← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 58

Sashe 19

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da take, ta tsaya shima ya tsaya, ganin bai ce komai ba yasa ta juyo a hankali tana kallonsa, ya kamo hannayenta biyu xae yi magana ta fada kirjinsa ta fashe da kuka a hankali, ya rungumota ya lumshe ido murya can kasa yace "am srry Aneesah, nt my fault, mum ce tayi reportn dina gun Abbansu Najeeb, yhu knw.... Kin dae gane abinda nke nufi, kuma yana kano, so i had 2 go n meet him in there, nd bae bari na bar kano ba tun lkcin sae daxu, sauka ta knn Abuja ko gida bn je ba sae gidan Najeeb." gyada masa kai kawae take yi tana hawaye, ya dago kanta yace "bana son ganin hawayenki Aneesah," bata ce komai ba ya goge hawayen fuskarta yana murmushi yace "mu shiga ciki," ta shiga gaba yana biye da ita a baya suka shiga gidan, ya shiga daki suka gaisa da Ammi suka jima yana mata hira, Aneesah na gefen Amminta tana kallonsa shima duk hankalinsa na kanta, daga karshe dae tuwon nn tare suka ci da yayanta, sae lkcn ta ga ashe tana jin yunwar. suna xaune tsakar gidan su biyu kadae, ya tambayeta ya exams tace ranar thursday xasu kare, yace "waw nn da 3 dayz knn," ta gyada masa kai tana murmushi, yace "to Allah yasa kinyi a sa'a kanwata," ta ce "Ameen yayana," pretty fa? Yace "kar ki damu watarana xamu xo tare," nan ya dinga bata lbri masu ddi tana gefensa tana 'yar dariya kmr ba Aneesar daxu ba, duk da shi kansa daurewa kawae yake baya son ta gane damuwar da yake ciki, suka dinga hira har kusan karfe goma, duk ta manta da wani bakin ciki da Abdul ya cusa mata daxu, kmr kar ya Haydar ya tafi ta rakasa har motarsa ya ciro tsarabar da yyi mata ta karba da kyar, tayi masa gdya a kunyace ta shiga gida. Ana gobe xasu kare exam tana tsakar gida a xaune wajajen karfe 9 da rabi bayan ta raka Haiydar, tana duba geography note dinta don shine lst paper din da xa suyi gobe alhamis, ammi kuwa na daki kwance, Abdul ya shigo gidan da cigarette dinsa a hannu yana xuka, gabanta yyi mugun faduwa amma ta dake ta ki dago kanta tana ta karatun ta. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 36.... Haydar ya kasa ce ma mahaifiyar tasa komai don takaici, sae kallonta da yake kawae, abun ma sae ya kusan basa dariya, ya juya ya sake maida kallonsa ga zeenah dake xaune a falon ta sa wasu shegen kayan bacci sae jujjuya masa ido take, kawae ya girgixa kai bai ce komai ba ya juya xae haura sama, Hajiyar ta dakatar da shi da mamaki, "ina xaka ina maka magana baka ban amsa ba, kai fa dan rainin hankali ne Aliyu," ya juya yana dubanta cikin fushi yace "to me kike son nace, ni dae baxa ki xaba min matar da xan aura ba tunda ni ba yaro bane, taje can da degree dinta ta auri manyan mutanen dake nemanta, ni ko da auren nake so kiyi min ma wllh wnn tafi karfina, bare ni ban aikeki ki nema min mata ba , ni fa mum kar ku takura min a gidan nn, ynxu ma ni ba xama na dawo yi ba, kayana xan dauka," yana kai wa nn ya juya ya haye sama pretty ta bi sa a baya, Hajiya ta mike tana salati kmr xata yi kuka tace "ni kam Allah ya hadani da bala'e'en yaro, ya dubi tsabagen ido na ya dinga gaya min magana, to ka xo ka fita gidan nn yau na gani, ni dama nasan bbu abinda surutan Alhaji usman xae yi a kanka, da dae ya biyo ka har nn, nai masa bayani yana kallona ina kallonsa ya gane irin tashin hankalin da nake ciki, ohh ni kam na banu" sumy ta tabe baki tace "wllh mum ki sa masa ido da kyau, ni dae ina suspectn kila ma wajen shegiyar 'yar aikin nn yake xuwa don fa akwae ranar da na gansa hanyar suleja ko ina xa sa oho, ni kuma na raka kawata zee wajen wani saurayinta da yace muje can mu same sa," Hajiya tace "ke ban san mugun fata, wace 'yar aikin, yar aikin da yace min ya ajiye a titi yace ta wuce gida kar ta sake dawowa, ko ba gaban ki ya fada hkn ba," meenah ta fashe da dariya tace "Allah yasa" Hajiya ta juya tana kallon zeenah da ta gama rudewa ganin Aliyu, ba karamin kwarjini yyi mata ba ita kam, ae ita irin wa innan take so, nn da nn taji wani mugun sonsa na mata yawo a xuciya, ta kasa daina kallon stairs din, shknn ita kam ta sami mijin aure, Hajiya ta katse mata tunaninta ta hanyar cewa "ki kwantar da hankalinki zeenah, hka Aliyu yake, amma nasan yana ganinki sae da ya rude nunawa ne kawae baxe yi ba," zeenah ta kirkiro murmushi tace "ba komai Hajiya," sumy da meenah suka kauda kai suna mata dariyar wayyo yarinya. Aliyu ya sauko rike da jakar kayansa ba tare da ya kallesu ba xae bar