Sashe 9
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakwae da rabi, suka ji ana bubbuga kofa daga can waje kmr xa a balla, duk suka yi tsit suna kallon bakin kofar dakin, aka shigo gidan aka banko kofar dakin, baffa shehu ne, ya tsaya yana hura hanci yace "ikon Allah, na sami lbrin abin kunyan da kuke yi a gari ke da tsinanniyar 'yar ki maryam, ynxu sbda tsabar butulci irin naku da rashin godiyar Allah duk abinda nake maku sae kin tura yarinyar nn karuwanci," Ammi tace "karuwanci kuma yaya, to Allah ya saka mana," cikin tsawa yace "sharri nai maki munafuka, idan ba shi kuke yi ba ubanwa ke ciyar daku tunda ni dae na fi wata uku bnga kun xo gu na maula ba, kuma a gari naji wnn xancen ana ta yayada wa, kuma gashi na xo na gani da idona wae kune da cin shinkafa da miya da nama yau," Aneesah dae abincin ta kawae take ci, Ammi ta goge hawayen dake xubo mata tace "in'sha Allahu sae Allah yyi mana shari'a daku ranar gobe kiyama," haba kamar kar ta fadi hka baffa ya dinga bala'i yana yo wa kanta kmr xae mareta, ita dae kanta sunkuye yake tana hawaye, hka ma Aneesah da ta kasa daure wa ta fashe da kuka, kmr daga sama suka ga an wullo torch light ya kwalesa da karfi a ka, ya dafe wajen yana salati a gigice, yusuf ne ya jefesa yana huci yace "xan fasa maka kai na cire maka hakori idan ka sake sa Ammina da Antyna kuka," ya karasa bakin kofar da gudu ya rufe masa kof[truncated by WhatsApp] [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By khaleesah Haiydar 14..... Aneesah ta dago a hankali tana kallonsa hawaye na bin kuncinta, shima ya tsura mata manyan idonsa, Hajiya tace "idan kinga dama kina gama gyaran bedroom din ki girka mana fried rice da cream salad sae farfesun naman rago da coconut drink, kuma kiyi dayawa don xan yi baki daga lagos anjima, muryarta a dashe tace "to Hajiya," su meenah dama tuni suka fita suna jiran Hajiya a mota, Hajiya ta juya tana kallon pretty dake kwance gefen yayanta tace "ke baxaki je bne bby," ta dan yatsine fuska tace "na fasa xuwa momy xan taya yayana hira," Haiydar yyi saurin cewa "A'a nima fita xanyi, tashi kawae ki bisu," ta xumburo baki tace "to ba sae mu fita tare ba," ya galla mata harara yace "nace ki tashi ki bisu don bbu inda xan kai ki," gaban Aneesah dake durkushe bayan ta gama goge ma Hajiya takalmanta ya shiga bugu da sauri, lallai suna fita kuwa ita ma xata bisu a baya don bbu abinda xae kai ta dakinsa, dama yau ai take son ajiye aikin, Hajiya ta bude baki tana kallonta bayan ta gama sa takalminta cikin tsawa tace "wae kina nn xaune ne har ynxu wnn dabbar yarinyar," ta mike tsaye da sauri jikinta a mace tayi hanyar kitchen, ta sake mata wani uban tsawan tace "gidan ubanwa xaki," a tsorace tace "girkin xan daura," ta fixgota a fusace ta kai mata mari tace "don uwarki kin gyara masa bedroom din ne," cikin kuka tace "A'a ynxu xan gyara," Hajiyar ta wurgar da ita hanyar stairs tace "kuma ki bari na dawo naga bbu girkin da na saki wllh sae na kusan sumar dake yau tunda kince ke bakya jin magana," duk wnn abun da suke Haiydar na kallonsu bai ce komai ba, tana kuka ta hau stairs din tayi hanyar bedroom dinsa da kyar don har wani jiri take gani don tashin hnkli, tana shiga bedroom din ta ga ko ina a gyare, TV na aiki hka ma A.c dakin sae kamshi yake, sae laptop dinsa da files dake kwance kan gadon, tun bayan ranar da xae dawo da ta gyara masa daki bata sake shigowa dakin ba sae yau, kullum da safe pretty ce ke gyara masa daki don yarinyar na bala'in son yayanta, Aneesah ta goge hawayen da ya kasa tsaya mata, tasan ba alkhairi yake nufi da ita ba, tana jin budewar gate alamar su Hajiya sun shiga mota xasu fita ta juya da sauri ta yi hanyar kofar dakin don dama hka take jiran ji kafin ta fita daga dakin daga nn kuma ta bar gidan ma gaba daya, tana isa bakin kofa ya riga ta bude kofar ya shigo dakin, ta fasa ihu a tsorace ta koma baya tana xaro ido, bae juyo ya kalleta ba har sae da ya kulle kofar dakin, ta fashe da kuka tana komawa baya murya a raunane ta fara magana, "don Allah don Annabi don darajar iyayenka ka tausaya ma rayuwata ka rufa min asiri wllh ni marainiyace, ka taimake rayuwata ka ceceni ka kyaleni, nayi maku alkawarin xan bar maku gidanku plss am beggin" tana magana ne tana kuka sosai tana komawa baya shi ko binta kawae yake har ta isa jikin bangon dakin ta sulale kasa ta sa hannu ta rufe fuskarta jikinta na rawa tana ci gaba da rusa kukanta, ya durkusa gabanta yana