Sashe 87
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Mallakin*
⬇️
*🌹ZAINAB LALUH*📲✍
_~(Oummu imam)~_
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
5️⃣5️⃣
.......tsaye tayi tanata binshi da ido gashi ta kasa k'arasa cinye dankalin bakinta ta d'an d'age hannun da take ci dashi kamar mai shanyayyan hannu, saida ya d'an d'auki lokaci sannan ya d'ago ya kalleta, ganin yadda ta k'ame yasashi d'an ta6e baki yay mata alamar ta zauna da kanshi, zaunawa tayi idonta akanshi shima kallonta yake ya dan 6ata fuska,
"Har yanzu baki daina k'arya ba ko?" da sauri ta girgiza mashi kai kaman zatayi kuka,
"Miya hana ki yin fasting ko karya shi kikai?",
sai lokacin ta idasa cinye dankalin bakinta ta fara Magana murya kaman zatayi kuka,
"a'a dama bana yi, wllh dana d'auka in rana tayi sai inji kirjina ya fara ciwo numfashina har d'aukewa yake kaman zan mutu",
" guda nawa kikai?" zaro ido tayi jin tambayar da yayi mata gashi ya kafeta da ido tasan da ta yi k'arya zai ganeta,
" Banyi ko d'aya ba" buda ido yayi alamar mamaki ya d'an jinjina kai kafin yace "ita grandma d'in naki ta kyaleki baki ko daya ba?"
"A'a tana tada ni inyi sahur to in rana tayi bata nan sai in karya, in kuma tana nan naga tana yin bacci sai inje kicin in karyashi ko kuma in shige toilet in ci wani abu", k'ara bud'a idon yayi ya d'an yamutsa fuska jin abunda tace,maida kanshi yay yaci gaba da abunda yake yi ganin hakan yasa tace "in ci gaba da ci?" da hannu ya bata amsa, ta kai hannu ta fiddo warmer d'in dankalin ta d'aurata asaman cinya taci gaba da ci har wani jujjuya kai take tana lilo da kafafunta, can ya d'ago ya kalleta tai saurin kame kanta,
"A islamic school naku ba'a fad'i maku hukuncin wanda ya karya azumi da gangan ba?" cakk ta tsaya jin tambayar da yayi mata tace "an fad'i mana,ance Mutum sai yayi kaffara duk azumi guda sai ya rama sittin harda guda d'ayan da ya karya",
jinjina kai yay a kausashe yace "shine kuma kike karyawa!"
" To ai ance sai wanda ya balaga ne ya zamar ma dole nikuma fa ban balaga d'in ba tunda ance sai mutum ya fara wai jinin haila shine ya balaga nikuma har yanzu ban fara ba, da bamma gane abunda ake nufi ba dashi saida na tambayi Haulatu tayi man bayani dayake ita ta fara ko wanccan azumin duka tayi, tasha wuya kuma saida ta rama wanda tasha, nan gidanma take biyoni ta lalla6o shan Ac, ni dae Allah yaso ni har yanzu bai zamar man dolen ba shiyasa ma nike karya shi" ta tura dankali abaki tana yar dariya lokacin da takai k'arshen Maganar, still yay yanata binta da ido, ba yau ta fara kwa6o Magana ba amman yayi Matuk'ar mamakin yadda ta gaya mashi wannan batare da taji komae ba duk da tasan mi abun ke nufi, d'agowa tayi suka had'a ido ganin kallon da yake mata yasa tayi tunanin ko bai yarda da Maganarta bane hakan yasata cewa "Wllh da gaske nike fa ban fara ba, ba kasan shekaruna ba, ko kwanaki wasu Mutane sunzo Makarantarmu suka raba mana panties da pad da turare harda sabulu mai kamshi acikin yar jaka, suka koya mana yadda wai zamu tsaftace kanmu in muna yi to nidai pad din sai dai naba Haulatu ita,nasan kai baka san miye pad d'inba tunda kai Namiji ne, ita wai ake sawa a pant sai ta tar......",
"Enough Zarah!!!" ya daka mata tsawa har saida ta firgita ta k'ame tana kallonshi idanu waje Jikinta na yar kerma.......,
fuska a matukar d'aure yace " ke baki san ba komai ne Mutum ke sakin baki yana fada bane,did i ask u all dat!",
a tsorace tace "naga kai yayana ne shiyasa na fad'i maka amman ba wanda na fad'i ma wannan",
ganin ta d'an tsorata yasashi d'an sakin fuska yace "nima ba komae ne zaki fad'i man ba cos wani abun yakamata ki barshi as a secret and kowa da kike gani yana da sirrinshi wanda bai fad'a ma Mutane ko ni ina fad'i maki abu game da kai na ne?" da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a,
"To ki daina fad'i man abu irin wannan, ko matsala gareki data shafi kanki ki fad'a ma grandma d'inki, kingane mi nike nufi?" ya d'age mata gira,kai ta d'aga tace "eh kaman jikina kake nufi ai ko" kai ya d'aga mata daga haka ya maida kanshi kan abun da yake yi,
"In sha tea d'in" kai ya k'ara d'aga mata alamar eh, mik'ewa tayi ta aje warmer dankalin don ta cinyeshi ta fara kokarin had'a tea,
