Sashe 102
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Suna fitowa Nana ta nufi gaban Motar ta kwankwasa Haisam d'in ya bud'e kopar har yayi wanka ya canja kaya jeans da t-shirt, zuro kafarshi yay guda fuskarshi a sake suka sake gaisawa, juyawa tayi ta kalli su Fatuu da sukayi tsaye gefe tace tazo ta nuna mashi kunshin mana, matsowa tayi ta hade hannuwanta tana nuna mashi harda na kafafunta, dan Murmushi yay yace mata ya gani yayi kyau ita dae haulat na tsaye tana ta Murmushi, maida kallonshi yay kan Nana ya tambayeta nawa ne kudin aikin,
" Ka barshi ni zan biya" girgiza mata kai yay alamar bai yarda ba, d'an farr tayi da ido tace "kaji zakee baka son na biya ma k'annen nawa ne?" Murmushi yay yasan halinta sarae in ya biye mata sai taita jan Maganar hakan yasa ya kai hannu cikin Motar ya d'aukko wallet dinshi, kud'i ya kirgo yan dubu dubu sabbi fill (da alama dae haisam bai kashe tsoffin kudi), mik'a mata yay amman sai taki Kar6a tace "tunda baka son na biya masu to ka rike na biyo ka bashi zan amsa",
Cikin Cool voice d'inshi cike da tsokana yace "naki ne boyfriend dinki ya baki ki biya henna dinki kema" yana rufe baki ta saki wani k'arajin Murna ta zube kan gwuiwowinta, d'aga hannuwanta tayi sama tana fad'in " Allah Amin, Allah ka bani balaraben nan dama wani jinkirin alkhairi ne, kun ya Allah" tunda take mashi Maganar soyayya sai dai ya d'anyi mata Murmushi kawae yau ne kadae yayi mata Maganar data danganci hakan tunda ya bata kudi yace nata ne saurayinta ya bata duk da tasan wasa yake itama kuma kaman Comedian take ta cika ban dariya, su kuwa su Fatuu mi zasuyi in ba dariya ba ganin yadda ta durkusa k'asa dama gata yar 6asukuta shi ma Haisam Murmushi yake ta yunk'ura ta mik'e tsaye, mik'a mata kudin yay tasa hannu da sauri ta kar6a tana fad'in "dole in kar6i wannan babbar kyauta daga Muradin Zuciyata, kasan fa Zakee in dae ka aure ni sai nayi wata ina azumin godiya ga Allah sannan kuma inyi kyauta da duk abunda na mallaka, to mi zanyi dasu Allah na tuba na samu miji d'aya tamkar da miliyan" juyawa tayi ta kalli su Fatuu tace "ko baku so ya aure ni?" waro ido Fatuu tayi tana dariya Allah yaso dae bata ce komae ba don tana ganin wasa Nanar take, itama haulat dariyar take, girgiza kai Haisam yay ya furta "Nana u are too much" daga haka ya maida kafarshi cikin Motar yay ma su Fatuu alamar su shigo da hannu, tana ta d'aga masu hannu ya tashi Motar har zai tafi tai mashi alamar ya tsaya da hannu, sauke glass yay bayan ya dakata ta d'an lek'a tace ma Fatuu tana jiransu su zo mata yawan salla suka amsa mata da to daga haka tace ma Haisam masoyi asha ruwa lafiya, saida suka bar kopar gidansu sannan ta shige gate din gidansu.......
ALBISHIRUNKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHAHARARRAR MAISAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA MAMAN HAIDAR TANA YIMAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE AFADIN NIGERIA DA NIJAR, KARKU MANTA MACE MAI GYARA BATA BORANCI💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃08040448621
Akwai zafafan kayan mata masu matukar kyau da arha cikin sauki zamu aika miki da kayanki cikin aminci da yardar Allah su isa har inda kike ba cuta ba cutarwa karku bari abaku labari.
