Sashe 6
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune saman kujera 2 seater dattijuwar matar dake jikin hotunan parlon ce gafenta telephone ne ajiye hannunta rike da magazine yayin da idanunta ke cikin glasses da alama Medical glass ne,da ka kalleta zaka fahimci ta manyanta sosae sai dae yanayin hutu yasa ba lalle ka iya kiyasta ainihin shekarunta ba,tana da haske don ba baka bace,ba kaman kuma da jikin ke samun hutu sosai,
Tsaye mutumin yayi a bakin kofar shigowa ya dafa bango da hannunsa d'aya yana kallon matar da murmushi a fuskarsa.
Sarai taji shigowar shi amman ta share taki d'agowa ta kalle sa idanunta na kan jaridar hannunta.
Dan gyaran murya yayi,still tak'i dagowa ta kalle sa hakan yasa ya dan d'aga kafadarsa cikin ransa yace"Mun saba aii..." cikin parlon ya shiga ya tunkari inda take zaune yasa hannu ya dauke Telephone din dake gefenta ya maidashi adan sak'on da table dinshi yake, Zaunawa yayi gefenta ya d'an kwantar da kanshi a saman kafad'arta yace "Sweetheart fuskan shanun na miye ne? "What happen?" Ya kara tambaya,banza tayi dashi hakan yasa ya juya yana kallon fuskarta hannu yasa yana gyara mata bakin da ta turo alamun fushi,ya cigaba da magana,
"Haba Beb fushin na miye ne..? kin wani turo baki,baki gan yanda kika yi muni ba,Smile plss..." ya fad'a har lokacin hannun shi na a gemun ta yana dan jan shi.Hannu tasa ta buge hannun shi kafin tace"Wato don kaga na damu da kai shiyasa nazama abun wulakanta wa ko?
"Oh no Sweethrt ya zaki ce haka..,Am not hoping to see that day,dani zan wulakanta ki,ai ko wani nagan zai wulakanta man ke sai inda karfi na ya k'are" ya k'arasa maganar yana kara kwantar da kansa a kafad'an ta.
"To amman miya sa na kira ka kace man kana zuwa harda wani cewa right away,Amman shiru ka k'i zuwa tsawon lokaci,akarshe na sake kira kak'i yin picking" tayi maganar tana dan harararsa.
D'agowa yayi daga kan kafad'arta ya rik'e hannunta guda yace "Lokacin da kika kira I just came back and I was so tired shiyasa na bari in dan rage kayan jikina in watsa ruwa don insamu karfi" ya kai maganar da d'an murmushi, "To miyasa na sake kira baka dauka ba?" har lokacin
bata saki fuska ba,
"I was about to come here,lokacin da kiran ya shiga shiyasa naga no need in daukan"ya karasa maganar yana wani lumshe ido,
"Yanxu dama duk saboda wannan ne kike ta faman daure fuska,to Am sorr.....bai karasa ba ta katse shi da cewa "bashi kadai bane" "To,what else? Ya tambaya.
Gyara zama ta d'an yi shima ya gyara zama yana kallonta alamar ita yake jira tayi magana..."yanzu tsakani da Allah kana kyauta ma kanka,ace kullum sai nayi fama da kai kafin kazo kaci abinci,sam baka son cin Abinci..."katse ta yayi da cewa "Ni kuma,duk abincin da nike ci" Yana maganar da d'an murmushi a fuskarsa "karya kake baka wani cin abinci yadda ya kamata" ta fada tana harararsa,da mamaki yake kallonta with his eyes wide open yace "Yanzu ni da girmana kike cewa karya nike" d'an ta6e baki yayi yace "nidai nasan ina ci kawai dai rigimar kice,ko kuma so kike in rinka yin cin da ya fita Musulunci,Me I don't know" ya dan buga hannunsa guda kan kujera,
"baka wani ci,d'an wanda kake cin ma ai sai kaga dama,kullum ka dawo aiki sai ka shige part din ka kadau uban lokaci wai kana wanka sai kaga dama kazo ka tsakuri abinci ka kuma fucewa,wani lokacin ma I have to called u,just like now dai" Yar ajiyar zuciya yayi kafin yace "Nidai nasan ina cin Abinci da banci ai bama za'a ganni haka ba,ji fa uban naman dake hannu na" yayi maganar hadi da d'aga hannunsa sama yana daria,
ta6e baki tayi tace"Naman daga k'arfe ko,wllh kabi a hankali inba haka ba wataran k'arfen zai d'aga ka,ace mutum ya wuni yana zurga zurga baka nan baka can amman wai sai an matsa maka kaci abinci, da daddare ma ba wani na kirki kake ci ba da anyi magana kace wani Light food kake bukata".
