Sashe 41
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyar da kanshi yayi gefe sam ba abunda yaso fada ba kenan, it was just an unfortunate slip of the tongue,shi kanshi yaji nauyin abunda yace d'in,kuka sosae take yi tasa hannu tana murzar idanunta sai faman rantse rantse take na ita ba yar iska bace,
"Tashi ki tafi" haisam daya juyo yana kallonta yace har lokacin fuskarshi a d'aure,kallonshi tayi tana niyyar magana ya daka mata tsawa"just leave!" da sauri jiki na kerma ta yunkura zata mike gocewa tayi ta bigi c-table d'in dake gefenta sosai ta bugu har sai da haisam ya d'an yamutsa baki,kopar fita ta nufa tanayi tana waiwayenshi tana kuka a tunaninta ko zaice ta tsaya amman bai ko juyo ba balle ya kalleta har ta fita, bakin kopar ta tsaya kaman bazata tafi ba sai shesshekar kuka take yi,
A hankali ta fara tattaka stairs din balcony"yanzu shikenan kin 6ata masa rai zai fasa yafewar da yayi hajiya da gwaggo duk zasu sani kuma sannan gwaggon zata san ke ce wadda su Gaye suka kusa yima fyade a kangon su....."zuciyarta ce take raya mata hakan,cikin tsananin rudewa ta juya ta koma jikin kopan kama handle d'in tayi ta dan tura ta kad'an ba tare da ta lek'a kanta ba ta fara magana"Don girman Allah yaya handsome kayi hakuri don darajar Annabi,in kana kaunar maman ka hajiya,wallahi tallahi ni ba yar iska bace kowa ya sani a unguwar nan,wllh ko Bello na gidansu Umar makwabcin mu kwanaki da ya rike man hannu sai da na daddage na falle shi da mari kuma ko haulatu zaka tambaya zata fad'i ma hakan,ko gwaggota ma tasan anyi hakan don har cewa tayi na kyauta dana mare shin" dakatawa tayi taci gaba da kuka tana shessheka,
Duk maganganun nan da take haisam din na jin ta,don tun bayan da ta fita yake zaune still,bai motsa ba ko wayarsa ma bai d'auka ba,gaba daya tun bayan da fatuu tazo wurin shi he felt distubed,shi mutum ne da baison hayaniya,ji yake gaba daya ya takura,
Tsam ya mike ya nufi hanyar fita,fatuu najin an kama kopan za'a bude taja baya da sauri sai faman zare ido take,tsaye yayi a bakin kopan bayan ya bud'e yana kallonta ya goya hannayenshi a kirji,itama shi take kallo da kumburarrun idanu fuskarta tayi jage jage da hawaye ganin yana ta kallonta baice komai ba kuma har lokacin fuskarshi a tamke take yasa ta sunnar da kai k'asa had'i da sa gefen gyalenta tana goge hawayen fuskarta hakan kuma yasa gyalen sa6ulowa daga saman kanta,jin shiru bai yi magana ba yasa ta d'an saci kallonshi ta kasan ido suka hada idanu hakan yasa ta d'ago ta marairece fuska ta fara motsa baki kaman zata yi magana amman ta kasa cewa komae saboda kafetan da yayi da ido,
Sauke Ajiyar zuciya yayi calmly yace"ki tafi kawae,in don laifin da kika yi man ne na fasa glass I hv forgiven u already,so karki damu bazan tada maganan ba,kije ki ci gaba da yin rayuwan ki the way you want" yana gama maganar ya juya zai koma cikin parlorn da sauri tace"to don Allah kar kayi fushi dani..."juyowa yayi ya d'an kalleta,ta langa6ar da kai taci gaba"Don Allah,wallahi ni ba yar iska bace,kawai zuwa nayi in fad'i ma gaye ka yafe man shida yace bazaka ta6a yafewa ba shine..."bata k'arasa ba ya juya ya shige,
Matsowa tayi jikin kopan wadda bata idasa rufewa ba,ta kama handle din ta ci gaba"Don Allah kayi hakuri kar kayi fushi dani,wllh ko gwaggota da haulat in naga sun yi fushi da ni banjin dad'i" Haisam dake a zaune tun bayan da ya shige yana jinta sai faman ta6a kopan take tana yin yar k'ara,hannun daman shi yasa ya dafe forehead d'insa,wannan shi ake kira da karfen kafa😂.
