Sashe 66
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
kallonshi tayi,wallet ce ruk'e a hannunshi ya fiddo 1k yana miko mata,
"Ta micece Ya Handsome?" ta tambaya ba tare data kar6a ba,
"Ba ki yin break ne",
"ina yi,amman gwaggo ta bani ai kud'in break d'in"
"Ok,ki ƙara",
zaro ido tayi"ai wanda ta bani fa zasu ishe ni,in na amshi wannan bansan ya zanyi da ita ba",shiru yayi yana kallonta yayin da itama take kallonshi,
"Owk ki amsa sai ki biya kuɗin friend ɗinki da kika kashe mata"he said calmly,
"Wai kana nufin kud'in da na siyo maka fruit?" kai ya d'aga mata alamar eh,
wani kallo tayi mashi"kam kenan kai zaka biya kud'in abun ciwon naka kuma"
"Ai ba wani abu bane nasan ke kika siya man am grateful for dat,wannan na baki ne kyauta sai ki biya",
wani kallo take mashi a shagwa6e tace"ni dae gaskia ban yarda ba Ya Handsome Allah wayau kake son yi man,salon kayi man gorin kai ka biya abun ciwon dana kawo makan",
Haisam baisan lokacin da ya saki dariya ba jin abunda ta fad'a ya d'an juyar da kanshi,kallonta ya sake yi still yana dariyar,ita kam Fatuu sai binshi da ido take don ba k'aramin kyau yake yi ba in yayi dariya har jerarrun fararen hak'oransa suka bayyana,ko dan bai cika yi bane,
"Do i look like wanda zai maki gori?",kai ta girgiza masa alamar a'a,
"to ki amsa ba zan maki ba ai baida kyau",
"kayi Alkawari?"kai ya d'aga mata,
"To ka rage kud'in sunyi yawa sosae don har na tara 150 sauran 100 zan cika", hannu yasa ya shafi beard d'insa kafin ya mayar da 1k d'in cikin wallet ya zaro 500 ya mik'a mata,
"Itama tayi yaw...." katseta yayi"just collect it Zarah!",
tana tura baki had'i da kyakkyafta idanu alamar bataso ba ta mik'a hannu ta amsa"Nagode",
har ta juya zata kama door d'in ta bud'e taji yace"Wait"dakatawa tayi ta juya tana kallonshi,hannu ya kai ya d'aukko jakarshi dake a seat d'in baya,d'aurata yayi saman laps dinshi ya bud'e ciki,wani k'aton biscuit ne ya fiddo ya zuge zip d'in ya mayar da jakar,mik'a mata biskit d'in yayi"ki had'a da Yoghourt d'in da kika ce kin taho dashi",
k'in amsa tayi tasa hannu tana d'an sosa gaban kanta"kai Ya Handsome banda kud'in kuma,don Allah ka barshi wllh kud'in ma fa sunyi man yawa,kuma ba sai in siya biscuit din ba in inaso acikinsu",
Wani kallo ya jefa mata mai kaman harara"What did i told u initially?ba nace maki banson jayayya ba?",
yana rufe baki ta juya mashi k'eya ta yadda fuskarta ke kallon k'opa,still yayi cike da mamaki yake bin ta da kallo,
"ZARAH!"ya kirata a kausashe, amsawa tayi ba tare da ta juyo ba,aikam a fusace yace"Zarah ina wasa dake!"
jin sautin yadda yayi Maganar yasata juyowa ta kalleshi ganin ya d'aure fuska sosae yasa ta fara ta6e baki alamar zata yi kuka"Don Allah Ya Handsome ka barshi nasan don ka ci ka taho da shi, dama Hajiya tace baka son cin abinci sai irinsu",sai yanzu ya gane dalilin da yasa taki amsa,ganin yayi shiru kaman ranshi a 6ace taci gaba"Don Allah kaje dashi
ka ci,wllh in Mutum bai cin abinci Ulcer ke kamashi"ta k'arasa tana mutsustsuke ido da hannunta,
Sigh yayi had'i da nodding kanshi"baki so Ulcer ya kama ni?"da sauri ta d'aga mashi kai alamar eh,
"Why" ya tambaya idonshi a kanta,
"Saboda tsinka ma mutum yan hanji take ya Mutu",
hannu yasa ya ruk'e ha6arshi"To baki son na mutu ne?"
ɗaga mashi kai tayi"eh ai baka yi aure ba kuma ance in mutum bai yi aure ba ya Mutu aza6a ake mashi",
bud'a mata ido yayi alamar mamaki"waye ya fad'a maki hakan?"turo baki ta ɗanyi"haka naji ana cewa",
jinjina kai yayi"to ba haka bane,ai Auren ma is not compulsory and akwae wad'anda Allah bai k'addara masu ma zasu yi auren ba a rayuwansu,amman dae yana da kyau Mutum yayi in Allah ya bashi iko don sunna ne kuma yana da falala sosae and daga cikin falalanshi ake samun yara wanda zasu rinka yi ma Mutum Addu'a in ya mutun don Addu'ar ya'ya ga parents dinsu kar6a66a ce, kuma ni nasan zan samu masu yi man wannan kema nasan zaki yi man ai ko?",
da sauri ta d'aga mashi kai ta kuma ce"amman dae banso ka Mutun"d'an Murmushi yayi kawai,
"yanzu ki amsa tunda na riga na fito dashi a hanya zan siya wani",
d'an yamutsa baki tayi"to kuma in baka samu ba fa yanzu fa safiya ne"
"In naje wurin aiki sai in siya wani abu in ci",
"a wurin aikin ana saida irin shi ne?"
