Sashe 29
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
xae yi ya bar ta, da rana Mudatheer ya bar kauyen duk da ya so ganin Aneesah amma bae samu ganinta ba, Mujaheed ya kai sa har tashan da xae hau mota a motarsa shi da ya kamata daga can ya kama Hanyar Abuja yace ina ae sae ya dawo yyi sallama da Aneesah. Aneesah dasu xulai da karime na dawowa daga kauyen dake kusa da nasu sunje saro ma shatu gyada, suna tafe suna hira banda Aneesah da tayi nisa a tunaninta, oh ita ynxu hka rayuwarta xae kasance a gantale knn, tana tuna abinda shatu tace mata jiya da daddare wae gidan tanko xata kwana sae taji wani hawaye na xubo mata, xulai taji tana cewa "lah ga abokan Aneesah xuwa," Aneesah ta dago kai da sauri ta ga shanaye ke tahowa ta inda suke, a rayuwarta tana bala'in tsoransu ba kadan ba, duka suka tuntsire da dariya, ita ko ta hade rae xata canxa hanya xulai ta rikota tace "ae baki isa ba sae kun gaisa yau," ihu Aneesah ta dinga yi tana dukanta ta sake ta amma taki, sae dariya suke yi, karime ce kadae ta hade rae tace "meye hka xulai ku kyaleta mana," ganin sun ki sakinta ne kuma ga abun da take tsoro sun kusa inda take yasa ta fixge hannunta daga rikon da suka yi mata a guje ta afka dan titin motar dake wajen, suna ihu suna ga mota ga mota, amma ina bata ma san suna yi ba. [12/8, 21:11] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 59..... Mujaheed ya gyara xama yana kallonta yace "ina jinki" ta dago kai tana kallonsa hawaye kwance fuskarta tace "shknn," yace "karya kike," ta girgixa kai tana ci gaba da xubda hawaye tace "Allah gskyata knn nake gaya maka, baffa na ne ya kawo ni kauyen nn," Mujaheed yace "waye dan nasa da baya son ya aure ki?" ta dan yi shiru snn tace "su suna da kudi mu kuma talakawa ne shi yasa baya san dan sa ya aureni," Mujaheed yace "gud, to me ya hana mahaifiyar ki biyo ki nn?" A sanyaye Aneesah tace "bata san inda ya kai ni ba ai," Mujaheed yace "ku nawa ne a gurinta?" Aneesah tace "ni kadae ce, kanina ya rasu kwanaki, dama mu biyu ne," Mujaheed ya girgixa kai yace "Allah sarki, Allah yasa ya huta," Aneesah tace "Ameen," "to shi baffan naki ya ku ke da shi?" ya tambayeta yana kallon idonta, Aneesah ta sunkuyar da kai tace "yayan Abbana ne," mujaheed ya gyada kai yace "yaushe mahaifin naki ya rasu, kuma meye aikinsa kafin ya rasu" Aneesah ta galla masa harara tayi tsaki tace "ni don Allah ka kyaleni hka ka mayar da ni gida, komai ne xan gaya maka, kuma mai hakan xae kara ka da" Mujaheed yace "tab, ba gida kike son koma wa ba knn yarinya," Aneesah ta fashe da kuka tana kallonsa tace "don Allah kayi hkuri, nasan ana ta nemana a gida ynxu " ya dan kwantar da murya yace "kiyi hkuri, kina ban amsa ta xan mayar da ke gida," Aneesah ta goge hawayen fuskarta snn ta gaya masa lkcn da abbanta ya rasu da aikin da yake yi kafin ya rasu, Mujaheed yyi shiru yana kallonta snn yace "to bae bar maku komai bne, ko ko sun kare ne," Aneesah ta gyada masa kai tace "ehh," yace "ok ynxu baki son xuwa gun ummarki knn, kin fi son xama da mutanen nn su cuceki su yi maki auren dole?" Aneesah tayi shiru tana hawaye, yace "talk 2 me mana," cikin kuka tace "ina son xuwa gun Ammina," Mujaheed yace "to kin amince na kai ki gun Ammin ta ki ynxu?" Aneesah ta tsura masa ido har lkcn tana kuka, Mujaheed ya kamo hannayenta yace "dnt wrry kanwata, xan kai ki gun Ammin ki idan kika yarda da ni, baxan bari ki sake komawa kauyen can ba, am takin yhu home Aneesah trust me, nima ina da kanni kaman ki ," Aneesah ta fixge hannunta tana kuka ssai tace "su mama xasu yi ta nemana kuma," a fusace Mujaheed yace "ita kuma mahaifiyarki bata nemanki aka ce maki ko, sakayyar da xaki yi mata knn, kinsan halin da take ciki ynxu na rashin ki, ke daya fa kika rage mata, gujeta kike son yi ko ko uban me ya hada ki da 'yan kauyen nn marasu imani, consider yhur dear mum Aneesah, kar ki yi mata hka baki san halin da take ciki ba ynxu," kuka ssae Aneesah take ta kasa cewa komai, ya tsura mata ido bae hanata kukan ba sae da ta dan yi shiru snn yace "kin amince ynxu xaki gun Amminki?" a hankali ta gyada masa kai hawaye na xuba a idonta, yace "Gud Aneesah, ina xuwa" yana fadin hka ya mike ya fita daga dakin xuwa office din likita, Aneesah ta fashe da kuka tace "ni baxan iya bin ka ba nasan su mama na can suna nemana," tana fadin hka ta mike tsaye ta gyara daurin dankwalinta ko takalmi bbu a kafarta