Sashe 13
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya ta tashi da gudu ta tsaya gabansa ta rikesa har da durkusawanta "don Allah don annabi kayi hkuri ka rabu dasu Aliyu, kaga yarane basu san ciwon kansu ba," sumy dama tuni ta haye sama da gudu, yyi kwafa ya koma ya xauna, tsit kke jin meenah don ta tsorata, pretty sae dariya take, Hajiya ma ta koma ta xauna tace "to yarinyar nn taxo ta fara bamu abinci kafin ta ci maka gaba da gugan mana Aliyu wllh yunwa duk muke ji," meenah tce "nima shi dae na gani," yce "A'a kafin ta bar gidan nn yau duk se ta gama min gugan kayana idn ma xaku je ku xuba abincinku kuje ku xuba tunda de ku ba kutare bane," ya fadi yana kallon Meenah. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan dinnin suna kallo a wayarsa, sumy tace "wae har ynxu 'yar aikin can bata gama guga bne a sama, gashi ina son na aiketa supermarket siyo min sabulu, don soap din wanka na ya kare, Hajiya tace "to ni ina nasani, wae Haiydar har ynxu bata gama gugan bne, xata mana farfesun kifi fa kafin ta tafi," yyi kmr bae ji su ba yana ta kallonsa da pretty, Meenah tayi tsaki ta mike tsaye tace "bari dae naje na duba, kila shegiyar taji sanyin A.c ma bacci ya dauketa a gun," Haiydar ya mike da sauri cikin tsawa yace "wat! Dakina xaki shiga, da ko kinga yanda ake cin uban mutum yau, don Allah je ki, na rantse da Allah idan ban sumar dake ba to sae na karya ki yau," Hajiya ta mike tace "ohh ni fateema na shiga uku, sae kace ba kanninka ba Aliyu meyasa kke hka, duk ka dauki karan tsana ka daura ma 'ya yan nn, meye a ciki don tace xata je dubo 'yar aiki, wnn wani irin rayuwace hka irin naka," ya daga kafada alamar bae damu da xancen nata ba yace "ai yaran ne basu da tarbiyar arxiki," sumy ta tabe baki tace "ni dae ko min dare wllh sae taje siyo min sabuluna, ba ma kaya ba in xata iya har dakin ma ta goge dole ta fito taje min market," meenah tace "nima wllh ko min dare kafin ta bar gidan nn sae ta min gugan kayana," Haiydar ya mike tsaye ya fara saukowa daga matakalan dinning din, gaba daya suka fasa ihu a tsorace suka yo bayan Hajiyarsu, ita ko ta mike tsaye da sauri tana cewa "kana ma Allah da annabinsa ka rabu da 'ya yana a gidan nn Aliyu, wllh wllh xan bata maka rai na Hada ka da Alhaji usman fa, wnn wace irin jaraba ce," ko kallon daga ita har 'ya yan nata bai yi ba ya haye sama, bayan kmr minti biyar sae gashi ya sakko Aneesah na biye da shi a bayansa, har lkcn Hajiya na tsaye, su meenah na rabe a bayanta sumy har da kuka, ya kalli Aneesah cikin tsawa yace "ke kama hanyar gidanku, kin gama aikinki 4 today," ta marairaice tana kallon Hajiyar da ta galla mata wani mugun harara, ya daka mata tsawa yace "nace ki fice ko bakya ji ne," a sanyaye ta fita daga gidan karfe hudu saura minti biyar," ya koma ya xauna, Hajiya tayi shiru tana kallonsa cikin lallami ta fara magana "Haba Aliyu so kke yarinyar nn ta raina mu ne, wnn ai bae yi ba, biyanta fa nake yi ka dinga hanata kuma tana ma yarana aiki, don su fa na kawota gidan," yace "sae randa suka canxa halinsu nima xan canxa," snn ya haye sama, meenah ta ja dogon tsaki tace "bnxa kawae dan wahala, in ina son dawowar wnn gantalallen mutumin gidan nn nayi ma Allah karya wllh," sumy tace "ke ko ni, wnn ai obstacle babba ne a gidan nn gare mu" Hajiya dae na tsaye tana kallonsu ta kasa cewa komai, pretty ta mike tayi tsaki tace "fitsararrun bnxa kawae, ai kune gantalallun," snn tayi hanyar stairs da gudu meenah ta bi ta har tana faduwa ta cafkota ta shiga xuba mata mari tana duka, pretty ta fasa ihu, sae ga Haiydar da sauri ya sakko, meenah ta juya da gudu xata bar wajen ya cafkota ya haye sama da ita Hajiya ta taho da gudu tana cewa "wllh ka sake min 'ya ta kasan abinda tayi mata ne," ko saurararta bae yi ba ya shige da ita dakinsa, ya kulle kofar da makulli, ranar shegen duka yyi mata da belt, su Hajiya da sumy aka tsaya bakin kofa suka dinga rusa kuka yaki bude kofar har sae da yyi mai isarsa snn ya cillota waje