"Yeah,har ma abinci dasu snacks akwae",
"To kayi man Alk'awari zaka ci abinci ka ƙoshi",tayi Maganar tana mik'o masa yatsan hannunta da ta d'an lanƙwasa,
kallon yatsan yayi"mi kenan"ya tambaya,
"Alk'awari zamu k'ulla don kar ka k'i cin" dariya ya sake yi har fararan hakoransa suka sake
bayyana"No ba sai munyi hakan ba,ai nace zan ci so don't worry",
hannu ta kai ta d'auki biscuit d'in don ya aje shi akan lap dinshi,ta bud'e jakarta ta saka hada kud'in da ya bata daga haka ta juya zata fita,
"Mom Zarah rigima" yar dariya tayi lokacin ta bud'e kopar motar ta zura kafarta guda,juyawa tayi ta kalleshi "Ya Haisam mai balaen kirki" daga haka ta fita daga cikin motar tana zuge zip d'in jakarta,tana fitowa aka bita da ido don glass din motar black tinted ne sam ba'a ganin wanda ke aciki,dama kowa ya k'osa yaga wanda ke cikin Motar ba kamar wasu Students yan section d'in da suka ga shigowar Motar tun a main gate,Maigadi ma tsaye yayi yana jiran wanda yazo d'in ya fito ya kasa k'arasawa wurin Motar don fargaba,a tunaninshi bak'on wurin principal yazo to kuma yasan bata Office d'inta tana wurin Assembly kasantuwar yau Monday hakan yasa Maigadin yin tunanin ita yake jira shiyasa bai fito ba,
Idasa fitowa tayi waje,tana niyyar rufe mashi kopar Motar ya hango Principal cikin shigar alfarma tare da muk'arrabanta sun tunkaro Admin block d'in don angama Assembly d'in,cire seat belt dake ajikinshi yayi ya bud'e Motar ya fito,fatuu da ta rufe kopar ta bishi da ido ganin ya fito,
"Ya Handsome ko raka ni aji zaka yi ne?",
shaking kai yayi alamar a'a,tsaye tayi tana kallonshi ganin ya zagayo ta bayan Motar,cike da tafiyarshi ta k'asaita ya tunkari principal d'in,Yasalam!zo kaga idanu ba Students din ba,ba malaman ba mai gadin ba,kowa ya zuba mashi na mujiya,tun bayan da ya fito daga cikin Motan principal d'in taja ta tsaya haka ma Vice principal dake a gefenta da sauran malaman da suka rufo mata baya,cike da mamaki take kallon Haisam har ya k'araso gabanta,tunkan yace wani abu ta rigashi,
"Who am i seeing in my School like Haisam?",fuska a d'an sake yace"it's me Maa",gaidata yayi ta amsa,dama haisam Mutum ne mara shariya duk inda yaga wanda ya sani in dai da dama sai ya tsaya sun gaisa koda yana cikin mota ne,hakanne ma yasa da ya hango principal din ta kopar da Fatuu ta bud'e ya fito don ya gaidata,
"Haisam mi kazo yi school d'in nan,ko dama kana zuwa baka ta6a zuwa mun gaisa ba?",
"No,i just drop off a sis",ya bata amsa,
"A sis...", principal ta maimaita yayin da ta maida idonta akan Fatuu dake jingine da Motar haisam sai hura hanci take yi,kai ya d'aga mata itama ta jinjina mashi kai kafin ta kalli malaman da suke gefe da gefenta tace"Malamai Meet Haisam,Son of Senator Ali Adamu Zakee",gaba daya suka shiga gaisawa dashi bayan ya gaisa da kowa ya yi mata sallama tana cewa ya gaida mata da Hajiya kwana biyu bata samu taje sun gaisa ba,amsa mata yayi da Ok,daga haka ya nufi Motarshi,kallon Fatuu dake mashi Murmushi yayi shima ya maida mata tana ganin zai shiga motan ta d'aga mashi hannu tana mashi bye bye maigadi dake atsaye a sukwane ya sha gaban haisam d'in ya bud'e mashi motar yana gaishe dashi jinjina mashi kai yayi ya amsa daga haka ya shige cikin motar maigadin ya fara mashi Allah ya kiyaye yalla6ai,Allah ya tsare,Wallet dinshi dake ajiye agefe ya d'aukko,kud'i ya kirgo yan dubu dubu ya mik'o masa daga haka yakai hannu don ya rufe kopar da sauri mai gadin ya rufe masa yana cigaba da yi mashi Addu'a yana d'aga mashi hannu,adaidai lokacin d'ayan baba maigadin da ya zagaya toilet d'in cikin d'an d'akinsu na masu gadi ya fito hannunshi ruk'e da yar buta,ai yana hango abunda ke faruwa ga kudi a hannun abokin aikin nasa yai saurin aje butan ya tunkaro su da hanzari saidai ko kafin ya k'araso haisam ya tashi motar yana yin reverse, hannu ya fara d'aga mashi shima duk da baida tabbacin ko yana gani don glass d'in motan dind'im yake,yana juya kan motan ya tunkari gate d'in fita daga section din,jiki a sanyaye baba maigadin ya tunkari abokin aikin nasa,