Sashe 82
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hi zakee" ta fad'a tana ta faman washe mashi baki,
kasa kasa ya furta"Anah",kallon Fatuu tayi dake ta faman bin ta da ido tana mata kallon k'urulla tunda ta shigo tayi kafin ta kalli haisam tace "is she ur sis?",kai ya d'aga mata alamar eh, tambayar sunanta tayi yace mata Zarah,jinjina kai tayi ta kalli Fatuu tace "kina lafiya?" mamaki ne ya kama Fatun don bata yi tunanin ta iya hausa ba tace "Lafiya lau",
"Gud,tunda kin kawo mana ziyara yakamata kiyi exercise kema" ta fad'a still da fara'a a fuskarta, ita dai Fatuu bata ce mata komae ba, sai ta kalleta sai kuma ta kalli haisam da ta kasa gane yanayin fuskarshi, hannun Fatun ta kamo tace ma Haisam zata je da ita wurinsu don ya samu yayi workout dinshi,
"No Anah, she's going now" ya fad'a fuskarshi ba yabo ba fallasa,
"Don Allah Ya Handsome ka barni in bita ina son nayi nima" Fatuu ta fad'a kaman zatayi kuka, girgiza mata kai yayi yace ba'a yi da irin kayan jikinta,da sauri tace "to ai sai in nad'e rigar sama" wani kallo ya bita dashi jin wani shirme data fad'a,
"Don Allah Ya Handsome ka barni ko irin wannan wanda akeyi mai kaman tafiya ne inje in danyi, wllh dama ina ganin Hajiya Rabi Bawa mai kada na shirin kwana cas'in na hawa irinshi yana burgeni sosae" ta k'arasa tana d'an hade hannu alamar rok'o,
" Tana nufin treadmill kabarta sai in rage mata Speed din k'arshe" Anah ta fad'a,shiru ya danyi kaman bazai ce komai ba da alama nazari yake acikin ranshi, kallon Fatun yayi da ta kafe shi da ido da gani tana Matuk'ar son taje duk tayi kalar tausai, d'an lumshe ido yay yai mata alamar taje, sosae ta saki dariyar farinciki tace mashi ta gode, hannunta Anah d'in ta kama suka nufi bangaren matan bayan Haisam yace mata ta kula da ita sosae don bata ta6a yi ba,
Suna shiga aka fara tambayar Anah wacece ita tace masu sister d'in zakee ce, nan da nan suka shiga d'aga ma Fatuu hannu suna mata welcome don suna yin Haisam, da yawansu sun fada tarkon sun shi sai dae ba fuska, ita kanta Anah din bala'en sonshi take har haisam din ya gane mata don tafi kowa shishshige mashi acikinsu shiyasa bai sakar mata fuska, ita dae Fatuu sai faman binsu take da ido tana ganin yadda suke motsa jikin,Anah da kanta ta tattare ma Fatuu rigar sama dama rigar nada mad'auri ta d'aure mata ita sannan ta cire mata mayafin rigar ta aje shi gefe, dama yar jakarta tunda suka zo ta barta a mota, wurin wani treadmill da bakowa ta nufa da ita, saida ta fara hawa ta nuna mata yadda ake amfani dashi ta tabbatar ta gane sannan tace ta hau bayan ta rage gudunshi karshe yadda zata yi kaman tana tafiya a hankali, sosae Fatuu ke sakin Murmushi tana tayi dad'i duk ya kamata abunda take gani a tv anayi yau gashi itama ta hau tanayi, kallon Anah tayi dake gefenta tace ta d'an k'ara mata gudunshi,ganin tana yi ba wata matsala yasa ta k'ara mata gudun kad'an,tana cikin yi aka kira Anah din waya tace ma Fatuu zata yi waya kar ta ta6a komae ta amsa mata da to, dan matsawa kad'an tayi tai picking call d'in saidai bata ji sosae saboda k'arar kid'an dake tashi a wurin hakan yasa ta nufi can bakin kopar shigowa wurin taci gaba da yin wayar, Fatuu na cikin yi hankalinta ya tafi kan wasu tanata kallon yadda wasu ke yin nasu har bata san ta d'aura hannunta kan malatsin dake d'auke da alamar + ba, wato k'ara gudu saidai taji gudun ya k'aru hakan yasa ta rud'e ta daddafe kan abun ashe tanata k'ara gudunne bata sani ba,lokaci guda ta rud'e ta kidime ta gigice gaba d'aya taga duniyar na juya mata hakan yasa ta saki wata gigitacciyar k'ara ta kwala ma Haisam kira "YA HANDSOME.......!!!" duk tabi ta daddafe kan machine d'in sai falla uban gudu take,k'arar data saki ce ta jawo hankalin Mutane kanta harda masu sanye da earpiece saida suka ji don ba k'aramar k'ara tayi ba, a gigice Anah ta saki wayar ta nufo ciki da gudu sai dai ko kafin ta kai wurin wata wadda ke kusa da fatun tayi kukan kura ta kai ma fatun d'auki cikin zafin nama ta kasheshi, Anah na isowa wurin fatun tayi baya luuu zata fad'i kasa da sauri ta tarbota ta riketa gam adaidai lokacin kuma Haisam ya fado cikin wurin don yana jin k'arar yasan Fatun ce, akasan wurin ta kwantar da ita tanata faman girgizata sai dai ko motsi bata yi ba hakan kuma ba k'aramin tada mata hankali yayi ba har ta fara zubda kwalla,