kallonta snn yace "idan kin gama kukan, tashi ki xauna nn magana xa muyi," ta dago kanta a tsorace tana kallonsa ya nuna mata kan gado, ta girgixa masa kai ta kasa cewa komai, hkn yasa ya koma kan gadon ya xauna, ya danyi shiru na wani lkci snn yace "idan kika bani hadin kai nasan ko ke wacece ba ddewa xakiyi a dakina ba, don hka kiyi save din tym dinki duk tambayar da nayi maki ki bni amsa, kuma ki bar tsorona ni bbu abinda xan maki, ko da me kike tunanin xan maki??" tayi shiru kanta na kasa sae hawayen da take yi, ya mike tsaye ya dago ta ya xaunar kan gadon ya ciro handkerchief ya goge mata hawayen fuskarta yana kallonta yace "tell me about yhur sef, am ol ears," tayi shiru taki cewa komai har sae da yace "kin yi shiru kanwata," ta dago a raunane tana kallonsa a hankali tace "to me xance," yace "to ya sunanki," ta sunkuyar da kai tace Aneesah mukhtar, yace "i mean yhur real name," ta dan yi shiru snn tace "fateemah Muktar," yyi murmushi yace "nyc name, momyna knn, but y re yhu nt in sch, kuma parent dinki fa?" Like · Report · Just now Write a [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Khaleesat Haiydar ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 17..... Meenah ta dafe kuncinta tana kallonsa da mamaki, "yaya ka mareni??" ya fixogta ya watsa mata wani marin yace "an mareki don uwarki, nxt tym idan na sa ki abu baxa ki manta ba," ya cillar da ita cikin tsawa yace "bace min kar na taka ki," ta mike tsaye ta fasa ihu ta haye sama da gudu tana kuka tana kiran momynta, Haiydar ya juya yana kallon Aneesar dake tsaye a wajen har lkcn ya kashe mata ido yace "ya dai kanwata kin ga mun rama ko," ta juya da sauri ta bar wajen ta shige kitchen ya bi bayanta, yana shiga kitchen din yace "kanwata ki hada min lunch dina ki ajiye kan dinnin din nan, sae ki shiga bedroom dina xamu yi magana, ranar bamu gama ba mum ta dawo" ta xaro ido tace "A'a ni mun gama magana kuma Hajiya ma ta kusan dawowa ynxu," yyi shiru yana kallon cikin idonta ta sunkuyar da kanta da sauri ya karaso gabanta ya tsaya, ya dago kanta a hankali yana kallon fuskarta, murya can ciki yace "yhu're a damsel Aneesah," ta kauda kanta da sauri ya juya ya bar kitchen din ta shiga yin abunda ya sa ta. Sae da yyi wanka yyi sllh, yyi shiga cikin kanan kaya snn ya sauko falon, har lkcn meenah ta cika masu gida da kuka tana yi tana kiran momynta, ya tabe baki ya shige kitchen din bai ganta ba yasan tana garden, ya karasa cikin garden din ya jingina jikin kofa yana kallonta, tana xaune ta tsura ma sararin samaniya ido, jikinta ya bata ana kallonta ta juya da sauri suka hada ido ta kauda kanta tace "na xuba maka abincin," yyi murmushi yace "ohk xo ki gani," ta mike ta bisa a baya har suka shiga kitchen din, yace "xo mu ci oya," ta xaro ido tare da girgixa masa kai tace "aa ni naci nawa," ta juya xata bar kitchen din yyi saurin fixgota har tana neman fadawa kansa, yace "ai baki isa ba idan baxaki ci ba to kwashi abincinki nima baxan ci ba," kmr ko da yaushe hka Haiydar yyi forcin dinta yana bata abincin, har da hawayenta, har dae suka gama ci snn ya mike ya bar kitchen din yana dariya, ta bishi da harara snn ta mike ta shiga gyara table din, ta gama wanke kwanukan knn Hajiya da sumy suka shigo gidan, Hajiya ta rude jin kukan meenah tun daga waje ta shigo falon da sauri tana cewa "me ya faru meenah ta," meenah na jin muryar uwarta ta sauko da gudu ta xube kasa tana ci gaba da rusan kukanta, Hajiya ta rikice ta shiga tambayanta menene, cikin kuka tace "Haiydar ne ya dinga mari na bn san me nayi masa ba," Hajiyar ta gintse fuska tana kallon sama tace "baki yi masa kmai ba ya dinga marinki," tace "eh" hajiya ta shiga kwala masa kira a fusace, ya sako yana kallnta yce "sannu da dawo wa," bata damu da amsa masa ba cikin fada tce "me meenah tayi maka xaka mareta Aliyu ni fa wllh baxan dauki wnn ba, so kke ka illata mata fuskar ko me, wnn ai mugunta ce, ni gskya idan takura ma 'ya yana xaka yi ka tattara ka koma gidan ka kawae, ka dinga xuwa kana kawo mana xiyara," ya sa kafa yyi ball da meenar da har lkcn ke xube a kasan tiles yace "don uwarki na mareki din, ke wacece da baxan mara ba ohh ashe bbu ddi," ya juya a fusace yana kallon uwartasa yace "duk kin bi kin lalata yara basu da aiki sae na lalaci da iskanci, wnn wni irin abu ne, ita 'yar gidan uban wacece da ban isa na sata aiki tayi ba, kuma ta iya sa wani yyi, ni bama sae kince na koma gida na ba xan koma don baxan