falon, Hajiya ta shige gabansa tana huci "kana da hankali kuwa Aliyu, ni kke mayar wa ba komai ba ko," sae ta fashe da kuka ta koma gefe tana cewa "dama hka rayuwar take, kaje Aliyu, ni nasan da mahaifinku na da rae duk hkn baxae faru dani ba," ya tsaya kallonta can ya dan yi tsaki ya juya ya koma sama, yana hayewa sama tayi murmushi ta dawo ta xauna tace "idan ba hka nayi masa ba baxae koma ba," ta ciro wayarta ta kira Alhaji usman tayi masa bayanin komai, tana kashewa ko minti biyar ba ayi ba ya kira Haydar din, ranar kasa bacci haydar yyi tunanin Aneesah kawae yake, ga shi har lkcn bae taba furta mata kalmar so ba, ya kasa yin hkn, yana tuna zeenar da Alhaji usman yace masa lallai lallai ita ce matarsa sae yaji ransa yyi mugun baci, to shi macece da xa ayi ma auren dole, yyi tsaki yace nasan maganinku. Washegari alhamis Aneesah ta kare waec dinta, suna tsaye da kawayenta bakin makarantar suna ta murnar gama waec, ita ko hankalinta yyi nisa duk a hargitse xuciyarta yake, wae yau xata wuce gombe to yayanta fa, ita baxata iya rabuwa da shi ba, mota ce tayi park dae dae bakin makarantar matan da ma mutanen dake wajen gaba daya suka maida hankalinsu ga motar har Aneesah, aka sauke glass din motar ana kallonsu, salima tace "waww wnn wajen wa ya xo," Aneesah dae ta tsura masa ido tana kallo, fateema tace "kai maxaje na inda suke, ku dubesa fa, ae Allah ya bani saurayi hka an banu," hka duk suka dinga fadin albarkacin bakinsu, ita dae Aneesah tsit ake jinta, shi ko ita yake ta kallo, suka ce ke Aneesah ke yake kallo f,a ko gurin ki ya xo ko dae yayanki ne, dama gashi kuna kama, lips dinku iri daya, hancinku iri daya, bakin ki iri daya, Aneesah ta dan yi dariya ta karasa kusa da motar tana kallonsa, mates din nata suka bi ta da kallon mamaki, ya hade rae yace "bayan kin gama walakantani gaban kawayenki kinyi kamr baki san ni ba," ta marairaice masa tace "aa nifa banyi kmr ban san ka ba yayana," yyi murmushi yace "to ya angama exams lfya," ta gyada masa kai tana masa wani shegen kallo, yace "hmm wnn kallo hka," ta kauda kai tana dariya, tace "bari ka gaisa da frnds dina," tana fadin hka ta gayyatosu suka karaso bakin motar, yace masu "hi" suka gaishesa gaba dayansu, ya amsa yana murmushi yace masu "hw 're yhu ol," "fyn thank u, nd yhu," suka mayar masa, ya gyada kai yace "same" nn ya tambayesu ya suka gama jarabawa duk suka ce lfya lau snn yace "nyc 2 meet yhu oll 4 d first tym," "nyc 2 meet yhu 2," suka mayar masa suna 'yar dariya, nn Aneesah tayi masu sallama ta shiga motar suna binta da kallo snn yyi reverse suka bar anguwar. Like · Report [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 37...... Dai-dai wani shoppin Mall Haiydar yyi parkin motarsa Aneesah ta juya tana kallonsa tace "yayana xan fa yi tafiya yau, naga kuma ba gida mu ka taho ba," ya kashe mota yana kallonta yace "ina xaki," ta dan marairaice masa tace "gombe xan tafi," ya tsaya kallonta da mamaki yace "wae me xaki je yi gombe Aneesah," ta tsura masa ido ko kiftawa bata yi, ya kamo hannunta yace "talk 2 me Aneesah," ta kauda kanta a raunane tace "Ammi ce tace tunda yau xan gama exams na wuce can kawae,"ya lumshe ido yace "sbda me Aneesah," nn da nn hawaye ya taru idonta a hankali tayi masa bayanin abinda ke faruwa da irin maganganun da Abdul ke gaya mata na cewa ta kusa xama matarsa, Haiydar yyi murmushi yana kallon mutanen dake ta shige da fice cikin mall din, can ya juya yana kallon Aneesar da ta tsura masa ido yace "wae a wani anguwar ma baffan naku yake," Aneesah tayi shiru kmr baxa ta ce komai ba can dae ta gaya masa sunan Anguwar, yace "to Address fa," tace "me xaka yi da address yayana," ya daga kafada yana kallon cikin idonta yace "just wants 2 knw," xata yi magana wayarsa yyi ring ya daga yace "srry bbyna gani nn xuwa," Aneesah ta xuba masa ido tana kallo, ya hura mata idon yace "mu je kanwata," ta dan hade rae tace "ni don Allah ka barni na wuce gida yayana, ammi xatai ta jirana," yace "i knw kanwata ynxun nn xamu fito ae, kin dae ga ina ne nn," da kyar ya lallabata ta fito daga motar fuskarta a daure snn suka shiga ciki yyi mata siyayya sosae ita dae binsa kawae take bata ce komae ba, daga bayansu taji muryar pretty, gaba daya suka juya suna kallonta ta karaso tana tura trolleyn kayan da ta siya a hankali Haiydar yace "sae ynxu kika gama," tayi murmushi tana kallon Aneesah tace "ya exams mumy," Aneesah tayi murmushi tace "Alhmdllh, ya gida,"
Chapter 19 · 0% Book details