tayi gun kofa ta bude a hankali ta fita snn ta fara neman hanyar da xata bi ta fita daga asibitin, duk a rikice take duk inda ta bi ward ne, har daga karshe ta bi wata mata dake goye da yaronta suka iso har bakin kofar fita harabar asibiti, da sauri ta isa gate xata fita ta ci karo da nurse din da tayi mata allura jiya da daddare, nurse din tace "ke ina xaki, an sallameku ne," Aneesah ta fashe da kuka a rude tace "ehh," nurse din ta riko hannunta tace "ban yarda ba, ina mutumin da ya kawo ki," dae dae nn Mujaheed da likita da nurses har biyu suka fito haraban asibitin, Mujaheed ya jingina jikin bishiya yana kallonta, kuka kawae take ta kasa daga kai ta kallesa, ya karaso gabanta ya kama hannunta yyi ma nurses din da Dr. gdya snn yyi hanyar motarsa dake haraban asibitin ya bude baya ya sa ta shiga, snn ya xaga ya shiga ya tuka motar suka fice daga asibiti. [12/8, 21:11] +234 803 751 8717: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 58..... A tare Mujaheed ya shigo dakin da likita, likitan ya karaso kusa da Aneesah yace "yan mata hope bbu inda yake maki ciwo ko?" ta gyada masa kai kawae, mujaheed ya harareta yace "ke dae ki fadi gskya," ita ma ta galla masa hararan bata ce komai ba, likitan yyi dariya yace "to a dae tabbatar ta ci abinci, anjima nurse xata xo bata allura," yyi masu sallama ya fita, Mujaheed ya juya yana kalln Aneesah yace "bbyna me xaki ci?" da mamaki tace "waye kuma bbynka?" ya kashe mata ido yace "ke mana," sae abun ma ya kusa bata dariya amma bata ce kmai ba, ya hada mata tea ya xauna kusa da ita yace "bude bakin na ba ki, bbu xafi," ta hararesa ta dan matsa tace "wae meye hka ni ka mai da ni gidanmu," yace "to tashi ki tafi," ta fara kkrin cire alluran hannunta ya rike ta da sauri yace "ke kina da hankali kuwa?" ya kwantar da ita yana kallnta yace "kwanta ki huta dear, kiyi hkuri gobe xa a sallame mu sae na mai da ke gida," hkn da ta ji ne yasa hankalinta ya kwanta tayi shiru, ya ajiye mata tea a kan table din dake kusa da gadon da take yace "to kiyi hkuri ki tashi ki sha tea kanwata," yana gama fadin hka ya kma kujera ya xauna yana danna wayarsa, ta mike xaune a hankali ta dauki tean ta fara sha har ta manta rabon da ta sha tea, ta sha rabi ta ajiye ta koma ta kwanta daga nn bacci ya dauketa, Nurse ta shigo tayi mata alluranta ta fita. Can kusan karfe daya Aneesah ta farka, Mujaheed na xaune har lkcn amma wnn karan waya yake, ya juya yana kallnta yace "xaki yi fitsari ne kanwata?" ta hade rae tace "nace maka?" ya taso ya xauna gefenta yace "Allah ya baki hkuri," ita dae bata ce masa kmai ba, ya tsura mata ido, tace "lafiya?" ya kashe mata ido yace "Allah kina da kyau," takaici ya sa ta kasa ce masa kmai wnn dae da ganinsa dan iska ne, ta fadi a xuciyarta, yace "wont yhu thank me," bata ko kallesa ba bare ta tanka masa yace "kin san me, Allah baki gaya min ke wacece ba baxan maida ke kauye ba, don Mudatheer yace kin ki gaya masa hadinki da mutanen da kike tare da a kauyen," Aneesah ta xaro ido tace "ina ruwanka da ko ni wacece ni dae ka maidani gidanmu malam," yace "tab ashe dae baxa ki koma gidan naku ba, don gudu ma xanyi dake don ki sani," ta marairaice fuska kmr xata yi kuka tace "don Allah kayi hkuri," ya daure fuska yace "tohm nayi," oya tel me about yhur sef kuma bn da karya, don Mudatheer ya gaya min halin da kike ciki a village din nn," tace "to me hkn xae kara ka da," yyi dariya yace "abubuwa da yawa kuwa, haba kanwata ni fa yayanki ne," Aneesah ta tabe baki tace "ni dae bacci nke ji ma," yyi murmushi yace "to kwanta," tayi kwanciyarta ta juya masa baya. Washegari da safe, Mujaheed ya siyo mata breakfst ta ci kadan, ya ci sauran, ita dae duk hankalinta yyi kauye kar ma ta koma shatu tayi mata duka shi yasa take Allah Allah ya maida ta da wuri, karfe tara ya xauna gabanta yace "oya ina jinki kanwata gari ya waye," ta fixge hannunta tace "kai malam ni ka rabu dani," yace "tab, wllh baki gaya min ko ke wacece ba baxan mai da ke gidan naku ba," tayi shiru tana kallnsa jikinta a sanyaye, da ta dau ma kanta alkawarin karime ce mutum ta karshe da xata san ko ita wacece, ga shi Mujaheed ya takurata sae ya sani, alhalin ko mudassir da suka shaku da ma bata gaya masa ba, hawaye ya cika idonta tuno rayuwarta da tayi, Mujaheed yyi murmushi, don yasan akwae abu a kasa dama, yace "ina jinki" xata yi magana wayarsa tayi ring ya daga, ta tsura ma