in an fito daga cikin kwamin, itama fara ce sol,ka'ida ya fito daga kwamin wankan sai ya fara taka ta kafin ya taka tiles d'in kasan don bayan tsane ruwa tana preventing zamewa.