ya kulle kofarsa. Aneesah na komawa gida ranar Ammi ta tambayeta da mmaki me ya dawo da ita lkcn, tay mrmushi tace "nace mata bana jin ddi ne shine tace naje gida na huta, Ammi tace "Allah sarki, Allah ya kara masu budi, matar na da kirki," Aneesah tayi murmsuhi ta shige daki kawae a xuciyarta tana cewa lallai kam tana da kirki. Ko da Aneesah ta tafi aiki washegari bta ga Haydar ba, ta sha wahala ranr dn knta suka huce dk abnda yyi msu jiya daga su har uwarsu, ita de pretty bata ce kmai ba kallnsu kawae take, sun aiketa kasuwa ranr ya kai sau uku kuma a kafa, snn dk se da tyi masu guga da kwalemar dakunansu, krfe uku suka bar gidn bayan sn ci abncin rana, sumy ta kawaso mata takalmnta ta wanke na wankewa na gogewa kuma ta goge tce mata to, snn suka bar gidn gaba daya har da Hajiya amma banda pretty, sae bayan fitarsu pretty tayi mata magana ta kuma kawo mata maganinta na jiya da Haydar ya siyo mata tace yace ta bata, ta kuma kama mta sauran aikin da suka rage a gidan kafin 'yan uwanta su dawo. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 25..... Cikin ikon Allah Aneesah ta isa gida ranar gabanta na faduwa, amma me, sae taga mutane fal a kofar gidansu, nn da nn ta daina ganin jirin da take gani bugun xuciyarta ya tsananta kuma duk wani ciwo ta neme shi ta rasa sae bugun xuciyar, ta karaso da sauri a rude tana tambayar mutanen me ya faru, bbu wanda ya tanka mata, a gigice tace "nashiga uku ina Ammina," nn ma bbu wanda ya bata amsa sae ma hawaye da taga wasu nayi ba manyan ba ba yaran ba, haba bata san lkcn da ta fasa wani raxanannen ihu tayi cikin gidan da gudu tana kwala ma Amminta kira a rude, bata damu da kiran da makwabtansu dake tsakar gidan ke mata ba, wasu suka bi ta a baya da sauri, da gudu ta fada dakinsu tana ci gaba da kwala ma Amminta kira, xaune ta ganta makwabtansu da dama na xaune gefenta wasu na hawaye wasu sunyi jigum, nn da nn ganin Amminta yasa Hankalinta ya kwanta ta xube jikin Ammin tana maida numfashi har lkcn jikinta na rawa tana hawaye tace "Ammina me ya faru," Ammi bata tanka mata ba sae kkrin boye hawayen da take yi tana shafa kanta tace "har kin dawo," sae kuma Ammi ta fashe da kuka, Aneesah ta fara kalle kallen dakin a tsorace murya can ciki tace "ina yusuf Ammi," Ammi bata ce mata komai ba sae kukan da take yi, Aneesah ta shiga jijjiga Ammin tata a rude tace "Ammi don Allah ina yusuf ki gaya min," kmr ance ta juya taga abu a nannade cikin farin kyalle ta karasa da sauri hannunta na rawa ta bude, me xata gani, kaninta a kwance ba rai, bata san lkcn da ta fasa wani irin kara ba daga nn kuma bata sake sanin me ya faru ba, ta dae farka can cikin dare ta ganta kwance kan gadon amminta da makwabtansu har uku a dakin, Ammi ko na kan darduma a xaune. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 23.... Aneesah ta koma baya a tsorace ta fara kkrin mikewa xata bar wajen ya rikota da sauri ta fixge hannunta a tsorace tace "meye hka malam wnn wani irin iskanci ne," ya wara idonsa ya sake kamo ta da sauri yace "wats wrong bby yhur temperature is high," ta buge masa hannu tare da fashewa da kuka tace "wae meye hka a ina na sanka ni fa ba 'yar iska bace" yy dariya ya rungumota gaba daya yace " nima ba dan iskan bane ba ai, kuma sae kin gaya min inda ke maki ciwo ko kuma na duba ki ynxun nn a nn," Haiydar ya shigo garden din kmr wani xaki tana ganinsa ta fara kkrin kwace kanta amma ta kasa don kin sakinta yyi, har Haiydar ya karaso gurinsu Najeeb bae gansa ba ita ce dae ta gansa, Haiydar ya fixgota a fusace ya wurgar yana huci yace "a hkn kike yawan gaya min ke ba 'yar iska bace," ta fashe da kuka ta hde kanta da gwiwa, ya juya a fusace yana kallon Najeeb yace "ka fita gonata malam kar na baka mamaki, bnxa kawae dan iska," ya juya a fusace ya bar garden din, najeeb ya bi sa da kallo yana murmushi, ya karaso gabanta ya durkusa yace "am srry bby, xan basa magani ya kawo maki ltr bye," ya mike shima ya bar garden din, tana jin fitar motarsu a gidan