"Fata kike man karfen ya daga ni kenan"ya tambaya,"Ni ba fata nike ba kadama Allah ya nuna man ranar kawai dai ina so ka rik'a cin abinci sosae don kana bukatar hakan,ka daina yaudarar kanka da wannan murd'ewar don bogi ce,kullum kana dawowa direct ka wuto nan ka cika cikinka sai kaje kayi ta bauta ma jiki uwa wata mace,ni wllh ma na dade banji ko ganin mace da take ma jiki wahala irin ka ba abun naka yayi yawa",
"Haka dai kika ce ni bana ganinsa a wahala duk abunda ya dace mutum yayi don tsaftar kansa nike nothing's too much" Yaci gaba,
"Toh why not a rik'a kaiman abincin can part dina kinga in nagama wahalar jikin kaman yadda kikace sai inci ko? "Kaji dad'in kin cin kenan,a gaban nawa ma ba ci kake sosae ba, balle ba idona".
Dariya yake sosae yace "sai kinsa man ido kenan,sai kace wani karamin yaro,You know what,in kingan nadawo na dade ban nemi abinci ba bana jin yunwa ne,kinsan bai yiwuwa in dauki wannan hours din wurin aiki ba tare da naci komai ba"
Yamutsa fuska tayi tace "Abinci! Kai dinne zaka ci abinci a waje,wanda ma aka yi cikin gidan sai kaga dama zaka ci balle wanda aka yi a waje,nasan dai kasha wannan bak'in lemun d'an gado sai ko snacks kilan,suma in kagadama kenan"jingina bayansa yayi da kujerar yace"Yanzu dai zaki sa akawo man abincin ko kuwa,don am running out of time fa,ya fada yana duba Wrist watch dinsa,yaci gaba"In kuma inyi tafiya ta to" yayi maganar da sigar tsokana, "Ka tafi mana,cikin wani ba naka ba".
"Uhm ai kam da baki bar ni nayi exercise dina ba yadda ya kamata kiran wayarki kadai ya isa ya hana ni yin komae" Yayi maganar yana yar daria."Allahu,yanzu ni har nazama abun tsokana ko,don kawai kaga na damu da kai,don nasan inka cutu tamkar ni na cutu ne shiyasa amman in sha Allahu na daina takura maka,continue doing as u like"ta karasa maganar tana kokarin tashi,da sauri ya jawota jikinshi sai faman daria yake yace "Just kidding u beb" ture sa ta fara yi tana ce mashi "Ni ka kyale ni abun da ke ranka game dani ne ka fada ai" Daria yake sosae don sun saba sai ta tak'alo magana karshe kuma tayi fushi kan abunda bai kai ya kawo ba,
Mutsu mutsu ta shiga yi tana son kwace kanta sai dai ya rike ta gam ba yadda za'ai ta iya kwacewa,a kusa da kunnanta ya kai bakinsa yace"Haba Hajiyan Senator nine fa na wajenki,your heartbeat"
"Naji sake ni to" yace"sai kince kin hakura my sweethrt, "na hakura amman zan dau mataki a kanka..." wane irin mataki kuma? Tace "to ka sake ni sai in fada ma" sakin ta yayi tace "Matakin share ka zan d'auka ba ruwana da kai duk abunda kaga ya dace da kai kayi tunda ni gani kake ina takura ma" ta karasa maganar tana turo baki.
"Oh ya Allah,ba kince kin hakura ba miye kuma na repeating same magana,ba kyau fa ruk'o kinsani,kuma ni na gaya maki wasa nike,ina jin dadin yadda kike so na kina nuna mun kauna nima kuma ina kaunarki and am telling u this deep from my hrt" Ya k'arasa yana nuna mata bangaren zuciyarsa,Murmushin jin dad'i tayi don ba karya yayi ba tana matuk'ar jin shi a ranta,
Shima wani hadaddan murmushi yake yace" That's my beb" da sauri tace "kaga ka daina ceman beb din nan tsofai tsofai dani kayi tace man wani beb kamar wata tsohuwar yar dunia ta k'arasa maganar tana ta daria,"No ba wani yar dunia,ni ke beb dina ce,pls kisa akawo man Abincin" "toh" tace ta fara kiran mai aikin ta,"Saude,saude...,"daga ciki Sauden ta fara amsawa ta fito parlorn ta kofar Kitchen dake a gefen dining area tana kokarin k'arasowa inda suke Hajiyan tace "Je ki kawo masa abinci,"toh sauden ta amsa ta kalli inda yake ya kwantar da kansa a jikin kujerar da suke zauna,tace "Ina wuni...." lpy" ya amsa ba tare da ya d'ago ba,