A hankali ya zame hannun daga kan goshin ya juya ya kalli kopan"Come in" ya fad'a da wata irin dishasshiyar murya,turo kanta tayi jin kaman yayi magana sai dai batasan miya ce ba"kira na kayi"ta tambaya ta inda ta sak'o kan,a hankali ya cira kai ya kalleta,yadda tayi yaso ya bashi dariya amman ya share ya d'an daga kanshi alamar eh,aikuwa da sauri ta idasa shigowa ta nufi inda ta tashi dazun ta durkushe gaba daya gyalen ma ya dawo a hannu daga ita sai Uniform riga da wando ga gashinta yayi wani tumm a d'aure,
Shiru sukai na wani lokaci shi yanata kallonta ita kuma sai faman murzar idanu take da gyalen hannunta,a hankali ta saci kallonsa ganin ita yake kallo yasa ta dakata da abunda take yi itama taci gaba da kallonshi tana kyakkyafta idanu hadi da motsa baki, hannu yasa yana shafa beard dinsa cikin cool voice yace"ga ki kaman zaki wayo ashe baki da shi" kya6e fuska tayi tace"wllh ina da wayo fa" d'an ta6e baki ya yi"da kina dashi ai bazaki je can wurin ba at dat time,da banje in a right time ba baki san mi zai faru da ke ba....",
"Nasani,fyade zasu yi man"ta fad'a tana sussunar da kai,still yayi sai dai sam baiyi mamakin jin haka daga bakinta ba,don yarinyar da bata kaita bama yanzu zata san kalmar fyade koda bata san ainihin abunda yake nufi ba saboda yadda ake fadakarwa game da aikatashi a kafafen sadarwa irinsu tv,radio da sauransu,gashi a jiya tace yima yarinya k'arama kamarta aure is a child abuse,yana ganin tasan miye ne auren shiyasa har ta fad'i hakan don inba haka ba ai a garinsu ya tabbatar ana ma yaran da basu kaita bama aure,
ci gaba da magana tayi"ai shima a makaranta anyi mana bayani akanshi kuma an fad'a mana abubuwan da zamu yi don mu kare kanmu,ance in wani da bamu sani ba ya kira mu yace zai aike mu wani gida da bamu sani ba to kar muje,ko ya kira mu a wani wuri kaman kango yace zai bamu wani abu nan ma kar muje,ko kuma mu ga wani yana ta6a mana jiki to mu hana shi in bai bari ba muje gida mu fad'i ma iyayenmu,shiyasa da Bello na gidansu umar ya kama man hannu na felle shi da mari" ta kai maganar tana gwada yadda ta mare shin har sai da Haisam ya dan juya fuska,
Juyowa yayi yace"to ai ba gwaninta kikai ba tunda jiya da kafafunki ki ka kai kanki inda za'a cutar da ke" da sauri tace"ni fa wllh kawai zuwa nayi in fad'a ma gaye cewa ka yafe d'in,shida yace wai bazaka ta6a yafewa ba,shine fa abokansa suka ce wai k'arya nike hada cewa wai kai kanin babanane ko mamata da zaka yafe man hakanan wai zuwa nayi ka da....." da sauri ya d'aga mata hannu"shikenan,since they've been arrested duk wannan bayanin zasuyi acan ne ba sai kin maimaita man ba",
Jinjina kai tayi tace"za kau suyi bayani mai dalili,duk sai sun yabawa aya zakinta tunda su yan iska ne,amman kasan mi yaya handsome?"Girgiza mata kai yayi alamar a'a tace"wllh shi fa Gaye ba ruwanshi baiso ayi man abun ba,har cema su yayi su kyale ni inyi tafiyata don Allah,don abunda zasu yi man babban laifine hukuncin sa d'aurin rai da rai,amman wannan banzan abokin nashi gago ne ko gogo oho ni ban iya sunan ba,ya ki ya kyale ni wai suma sai na basu abunda na baka,har rantsuwa nayi masu ba abunda kai man don Allah ka yafe man kace kawae in daina rashin ji,amman katoton banzan yaki yarda..."d'an dakatawa tayi tana maida numfashi kafin taci gaba"harfa cewa yayi wai rabon da ya samu irin wannan daman tun akan wata ko hajara,kenan kaga dama sun saba yima yaran mutane fyade ko?"
Haisam da yayi still yana saurarenta tamkar ya kunna radio,ya dan ta6e baki kafin yace"whatever dai zasu yi bayani acan,ke ma in kika je sai kiyi masu duk wannan bayanin" wata zabura tayi ta kwalalo idanu"ni kuma!to ni mi zanje yi police station?nifa ba laifin da nayi Allah,kuma abunda yasa naje wurin gayen da dare saboda banyi tunanin zai cutar dani ba saboda shi wllh ko hannuna bai ta6a rukewa ba,kawae dai in ya ganni yana tsokana na yana ce man wai Aljana",
D'an kankance idanu yayi yace"aikam dole zaki je can...." tun kafin ya k'arasa ta fara kokarin rage tsawonta har idanunta sun kawo ruwa alamar zata fara kuka,d'agowa yayi yana mata nuni da hannu yace"No,yi zamanki zaki je ne don akwae bayanai da suke so daga gare ki,yadda incident d'in ya faru,dat's all" komawa tayi ta zauna had'i da yin dan murmushi lokacin kuma kwallan da ta taru ta zubo sharrr,haisam dake kallonta ya dan girgiza kai calmly yace "kuka bai maki wuya ko" tsayawa tayi da goge kwallan da take da gyalen tace"wllh hankalina ne ya tashi,nayi zaton nima kulle ni za'ai,amman kaine zaka kai ni can din?" d'aga mata kai yayi alamar eh,tace"A motar mai fasassan gilashin?" banza ya mata yana mata kallo mai kaman harara,da sauri tace"au na manta kuna da su da yawa,to amman fa gwaggota da hajiyanka basu san abunda ya faru ba,kar kuma su zo su sani,dama yau da na dawo daga makaranta na iske Ladidi mai waina tana ba gwaggo labarin anzo an kama Gaye wai jiya wani mutum ya gansu suna k'okarin yima wata fyade,baka gan yadda hankalin Gwaggota ya tashi ba fa" ta k'arasa had'i da rike ha6a,
"Don't worry bazasu sani ba,amman akwae abunda zan fad'i maki yanzu shima yana cikin sharadinmu na glass indai baki kiyaye ba you know what would happen" kasak'e tayi tana kallon shi,d'agowa yayi daga jikin kujeran ya d'an duk'u hadi da linke hannuwansa asaman cinyoyinsa,ganin hakan yasa itama ta goyo hannayenta saman kirjinta ta yi masa kuri da idanu,