Muna kawo kalolin ingantattun kaya kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-Maganin sanyi
2-Maganin gyaran nono
3-Maganin hips
4-Akwai gumba kala kala
5-Maganin matsi masu ciko da gaba ki koma kamar budurwa
6-Kalolin garirrika masu bawa mace ni'ima da jimawa ajiki yana aiki
7-Akwai tsumi sha yanxu magani yanzu
8-Akwai jigidar sirri kala kala
Sannan kuma muna dahuwa kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-dahuwar kaza
2-yan shila
3-ciccibi
Dadai sauran su.Abubuwa dayawa gaskiya bazasu lissafu bah saboda lokaci maiso ta bini PC don ganin Kalolin kayan da muke dasu 08040448621,
ALLAH YAYI MAKI KIMA DA DARAJA AMATSAYINKI NA MACE👰,KADA KI WOFINTAR DA KANKI A WURIN MIJI SABODA RASHIN GYARA KAI, BURIN MAMAN HAIDAR KO WACE MACE TA ZAMA TAURARUWA⭐YAR LELE AGUN MIJINTA😍 SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI🤝
*💖A SANADIN MAKWABTAKA💖*
_A heart touching story of Love and Destiny_ 💔
*Mallakin*
⬇️
*🌹ZAINAB LALUH*📲✍
_~(Oummu imam)~_
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
6️⃣1️⃣
.......Saida suka hau hanya ne ta nuna mashi abubuwan da Nanar ta basu ya jinjina kai kawae daga haka kuma suka yi tsit ba wanda ya k'ara tankawa don rana tayi Azumin ya fara bugu, lokaci bayan lokaci take d'an d'aga hannunta ta kalli k'unshin da aka yi matan, a daidai lungun gidansu Haulatu aka sauketa tayi ma Haisam godiya ya jinjina mata kai kawae tace ma Fatuu sai sun had'u anjima daga haka ta tafi, a kopar gidansu ya parker ta juya ta kalleshi tana Murmushi tace "thank u so much Sweetheart Ya Handsome",
sigh yay kafin slowly yace "U'r Welcome Sweetheart Yar Fillo" waro ido tay tasa tafin hannunta guda ta rufe baki alamar mamaki don tunda take ce mai Sweetheart bai taba maido mata ba yace mata hakan sau yau,
"Ya Handsome nima inada kirki ne kace man haka?" ta kafe shi da ido alamar jiran amsa take, shiru ya d'anyi kafin ya furta "U'r my sis",
"kana sona kenan tunda na zama kanwarka?" lumshe mata ido yay alamar eh, yar Dariya tayi tace "Nima ina sonka Ya Handsome" jinjina kai kawae yay yace ta shiga gida, bud'e Motar tai ta fito bayan ta rufe kopar ta fara d'aga mashi hannu tana yi mashi bye bye har saida taga ya tafi sannan ta shige gidan, a tsakar gida ta iske gwaggo nata aiki ga kwandon cefane da kaji an aiko masu daga gidan Hajiya dama tana basu sai dae basu kai yawan na wannan karon ba wanda ba sai an fad'a ba kowa yasan aikin Haisam ne, basu kadai bama har makwabta tana basu kaji da Sallah don suna da k'atuwar gona mai suna ZAKEE's FARM wadda Mahaifin Haisam d'in suka gada awurin mahaifinsu Gen. Adamu, an zuba ma'aikata sosae dake kula da ita banda dabbobi, kaji tsuntsaye har kifi ake kiwatawa aciki dasu zuma Allah yasama gidan gonar Albarka, duk wani kwai da suke amfani dashi suke rabawa kuma da azumi da kaji daga gonar suke,
Lokacin da gwaggo taga k'unshin bayan Fatuu ta nuna mata sosae ta shiga washe baki tana yabawa har zolayarta tayi tace itama da zata samu da an zana mata Fatun na jin hakan tace wai bari tayi ma Ya Handsome Magana aikuwa ba arziki gwaggo ta kwa6eta tace ita wasa take yau da daddare zata k'unsa abunta yadda ta saba, hutawa ta d'anyi sai can bayan la'asar ta fito kama ma gwaggo aiki saboda da ta dawo ta isketa tanata uban aiki don ma tuwon shinkafa kawae zatayi da kanta sai waina da alkubus wanda ta bada ayo mata kaman yadda ake yi yanzu a sauk'ak'e akwae wad'anda sana'arsu ce da hidima ko sallah sai ka kai kayan abincin da kake so ayi maka ka biya kai kuma sai kayi miyarka da kake so, itama gwaggon miya kala d'aya zatayi wadda za'a iya cin duka abincin da ita,