" Zarah, Can u hear me? Open ur eyes please!" haka Anar keta fad'i tana ci gaba da zubar da kwalla, shidai Haisam tsaye yayi yana kallon Fatuu dake yashe a k'asa bata motsi,tsananin tashin hankali ne yake ciki sai dai ba lalle ka gane hakan ba, yama kasa yin tunanin takamaimai abun yi gashi duk matan sunyi mata rumfa hakan ne yasa bai k'arasa wurin Fatun ba,ko wurin ma don baida zabi ne dole tasa ya shigo saboda maza basa shigowa, a hankali ya matsa kusa dasu yace su d'an matsa duk suka dare ya kasance yana kallon fuskar Fatun, dagowa yay ya tambayi ko akwae ruwa awurin da sauri wasu suka amsa da eh don duk basu yi tunanin ma su samata ruwan ba, bayan wata ta kawo bottle water Haisam d'in ya amsa ya duk'a gaban Fatun ya zuba ruwan ahannunshi dama a bud'e aka bashi robar, yayyafa mata a fuska yayi nan da nan taja wani dogon numfashi don ruwan nada dan sanyi,
"Zarah" haisam din ya kirata, a hankali idonta ya fara motsi,Anah na ganin haka ta ci gaba da kiranta tana cewa ta bud'e idonta, bud'e idon ta fara yi tanayi tana lumshe su,
"Zarah look at me" haisam ya fad'a, a hankali ta d'an ware idon akanshi, kura mashi ido tayi kamar bata sanshi ba can kuma sai ta fashe da kuka tana wani dashe baki dama haka take kukanta kamar yar k'aramar yarinya,
Sai lokacin ya kalli Anah fuska a d'aure yace "how does it happened?" baki na rawa ga kwalla a fuskarta ta kora mashi bayani, tana kaiwa karshe yay ma Fatun wani kallo hakan yasa cikin sheshsheka ta fara mashi bayanin yadda abun ya faru "Wllh Ya Handsome bani na k'ara gudun ba, bansan na d'aura hannuna kan abun k'ara gudun ba, da naga gudun na karuwa shine na rurruke kan abun ashe na k'ara latseshi ban sani ba" shiru yayi don yama rasa abunda zaice,wad'anda suka ji abunda tace sai faman yi mata sannu suke yayin da wad'anda basa jin hausa suka shiga tambayar abunda tace aka fad'a masu suma suka shiga ce mata sorry,
"Zan sha ruwa" ta fad'a da disashshiyar murya, sauran ruwan dake hannunshi ya mik'a mata Anah ta d'an d'ago kanta ta kafa baki saida ta shanye shi tas tasa hannu ta cire robar daga bakinta Anah ta amshi robar ta aje gefe guda,
"Zaki iya tashi" haisam ya tambayeta, d'aga mashi kai tayi alamar eh ta fara k'okarin mikewa tsaye da taimakon Anah shima ya mik'e tsaye,hannu Anah takai ta kwance mata rigarta ta d'aukko mayafinta ta yafa mata tana k'ok'arin kama hannunta Haisam yace ta bashshi, kallon Fatuu yayi yace suje ta fara tafiya ahankali tana jan k'afa matan wurin na k'ara yi mata sannu, ita kam Anah tayi tsaye sototo duk ta d'aura ma kanta laifin faruwar hakan gashi ma taga haisam d'in kamar yayi fushi, tai tsaye tana kallonsu har suka fita daga wurin, a hankali take taka matattakalar benen hannunta dafe da bango haisam d'in na bayanta, haushi yaji shiyasa yace Anah ta kyaleta don tun farko shi dama baiso fatun taje wurinba jin tace zata kula da ita ne yasa ya bari dama kuma ita taja hankalin fatun har tasa ran zuwa wurin, suna fitowa waje Fatun ta duk'e don tunda ta saukko daga kan benen taji amai na tuk'arta,
"Lafiya Zarah?" haisam dake gefenta ya tambaya,
"Amai nake ji " ta bashi amsa,
"Ok ki d'aure ki matsa can kada kiyi masu amai nan",tashi tayi tana daddafe cinyoyinta ta nufi can gefe guda ta duk'a shi kuma yana bayanta bai kallon fuskarta don arayuwarshi ya tsani amai ko kusa da mai yinshi bai zuwa don yanzu zuciyarshi ta tashi shima yaji aman,kuma in har hakan ta faru ba k'aramar wahala yake sha ba don ba k'aramin abu ne ke sashi amai ba, shiru aman yak'i zubowa hakan yasa ta mik'e ta juyo, Haisam ya tambaye ta ya akai, tace bai zubo ba yace mata su tafi to, wurin da yayi parking d'in motarshi ya nufa suna zuwa bakin motar Fatuu tace" Ya Handsome ina zamu?"
"Daga ina muka zo?" shima ya tambayeta,
"Daga gida" ta fad'a tana yin nishi, yace to can zamu, da sauri tace "Don Allah Ya Handsome kar mu koma gida yanzu, wllh in gwaggo taji abunda ya faru har buguna tana iya yi dama saida ta gargad'eni kan kar inyi wani abu ba daidai ba, yanzu ko na fad'i mata yadda abun ya faru ba lalle ta yarda ba" da ganin yadda take yin Maganar tana d'an jin jiki, shiru yayi yana nazarin maganarta don shi kanshi bazai so ya maida ita gida haka ba don kallo d'aya za'ai mata a fahimce wani abu ya faru da ita, Allah ma ya tak'aita abun don irin wannan har zuciyar mutum sai ta buga saboda firgici,