Sashe 121
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Washe gari tunda safe ko karyawa bata yi ba ta kira Haisam d'in yayi mata ya gajiyar hanya sai faman washe baki take suka d'an ta6a hira har ta tambayeshi ya tafi Lagos din yace mata eh yana can daga baya yace taje tayi breakfast tace to anjima ya kirata Video call da wayar Amadu ya amsa mata da owk, lafiyayyan abun karin kumallo aka shirya masu irin nasu na yan birni duk da dama a gidan sunfi kowa yin lafiyayyen abinci irin na yan birni don shi dama sam bai abubuwan k'auyawa saboda mu'amala da yake da yan birni da kuma yawan zuwa birnin, daga wasu gidajen cikin gidan ma an aiko masu da abun karin kumallon, tare da mino Fatuu tayi kalacin sauran yan kannansu guda ukku kuma suna gefensu da yake yadikkon yaranta hudu Mino ce ta farko zatayi shekara tara zuwa goma, suna gamawa gwaggo tace ma Fatuu ta shirya taje ta gaida Ard'o dasu Yaya tace to sai tayi wanka mino zata rakata, fiddo kayan tsaraba da suka kawo gwaggo tayi taba yadikko tace a rarraba kafin ta fito da sakon Hajiya ta bata, kasa rufe baki yadikkon tayi saboda tsabar farinciki tana fadin su basu Gajiya da alheri ne su dama ba'a sansu ba amman aka biyosu da abun arziki haka, dama tasan labarin hajiyan da haisam lokacin da Baffan Fatun yaje sosae take ta godiya kuma da hausa suke magana da gwaggon don tana jin hausa sosae sai jefi jefi suke canza harshe, fiddo kayan da ta tattaro na Fatun ta kawo ma mino tayi ta bata sosae tayi murna don kaya ne da yawa k'arshe mik'ewa tayi tana tsalle farincikinta itama ta samu kayan da zata rink'a yin gayu kaman Fatun, rigima kanwarta Aysha mai sunan maman Fatun tasa wai ita ina nata yadikko na dariya tace ai sunyi mata yawa tace to a maida mata su daidai ita mana tace mata to, sai wuraren karfe sha d'aya lokacin tayi wanka taci gayu da riga da skirt na atampa ta wani coge kallabi ta nufi soro inda fadar ardo take mino na biye da ita itama tayi kwalliya tasa doguwar riga cikin kayan da aka kawo mata na Fatun............
ALBISHIRUNKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHAHARARRAR MAISAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA MAMAN HAIDAR TANA YIMAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE AFADIN NIGERIA DA NIJAR, KARKU MANTA MACE MAI GYARA BATA BORANCI💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃08040448621
Akwai zafafan kayan mata masu matukar kyau da arha cikin sauki zamu aika miki da kayanki cikin aminci da yardar Allah su isa har inda kike ba cuta ba cutarwa karku bari abaku labari.
Muna kawo kalolin ingantattun kaya kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-Maganin sanyi
2-Maganin gyaran nono
3-Maganin hips
4-Akwai gumba kala kala
5-Maganin matsi masu ciko da gaba ki koma kamar budurwa
6-Kalolin garirrika masu bawa mace ni'ima da jimawa ajiki yana aiki
7-Akwai tsumi sha yanxu magani yanzu
8-Akwai jigidar sirri kala kala
Sannan kuma muna dahuwa kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-dahuwar kaza
2-yan shila
3-ciccibi
Dadai sauran su.Abubuwa dayawa gaskiya bazasu lissafu bah saboda lokaci maiso ta bini PC don ganin Kalolin kayan da muke dasu 08040448621,
ALLAH YAYI MAKI KIMA DA DARAJA AMATSAYINKI NA MACE👰,KADA KI WOFINTAR DA KANKI A WURIN MIJI SABODA RASHIN GYARA KAI, BURIN MAMAN HAIDAR KO WACE MACE TA ZAMA TAURARUWA⭐YAR LELE AGUN MIJINTA😍 SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI🤝
*💖A SANADIN MAKWABTAKA💖*
_*(Love and Destiny)*_
_*BY ZAINAB LALUH📲*_
~(Oumm Imam)~
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
*6️⃣8️⃣*