D'an kallonta yay yace "zaki had'a ba tare da kin wanke cup ba" jin hakan yasa ta d'auki cup d'in ta nufi washbasin dake can gefen fridge d'inshi don ta wanko shi, d'agowa yay ya bi bayanta da kallo kafin ya d'an girgiza kai, sam baiyi mamakin jin bata fara menstruation ba duk da baiyi zaton hakan ba amman yasan ba wata babba bace kawae dai tana da d'an jiki ne da zai iya sawa ai tunanin takai matakin yi, lokaci guda ya fad'ad'a Murmushinshi don hakan ya tuna mashi da wani abu wanda shi kadae yasan ko minene ya maida kanshi kan abunda yake yi,
tea mai kauri ta had'a ta zauna kan kujera tana sha idonta akan tv tana kallon Mbc Bollywood, tallar man gyaran gashi aka fara wata mata nata juya gashinta da ya zuba a gadon bayanta,
"Ina son nima gashina ya koma haka wllh amman ni banzan nawan nad'ewa yake" ta fad'a tana kur6ar tea, can aka nuno wata kuma mai gashi brown tace "lah, ga mai irin gashin wannan yar'uwan taka ta India" sai lokacin ya d'an d'ago ya kalli tv d'in kafin ya maida kan k'asa, cigaba tayi da santin gashin tana fad'in Allah yasa nata ma ya koma haka liya liya yabar nad'ewa,
" baki mai abunda ya kamata bane" taji ya fad'a ba tare da ya kalleta ba,
" To ai man farming ake sawa, waccan sallar da aka saka ma haulatu nace nima inaso sai gwaggo tace baza'a saman ba gashin wai lalacewa zaiyi" jinjina kai yay sai kuma yace "ba dole sai ansa relaxer cream ba ai",
tace " to mi za'a sa yayi liya liya ya mik'e?"
d'agowa yay hannunsa guda yana d'an shafa beard d'insa calmly yace "in kina so sai a kai ki" da sauri tace "inda ake maida shi hakan?" kai ya d'aga mata alamar eh,
" To kai zaka kaini?" shiru ya danyi kaman bazai bata amsa ba sai kuma ya d'an d'aga mata kai don wani lokacin gajiya yake da tambayarta bata iya dunk'ule tambayoyinta tayi at once,
" To yaushe zamu ko sai Salla ta kusa?" ta sake tambaya cike da zumud'i,
" i wll talk to u" haka kawae yace tare da maida bayansa ya jingina sosae da kujerar ita kuma taci gaba da yin kallo tana shan tea d'in fuskarta d'auke da murnar za'a kaita inda za'a maida mata kai liya liya har wani d'an jujjuya kai take, duk wannan abun idanun Haisam na akanta kaman yana nazarin wani abun,
" Zaraah" taji ya kirata, amsa mashi tayi "uhhuym" tare da juyowa, on a serious note ya fara magana " daga yau ki rinka yin azumi!" cike da bada umarni yay Maganar, tana jin hakan ta tsaya cakkk kaman an latsa mata pause,
" did u hear me" yace fuskarshi ba alamun wasa, marairaice fuska tayi tace "to amman ai bai zaman man dole ba ko"
" who told u bai zaman maki dole ba? Shima malamin da yayi maku bayanin kan hakan baki fahimceshi bane sosae dole zaki rink'a yi ko ba wannan abun da kika fad'i ai cos kin girma ko bake kikace ke matashiyan budurwa bane?" ya d'age mata gira alamar ta amsa mashi,
(ya fad'i mata hakanne donta rink'a yi, duk da a ilimin dake gareshi kan hakan yasan bai zamar mata wajibi ba sai dae dole arinka sata tana yi as ladab kuma ta hakane zata saba kan yazaman mata dole), hannu tasa tana d'an sosa gaban kanta ta d'age baki,
" ki rinka yi sai kina hutawa like in kika yi 3 sai ki huta one day" zaro ido tayi a rud'e tace " har sai nayi ukku zan huta, gaskiya ai yayi yawa sosae" takai Maganar kaman zatayi kuka,
Sigh yay yace "Owk mu barshi biyu to" tana tura baki tace "kadai k'ara rage man kabar man d'aya in nayi sai in huta" yadda tayi Maganar sai kace suna ciniki,
girgiza kai yayi strictly yace " 2 days zaki rika yi ki huta 1 day" ganin zata k'ara magana ya dakatar da ita da fad'in "Zarah dat's my final say, kinyi 7 days batare da kinyi fasting ko guda ba and shine bazaki iya yin 2,2 days ba, even yara younger than u suna yi kullum ko kunya ma baki ji",
kwa6e fuska tayi tana mommotsa baki saidae ta kasa yin magana don ba alamun wasa a tattare dashi, mik'ewa tayi dama ta gama shan tea d'in ta saka cup d'in acikin basket ta d'auka zata tafi, har zata bud'e kopar ya kirata ta juya,
" ki fara tomorrow, kuma kada kice zaki shiga kitchen ko toilet tunda ke kazama ne kici wani abu, in kika yi hakan mi zai faru?" ya kafeta da kaifafan idanunsa, baki a kumbure tace "kana zaune zaka gani a Computer" jinjina kai yay yayi mata alamar ta tafi, d'an girgiza kai yay bayan ta fita ya mik'e ya nufi Bedroom.